Sashe 70
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Oh sorry, to kona tayashi
Babu shiri ta bu
e idanunta tare da zarosu waje.
Dariya yay yana matsawa baya,
Kinga wasa nake karki hanani barci da wa
annan idanun hajjaju
Itadai shiru ta masa, shiko ya koma kan tabarma ya jawo tiren dake gefe yana bu
ewa dan yasan abincinsa ne.
Yanda ya
ureta da idone ya sakata janye yaron tana gyara rigarta, dama ta gaji, dan tsakanin daren jiya zuwa yau ta kula yaron nan cin tsiya zaiyi, dama da daddare da kuka Ayyah ta tirketa ta bashi nonon, yauma
in sai an tuna mata kokuma yana kuka sannan.
Yaron ta gyarama zanin da yake a ciki ta mi
e zuwa
an katifarsa mai net dake babban gadon Ayyah ta sakashi sannan ta dawo ta zauna.
Yanda tai shirune ya saka Ahmad kallonta yana fadin
Malama wai na zama surukinki ne?
Rumana tace,
Eh mana
Tsayawa yay yana kallonta, yace,
To miyasa?
Fiki-fiki tai masa da idanu tana
auke kanta bata bashi amsaba.
Yay
aramar
wafa da fa
in,
Zan kamakine yarinya
Ita dai murmushi kawai tayi.
Koda ya gama cin abincin sai da Ayyah tai masa magana yazo ya wuce gida sannan ya fito yana
ata fuska.
Ita dai Umm-Ruman sai dariya take ciki-ciki, ya harareta da mata alamar wai zai kamatane ai sannan ya fice.
Washe gari wajen goma na safe sai gasu maman Ama, sunzo barka ita da Kausar, sunzo da
ullin Omon su, ita dai Rumana ta amshesu hannu bibbiyu.
Sunata santin yaro da fadin sun rasa da wama zasuce yana kama, ita
in ko Ahmad.
Ita dai batace dasu komaiba, kusan yini sukai a gidan, dan sai bayan zuhur sosai suka wuce.
____________________________________
abgaren Samina kuwa Basy na fita ta kawo musu
an sanda tayi, tsabar ta fisu rashin mutunci tasa har Ma'aruff
in aka kama sukaje suka gar
ame kuwa.
An tafi dasu babu jimawa
anwar Ma'aruff tazo gidan, mai gadi ya zayyane mata komai daya faru, hankalinta tashe ta kira Ummansu ta sanar mata, acan suka ha
u police station
in da sauran
an uwanta.
Da yake
asar tamu ta zama mai ku
ine mai fa
a aji,
an sanda sunajin sunan Ma'aruff jikinsu har
ari yake suka fiddosa suna bama su Ummansa ha
uri.
Shine yace a fiddo Samina ma, amma Ummansa tace sai dai itama a nemi iyayenta su fiddata.
Baiko musaba yabi maganar Ummansa suka tafi suka bar Samina a station.
Samina naji tana gani Ma'aruff da
an uwansa suka fice suka barta a station
in, dukda kasancewarta matarsa ta sunna, su kuma matar
an uwansu.
Wani cikin
an sandan yaji tausayin Samina, shine yace ta bada Number wani cikin
an gidansu a kira.
Rasama tawa zata bada tayi, sai ta basu ta mama gaje, an kira yafi sau biyar bata shigaba, tai shiru tana tunani, ta bada ta Ahmad ne kokuwa ta babanta?.
Wata zuciya tace ki bada ta Baban dai, koba komai mahaifinki ne zai rufa asirinki, amma Ahmad ya samu
ofar miki dariya ne.
Wannan shawarar tabi tabada ta Baba, bugu biyu kuwa ta shiga.
Kasa magana tai sai
an sandan ta bamawa ya sanarma Baba yusha'u halin da Saminar ke ciki, da kuma a inda take............
*_Jiya wayatace ta zafafani shiyyasa nima na saku a zafi, sai da nagama wahalar typing kusan 2pages sannan komai ya goge, kaina cakewa yay nama rasa mizan sake rubutawa, kawai sai na kunna wa
a naitaji dan takaici
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*_38_*
*_BULKUMA
...........Baba Yusha'u da baba suka kalli juna, dan a hansfree ya saka wayar tasa, kuma suna tare da baba zau,ne a
ofar gida.
Takaici ya hana baba Yusha'u magana, ransa a
ace ya tura wayarsa aljihu yana fa
in,
Wlhy sai dai ta shekara dubu acan
Da kallo kawai baba ya iya binsa, cikin ransa yana tunani to miya kai Saminar police station da aurenta kuma?.
Kansa kawai ya girgiza ya ciro wayarsa daga aljihu ya shiga neman number Ahmad, yanata maimaita sunan station
in a ransa dan karya manta.
Ahmad na gida lokacin yana shirin fitowa zasu fita shi da Sufyan kiran baba ya shigo masa,
agawa yay cikin girmamawa ya gaishesa.
Baba ya amsa yana fa
in,
Amadu kana inane?
Baba gani a gida, amma ina shirin fitowa ne
Yauwa to maza kazo gida ka sameni yanzun nan kaji ko
To Bana, ALLAH yasa dai lafiya?
Sai kazo dai
Ahmad dake sanye cikin ba
ar shadda daketa mai
o sabuwa dal ya sauke numfashi kawai, bazamuce mai azabar tsada bace, dai-dai
arfin talaka mai abunyi a hannu, shaddar ta masa
yau sosai, sai kace wani
an masu hannu da shuni, ga
inkin da akai mata na zamani ya kuma fidda cikar haibarsa da haska choco fatarsa da jinda
i ya kuma gogewa har wani
yalli-
yalli take.
Hula ya
auka kalar golden da akai adon gaban rigar da ita ya saka, zuciyarsa sai kuma mamakin kiran baba yake, yana zancen zuci ya
auka link
in hannun rigar shima golden ya saka sannan ya fesa turare a gurguje yasa wayarsa a aljihu ya fito.
Kausar ce kawai a tsakar gidan tanama
arta wanka, tabi Ahmad da kallo harya fice, zuciyarta na mamakin irin wannan
aukar wanka da kullum Ahmad keyi sai kace wani
an wani da wata, su dai sun saka ido suga shin neman nasa jikinsa kawai yakemawa kokuwa harda Rumana?, dan sudai randa sukaje barka basuga wani sabon abuba daga Rumanan.
Shidai Ahmad da baisan tanaiba yana fita ya hau mashin
in Sufyan da yazo dashi, sosai mashin
in ya masa
yau, duk budurwar data gani dole ta
yasa harda masu burin auren mijin novel (
ammata a kula, wannan garan na anguwarku dake zuwa miki da ko
un kaya, babu mota, babu
an canji, da kin kama abunki kin ri
e wlhy kece zaki saitashi yafi mijin novels
in da kike hange komai, dan mazanmu ba banbanta sukai da mazan novels ba, sunma fisu komai idan baki saniba, bar hangen abinda yake gaibu kama zahiri ki amfana duniyama ta amfana,
yal banza shirmene,
ammatan wajema sun isheki, dan wa
annan da kike hange masu siffar mazan novels
in mafi yawansu a rigane wlhy, babu hali babu tarbiyya, sai
alilan daga cikinsu, dan duk inda aka samu na banza to akwai nagari, sannan ko wane namiji da kika gani komin garancinsa yanada izzarsa, dan wannan cikin jinin maza take, saikin saka ido zaki ranfo cikar haiba naki shima, kwarjini, isa, ta
ama, harma da tsagwaron sarauta daga jinin gwarzonki, zan fa
a a fili, na fa
oye, na fa
a da kuwwa, agaban kowa kuma, wlhy mazanmu sunfi mazan novels
in da ragwayen zukata ke
auka wani abin burin samu,
ammata harma da wasu matan auren a kula sosai, da rarrafe yaro kan tashi, duk wani mai arzi
i ko shugaba, mafi yawansu da zaki bibiyi tarihinsu sai kinci karo da gwagwarmayar da sukaci a rayuwa kafin sukai ga mtsayin, kema idan kin auri wannan
an dakon wataran shine zai biya jirgi ya masa dako, daki auri wanda ya tara gamma ki auri wanda zaku tara tare, ko mata
ari zai kalla bayanki suke, sannan kimarki a wajensa daban take koda shine shugaban
asar Nageria kuwa
, lamarin fa duk bugene
A
ofar gida Ahmad ya iske baba na jiransa, ya kafe mashin
in yana nufar wajensa.
Sai da ya dur
usa ya sake gaishesa sannan baba ya fa
a masa abinda ya faru.
Tuni fuskar Ahmad ta canja, kansa a
asa yace,
To baba ina mijin nata?
Murmushi baba yay idonsa akan Ahmad
in,
Amadu bar zancen kowa je kaima zumincin ALLAH
Kai Ahmad ya jinjina tare da fa
To baba
Cikin gidan ya shiga, dan ya saka a ransa sai matarsa ta fara ganinsa kafin wata shashashsa.
Umm-Ruman na saka kaya ya shigo, dan fitowarta wanka kenan, jaririn kam barcinsa yakeyi shima an masa wankan tunda farar safiya.
Bata juyoba tadai amsa sallamarsa, tana ta
arin jan zip
in rigarne sama ya
i tafiya, ashe wani zarene ya shige ciki.
Ahmad ya matso kusa da ita tare da
ora hannunsa bisa nata, baice komaiba ya janye natan yaja zip
in, sai dai shima bai wuceba, jansa yay ya koma
asa sannan ya duba, ganin zarene ya
an ran
wafo yasa ha
ori zai tsinke, maimakon ya tsinke zaren sai ya kama busa mata iska a gadon baya.
Babu shiri Rumana ta juyo tana fuskantarsa..
agowa yay shima yana wani kallonta idanu a narke,
Kai Yaya, haka ake sa zip
Ransa a dagule yake da aikin da baba ya sakashi, hakan yasa sam fuskarsa babu walwala, sai
anyatsa da yakai ya lakaci hancinta yana
age mata gira
aya.
Kafin ta samu damar magana ya jawota ta manne da jikinsa, dukansu suka sauke ajiyar zuciya, zip
in yaja yay sama yana mata magana a cikin kunne.
Babie R mizan samu?
Yanda yay maganar kamar akwai damuwa a ma
oshinsa ne ya saka Rumana janye jikinta daga nasa ta
ago ta kallesa.
Murmushi tayi dan duk alamominsa ya nuna mata yanada damuwa, batace komaiba ta
ora hannunta a
irjinsa tana gyara masa wuyan rugarsa da cire wani zaren
inki daya ma
ale a surfanin, ta koma kan hularsa itama ta gyara mata zama da
yau, shidai kallonta yake kawai.