← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 99

Sashe 78

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun daga wannan ranar abubuwa suka sake canjawa tsakanin Ahmad da Umm-Ruman, dan yanzu kam kaso mafi yawa daga kunyarsa ajiyeta take gefe sai sun gama
onuwa a soyayyarsu sannan ta maido ta ta lullu
a, hakan nama Ahmad da
i aynun, dan shi dama haka yafi bu
ata.
Dolene zamansu ya birgeka, akoda yaushe cikin waya suke da
an uwa da abokan arzi
i da suka baro, satinsu hu
u a garin Ahmad ya
auki su Rumana ya kai har gidansu Happy.
Sosai sukaita mamaki, dan sufa da basu yarda Ahmad nada aure ba.
Aiko kamar su ha
iye Haysam dan so, yaron yay bala'in birgesu, dan haka Mummy ta sakasu sukaje wani
aton super maket taima Haysam siyayyar kaya masu
yau.
Wannan abu yabama Rumana mamaki, duk da ba wata hira tai da suba saboda su basajin hausa,
an turancin bakinta kuma baida yawan da zasuje doguwar magana, sai dai ta lura mutanen sunada kirki, Ahmad koda yazo yaga hidimar da sukai musu yayta godiya.
Sai dare suka koma gida, Happy tace sai tazo itama.
_________________________________
Tafiyar su Ahmad da kwanaki biyar Ma'aruff ma ya
auke Mufida suka tafi Honeymoon kamar yanda mahaifiyarsa ta umarcesa, a cewarsa
ila daga nan sa samo rabo.
Wannan abu yay masifar ta
ama Samina zuciya, dan har sai da tazo gida.
Mama gaje taita lallashinta da
arfafa mata gwiwa saura ka
an Ma'aruff yazo yay gurfane a gabanta yana neman gafara, ita dai tayi ha
uri ya gama rawar kan amarcin kawai.
Da wannan lallashin ta sama zuciyarta salama, sai lokacin taji labarin tafiyar da Ahmad yay da Rumana wajen aikinsa, sai taji zuciyarta ta sake dagulewa, babu shiri ta mi
e tana fa
in zataje gidan inna mari daga can saita wuce gidanta.
*_BAYAN WATANNI BIYAR_*
Zuwa yanzu abubuwa da dama sun faru na cigaba a wajensu Rumana, dan duk wata Ahmad ya amsa albashinsa zai
an tsintar musu abinda basu dashi a gidan ya saka musu, dan danan gida ya ha
e yay tsaf dashi, su kansu sunajin da
in yanda komai ya zama
as a muhallinsa, a watani biyar
innan zuwan Ahmad gida biyu yay kwana uku a na farko, na
arshen nan kuwa satinsama guda, amma banda su Rumana, hakan yayma iyayensa da
i, dan ya tabbatar musu tafiya da iyalansa can bazaisa ya manta da waiwayarsu ba kenan.
A gefe kuma yanata shirye-shiryen komawarsa makaranta, hakama Zainab an sama mata wata secondary anan kusa da kwatas
in nasu, zata ringa zuwa da wata yarinyar ma
waftansu da bata wuce sa'artaba, duk da dai ba hausawa bane kuma ba musulmai bane, amma basu da matsala dai, dan a hankali sukaita shiga jikinsu Rumana har sabo yay
arfi a tsakaninsu ana gaisawar mutunci, sai islamiyya da Ahmad ya samar mata sanadin ogansa na
an kunne, duk weekend take zuwa ita kuma.
Haysam kam kullum
ara wayo yake, yanzu haka yana zama abinsa, da
an rarrafe duk da dai bai nunaba rarrafen, yaron ya
ara
yau sosai da cikar haiba maiban sha'awa, kowa yagansa saiya tanka, dan haka Ahmad ya dage da tofe kayansa da addu'a, itama Rumana yakance tai masa.
Duk sanda zaije gida sai taji kamar tai tsuntsuwa ta bisa, sai dai babu dama, har
walla takeyi, Zainab kam bata damuba, balle tana gaisawa dasu Gwaggo a waya akai-akai, ita da
inma garin takeji sosai da sosai.
______________________

angaren Samina kuwa sai da su Ma'aruff sukai watanni biyar cif sannan suka dawo, saiko ga Mufida ta dawo da fatan surukarsu, dan ta dawone tana laulayin ciki, hakan ya tada hankalin Samina, musamman yanda kowa ke nuna
aunar wannan ciki hatta da shi kansa Ma'aruff
Har takai ta kasa ha
uri sai da tai masa magana, aiko suka hau sama dashi, harda fa
in wai ba
inciki Samina ke masa saboda taga ya samu
aruwa, to sai dai ta mutu kuwa, duk ba
in cikinta shi dai ya rigada yayi mata rata, idan kuma tai masa hauka yanzu zata nufi gidansu da jan kati.
A harzu
e tace,
Saime idan ka sakenin, wlhy ni murnama zanyi na rabu da
addararern auren mashayi mazinaci
Sai da yay mata wata dariya mai
ularwa sannan ya ha
e rai, yace,
Aiko tunda kika nema saki da kanki bazan sakekinba, shashasha kawai sauran titi
Samina ta kwashe da dariya itama duk da maganarsa ta doketa, tace,
Nida kai
inne dai duka sauran titin, kuma hukunci
aya ALLAH zai mana, garama ni na tuba.....
Bai
arasa jin abinda zata fa
aba ya fice.
Samina ta fashe da kukan takaici tare
unbin nadama da kaico na abinda Ma'aruff ke jifanta dashi a kullum na kiranta sauran titi..........
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[8/21, 12:42 PM] Nadady: *_42_*
.............Su Umm-Ruman nada watanni na bakwai a port wani abin farin ciki da cigaba ya sake riskarsu, dan kuwa dai karatun da Ahmad keta
arin komawa ya samu gurbin yinsa a
asar Saudi-arebia.
Cikin tsantsar farin ciki ya iso gidan, lokacin Rumana na kicin tana girkin dare, Zainab na Assignment
in makaranta a falo, sai Haysam da suketa rigima saboda rarrafe da yake yanason hanata abinda take, idan ta janye buks
inta sai ya haye mata saman wuya yana
ara ta wasa da akasan yara dashi.
Rumana na jiyosu daga kicin ita dai.
Zainab ta amsama yayan nata sallamarsa tana masa sannu da zuwa.
Amsa wa yay da fara'ar data bata mamaki sosai, sallamar Ahmad
in ta saka Haysam dake ri
e da kayan wasansa da Zainab ta bashi dan ya barta shima rarrafawa da hanzarinsa ya nufesa, kasancewarsu basu da yawa a gidan, kuma ba wani waje ake fita da shiba yasa duk yasan
an gidansu, ko Zainab ta dawo makaranta haka yake mata, gashi da wayo masha ALLAH, bazaka ta
auka watanninsa taraba kenan, har tafiya ya
an fara gwadawa, sai dai tsoro kan hanashi mi
ewa shi ka
ai sai ya dafa kujera ko bango.
Ahmad ya ajiye takardun hannunsa ya
aukesa yana murmushi,
Oh my king yoyoyo
. Yay maganar da sumbatar kuncin yaron, zama yay a kujera Haysam na jikinsa, ya kalli Zainab yana fa
in,
Ina auntyn taki?
Zainab dake
arin mi
ewa tace,
Yaya tana kicin, bara na kirata
Wasa ya cigaba da yima Haysam, Zainab kuma ta nufi kicin kiran Rumana sai ma sukaci karo a hanya, dan dama Rumanan na jiyosu, kawai tana dai mamakin miya maidosa gida da wuri haka?.
Cike da shau
i Ahmad ke kallonta, inba an fa
a makaba bazaka ta
auka itace ta haifi Haysam ba, musamman ma yanzu da Port
in ta kama jikinta, ta sake kyau dayin dumur-dumur abinta alamun samuwar kwanciyar hankali mai inganci.
Hannunsa ta ta
a, hakan yasashi kawo numfashi a hankali.
Ta
anyi murmushi tana fa
in,
Wannan kallonfa Zumana?
Sashin da Zainab take yakai dubansa, duk da dai yasan da wahala ace tana nan dan inhar yana falon bata zama sai indan sune suka kirata.
Umm-Ruman ma inda ya kalla tabi da kallo, sai kuma ta maido idonta kansa, dai-dai shima ya juyo idanunsu suka shige cikin na juna.
Cikin tare numfashinta yace,
Gwal
ina kodai na sake yin ajiya ne?
Babu shiri ta waro idanu waje da fa
in,
Ajiya kuma Yaya? A ina?
Sai da ya shanye ruwan data mi
a masa sannan ya bata amsa yana nuna Haysam dake wasa da kwalliyar gaban rigarsa.

anuwar Haysam mana

Yaya rufamin asiri na mutu maza su kaini ba mataba, yaron da ko shekara baiyiba
Murmushi yayi yana shafa kan Haysam, yace,
Matsoraciya kawai, baki tambayeni na dawo da wuri ba?

Wlhy da wannan mamakin na fito My boss, sai ka mantar dani da wannan
yawar fuskar taka

Kin rainani wlhy
ya fa
a cikin fa
a murmushin fuskarsa har ha
oransa na bayyana.
Itama murmushin tayi, kafin ta sake magana ya mi
a mata takardun gefensa.
Amsa tayi cike da
unbin mamaki, shikuma ya tsura mata idanu yaga yaya zatai.
Cikin tsagwaron mamaki ta
ago tana kallonsa bayan kammala duba takardun guda uku,
Yaya dan ALLAH yimin
arin bayani, ban fahimci komaiba bayan sunan Saudia kuma da naka
Kunnenta yaja har saida ta ri
e hannunsa tana
ara sannan ya saki yana dungure mata kai,
Ashe a banza aka cima su baba ku
in tara

Ba komai ai sun yafe
Rumana ta fa
a tana dariya.
Shima dariyar yayi yana amsar takardun daga hannunta.

Kinsan takardun minene?

Abinda nake jiran ji kenan Zumana
Sai da ya sauke Haysam dake
arin sauka daga jikinsa
asa sannan ya cigaba da fa
in,
Na makaranta nane, ammafa a
asar Saudi-Arebia
Sosai Umm-Ruman ta waro manyan idanunta waje,
Yaya wasa ko gaske dan ALLAH?
Hannunsa ya mi
a mata ta kama, yay mata nuni daya taso, babu musu kuwa ta taso
in ya
orata bisa cinyarsa, cikin magana a hankali kamar mai gudin a jisu yace,
Indai haihuwar Haysam bata zama wasaba haka shima wannan ba wasa bane Babie R
Rungumesa Ruman tayi cikin murna tana dariya, hakan ya saka Zainab fitowa dan taga dariyar mi suke haka?.
Da sauri ta nema komawa baya amma sai Ahmad ya kirata, dole ta dawo kanta a
asa saboda a yanda suke, ya mi
a mata hannu itama alamar tazo, har lokacin kuma Rumana na jikinsa ya hanata tashi.
Chapter 78 · 0% Book details