Sashe 69
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan la'ananniyar kuma daga ina bunsuru?
Ma'aruff ya mi
ama Basy tiren hannunsa yana kallon Samina, yace,
Bunsuru?
Cike da tsiwa tace,
Ashe ka jini, guntun iskancin naka ya kai har ka
akko karuwa ka kawo mani cikin gidan aurena ku kwana saboda kai ba
in jahiline babu ilimin arabi a kank.....
Mari daya
auketa da shine ya hanata kai
arshen maganarta, ta fa
a jikin drawer kicin dafe da kunci, amma ta daure batai kuka ba, ci gaba tai da zaginsa daga shi har karuwar tasa.
Yako yun
uro zai sake kai mata duka ta kauce, sai damar sha
o wuyar budurwar ALLAH ya bata, nanfa kokawa ta
arke a tsakaninsu, shi sai
arin
ule hanun Samina yake daga wuyan basy yana fa
in,
K wai wace irin mahaikaciyace, ki saketa karki min kisan kai a gida!!!
Ko saurarensa Samina batayi, ta sha
e Basy sosai sai kakari take idanunta duk sun firfito saboda tsagwaron matsa da taji.
Da
yar Ma'aruff ya yakice Samina daga jikin Basy, wadda tuni numfashinta ya rabu da gangar jikinta ta suma.
Dukan Saminar ya shiga yi tana ramawa itama, duk abinda ya tare mata gaba
auka take ta kwa
a masa, a haka har suka fito falo, da
yar ta
waci kanta ta afka
aki ta kulle tana dan
arama iyayensa zagi shima yana dan
arama nata
Kan Basy ya koma yana jijjigata, sai dai yaga ashe ma ta suma, da farkoma
aukarsa kota mutu ne, sai da ya zuba mata ruwan sanyi ta kawo nannauyan numfashi.
Kuka ta sanya masa akan wlhy bazata yardaba, dama ya kawota gidansa ne dan Samina taci zarafinta, to wlhy saita
auki mataki bazata bar Samina tasha a banza ba.
Duk yanda yaso ta sauraresa sam ta
i, ta shiga
akinsa ta tattara kayanta, yana
arin ri
eta tana tureshi da fa
in karya sake ta
ata.
Yanaji yana gani ta fice daga gidan, ya zube a kan kujera yana dafe kansa ga raunikan da duk Samina tai masa, sun fasa abubuwa da dama na kwalliya da akaima falon, da ace yau zai iya sai ya saki Samina saki uku, to amma idan har ya saketa bai rama wannan abun da tai masa yau ba to lallai baici riba ba ma ashe, sanan shi ba namiji bane, dolene ya tabbatar mata shi
in da gaske yamafi bunsuru kamar yanda ta ambata.
Samina na kwance ne tanata rusar kuka mai ciwo, tunda ta auri ma'aruff bata ta
a zaman kwana uku dashi ba cikin kwanciyar hankali, idan ta toshe wannan
ofa sai ya bu
e waccan, sam farin cikin da taima kanta fata a gidansa gaba
aya ta kasa samunsa, wace iriyar rayuwace wannan?.
To Samina, ni dai bily bansan wa kike tambayaba, fans ko kune?
___________________________________
Duk yanda Ahmad yaso samun ganin Umm-Ruman hakan ya gagara, dan mutanema sake shigowa suke, jinjirinma sai da abokansa sukazone aka kawo musu shi soro sukai masa addu'a, sannan ya gansa a duk safiyar yau.
Yaje maida yaron ne cikin gida yayma Ayyah zancen ya kamata Rumana ta shirya suje asibiti a duba lafiyarta saboda haihuwar gidace.
Ayyah ta gamsu kuwa da maganarsa, ta shiga
akinta ta saka Umm-Rumana kimtsawa, Yaya Maryam data fara isowa ta
auki jaririn suka fito.
A
ofar gida suka iske Ahmad yana jiransu, ya sauke idanunsa akan Rumana da itama take satar kallonsa.
asa tai da nata tana murmushi, dan haka kawai ta tsinci kanta dajin kunyarsa.
Shiko sai yaga ta
ara masa haske a ido duk da sanye take da hijjab, bai iya cewa komaiba ya nuna musu hanya alamar suje.
Umm-Ruman ta bu
e baki a hankali tace,
Yaya ina kwana?
Kamar bazai tanka ba sai kuma yace,
Sai yanzu aka tuna dani?
. Yay maganar yana ra
awa ta gefenta zai wuce.
Binsa tai da kallo tana bin bayansa, dama Yaya maryam ita tayi gaba bata tsaya inda suke ba.
Napep suka shiga ita da Yaya maryam, shi kuma ya hau mashin
in Sufyan dake jiransa dama sukabi bayansu.
Koda suka isa asibitin su Ahmad ne sukaita shigi da fici har suka samu ganin likita.
Sai da Doctor ta tabbatar Rumana bata da matsala, sai
ari data samu wanda dama tun daren jiyan takema iya complain
in zafi, musamman ma da zatai mata wanka da safe, dan kasa zama tai cikin ruwan sai da iya tai mata jan ido, ashe
arine tayi ka
Duk wani taimakon da ya kama Dr Hajarah ta bata shi, harda shawarwarin yanda zata kula da yaronta, ta rubuta magunguna ta bama su Ahmad akan a sayo ma Rumana.
Amsa yay suka tafi, su Rumana kuma da yaya maryam sukaje inda za aima jaririn allurar Iminazeshon tunda yayi dai-dai da ranar da akeyi.
Sun
ata lokaci a asibitin, dan har
aya suna can, sai da komai ya kammala sannan suka fito, yaya Maryam da Umm-Rumana suka nufo gida.
Shi da Sufyan suka wuce kwata ya sayo nama mai
yau yayo cefane suka dawo suma.
Daga Gwaggo har Ayyah sunji da
in hakan da yayi, ya iske
an uwansa duk sunzo, sunata masa murnar samun
aruwa.
Yayinda Sakina ta tasashi gaba da fadin,
Inye su
anina an girma, abun mamaki wai Amadi da
Harara ya zabga mata kawai ya wuce, tako cigaba da kunnashi har sai da yay mata
wafa sannan, amma dai baice komaiba
Barcin da baiyi isashsheba a daren jiya shiya addaba masa, dole ya shiga
akin su Mudanseer ya kwanta kuwa.
Umm-Ruman taji da
in zuwansu asibitin sosai, dan magungunan da aka bata sun taimaka ma jikinta ta kumajin
arfi, bata sake ganin idon Ahmad ba har bayan sallar magriba.
Bayan sallar isha'i Ahmad ya shigo gidan, da gani dai yaje gida yayo wanka, dan yanzu sanye yake da
ananun kaya da suka ainahin fidda
uruciyarsa da kwarjini sa
anin yanzu da yake sanye da yadi.
Sai da ya shiga sashen baba suka gaisa, acanma ya iske Gwaggo, dan dama tunda Rumana ta dawo gidan Ayyah ta barma Gwaggo mijin, iyakarta tayi abinci kawai.
Bayan ya gaidasu duka suka
an tattauna da baba, yay masa maganar yima yaro hu
uba.
Ahmad yace, zaije yanzu yayi, dan da safe ya shigo zaiyi ya iske mutane sunyi yawa.
Gwaggo dai na jinsu bata tankaba har Ahmad ya tashi ya fita zuwa
akin Ayyah dake
ofar
aki zaune ita da Mudan dake cin abinci suna hira.
Sannu sukai masa ya gaida Ayyah.
Fuskarta fa
e da murmushi ta amsa da ce masa ya shiga abincinsa na ciki.
akin ya nufa ya shiga da sallama, su Fa'iza dake zaune suna taya Umm-Ruman hira duk suka mi
e, ra
awa sukai suka fice suna gaidashi.
Sai da duk suka gama fita yana tsaye idonsa kafe akan Rumana dake cin farfesun da Ayyah tai mata na naman da Ahmad ya kawo
azun.
A hankali ya taka zuwa gaban gadon inda
an jaririnsa ke kwance na
e a cikin zani, zama yay ya
aukesa ya aza bisa cinya.
Rumana dake satar kallonsu tace,
Sannu da shigowa
Kallonta yay ka
an yana maidawa ga yaron tare da amsa mata, yay masa kiran salla a duka kunnensa yana fa
in, ALLAH ka raya *_HAMZA, Sunan Uncle
in MANZON ALLAH, jarumtarsa yasa akan masa la
ani da zaki,(ALLAH yasa kaima ka kasance magajinsa a wajen addini da jarumta) sannan magajin Baba, (ALLAH yasa ka kasance mai kwaikwayon halayya na
warai irin na baba) dan haka alkunyarka itace (Haysam, ma'ana Lion) kenan, ALLAH yasa ya zama zaki mai kare martabar addininsa a duk inda ya tsinci kansa, ya sanya albarka da alkairi a rayuwarka my lion har
arshen numfashinka, ALLAH ya hanaka kasancewa a cikin masu aikata fasadi a ban
asa, ka zama
a na garin abin alfaharinmu, abin alf
ahirin MANZON ALLAH a ranar da ya ambata al'umarsa su zama_*
Rumana dake saurarensa kanta a
asa tace,
Amin ya ALLAH Yaya, ALLAH ya Rayasa akan turbar addini
Amin Gwal
ina, amma banji kin maimaita sunanba
Murmshi Rumana tayi tana
ago ido ta kallesa, ya
aga mata gira da wani salo.
auke idonta kawai tayi, tace,
To ALLAH ya raya Haysam
Muna godiya Umm-Haysam
Nanma murmushin tayi, ya ciro dabinon dake aljihunsa ya saka a baki ya tauna sannan ya zare hannun da yaron ya saka a baki ya ha
e bakinsu bayan yay bismilla ya zuba masa.
ata fuska yay yana motsa baki, hakan ya saka Ahmad
ura masa ido yana murmushi, ya yafito Rumana da hannu alamar tazo ta gani.
Bata musaba kuwa ta taso zuwa garesu, har lokacin fuskar yaron a yamutse take yana dai cigaba dajin sabon
ano a harshensa, sai kuma ya koma motsa bakin alamundai shanye kayansa yake.
Murmushi sosai Rumana takeyi itama.
Ahmad ya
ago yana kallonta shima yana murmushi,
Gwal kinga
ayin da kikayi ko? Duk kin gogama yarona
Ni wlhy a'a, shidai yasan inda ya kwaso kayansa
Dariya Ahmad yay yana sumbatar kumatunsa, yace,
My Lion kaji Ummienka ko? Karka damu zamu rama
Ita dai Rumana kallonsu take cike da sha'awa, ya kuma sumbatar goshinsa.
Tasowa yayi yazo gabanta ya dur
usa, tare da
ora mata shi saman cinya, ba tare da ya janye hannunsa ba ya
ago ido yana kallonta, duk yanda taso janye nata ya hanata dama, murya
asa-
asa yace,
Please gwal, yi feeding
insa na gani
Tana
arin janye idanunta yay saurin jawo hannunsa daga cinyarta ya ri
e ha
arta.
Haba babie R sai anja mani aji
A
an shagwa
e tace,
Nidai Yayah ALLAH kunyarka nakeji
Gira
aya ya
age yana mata wani kallo mai saka zuciya nutsuwa,
Gwal zuman ki ne fa, wace kunya kuma ta rage miki bayan kin haifomin My Haysam duniya Huyim?
Yanda yaketa wani marairaice matane ya sakata bin umarninsa tayi yanda yakeso.
Yanda take ta matse baki da yaron ya kama ne ya sakashi yin murmushi,
Miya farune Gwal
ina?
Cikin
an yarfe hannu tace,
ALLAH akwai zafine Yah Ahmad