← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 99

Sashe 50

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na rasa wannan ciwon kai na miye haka? Kusan kullum yanzunfa sai kinyi?

Wlhy kuwa Yaya, amma karka damu inaga basirne, zan aika iya ta bani magani

ALLAH ya
ara sau
i, yanzu kinsha magani ko?

A'a maganin ya
are, jira nake anjima idan Yah Mudan yazo sai ya sayo mani

Bara kawai na kirashi sai ya kawo miki yanzun, ina zama da ciwo yaga da

To Yaya na gode, itama Yaya Samina ma bata da lafiya
Shiru yay kamar bai jitaba, hakan yasa tai tunanin baijinba ta sake maimaita masa.
Cikin halin ko in kula yace,
ALLAH ya
arama kowa lafiya

Amin yaya, ammafa abin serious ne fa, dan tanama asibiti, na shirya naje na dubota dan ALLAH?
A hasale yaja tsaki yana fa
in,
Malama kiji da naki ciwon kinji, inada abunyi sai anjima
it ya kashe wayarsa.
Shiru nayi a wajen tamkar ruwa ya cinyeni, na zame wayar a hankali ina kallonta kamar zan hangosa ta ciki, dama tun jiya nasan haushina yakeji saboda su Fa'iza sunce zasuje gidan Yaya Samina, nima saina tambayesa dan naje nagano
akin amarya daga nan mu wuce gidan sunan
anwar maman Ama da akeyi.
Aiko naci masifa, dan Yah Ahmad na asali dana sani ya komamin, tamkar zai jawoni daga wayar ya daka, daga
arshe ya kashe wayarsa ma baki
aya, na gwada kira yafi sau hamsin amma switch up, ni kuma yanzu sam banyi zaton abin zai
ara
ata masa raiba tunda dai ciwo akace.
Damuwa fal raina na tashi na fita, dan ko sallar la'asar banyiba, tsakar gidan shiru kamar babu mutum, dama dagani sai Kausar ne, mai raya gidan maman Ama ce kodan saboda
iriniyar yaranta.
Bayan na idar da salla na
auki waya na kirashi, amma harta yanke bai
agaminba, na kuma kira ban gajiba, sai da na jera masa kira goma sannan ya
aga.
A hasale yace,
Ke wai bakisan ina kasuwa bane? Idan kika takura min da maganar nan zan
ata miki rai wlhy
Bai jira ma mizan ceba yanzun ma ya sake yanke min wayar, hawaye masu
umi suka shiga rige-rigen fitowa a idanuna suna silalowa bisa kumatuna, ni bansan lokacin da ya farama Yaya Samina irin wannan ba
ar tsanarba? nima dai na shagala wajen mantawa mur
en halinsa ne, darajar aurenmu yasa na fara ganin ha
oransa a waje, suma
in a wannan zuwan.
Zamewa nai na kwanta ina cigaba da hawayena.
Sai bayan isha'i yau su Salima sukazo, dan sune ke a gidan saboda su Ammi sunje duba Yaya Samina a asibiti.
Yanda suke bani labarin halin da Yaya Saminar take ciki sai tausayinta ya kamani, na mata addu'a dan nasan tunda yace bazan jeba to bazanje
inba, dan sunan
anwar Maman Ama da yace bazanjeba jiya gashi banje
inba.
Sai da zan kwanta ne danaga har lokacin bai kiraniba nai masa text message na ban ha
uri da kalamai masu sanyi na tura masa.
Haka na kwanta cikin damuwa, da
yar barci ya
aukeni kuwa, dan ya sabamin duk dare ko bazamuyi hira mai tsaho ba dai zamu gaisa yaji lafiyata naji tashi kafin na kwanta.

Da safe ko da su Fa'iza sukace na shirya muje dubota, canai musu suje kawai banajin da
i, danma karsu zargi wani abu sai nace jiri nake gani.
Sannu sukaita jeramin kafin su wuce, nace suce ina gaisheta dan ALLAH.
Bayan wucewarsu na
auki wayata na sake dubawa, a zatona ko zanga reply
in Yah Ahmad, amma sai naga wayam, tagumi nayi na zubama wayar ido kawai.
Duk da motsin Kausar da nake jiyowa a tsakar gida ban fitaba sai da zanyi sallar zuhur, dan kafin su Salima su wuce komai sunmin har
ibar ruwa.
Banga Kausar a wajeba yanzun, ta shige tuni, na laru dai batajin da
i kwana biyunnan,
akinta na nufa nai sallama, sai da nayi kusan uku sannan ta amsa min, ban damuba na shiga ciki, kwance take a
ofar
aki,
akin kaca-kaca babu gyara, na zauna a kujera ina mata sannu da tambayarta yaya jikin?.
Nanma da
yar ta amsamin cewar da sau
Duk da nima ba
arfin nakeji ba haka na tashi na fara kimtsa mata
akin, dan yayi datti da yawa, da alama dai tama da
e batai gyaransa ba, wanke-wanke kansu cike da babbar robarta ta tara, bayan na gyara gadon nace ko zata koma can.
Bata musaba ta yun
ura zata tashi amma ta kasa, taimaka mata nai ta mi
e ta koma saman gadon, nikuma na
arasa kimtsa
akin harda morping duk nai mata, na kwashi wanke-wanken na fita dasu.
Har la'asar ina ma Kausar hidima, sai da naga komai yayi fes sannan nace mata ta daure tayi wanka zataji
arfin jikinta, kanta ta
agamin kafin ta fara jeramin godiya.
Nai murmushi da fa
in babu komai karta damu, koda na fito nai alwalar la'asar
aki na koma, ban sake fitowa ba sai da Maman Ama ta dawo gab da magriba.
Sannu da zuwa nai mata tare da ALLAH ya raya, na kuma bata ha
uri akan rashin ganina da bataiba.
Ta
anyi dariya tana bina da kallon
urulla,
Babu komai Amarya, ai dole nai miki uziri tunda ban saniba ko ogane ya mur
a kambunsa, dan ba kasafai suke son yawan fitarba
Murmushi nai nace,
A'a bama shi bane, kawai dai jiya na yini ne da ciwon kai wlhy

Ayyah, to UBANGIJI ya
ara lafiya
Da Amin na amsa ina tsokanar Amatullah dake cin biscuit.
________________________________

angaren Samina kam sai washe gari ta farfa
o cikin hankalinta, ta
i magana wa kowa sai hawaye, hakan ya saka Inna mari fara mata masifa akan ai ba kanta aka fara
arin ciki ba, idan tayi ha
uri ALLAH ne zai bata wani.
Ita dai batace uffan ba, sai da taga
an dubiya nata zuwane sannan ta daurema ranta ta daina kukan, sai tsoro ya kamata sosai da lamarin mutane, dan wasu idan akace
ari tai sukan jinjina maganar, harda masu cewa ikon ALLAH, yanzu cikin sati uku har yakai ai
arinsa?.
Wannan furuci da mutane ke yawan yi sai ya fara
arsama mama gaje da inna mari shakku suma a ransu, ga mamakin rashin dawowar Ma'aruff asibitin, tun daren jiya daya fita cikin fushin abinda Aliyu yay masa su kuma suka
auka damuwar halin da matarsa ke a cikine, sai kuma rashin ganin danginsa da basu zo duba Samina ba.
Koda mutane suka tsagaita zuwa yamma inna mari kasa ha
uri tai sai da tai maganar rashin dawowar Ma'aruff
in da rashin zuwan danginsa.
Uffan Sanina dake kwance bata ce ba, duk da kuwa taji mi Inna Mari
in ta fa
a sarai.

Wai Samina bakiji mina fa
a bane halan?
Kallo
aya Samina tai mata ta janye idanunta gefe,
To idan najiki mizance Inna mari? Naga dai kwance nake anan ta yaya zansan lafiya ko sa
anin hakan

Kefa dama baki da kunya Samina, daga tambaya minene namin ba
ar magana dan rashin arzi
Shareta nanma Saminar tayi, saima ta rufe ido kamar mai shirin barci.
Har suka kwanta babu Ma'aruff babu dalilinsa..........
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[7/27, 5:12 PM] Jidder 2: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(28)*
.............Yau
inma har na kwanta banga kiran Yah Ahmad ba, duk da abin nacin raina haka na danne nima na sharesa kawai.
Washe gari da safe na fito zanyi wanke-wanke sai naji Maman Ama da Kausar na gulmata wai bilicin nake, saboda nayi wani mugun haske fatata har
yalli take.
Ni dariyama suka ban, toni tunma ina budurwa bayan basilin zanma iya rantsewa ban ta
a siyan wani mai dan na sama jikina ba, ina naga ku
in sayen to, sai dai idan munje kamar gidan yayunmu mun ganine mukan shafa wani lokacin......
Maganar Kausar dake cewa, wai jiya da nake mata aiki itafa kasa
auke kanta tai daga kallona, saboda nayi
iba ga fari, anyama mai nake shafawa kuwa ba allura naje akaiminba na kumasha maganin
iba dan ace inajin da
i wajen miki? Dan inda maine da
afata saita nuna, amma dukfa jikinane yay hasken.
Kaina na girgiza kawai ina murmushi, fitarma da zanyi saina fasa na koma
aki na kwanta, dama ruwa zan
iba.
Bansan lokacin da suka tashi a wannan gulma tasu ba, lokacin dana fito alwala kuwa idanunsu tamkar zasu fa
o saboda kallona.
Ni wlhy zuwa yanzunma rayuwar wa
annan matan tausayi take bani, to ace kai baka kula da matsalolinka ba saina wani, ga nauyin cin naman
an uwanka da kullum kake azama kanka?, ALLAH shi kyauta to.
Koda na idar da salla tsakar gidan na dawo nima na fara
an ayyukana, kallo kam sukeda lokacin yinsa, nakan
an jefa musu baki a hirarsu idan sun sakkoni, amma fa ban saki baki ba kamar wadda bata da aikinyi.
_______________________________
Chapter 50 · 0% Book details