Sashe 17
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
angaren Samina jinta take sakayau, duk da wani gefe na zuciyarta yana suka akan maganar ha
a Umm-Rumana aure da Ahmad, sai dai kuma tana
okarin kauda abin a ranta baki
aya, musamman yanda jikinta har yanzu babu
arfi, ga Mama Gaje kuma nata zuga
arinta akan abinda tayi har Ahmad ya saduda ya saketa.
Ranar dai da tsantsar farin ciki tai barci, kusan raba dare sukai tana hira ita da Ma'aruff a waya, kowa na
ara jadadama
an uwansa irin
aunarsa da yakeyi cikin zuciya da ruhi.
Umm-Rumana kam batasan bikin da akeba a kanta, dan babu wanda ya sanar mata da komai, ko mahaifiyarta batace mata komai akan maganarba.
Amma batayi ba
in ciki akan aurar da
iyarta ga Ahmad ba, dan kowa yasan mutumin kirkine, bashi da wani mugun halin da za'ace abin gudu a rayuwarsa, to mizaisa tayi ba
in ciki da hakan, tunda har mahaifin Umm-Rumana da kansa yaga nagartar Ahmad yakuma ji a ransa zai masa halacci da
iyarta, fatan alkairine kawai nata da musu
yawar addu'ar zaman lafiya.
___________________________
Babu wanda yay tsamanin a ranar za'a sake
aura auren, sai gashi kusan
arfe goma sha
aya na safe motocin
an shema har hu
u sun dira maza da mata, dandanan gidan ya kacame da hayaniyar
an bikin da sam babu shiri, hakama dangin Ammi mahaifiyar Umm-Rumana sun cika gidan, dangin gwaggo ma haka na kusa sai
ullowa sukeyi ta ko ina, to abinka da maganar waya.
Duk wannan abu dake faruwa Ahmad bai saniba, sai da Mudanseer ya tadashi akan ya tashi lokacin salla yayi, mamaki ya kamashi lokacin daya shigo yaga gidan a cike.
Babu kuma wani
oye-
oye Ayyah ta sanar masa aurensa za'a sake
aurawa bayan sakkowa masallacin juma'a da Umm-Rumana.
Ayyah da wuri haka? Nazata ai za a bari sai nan gaba ta kammala makarantarta
Haba
an albarka, minene wani abin jinkiri anan, Rumana dai ai ta isa aure, kuma ba ba
uwarka bace balle kace kanason sanin halayenta, kaima ba ba
onta baneba, idan batun soyayya ne kuje can a gidanku zaku
ullata, tamafi ta shirmen wajen nan da
i da nagarta, makaranta kuma duka wata nawa ya rage, idan taje gidan naka saita karasa ai, muma munfison ayin kawai hankalinmu ya
wanta, dan nafison ka riga yarinyarnan yin auren, muyi addu'a kawai ALLAH yasa haka shi yafi alkairi, maza je kayi wankan ga wa
annan kayan saika saka
Jiki a sanyaye ya amshi farar shaddar dake a cikin leda viva yay mata godiya..........
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
_**ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuoeSgXuo
*(10)*
............
arfe biyu da rabi na rana
unbin jama'a suka sake shaida
aurin Ahmad akaro na biyu tare da Umm-Rumana, akan sadaki naira dubu ashirin.
Kansa kawai ya du
asa yana ha
iyar zuciya, wai shine aka
aurama aure a karo na biyu cikin kwana uku kacal, sannan kuma bada Saminar sa ba, wadda ya
auki dukkan buri ya
oramawa, dukkan rayuwar aurensa da kullum yake tsarawa a zuciyarsa da itane, amma yau gashi ta nuna masa data zauna dashi gara ta kashe kanta ko shi ta kasheshi.
Kenan yanzu da Rumana zaiyi rayuwar aure? Yarinyar da bai ta
a mata cikakken kallon minti biyarba duk da a gida
aya suka tashi, shi zaima iya rantsuwa bai ta
a maganar data kai kalma
ari da itaba cikin lokaci
aya, tsakaninsa da ita a kullum gaisuwa ce, saiko aike, shima sai idan wani dalili yasa ta gitta ta gabansa ne........
Da
yar ya iya ha
iye abinda ta toshe makoshinsa, ya
ago kansa saboda dafansa da akayi a kafa
Baba Iliyasu dake kansa tsaye yay masa nuni akan ya mi
e, babu musu ya tashi tsaye, kama hannunsa kawun nasa yayi har zuwa gaban jama'ar shema, nanfa Ahmad ya shiga gaishesu cike da girmamawa, saboda yasan dayawan cikinsu dukda bawani sosai ma yake zuwa Shema
inba.
Atare suka rankaya zuwa cikin gida, inda aka baje musu tabarmi a zaure suka zauna cin abinci, shi dai Ahmad baici komaiba, yana gefe abin duniya duk ya gallabesa, sai sauke ajiyar zuciya yake a jere a jere.
Bayan sun kammalane sukasa aka kawo musu Amarya Rumana, wadda tun a safiyar yau mahaifiyarta ta zaunar da ita cikin hikima da nasiha ta sanar mata abinda ake ciki.
Tasha kuka, amma tasan ko giyar wake tasha bazata bijirema iyayenta ba, dan ba wannan tarbiyyar mahaifiyarta tai mataba, fargabarta
aya tayaya Yah Ahmad zai sota? Mutumin da baya kallon kowacce mace da arzi
i inba Samina ba, ita ka
ai ke ganin fara'arsa, ita ka
ai ke iya jin doguwar maganarsa, ita ka
ai tasan sau
insa.
Sukam da ko wasa bayayi dasu, iyakarsu dashi su gaisheshi ya amsa, saiko idan hanya ta ha
aku ya aikeka idan da bukatar hakan, ko
inki zai musu baya tsayawa jin style
in da suke bukata ko wani ra'ayinsu.
Nasihar da mahaifiyarta da
an uwanta sukai mata ce ta sata sake
ammarar sakama ranta ha
uri, koba komai zata zama sanadin dai-daita barakar dake neman shigo musu a family, sannan zasu hana fitar ha
oran ma
iya da sunan musu dariya, bakin
an bani na iya zai rufe ruf wajen maida yanda akayi.
Kanta a
asa ta rufe fuska sosai da gyalenta ruwan hanta da akaima kwalliyar ruwan madarar les a baki suka fito, tana sanyene da atanfa ruwan madara mai
yau, kayantane na salla da Ahmad yay musu
inkin ita da su Samina, kasancewar babansu ne yay musu kayan, dayake sawa biyu kawai tai musu sai kayan suke fes tamkar sabbi, sai
amshi take mai sanyi.
Inna marwa dake ri
e da ita tai mata izinin ta zauna, dan sun iso soro inda
an shema suke.
Tun shigowarsu kuma Ahmad yake binta da kallo
asan ido, wani iri yakeji a zuciyarsa game da wannan auren.....
Nasihar da
an uwan nasu ke musu ta sashi katse tunaninsa ya maida hankalinsa garesu.
An musu nasiha mai ratsa jiki, wadda duk ta kuma sanyaya jikin Ahmad, harma da ita Rumana
in, dan koba komai ta fahimci wannan auren nasu farin cikin mutane masu yawane, sannan kwaranyewar hawayen mutanene masu
unbin yawa da Samina taso sakawa kuka.
Bayan an gama musu nasiha kakanni da abokan wasa suka koma tsokanarsu, yayinda wasu acikin
an uwan ke karesu, dansu duka babu mai bakin ramawa, bare dama daga Ahmad
in har Rumana dama basu da yawan magana.
Bayan sallar la'asar
an shema suka juya zuwa gida, tunda bikine bana shiriba suma basuzo da shirin kwana ba, mutum hu
u kawai aka bari suma tsoffine.
Tafiyar
an shema tasa hayaniyar gidan raguwa, hakan yasa Ahmad shigewa
akinsu ya cire kaya ya
wanta saboda zazza
in da yakeji sosai, har ya fara rawar sanyi ma.
Daga cikin gida kuwa babu wanda yasan halin da ake ciki, dan sunata shirin kai amarya
akinta, kayan Samina da aka kaine za'a barma Rumana
in, tunda dama babu ko cokalin Mama gaje acan, duk dangin su Ahmad
inne suka tara suka kai.