Sashe 75
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Sai yanzu aka san dani?
Yay maganar yana wasa da hannun Haysam.
Ita dai tunda tasan tayi laifi sai tace yayi ha
uri kawai, ta mi
e ta amso abincin da Ayyah ke kiranta ta
auka masa takai
aki.
Sai da ta shiga da kusan mintuna uku sannan ya shiga
auke da
ansa.
Tana
arin zuba masa ya shigo, hakan yasa bata fasaba bakuma ta kallesu ba shida
an nasa.
Shiko ya kasa
auke idonsa a kanta, dan
yawun data
ara da
ibar datai mata
yau sunyi mugun tsole masa idanu.
Gabansa ta tura komai sannan ta
ago ta kallesa, irin kallon da yake binta da shi na
urulla ya sakata jin kunya, tai murmushi tana
auke nata idon,
Yaya wai kallon fa?
Ajiyar zuciya ya sauke ka
an yana janye idonsa da salon lumshewa.
Bai iya cewa komaiba, sai cokali daya
auka zai fara cin abincin.
Katsesa tai da fa
in,
Kawoshi to yanda zakaji da
in cin abincin
Bai musaba ya bu
e hannayensa alamar ta
auki Haysam
in dake kan cinyarsa, sai faman watsal-watsal yake da
afafu na lafiya da ALLAH ya bashi.
Tasowa tai ta du
o domin
aukarsa, hakan ya basu kusanci sosai ita dashi, dan har suna iya jin saukar numfashin juna, kowa na sha
ar dadda
amshin jikin
an uwansa, gashi yanda wuyan rigar yake da
an girma ya samawa idon Ahmad abinci.
Ita dai tsigar jikinta na tashi ta
auki Haysam a kasalance ta matsa baya.
Ajiyar zuciya Ahmad ya sauke ya fara cin abincinsa.
Kamar jira Haysam keyi ta
aukesa ya fara
ananun kuka, banza tai masa, a ranta tana fadin,
Kujimin yaro da neman dalili?
Ahmad ya
ago ido ya kalleta da mamaki, ga yaro na kuka amma tayi biris, kafin yay magana Ayyah dake waje tace,
Waishi wannan alhajin baza'aji da shi bane Rumana? Kema kinsan yunwa yakeji tunda barci ya tashi dama
Rumana tace,
Ayyah rigimace fa kawai, gashi nan zan bashi ruwa
Ayyah tace,
Ruwan
aniya, ki bashi nono kafin nazo kanki
Rumana ta dingure kan Haysam sannan taja hijjab ta saka wai batason Ahmad ya ganta, a haka ta fara Shayar dashi, shiko yaro kamar yasan za'aima ubansa bu
ulu ya
i amsa saboda zufar dole da aka
irar masa.
Cikin haushi ta cire hijjab
in tana fa
in,
Kai wai ba a sirri da kai dan maigarin garinku?
Murmushi kawai Ahmad yayi yana
auke idonsa daga kallonsu.
Yaga za'a cuci masa Abbansa a hanashi ganin halalinsa ba dole yay boreba
Ahmad yay maganar ba tare da ya kalli Rumana ba.
Baki ta kumbura, amma bata tankaba, sai harar Haysam takeyi kamar yasan tanayi
Shidai Ahmad ya samu tv, yanacin abincinsa yana kallo.
Rumana dai kasa jure wannan kallo tai, ta samu da Haysam ya
an sha ta ciresa tana gyara rigarta, dai-dai lokacin Mudan ya shigo
akin bayan yayi sallama sun amsa Ahmad ya bashi izinin shigowa.
Ashe da gaske yaran nan suke kai
inne dai?
Murmushi Ahmad dake Kallon Mudan yayi, yana
aunar
anin nasa sosai, hakama Rumana dake
arin mi
ewa ta basu waje.
Mudan ya amshi Haysam daga hannunta yana gaishe da Yayansa, ita kuma ta fice a binta.
Bata sake shiyowa
akinba. suko sunata hira abinsu, sai da aka kira sallar magriba Ahmad yabar gidan zuwa can gidansu, dan tun shigowarsa su Fa'iza suka tafi gyarawa.
Maman Amatullah kawai ya iske a tsakar gida tana shara, sai maman Aysha data shigo suke
ar gulmarsu, kuma kamar an saita sunayi da Rumana ne akan wai ta
i dawowa.
Sai su Ahmad dake wasan ruwa a bakin rijiya shi da Amatullah.
A bazata sukaji sallamar Ahmad, wanda sarai yaji kalmar maman Aysha ta
arshe saboda bata magana a hankali ita dama.
Duk sai suka daburce wajen gaishesa da masa sannu da zuwa, shi dai ya amsa kawai ba tare da ko kallonsu yayi ba, Mudan yasa makulli ya bu
e masa
ofar suka shiga.
Ko zama Mudan baiyiba ya fito yabar Ahmad.
A zuciyar Ahmad godiya yakema UBANGIJI da ya tsame matarsa ga wannan muguwar al'adar, shi sam bata birgesa tun ma yana yaro, sai kuma ALLAH ya soshi Ayyah da Gwaggo babu ruwansu da irin wannan tsogume-tsogumen ma.
Ya fito wanka yana alwala Kausar ta shigo itama, ashe gidan sunan
awarta taje, gaisawa sukai tana binsa da kallo.
Shi dai da baisan tanaiba ma tuni ya mi
e ya saka butar
aki ya fice abinsa.
Aiko kamar jira take ta nufi kicin inda maman Ama ke girki.
Maman Ahmad wannan matar kuwa zata dawo?
iri da muzu ta maida miji gwauron
arfi da yaji
Maman Ama ta fito tana ta
e baki,
Wlhy maman Siyama yanzu muma muka gam ni da maman Aysha, yanzu dai ai zamusha kallo, tunda ta gama wanka ga kuma miji ya dawo maji ma gani
Baki Kausar ta ta
e tana
arin sauke Siyama dake goye a baya ta tashi barci, taja kujera ta zauna alamar koma
akin bazata shigaba balle tunanin yin salla.
Nanko suka sake bu
e babin gulmar Rumana da batasan sunaiba.
___________________________________