Sashe 66
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da zai wuce da kayan ya tafi, Rumana nata zuba ido taji Ahmad yay mata magana akan kayan nan ko zuwa Samina amma shiru, kuma kullum ne babu fashi sai sunyi waya, daga baya saita fara tunanin kodai madan bai sanar masa baneba?.
Kasa ha
uri tayi da Mudan yazo gidan ta tambayesa.
Ya tabbatar mata yako masa maganar, dan shinema yace abama Ayyah kayan ta ajiye a wajenta, kuma harsu Baba ma sunsan komai a kan maganar.
Rumana tayi matu
ar mamaki, amma sai itama ta share abun a ranta taci gaba da harkokinta.
Zuwan su Samina da sati
aya Ayyah tazo gidan da kanta, bayan sun gaisa tacema Ruman ta kimtsa kayanta insha ALLAHU nanda kwana biyu zata koma can gidan da zama har saita haihu, dan cikinta ya shiga watan haihuwa, bakuma zasu barta ananba ita ka
Hakan yama Umm-Ruman da
i sosai, koba komai ta samu hutu daga su maman Ama.
Koda taima Ahmad maganar da suna waya sai yace mata ai yasan da komawar tata shima, hankalinta ya sake kwantawa sosai, a washe garin ranar kam sai su mama Ama sukaga tanata kimtse-kimtse su Salima na tayata, iya abinda zata iya bu
ata kawai ta zuba a jakkuna biyu dan tsabar wauta
, sai kace ance ta tafi kenan.
Washe garin da zata wucene ta sanarma matan gidan, dan sai zuwa dare zata wuce, da safen dai su Fa'iza suka wuce da kayanta, wanan abu yama su maman Ama ciwo, sai dai kuma ya suka iya.
Da daddare kuma ta wuce ta basu filin gidan su warwasa da
___________________________________
Tunda Umm-Ruman ta dawo gidansu take sake ganin tattali da kulawa musamman wajen Iya da Ayyah, duk wani kulawa da mai ciki kan nema Rumana na samunsa, hatta da gwaggo da Ammi dake nuna kawaici suma sukan kawo nasu taimakon.
Yayanta kuwa yana
arin kiranta a duk sanda ya samu lokaci, musamman ma da daddare da sukam shafe dogon lokaci suna fira.
Mama gaje kuwa dawowar Rumana gidan ya sakasu farin ciki, koba komai zasu sami cikar burinsu a cewarta, dan haka ta shiga a jerin masu tattalin Rumana ko kunyar ALLAH bataji, kowa kuma a gidan kallonta kawai yake yi.
Samina kuwa bini-bini tazo gidan, taita kawoma Umm-Ruman abubuwa, duk abinda ta kawo amsa kawai Rumana take tana bama Ayyah na ajiyewa.
Wannan karon dai Ahmad yaja dogon zango bai zoba, dan wata harya mutu an shiga wani bai zoba, sai ha
uri ya abasu akan abubuwa sun masa yawa maybe zaiyi ha
uri sai Rumana ta haihu tunda ta shiga watanta.
Kowa ya amshi uzirinsa da masa fatan alkairi, garama Rumana ta
an masha shagwa
a akan ita dai tana kewarsa gaskiya.
Dariya yayta mata yana lalla
ata har tace itama ta ha
uran.
_________________________________
Yau Umm-Ruman tana sati na uku a gidansu, har kuma ta shanye watan haihuwarta ta shiga wani, kowa dai fatan sauka lafiya yake mata a kullum, danma cikin ba wani irin girman nan yayiba can sosai.
Yau dai haka ta tashi ba wani walwala, da yake Ayyah tasan wannan yanayin mai tsohon ciki takan tsinci kanta sai takeya lalla
ata.
Tunda akai sallar la'asar takejin wani azababben zafi, Ayyah ta shinfi
a mata tabarma a
ofar
aki tace ta zauna tasha iska a wajen.
Gidan shiru saboda duk yaran sun tafi islamiyya.
Ayyah ta fito daga
akinta
auke da kwanika guda biyu,
aya
on zogale ne da yaji kayan su tumatur harda cucumber sai
amshi yake,
aya kwanon kam ji
en zo
one, tunda Ayyah ta ajiye kwanikan Rumana ta canja fuska, Ayyah dai batace uffanba sai dariyarta data ha
iye.
Tunda Umm-Ruman tazo gidan babu abinda takeso irin kayan
ayi, tace wannan, tace wancan, shiko Mudan da Abu da Baba basa gajiya da saya mata, Ayyah taga abin zai wuce gona da iri, dan randa taje asibiti na
arshe tare sukaje, Doctor yayma Rumana garga
in rage cin nama, harma da wasu abubuwan, ya basu shawaran ta
an ringa cin ganyayyaki haka zasu taimaka mata, wannan abu ya bama Rumana haushi, dan tunda suka dawo Ayyah ta
aura
ammara, kullum da kalar da zata bata safe da rana, abinci ko shima bamai mai
oba sosai.......
Gashi nan maza a ci
Ayyah ta fa
a tana katsema Rumana tunani.
Cikin kumbura fuska da tara
walla a ido Rumana tace,
Ayyah banajin yunwa fa
Eh ai wannan basai anji yunwaba dama, zogale ai ba abinci bane maganine, ga ji
on zo
onan tun safe na yisa amma ko kur
a guda baki masaba, kar na gama sharo
akin malam baki cinye zogalen nanba, inba hakaba
ura zan miki yau a gidannan ehe
Rumana da idonta ya cika da
walla tace,
Kai Ayyah
Tom ki zauna harna fito ki gani
Ayyah tai maganar tana shiga
an lungun Baba.
Gwaggo na daga
aki tana jiyosu, tai murmushi kawai abunta.
Kwanon Rumana taja ta ajiye gabanta, dan tana zaune ne ta mi
afafu, tagumi tayi ta zubama kwanikan idanu....
Dai-dai wannan lokaci Ahmad ya iso
ofar gidansu, Mudan ne kawai a shago, anguwar babu yawan hayaniya saboda yara duk yawanci suna islamiyya, ko majalisar abokansa ma babu kowa sai Rabi'u kawai shi kuma yana daga cikin shagone baiga isowar Ahmad ba.
Mudan ya rungumesa yana mai nuna tsantsar murna da mamakin ganinsa.
Murmushi Ahmad yay yana fa
in,
Har yanzu dai ana nan da hali bai canjaba
an gidan Gwaggo
Dariya Mudan Yayi, yace,
Ina da kai Yah Ahmad ai ni kullum shagwa
e ne
Murmushi kawai Ahmad yayi, shigewarsa yay yabar Mudan da mai Napep
in suna sauke kayan da yazo dashi.
Bai gamu da kowaba a soron harya
arasa sashensu, da Umm-Ruman ya fara tozali, ya
an wawwaiga ko ina baiji mitsin kowaba, sai ita ka
ai tayi tagumi tare da
urama kwanikan gabanta idanu.
Wani tausayinta ne ya sake kamashi, ya tura hannayensa duka cikin aljihun wandon shaddarsa kalar ruwan
asa yana murmushi, a hankali ya bu
esu ya sauke akan cikinta daya fito sosai, sai dai kuma bai wani irin girman nan na tsiyaba kasancewarsa cikin fari, gashi ita kuma doguwa ba laifi.
Takawa ya farayi a hankali zuwa gareta, amma sam bataji koda motsinsaba, saboda tayi zurfi a tunani.
Harya iso ya zauna a hankali kusa da ita gab,
afarsa
aya a ajiye ya
ora hannunsa,
ayar kuma ya tan
washeta yayi dafe da hannunsa a
asa, yanayin zaman sai ya basu kusanci sosai.
Gashi dai
amshin rurarensa ya cika tsakar gidan har hancin Rumana, sai dai hankalinta sam baya tare da duniyar mutane.
Sassanyar murmushi Ahmad ya sakeyi tare da matsar da kansa dab da kunnenta, cikin magana ra
a-ra
a yace,
Gwal ai ga abinda kike tunanin kusa da ke
Firgigit Rumana ta dawo hankalinta, ta zaro ido waje babu shiri dan ita tsoratama tayi, catake ko aljanine yazo mata a suffarsa...
Da sauri yace,
Surprise
Wata nannauyar ajiyar zuciya Rumana ta sauke tana kumbura masa fuska, harda kai masa
aramin naushi kamar gaske, shiko yay saurin matsawa baya da ri
e hannun nata yana
aramar dariya.
Yi ha
uri manyan mata
yay maganar yana sumbatar hannun nata daya ri
e, tare da sakata jikinsa ya rungume.
Sam ta manta a inda suke, dan haka tai luf tana sauke ajiyar zuya.
Ahmad yay murmushi sosai yana
agota daga jikinsa, ya zuba idanunsa cikin nata, bata janyeba, dan wani irin mugun kewarsa takeyi, sai cika sukai da
wallan da ita kanta batasan dalilinsu ba, hakan sai ya
arama idanun
yau, fuskarsa ya matsar dab da tata tamkar zai ha
e, hakan ya saka Rumana lumshe idanunta
wallan da suka taru a ciki suka gangaro bisa kumatunta.
Bakinta da ta tsuke ya sumbata shima yana lumshe ido, ya
an janye ka
an yana
ora hannunsa saman cikinta,
ALLAH yay miki albarka Babie R
Bata iya cewa dashi komaiba sai goshinta data jingina da nashi tana sauke tagwayen ajiyar zuciya, itama ta
aura hannunta saman nashi dake kan cikinta, tace,
Yayana nayi kewarka, musamman yau da son ganinka na tashi sosai, ban saniba ko bazan tsallakeba mutuwa zany....
Gwaggo da taji motsi ta
aga labule zatonta ko dabbobine, da sauri ta saki labulen saboda ganin Ahmad da Ruman, ita dai bataji motsin shigowarsa gidanba sam.
Su Ahmad da basusan anaiba Saurin bu
e ido yay yana janye kansa daga jikin goshinta,
irjinsa sai wani fat-fat yake alamar tsoro, sam baiyi zaton wannan furucin daga bakinta ba,
Yace,
Gwal karna sake jin haka daga bakinki kinji ko
Kallonsa tai, yanda fuskarsa ta nuna alamun ru
ani sai ya bata tausayi, murmushi tai masa, cikin son kauda masa tsoron data hango cikin idanunsa tace,
Wasa nake fa, mutuwa ai tana wuyan kowa, kuma kowa zai iya tafiya a kowane lokaci
Duk da maganarta bata kore masa abinda yakejiba hakan bai hanashi mata murmushi ba, ya ri
e hannunta da take shafa masa fuska, shima cikin
arin son kauda zancen ya shiga bu
e kwanikan gaban nata.
ar gata minene aka jera miki anan?
Baki ta cona gaba dan ya tuna mata aikin dake gabanta, ga garga
in Ayyah.
Woow Gwal duk ke ka
Da sauri tace,
Dan ALLAH tayani ci yaya kafin Ayyah ta fito
Ya
an zaro idanu yana magana
asa-
asa sai kace mai gulmar wani kuma baiso a jisa,
Kina nufin ke nan ba
ya son ci?
Eh mana
tai maganar tana kuma tura baki.
Yace,
K ba
auyace dama ai
yay maganar yana
arin
auraye hannunsa da butar kusa da ita.
Ita duk zatonta shine zai taimaketa ya ci, sai taga koda ya
ebo zogalan da hannunsa ya nufo bakinta. Ta kallesa ido cike da
walla tana narke masa fuska dan yaji tausayinta.
Kansa ya girgiza mata alamar kar tayi kuka, tare da lumshe ido da bu
ewa alamar ta daure.
Bakin ta bu
e masa ya zuba mata, ta shiga taunawa a yamutse, shi dai kallonta kawai yakeyi a ransa tana bashi tausayi da dariya.
Kuma
ebowa yayi ya kuma kaiwa bakin nata, nanma sai da ya marairaice fuska alamun lallashi sannan ta amsa.
Mudan dake la
e shi da Ayyah suna kallonsu kowa ya saka hannu ya toshe baki yana
arin danne dariyarsa.