← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 99

Sashe 46

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan ALLAH ka taimakeni kar yunwa ta halakani
Tsabar rashin mutunci irin na
an giya dan baisan yama aikata mata duk wancan abunba sai ya ri
ota yana fa
in,
Wai dama bakici abinciba?
Ganin ya amshi abun da muhimmanci Samina ta kuma langyare masa tana fashewa da sabon kuka, kwantar da ita yay yana mi
ewa,
Kinga ina zuwa
Samina ta bisa da kallo harya fice, batai zaton zai dawoba, dan kusan awa
aya sannan sai gashi da abinci ya kawo mata, shine ya tadata zaune ya fiddo mata daga leda ya bata, jikin Samina har rawa yake taga abinci, aiko ta fara masa cin hannu baka hannu
warya kamar bata ta
a cin abinciba a duniya, tana gamawa ta mi
e da gudu xuwa ban
akin falon ta shiga yin amai saboda yunwar data gama cinye mata hanji.
Da kallo kawai Ma'aruff ya bita amma ko gezau baiyiba ballema ai tunanin zai bita ya taimaka mata.
Yana wajen zaune ta dawo tana tafiya da
yar da fidda huttan numfashi suma da
yar
in, kujerar ta koma ta kwanta.
Ma'aruff ya kalleta a
an yatsine yace,
Lafiya dai ko?

Amai nayi
tafa
a a marairaice.

Tofa, to ALLAH ya kiyaye, kibar zama da yunwa dan yanzu kinga sakamakon ta
Da mamaki ta kallesa hawaye wasu na korar wasu,
Hakama zakace nabar zama da yunwa bayan kaine sanadin komi, jiya aka kawoni gidanka ashe abinda ka shirya min kenan Ma'aruff? Wannan shine sakamakon son danai maka da sadaukarwa?......

K Samina kinga dakata min, mina miki mara
yau a gidannan, idan batun abinci kike baga komai nan a kicinba, miya hanaki shiga ki girka? Naga dai gidannan ba ba
onki baneba, idan kuma maganar daren jiya kike nima saikimin uziri, sam babu bu
atar abinda kike
ulafici daga gareni a sannan, to tayaya kike tunanin zan iya mu'amulantarki yanda kike bu
ata......?
Cikin katsesa Samina tace,
Eh amma ai ka mu'amulanceni ta hanyar da banta
a maka zatoba, yanzu dama ashe kana shan giya?
Tsaki yaja yana ta
e baki,
To miye dan ina shan giya? Rayuwatace fa, ku
ina, ra'ayina kuma, please karki kawomin wannan
ananun maganar dan bazan
aukaba

Dolene na maka magana akan shan giya Ma'aruff, domin a sanadinta yau ka dubi yanda ka nema halakani, idan a haka zamu cigaba a gidannan watarana gawata za'a tarar, jiba yanda ka farfasa min jiki da duka, bayan rashin tausayin daka nuna mani da baida banbanci fya
e....
Kansa ya dafe, sai kuma ya
aga mata hannu yana fa
in,
Ya isa haka Please, kiyi ha
uri ni bansan na mikiba, kuskure aka samu
Tsayawa kawai tai tana kallonsa hawayenta suna sake
arfin gudu.
Yace,
Kin tsareni da ido, banace kiyi ha
uri ba
Koba komai taji
an sanyi a ranta, ta share hawayenta tana amsa masa da
Shikenan ya wuce, amma dan ALLAH Sweet wannan ya zama na farko na
arshe, dan ALLAH kabar sha kaji

Shikenan ya wuce, ki
auki
ayan abincin sai ki sake ci kije ki kwanta, ni bara na fita saina dawo
Da sauri Samina ta tashi zaune,
Sweet fita kuma? A wannan daren?
Kamar bazai kulata ba, mikuma ya gani oho masa ya juyo ya kalleta,
Kinga bawani jimawa zanyiba zan dawo, akwai abinda zanyine, nima fitar ta zamemin dolene
Kasa ce masa uffan tayi, sai baki da hanci data saki tana binsa da kallo harya fice.
Hannu kawai Samina tasa a ka ta dafeshi, zuciyarta na zallo tamkar zata faso
irji ta fa
asa dan tashin hankalin da take hange a gabanta.......
____________________________________
Haka rayuwa take juyi-juyi, lokacin da Samina ke cikin wancan tashin hankalin gasu Ahmad kuwa farin cikine mamaye dasu shida
ar Rumana
n sa.
Dan bai fita a gidanba sai bayan sallar la'asar, yayi wankansa yaci gayu cikin
ananun kaya da sukai masa
yau sosai, Rumana kanta ta kasa
auke idanunta a kansa, sai satar kallonsa take, da taga zai juyo sai tai azamar
auke kanta daga sashensa.

an murmushi yay yana girgiza kai, ya tako a hankali inda take zaune a saman tabarmar, hannunsa yasa ya mi
ar da ita, hannunsa
aya a
ugunta ya mannata da jikinsa,
ayan hannun kuma ya
ago ha
arta yanda zasu kalli juna.

Hajiyata wannan gulmace, ki kalli mijinki kanki tsaye saboda nakine ke ka
ya
are maganar da hura mata iskar bakinsa a fuska.
Murmushi tayi idonta lumshe, ya
ora goshinsa akan nata shima yana murmushin,
Babie R murmushi na miki
yau, amma sam ba
yasonyi saikin gadama
Idonta ta bu
e dan mamakin zancensa, to shikuma fa daya fita iya
in son yin murmushin.

an mintsininta yayi a hannu, hakan ya sakata sake manne masa a jiki tana
ar dariya,
Yaya ALLAH da zafi?
Shima dariyar yayi yana sumbatar kumatunta,
K ai jarumace Babie R nasan
an zafin nan bazai damekiba, bara na
Tai saurin ri
e masa hannu tana dariyar,
A'a wlhy na yafe, naji niba jaruma bace
Sakinta yay yana dariya sosai da cewa
Aini nasan inda jarumtar babie na take
Rumana datasan inda ya dosa tai saurin rufe fuskarta da
an kwali.

Kiyi tuwo gaskiya na gaji da wa
annan kayan mai
on, bara naje idan na samu yaro zan aikosa da cefane, idan ban samuba kuma saina
arasa gida sai Abu ya kawo

To a dawo lafiya, tunda ni dai an hanani komawa
. Ta
are maganar a hankali yanda bazaiji ba.
Sai dai kuma sarai ya jita
in, ya dai sharetane ya ida ficewa abinsa fuskarsa
unshe da murmushin da su Kausar sukaci karo dashi.
Baiko dubi inda sukeba ya nufi hanyar fita daga gidan, da kallo suka bisa kafin su kalli juna suna ta
e baki.
Maman Ama tace,
Nifa mutanen nan yanzu ma
aukakin mamaki suke bani, munafukan da kamar bazaka saka musu yatsa a baki su cizaba amma yanzu ji salon bariki kala-kala
Tsaki Kausar taja tana cigaba da saka lallin da take a yatsun hannunta, tanaji a ranta itace ya kamata ta samu wannan rayuwar soyayyar da take gani wajensu Rumana, dan mijinta duk yafi mazan gidan arzi
Itama dai maman Ama abinda ke ranta kenan, gani take tafisu komai, kuma ta girmesu, ya kamata ace koman su ta dinga sani.
Rumana dai da batasan sunaiba
akin ta kuma kimtsowa ta fito itama dan wanke
an kwanikan abincin da sukaci, tana zama su Fa'iza na shigowa gidan da cefanen da Ahmad
in yace zai aiki, da alama a hanya ya gamu dasu dai, cikin mutuntawa suka gaida su maman Ama dake binsu da kallon
urilla suka amshi wanke-wanken Rumanan suka
arasa suna hirar data shafesu ba tare dasun damu da su Kausar dasuka kasa kunne suna saurara ba.
Suna gamawa suka koma
aki suna baje babin firarsu musamman akan candyn su dake matsowa, dan jarabawa uku kacal ta rage musu su
arasa.
Rumana na girki daga
ofar
aki sukuma suna daga ciki ake hirar
harta kammala tayo wanka sannan ta koma
akin suka cigaba da shaftarsu.
Sunayin sallar la'asar suka wuce islamiyya abinsu aka bar su Kausar iyayen gulma sunayi, tunda su basu da aikinyi basu kuma kallon matsalolin gabansu saina wani.
Kusan tare suka shigo gidan da Ahmad, dan ya daidaita lokacin dawowar tasune dama, su Fa'iza daga can gida suka wuce, ita ka
ai ta dawo gida, yanda suka shigo tare gidan saika
auka tare suke dama.
Rumana ta bu
e musu
aki, shi Ahmad ma bai shigaba ya amshi buta yay alwalar magriba ya sake fita.
Yanzu Umm-Rumana ta lura baisan kaiwa dare a waje yanzu tunda ya dawo, idan kinga ya da
e to zuwa sallar isha'ine zai shigo.
Wani lokacin suyi kallo a wayarsa wani lokacin kuma ma tana karatune shi yana latse-latsen wayar, inda bata ganeba ta nuna masa yay mata
arin bayani.
Wannan tafiya dai kam ta zamewa Umm-Ruman alkairi, dan kuwa dawowarsa ta canja tsarin zamansu gaba
aya, babu abinda zatacema ALLAH sai dai godiya akan hakan.
Dan yanzu Yah Ahmad hankalinsa baki
aya akanta yake, yana
arin
yautata mata, suci kuma mai da
i koda dai bamai yawabane.
Gefe kuma ya
ara mata jarin dubu biyu akan nata nada ta
ara kayan ma
ulashe na yara da take saidawa a gida, wanda a hankali zuwa yanzu yaran anguwar sun gane, sukan shigo su saya.

Satin Ahmad uku yay haramar komawa porthercout, tafiyar tasa tai dai-dai da kammala jarabawar su Umm-Ruman da kwana biyu kacal.
Da farko baba birkicewa yay akan Ahmad bazai sake komawaba, tunda a tafiyarsa ta farko ya sa
a masa al
awarin zai zo gida da wuri amma baizo
inba saida ya kwashe wata
ai har kusan shida, to yanaga idan kuma ya sake tafiya yanzun sai nan da shekara guda kuma.
Ahmad yay magiya yayi ro
o da nuna nadamarsa tare da bayanan da zasu fahimci abinda ya jawo da
ewar tasa a wancan karon amma sun
i fahimta sam.
Harma ya ha
ura da komawar ya kira Nura yace ya tafi kawai sai kuma ana gobe kamar yanda ya shirya Baban yace ya shirya yaje saboda malam yay masa magana akan ya barsa ya koma kawai, dan basusan alkairin dake cikin hakanba, gashi tun a zuwan farko sunga canji daga Ahmad
in.
Sai da baba yaja masa dogon garga
i akan amma wlhy karya wuce wata biyu.
Ahmad yayi godiya sosai, tun a daren yay musu sallama da abokansa ya nufo gida.
Tunda ya sanarma Rumana maganar tafiyar sai duk tai la
was, dan a yanzu tamafi jin zafin rabuwar tasu fiye data farko.
Ganin yanda duk tai la'asar saiya shiga kwantar mata da hankali, tare da kalamai masu sanyi, bayan soyayya mai tsayawa a rai daya nuna mata a wannan daren.
Chapter 46 · 0% Book details