Sashe 98
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar wasa zancen gitowar Samina ya fara zagaye bakunan mutane, da biyu ake zuwa ganinta gidan sai dai a iske batanan, wasu sukance
oyewa take, wasu kuma suce tana gidan inna mari ne wajen babarta.
To koma dai miye abin tsegumi bai
arewa a bakunan mutane.
An shiga hidimar bikin su Mudanseer, wanda ana saura kwanaki biyu
aurin aure Ahmad ya
auki su Rumana sukabi jirgi sai porthercout, ashe ita batasan Happy ce amaryar Mudanseer ba.
Wannan al'amari ya
aure kan Rumana, to a ina Happy suka ha
u da yah Mudan haka?.
Sun sami tarba ta mutunci maiban mamaki ga ahalinsu Happy, kowa na mamakin canjawar
an uwansa, sai da suka sami nutsuwane da daddare Happy ke bama Rumana labarin yanda suka ha
u da Mudan.
Ashe Ahmad take so ita tun kan su wuce saudiyya, amma shi sam ya
i nuna ya fahimceta, bayan tafiyarsa ta shiga tashin hankali, taita masa messeges da kalaman soyayya amma sai baita
a bata amsaba, hasalima idan ta kirashu koshi ya kirata bazai ta
a nuna mata ko messeges
in ya ganiba.
Ta shiga damuwa sosai harta samu Abubakar da zancen, Abu yay dariya a wancan lokacin tare da bata ha
uri akan abinda yayansu yay mata.
Itako tace babu damuwa, ita bai ta
ata mata raiba dan ta fahimci yana son matarsane sosai, bayason ha
ata da kowa a rauwarsa.
Abubakar ne ya bata shawara akan Mudanseer, yakuma nuna mata hotonsa da tabbatar mata cewa kamannin Mudanseer
aya da Ahmad, babu wani banbanci.
Koda taga Hoton yah Mudanseer ta aminta da zancen Abubakar, sai dai bataji son Mudanseer a rantaba, tadai cema Abubakar zatai tunani akai.
Koda suka rabu da Abubakar sai yakoma yayta cusama Mudanseer zancen Happy shima, tun Mudan na zagin Abubakar
in harya
an fara jin wani abu game da ita, saboda Ahmad ma dai ya shiga maganar, shi kuma Ahmad bason Happy ne bayayiba, har cikin ransa yanaji zai iya aurenta kodan ya tsamita daga duhun da take ciki, amma yana duba yanayin rayuwar da yake cikine,
arfinsa baikai ya ri
e mata biyuba a wancan lokacin, idan yace zai aje mace fiye da
aya rigima kawai zai ha
ama kansa wajen
aukar nauyinsu na yau da kullum.
Hakan yasa yaso janta zuwa lokacin da zai
an sake
wari, to saikuma Abubakar yazo masa da batun Mudanseer, koda Ahmad ya tuntu
i Mudan da batun yaga lallai ya kar
i zancen kuma yanason Happy
in saishi yaji zai iya ha
ura ya barmass, dan da kai da kaya ai duk mallakar wuyane.
Da taimakon Ahmad Happy ta fara son Mudan, kafin wani lokaci soyayya tai
arfi a tsakaninsu, har Happy
in ta dawo karatu nan kano gidan wani uncle
inta.
Daga nanfa soyayya ta
ara
arfi da sha
uwa a tsakaninsu, da farko Gwaggo ta shiga damuwa da wannan soyaya tasu, dan ita a ganinta tayaya Mudan zai auri wadda bata salla?.
Amma sai baba ya zaunar da ita yay mata bayani yanda zata fahimta, yakumace suyi addu'a hankalin Happy ya dawo akan musulunci.
ALLAH mai komai da kowa kuwa da yake yaso Happy da rahama sai gashi ta musulunta a hannun Mudanseer ba tare da kowa nata yasaniba, ta za
i sunan Halimatussa'adiyya, Har zuwa yanzu kuma babu wanda yasan ta musulunta a cikin ahalinta, tayi al
awarin sai tayi aure nauyinta ya koma kan mijinta sannan ta bayyanama iyayenta gaskiya, dan dama da
yar suka yarda zata auri Mudan, saida aka kai ruwa rana sosai har abun ya sahafi Ahmad, daga baya kuma dai suka ha
ura saboda tace zata kashe kanta kota gudu tabarsu har abada.
Rumana ta share hawaye tare da rungume Happy sunayi tare, ta tayata murna sosai da addu'ar fatan alkairi.
Samina ma da yake da ita sukaje har kuka tayi, da mamakin irin wannan
auna da Ahmad kema Umm-Ruman, saima ta fara tunanin kidai dama Ahmad yana son Rumana ne tuncan da?.
Bata da mai bata amsa, sai dai rayuwar Happy ta birgeta, ta kuma yarda Ruman ta mata nisa ita da Ahmad.
Ranar juma'a aka
aura auren Happy (Halimatu) da angonta Mudanseer, a ranar su Rumana suka taho da amarya nan kano, bisa rakkiyar tsurarun danginta, tanata kukan rabuwa da iyayenta suma sunayi.
An fara kawota nan gidan su Ahmad, mutane nata
ananun magana akan Mudan ya auri
abila.
Washe gari kuma aka
aura auren Abubakar da
iyar
anwar Gwaggo mai suna Zubaidah, daga nan aka ha
e shagalin biki akasha aka more.
Samina nata
oye-
oye amma hakan bai hana mutane bincikota ba dansu gani, sukda ma ta
anyi fasali haka kaita zun
enta.
Bayan anyi biki an shashshare aka mi
a amare gidajensu, su Umm-Ruman kuma suka shiga barcin gajiya.
Bayan biki da sati
aya Ahmad suka nufi gidansu Inna mari bisa umarnin baba shi da Mudanseer.
Halin da suka iske mama gaje a ciki ya
aga musu hankali matu
a, suka kwasheta zuwa asibitin dawanau.
Dukan wani taimako na musamman sun bada damar a batashi, cikin amincin ALLAH kuwa tafara samun sau
i da yake abun baiyi nisaba, amma kuma likitocin sun tanbatar musu lokaci-lokaci ciwon zai ringa motsa mata, dan
acin raine ya taru mata a zuciya harya kai ga ta
a mata
walwa.
An bata magunguna suka
akkota suka dawo da ita gida, a lokacinne Ahmad yay tunanin yakamata mama gaje ta koma gidansu kodan ta ringa samun kulawa, dan anan
arfin iya ya
are sosai, itama
arta sotake ta
auketa daga gidan, bai kamata kuma abar mama gaje ba kawai hakan zai sake girmama ciwonta.
Koda Ahmad yazoma da baba shawarar saiya aminta sosai, dan haka suka zaunar da baba Yusha'u sukai masa nasiha mai ratsa jiki akan yay ha
uri mama gaje ta dawo gidan da zama anan sashen iya ta
arasa rayuwarta, sai Samina ta cigaba da kula da ita har itama ALLAH ya bata miji tayi aure, dansu Ahmad watan gobe zasu koma saudiyya.
Yau
inma yaso turjewa, amma da sukaita lallashinsa sai ya yarda, dukda bada zaman aure zata dawo gidanba haka Ahmad ya
an shirya masu
akin da zasu zauna ita da samina, katiface kawai sai kwabar kaya da
an abin bu
ata.
Haka aka dawo da mama gaje gidan abin tausayi, itama Samina akace ta dawo.
Jitai kamar ta fasa kuka, dan koda Ahmad baya kulata ganinsa da take yawanyi acan na saka zuciyarta yin sanyi, haka babu yanda zatayi ta dawo nan gifansu da zama.
Sai dai kuma sam babu jituwa tsakaninta da mama gaje, sai da su baba sukai mata fa
a akan hakan sannan ta nutsu ta fara bata kulawar da ake bu
ata tana kaico da ALLAH wadai da rayuwar son zuciya da suka jefa kansu a ciki, da yanzu sune a daular dasu Ammi ke ciki, amma gasunan babu wan babu
anin, babu dukiya babu Ahmad, ita yanzu ko sunan ma'aruff ma batason tunawa a rayuwarta.
Tanaji tana gani fita ta gagari rayuwarta, saboda data fita yara zasu fara mata ihu, mazan dake majalissa na zun
enta da dariya da kiranta *Matar manya*.
Wannan dalilan ya sakata ha
ura da fita ko ina a rayuwarta, ga yaran Ahmad sam basa yarda da ita, Haysam ne kawai, shima zakiga yana
ari-
ari da ita, wanan abu har kuka yake sakata.
Dan akwai randa ta shigo sashen nasu Ahmad amsar ruwan zafi zata ji
ama mama gaje magani sai taci karo da Abu-Talib dake wasa a tsakar gidan ya fa
i, tai
arin
agashi ya tashi yaronnan ya saka mata ihun kuka akan karta ta
ashi.
Tana
arin saukesane Ahmad ya shigo gidan, zuwansa kenan yazo gaushesu dan Abu-Talib ranar anan ya kwana shi da Haysam.
Jikinta har rawa yake wajen sauke Abu-Talib, a ranta tana tsoron kar Ahmad
in yay tunanin wani abu taima yaron ne.
Dan taga Ahmad ya tsatstsareta da idanu fuska a
aure, cikin rawar baki tace,
Wlhy babu abinda nai masa, na iskesa ya fa
ine shine nai
arin tadashi amma yake kukan nan.......
Hannu Ahmad ya
aga mata batare da yace komaiba, ya kama hannun Abu-Talib dake
oye a bayansa suka bar wajen.
Hakan yasa Samina juyawa ta koma tana kuka batare da ta shiga amsar ruwan zafinba.
Wannan yasa duk son da take nason jan yaran a jikinta ta ha
ura, sai dai ta kallesu daga nesa kawai.
A wannan tsakanin Sadiya ta haihu
an biyu duk mata, su Rumana suka shiga jerangiyar zuwa gidan har akai suna, kwanaki hudu da sunan
an sadiya Fa'iza ma ta haihu na uku, suka sake rankayawa katsina, Samina bataso zuwaba amma
an uwan sukace ta cire komai a ranta ta ringa shiga cikinsu, haka suka sakata dole taje, cikin
an shema ma ta kasa sakewa tanata la
e-la
Bayan dawowarsu daga sunan Fa'iza Umm-Ruman ta ro
a Ahmad ya barta suje gidansu da suka zauna ta gaishe da su maman Ama idan suna nan.
Bai musaba ya barta, shima da kansa ya kwashesu amota dukansu ya kaisu.
Tun sallamar da Rumana tai a cikin gidan jikinta yay sanyi, gidan dukya canja kamanni tamkar ba shiba, ga kaya kaca-kaca, wanke-wanke a bakin rijiya
uda natabinsu.
Yara sai hayaniya suke suma kaca-kaca dasu babu mai shigar arzi
Sai dai ganin
an gayu sun shigo gidansu yasa yaran yin tsit suka zuba musu idanu, Rumana ta sauke idonta akan Ahmad din maman Ama daya zama
an saurayi yana wanki a bakin rijiyar, yaron kamanninsa na nan basu canjaba, murmushi tayi na
arfin hali tana fa
in,
Ahmad ne wannan halan?
Ahmad ya ajiye kayan hannunsa yana mutsika kumfar dake jikin hannun idonsa a kansu cikin
ari-
ari ya amsa da
Eh nine
Murmushi ya ta sakeyi tace,
mamanka fa?
Shiru yaron yayi cikin
ar damuwa, kafin ya nuna mata
akin da Rumanan ta zauna.
Tana nan ciki
Rumana tace,
To ko barci take?, yimata magana kace ga ba