← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 99

Sashe 71

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Zumana kayi
yau, sai kace wani sabon ango?
Ka
an ya murmusa yana
ora duka tafukan hannunsa a fuskarta, ya matso da goshinsa kan nata yana fa
in,
Gwal
ina ni angone mana, angon
arni Abu Haysam
Murmushi Rumana tayi, ta sumbaci la
ansa tana lumshe idanu, tace,

Hakanefa Zumana, yanzu daga nan sai ina kuma?
Guntun tsaki yayi yana cire goshinsa daga kan nata,
Share kawai babie R
Batace masa komaiba harya
arasa inda Haysam ke kwance a babban gadon Ayyah yana barci, an na
esa cikin kaya masu kauri ruwan hoda, harda showal
in da yake ciki, ka
an ya janye showal
in ya sumbaci goshin yaron,
Sadauki na kai baka da aiki sai barci? Har yanzu ka
i naga idanunka, ko duk jarumtarce?
Dariya Rumana dake kallonsu da saurare tayi, hakanne ya saka Ahmad juyowa ya
an kalleta.
Ta
auke kanta tana fa
in,
Jarumta ko ragwantaka
kafin ya samu bata amsa Ayyah ta shigo
akin da kunun da aka damawa Rumana.
Hakan yasashi
auke kansa ya maida ga Haysam.
Ayyah tace,
an albarka ga yaro can Sufyan ya turo ya kiraka
Saida ya sake sumbatar Haysam ya gyara masa rufar kamar yanda ya gani sannan yace,
To Ayyah na, sai na dawo
Addu'a tai masa itama, ya nufi hanyar fita yana amsawa cike dajin da
i, sai da ya kama labule sannan Rumana tace
ALLAH ya tsare
Juyowa yay ya kalleta, yay mata
aramar harara, itakuma tai masa gwalo.
Ida ficewa yay yana murmushi.
___________________________________
Sun iso station
in su da baba da baba Ilyasu, ganinsu tsaf-tsaf ya saka akai musu tarbar mutunci.
Sun musu bayanin wadda sukazo fiddawa.
Ogan ya bama
an sanda
aya umarnin fiddo Samina, sannan aka bama Ahmad inda zai saka hannu.

inyi yay sai da baba yay masa magana, fuskarsa babu walwala yaja buk din tare da
aukar biron da aka ajiye masa, dai-dai nan aka fiddo Samina.
Babu
ankwali a kanta babu takalmi, tayi wani ziru-ziru ga
ananun ciwuka da taji lokacin da suke fa
a da Ma'aruff.
Akan Ahmad dake rubutu ta fara sauke idanunta, wani sama numfashinta yayi da
yar ta fisgosa, sai maimaita sunansa take cikin zuciya, ya ajiye biron yana tura buk
in gaban
an sandan tare da yima Samina kallo
aya ya
auke idanunsa yana sake tamke fuska.

an sandan sun mata garga
i akan ta kiyaye gaba, dan tana dai gani dangin mijinta duk da sunada arzi
in da waya kawai zasu iyayi a fiddata amma sukazo har station
in suka fidda
ansu ita suka barta.
Ita dai kanta a
asa, saboda kunya da ba
in cikin Ahmad yanajin sirrinta.
Shiko tamkarma baisan anaiba, ya
auke kansa daga garesu baki
aya yana danna wayarsa daya ciro a aljihu.
Koda aka sallamesu shine farkon fitowa ma, lokacin da suka fito suma jingine da mashin suka iskesa yana waya da Happy data kirashi.
Zuciyar Samina sai sake tsitstsinkewa take, gaba
aya Ahmad ya canja mata a komai, ya riki
e ya zama wani hamsha
in namiji.
Ita dasu baba napep suka shiga, Ahmad da Sufyan kuma suka hau mashin dan daga nan inda suka fito dominsa zasu wuce, su baba kuma su wuce da samina gida.
Tunda suka fito daga Napep
an anguwa dake kai kawo jefi-jefi da yara suketa kallon Samina, ta shige gida tana rufe fuska da mayafi.
Da Mudan taci karo a soro ya fito daga sashensu, ya bita da kallon mamaki harta shige sashinsu itama.

aramar dariya yayi ya ida ficewa yana fa
in,
Ankusa fara wasan kenan
. dan dama yanajin sanda baba kema Yah Ahmad bayanin zuwa su amso Samina daga station.
Mama gaje da batasan hidimar da akeba ganin Samina kawai tai ta shigo, ta ajiye robar hannunta dake
auke da kayan miyar da zata
ora abincin rana tana kallon Samina.
Ammi ma dake wanki daga
ofar
akinta da kallo tabi Saminar harta shige.
Hakanne ya saka mama gaje jan tsaki tana fa
in,
To kurwarta dai kurr wlhy, wannan kallon
urulla har ina
Ammi dai batace komaiba ta cigaba da wankinta, mama gaje na
arin bin bayan Samina baba Yusha'u daya shigo gidan ya dakatar da ita a zafafe.

Ina wannan lalatacciyar? Maza zoki fitarmin daga gida, wlhy su Yayanma su suka fiki da sukaje suka amsoki daga wajen
an sandan, ai ni sonai yanda mijin naki da danginsa suka barki acan suma su barki ki
are rayuwarki a kulle, ki fito nace ki fitarmin a gida ko
........
Fitowa Samina tai tana hawaye, dai-dai nan su baba da suka biyo bayan Baba Yusha'u suma suka shigo suna masa magana.
Sai dai sam ya
i sauraren kowa, ya kafe akan Samina saita bar masa gida.
Wannan
aramar hayaniyace ta fargar da sauran jama'ar gidan harma da ma
wafta da katangarsu ke jingine da gidan nasu Ahmad.
Hankalin mama gaje ya tashi saboda jin fallasar da Baba Yusha'u ke musu a bainar Nasi, dan fa
in komai yake babu rufi, su Ayyah duk sun shigo an ha
u anata bashi ha
uri, amma sai sake jerama mama gaje ALLAH ya isa yake akan
ata masa rayuwar
a datai, yakuma tabbatar mata wlhy badan
an uwansa da iyayensa da suka hanashiba da tuni ta tsufa a gidansu itama.
Mama gaje fa taji babu mafita sai kawai ta saka kuka, wai Baba Yusha'u dai dama ya shirya cin zarafintane.
Abu dai ya nema yin tsamari har sai da iya ta shigo sashen ta tsawatar sannan.
Baba Hamza kuma yace, Samina ta zauna har sai Ma'aruff yazo sun nuna masa kuskurensa sannan ta koma.
Da wannan aka kashe maganar kowa ya fito, Mama Gaje da Samina suka shige
aki ransu a dagule.

Keko Samina miya kaiki wajen
an sanda?
Mama gaje ta fa
a hankalinta a tashe.
Kuka Samina ta sanya tana kallon mama gaje, ta shiga zayyanema mama gaje duk abinda ya faru, harma abinda basu saniba dangane da shan giya da Ma'aruff keyi.
A matu
ar firgice mama gaje tace,
Samina giya fa?

Wlhy da gaske nake mama
Kasa magana mama gaje tayi, tasaka hannu bibbiyu ta rabga tagumi kawai tana kallon Samina.
Yaya bintu dake tsaye daga
ofar
aki basu saniba tai murmushi mai ciwo,
Wannan shine abinda na hango miki Samina, ni nasan bai zama lallai ki samu abinda kike hangenba
ari bisa
ari kodan girman butulcin da akaima Ahmad, farin ciki shine abin bu
atar
iya mace a gidan miji ba dukiyaba, mama kun tafka babban kuskure wlhy, ku........

K binta ki kiyayeni wlhy!!!
Mama gaje ta fa
a a matu
ar tsawace.
Chapter 71 · 0% Book details