← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 99

Sashe 79

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kinsa mi Auntynki kema murna?
Kanta ta girgiza har sannan ta kasa kallonsu.
Sanar mata yayi itama, babu shiri Zainab ta fa
a jikinsu tana ihun murna itama, hakan ya saka Haysam fashewa da kuka saboda tsoratan da yayi.
Sakinsu Ahmad yayi suka maida hankalinsu gareshi, ganin yanda ya ra
e jikin kujera kamar wani marayane ya basu dariya.
Aiko suka shiga masa dariya, Zainab ta
akkosa itama tanayi.
Ahmad ya amshesa yana fa
in,
Sorry Abbanmu, kayi fushi kai ba'a fa
a makaba ko?, to tuba muke Sadaukina
Zainab da Rumana dai dariya sukeyi har sannan, Rumana ta kalli Zainab tana fa
in,
Zainab ha
o masa abincinsa inagama yunwa yakeji
Da to ta amsa ta nufi kicin, Rumana kuma ta nufi
akin barcinsu domin ha
ama Ahmad ruwan wanka.

Bayan ta kammala ha
awa ta le
o ta fa
a masa ga ruwa.
Amsa mata yay yana mi
ama Zainab data fito Haysam.
Koda Ahmad ya shigo
akin Umm-Ruman saita sake rungumesa, alamar dai har sannan tana cikin farin cikin, ta ha
e bakinsu waje
aya, su oga Amadi dama ka
an ake jira, koda Rumana taso janye bakinta sai ya
i, ya kuma
ameta cikin sauke numfashi yake fa
in,
Yarinya ai kuma baki isaba, kin kawo kanki ai
Za tai magana ya kuma maidawa, dole tai shiru ta koma amsar sa
wanninsa masu tsayawa a rai.
Daga
arshe dai tare sukai wankan
Sati
aya da samun wannan takarda Ahmad ya tafi gida, wannan karon Rumana ta saka ran zaije dasu, amma sai yace saboda makarantar Zainab, dole ta amshi uzirinsa ta ha
ura ya tafi ya barsu da kewa.
Ya zoma ahalinsa da farinciki mai yawa, yayinda ma
iya abin ya zafesu a zuciya, dan mama gaje yini tai ha
iyar zuciya, gashi ta kira Number Samina a rufe, da yamma kuma tace zataje gidan inna mari baba ya hanata.
Washe garin zuwan Ahmad aka sanya ranar su Fa'iza, dama akan hakan ne baba ya kirasa, sai kuma ga dalilin zuwan nasa akan tafiya karatunsa.
Wata
aya aka saka kacal, saboda Ahmad ne zaiyi komai, gashi kuma watan gobe idan ALLAH ya kaimu zai wuce idan yakai tsakkiya, nanda kwanaki 45 kenan kacal.
Bai bar kano ba saida ya tabbatar ya rage kaso mafi yawa na abubuwan bu
atar hidimar bikin
annen nasa guda biyu, kwanansa shida ya dawo akan sai biki kuma, zai ringa turoma Mudan ku
i a hankali ana cigaba da rage hidimomi.
Ya tafi iyayensa na sanya masa albarka, tare da tsarabar da aka shiryama su Rumana.
Kasancewar tasan yau zai dawo da wuri tai gyaran gidan komai yay
al, dama ta wanko kanta a wani saloon dake nan kusa dasu, Haysam ma an masa aski daya
ara fiddo
yawunsa, dan shima akwai suma ya gada uwa da uba.
Zainab dama tayi kitso kwanaki biyu da suka wuce saboda makaranta.
Alala tai masa mai da
i, dan tasan shine abinda yafi so a rayuwarsa sai kuma tuwo, tai kwalliyarta cikin shadda siket da riga, inda shima Haysam akai masa gayunsa, zainab kam bata dawo makarantaba, dan lokacin
arfe sha biyu da kusan rabi.
Saboda tafiyar yamma yayo jiya sai gasu sun iso da wuri, a gajiye ya shigo gidan saboda zaman mota.
Yay sallama shiru babu amsa, sai idanunsa daya sauke akan Haysam dake barci a falo, yay murmushi yana
arasowa ga yaron, gaban kujerar ya dur
usa tare da ran
wafawa ya sumbaci kumatunsa da goshinsa, yayinda hancinsa ke sha
ar dadda
amshin turaren da yaron keyi.
Umm-Ruman dake bayansa tsaye bai saniba tai murmushi, sai da ya mi
e ta matso jikinsa ta rungumeshi ta baya tana
ora kanta a bayansa, a tare duk suka sauke ajiyar zuciya, Ahmad ya
ora hannunsa akan nata data zagaye cikinsa yana firzo iskar bakinsa, zagayo da ita yay gabansa yana
arema kwalliyar tata kallo.

Gwal
ina kinsan kuwa ke sarauniyace ko a cikin matanma?
yay maganar yana
ora goshinsa akan nata.
Murmushi tayi tare da dora la
anta akan nashi ta sumbata ka
an ba tare da tace komaiba.
Yana
arin maida la
ansa akan nata zainab ta shigo da sallama, dukansu baya sukaja kowa yabar jikin
an uwansa.
Zainab dama bata lura da yanda sukeba tahau
okin ganin yayanta ya dawo, sannu da zuwa tai masa kafin ta
araso ta du
a tana gaisheshi da tambayarsa jama'ar gida.
Fuskarsa da
an murmushi ya amsa mata yana zama cikin kujera, ya tambayeta karatu tace Alhmdllh, sa
on gaishe-gaishen da duk aka aiko mata ya shiga lissafa mata, dai-dai nan Rumana ta dawo
auke da ruwa a kofi.
Gefensa ta zauna ka
an ta tsiyaya masa ta bashi.
Amsa yay yana wani narke mata fuska cike da salo, ita dai ta kauda kanta tana murmushi, saima ta tashi zuwa
aki domin ha
a masa ruwa, harta gama ta dawo suna wajen shi da Zainab, Haysam dai bai tashiba yanata barci.
Kusan mintuna uku sannan ya mi
e zuwa
aki, Zainab ma ta nufi
akinta tana fa
in bara tazo taci abinci yunwa takeji, Rumana tai dariya cikin tsokana take bata amsa da,
Ai yau keda
anki banyi girki da kuba, iya yaya kawai zaici abincin gidannan
Zainab taja birki cikin shagwa
a take fadin,
Mi mukayi aunty?

Ku kuka sani, idan ya tashi ki tambayesa tsiyar da yaymin yau a gidannan, bugu yaci kafin nai masa wanka yay barcinnan
Saurin dawowa Zainab tayi, ta du
a gaban Haysam tana tatta
ashi da fa
in,
Kai aunty Rumana, dan ALLAH da gaske bugunsa kikayi?

Oh kin
auka wasa nake kenan?
. Rumana ta fa
a tana shigewa
aki.
Zainab kamar zatai kuka taketa shafa kan Haysam dake barci lokaci-lokaci yana sauke ajiyar zuciya, yayinda haushin auntyn tata ya kamata.
Tana fiddoma Ahmad kayan da zaisa idan ya fito sai gashi ya fito
aure da tawul, ta baya ya rungumeta dukda laimar ruwan dake jikinsa, Rumana ta sauke ajiyar zuciya tana fa
in,
Wayyo Yaya jikinka sanyi

Da gaske?
yay maganar yana shinshinar wuyanta tare da goga mata gashin
asunbarsa dake ji
e da ruwa.
Tuni tsigar jikinta tahau tashi, babu shiri ta juyo tana fuskantarsa, ta
ora hannayenta a wuyansa suna mai kallon juna ido cikin ido, kowanne fuska
auke da murmushi, Ahmad daya
an ran
wafo saboda finta tsaho da yayi ya sumbaci kuncinta,

Malama
arasamin
ya fa
a yana juya idanu.
Rumana da bata fahimcesa ba tace,
Mizan
arasa?........

Kiss
ina na
azu mana
yay maganar cikin tare mata numfashi.
Dariyar data sake narkar dashi tai tana
arin zille masa, yay azamar turata jikinsa gaba
aya yana dariya,
Baki da man kai Babie R, karma ki
auka zan yafe sai kinyi, dan
azun naji kamar na make Zee
incan datazo ta katse min jin da
Sosai yanzunkam Rumana ke dariya, tace,
Autar Gwaggon zaka bige? Aiko da an cika tara

To ai ita
ince tazo min a lokacin da bai daceba
Rumana ta zame jikinta tana cigaba da masa dariya,
Nidai ka shirya kazo ga abinci karya huce ma, kasa a ranka daga goman dare har safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu duk nakane lokacin

Uhyim wayo ko Gwal? Shikenan na amsa, ALLAH yasa na jefa
wallona a raga to

Nikam wannan fata da kakemin Yaya ka bari, sai Haysam ya cika shekara hu

Humm haba yarinya wasan yara kenan, insha ALLAH nanda shekara hu
un kin yaye min babie gal
ina mai kama dake
Fita Rumana tai dan ta kula idan ta biyesa zasu kwana a wajenne.
Tare sukai zaman cin abincin su uku, har suka gama Haysam bai tashi ba, Ahmad ya shige
aki ya kwanta danya
an huta.
Bai samu ganawa da Haysam ba kuwa sai da ya tashi, cikin
oki da kewar juna ya rungume yaronsa yana mai jin farin cikin ganinsa cikin
oshin lafiya.
Shima yaron da ALLAH ya bama wayo tamkar ba
an fariba sai ma
ale Abbunsa yake
___________________________________
A
angaren Samina abubuwa sunyi tsamari sosai, dan kuwa kullum cikin takalarta fitina Mufida take, tun bata biye mata saboda cikin jikinta harta shiga tanka mata, kuma koda itace da gaskiya idan Ma'aruff yazo sai ya goya da bayan Mufidan.
Akwai randa sukai wani fa
a shari'a har gidansu Ma'aruff
in, amma
iri da musu mamansu Ma'aruff ta goyama Mufida baya duk da Samina ce da gaskiya.
Abinnan ya
onama Samina rai harta tafi gida, koda taje ta sanarma Mama gaje sai taita lalla
ata akan ta koma, dan yanzu idan ma
iyansu sukaji dariya zasuyi musu, tayi ha
uri watarana sai labari, akwai kuma wani sabon malami da sukajiyo zasuje mata wajensa, daga mufidan har Ma'aruff
in sun kusa maganinsa.
Samina ta
anji da
i, dan haka ta koma
akinta da
warin gwiwa.
__________________________________
Kwanci tashi babu wahala wajen UBANGIJI, dan kuwa lokacin bikin su Salima yazo, ana saura kwanaki hu
u su Rumana suka taho kano.
Cike suke da
oki tamkar wa
anda akaima gafara, wannan karonma dai sunsha wahalar ita da Zainab, Haysam kam abin mamaki ko gezau yaronnan, hakan yasa Ahmad yayta musu dariya akan Haysam ya fisu
arfin jini.
Sosai gida ya kacame da murnar zuwan su Umm-Ruman, kowa yana mamakin dunbin canjin daya gani a garesu cikin watanni takwas kacal, musamman ma Umm-Ruman data fara zama matar manya, ga Haysam ya zama
an saurayi, hakama Zainab ta
ara girma.
Umm-Ruman nata addu'a akan kar Ahmad yace su tafi can gidan, sai bayan magriba takeji wajensu Fa'iza akan ai an kwaso kayanta daga can gidan, akwai wani
an fili a lungun su Iya an ha
esa da wani
aramin
aki, Ahmad ya gina musu
aki a wajen, yanzu haka kayansu duk suna can.
Duk da taji sanyi a ranta sai kuma taga da kunya, yanzu kenan gaban iyayensu zasu zauna ko yaya? Koda yake tana ganin dan dai ba zama zasu rin
a yiba yanzu shiyyasa.
Bayan isha'i kuwa Ayyah ta kora Rumana can.
Chapter 79 · 0% Book details