← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 99

Sashe 80

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

akine guda
aya, sai dai babba dan yafi
akinsu na gidansu Maman Ama, wannan kuma yayi musu
aramin ban
aki na wanka a ciki, sannan anja katanga a gaban
akin babu mai ganin wani suda su Iya.
An jera kayanta duka anan,
akin yay
yau sosai.
Juyowa tai tana kallon Ahmad daya fito daga bayi, yay murmushi yana fa
in,
Surprise Babie R
Jikinsa ta fa
a tana dariya,
Wlhy da gaske kuwa ka shammaceni, yaya koda wasa baka ta
a sanarmin mun baro gidancanba
Bayanta ya shafa yana fa
in,
Ai dama nace sai kinzo
ya gani, na gaji da ganinki cikin magulmatan matancan ne, duk da dama dai yanzu ma ta
are, tunda ko bamu baroba ba zaman garin mukeba

Hakane Yayanmu, amma gaskiya wannan dabarar tayi, kaga ku
inma hayar ai sun isa su kare mana wata lalaurar,
akin yayi tsari da
yau sosai

Da gaske?
ALLAH kuwa yaya

Kinga kuwa malam ne ya kawo wannan shawarar wlhy

ALLAH sarki tsoho mai ran
arfe, wlhy hakan yayi, ALLAH ya sanya alkairi

Amin gwal
Har washe gari su Rumana suna amsar
an sannu da zuwa da
an ganin
waf..........
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[8/21, 12:42 PM] Nadady: *_43M_*
.............An tsunduma cikin hidimar biki da Ahmad keta samun ALLAH shi albarka, dan kuwa ya taka rawar gani sosai, shine yayma amare kayan
aki na gado, ya kuma ajiye isashen abincin da akaci gwargwadon
arfinsa, sannan ya dan
ama Gwaggo ku
e masu dama itama akan taima Fa'iza siyayyar kayan kicin ta hannun
anwarsa Raheenatu.
Iyayensa suma dai sun
auki girman sun tattara sun bashi, dan shine ya bada auren
annen nasa.
Hakan ba
aramin
ayatar da mutane yay ba, Ahmad kam sai yaji kamar yay kuka, dan abun ya masa girma da yawa.
Bayan kammala
aurin aure mata suka cigaba da hidima a cikin gida, amare dai suna
akin Umm-Ruman, sunsha
yau harsun gaji.
Gida cike da mutane, anata kaikawo da taya juna murna, inda abokan wasa suka saka Mudanseer a gaba da magana akan saura shi.
Shiko da ko budurwa baida sai abun yayta bashi dariya, duka nawa yake da za'a ishesa da wani zancen aure, Yah Ahmad yaushe yay aurenma duka-duka, shima sai ya shana sosai kafin yayi.
Su Rumana duk suna a sashensu Ahmad anata hidima, saboda girma da ake bama Baba Hamza sai yazam kamar komai anan akayi, sannan ma Ahmad shine ya
aura auren, ga kuma dangin Gwaggo dana Ayyah, can
angaren su Salima sai yazam dangin mamantane kawai da abokan arzi
inta,
an shema kuwa duk suna a sashen su Samina, amare da
awayensu na sashen su iya inda su Umm-Ruman suke yanzu suma.
Rabon da taga Ahmad tun kusan goma na safe, ko wankama ba anan yayiba,
ibar kayan yay ya fita tunda safen.
Bayan kammala
aurin aure kuma Mudan ne ya fita da abincin abokansa da yace ta
iba ta ajiye. Sai Abu daya aiko ya amshi Haysam shima.
Samina ta shigo sashen, duk ta rame, sai farin bilicin daya maidata kamar wata aljana, tunda aka fara hidimar bikin nan sai yanzu ake ganinta a gidan, dan bata le
oba ko sau
aya sai yau.
Tunda tazo kuma suna
aki ita da su mama gaje, sai da binta yayarta taje
akin kaima su Inna mari abinci take mata fa
a akan ita bazatazo ta gaisa da dangiba, bayan anata tambayarta.
Kamar bazatazo ba, sai dai mitagani oho mata ta taso ta fito.
Sai yau
i take ita a dole matar mai ku
i duk da kallo guda zakai mata ka fahimci rayuwarta a wajige take, sai dai idonta na sauka akan Umm-Ruman saita raina kanta, dan ita ta
ama da sutura kawai takeyi.
Amma Umm-Ruman murjewar jikinta da
yawun data
ara shine babbar amsar dake nunama duk mai kallonta tanajin da
i, sannan tana tattare da tarin kwanciyar hankali a gidan aurenta.
Shigowarta abokan wasa sukai mata ca da maganar ai su sun zata batazoba ko tayi nauyi
an baba ya hana.
Sosai maganar ta soki
ahon zuciyar Samina, cikin ya
e kawai take gaisawa da mutane.
Koda ta iso wajen yayunta ta gaisa da kowa amma banda Rumana, koda Rumanan ma ta gaisheta da
yar ta amsa mata.
Ko a jikin Umm-Ruman, dan a halin Samina ai babu ba
onta kuma.
Duk yanda Samina taso barin wajen hakan ya gagara, dole ta zauna kodan neman
ebe kewar damuwarta a hirar da
an uwanta keyi cikin kwanciyar hankali abinsu.
Sukam hankalinsu kwance suke hirarsu da dariya, har Rumana data nunama bata damu da abinda Saminar tai mataba sam.
Shigowar Ahmad dake
auke da Haysam a kafa
a yana barci ya sakasu kallonshi su duka.
Yayi masifar yin
yau cikin dokakkiyar shadda kalar ruwan
asa mai duhu, sai mai
o take da
aukar idanu, hular kansa ma dai kalar shaddar, hakama takalmasa, babu wanda zai kallesa yace Ahmad
in nan ne daya jigatu a soyayyar Samina, komansa ya sake canjawa, sai wani annurin kwanciyar hankali fuskarsa ke fiddawa musamman saboda gyaran da sajensa yasha.
Cikin tsokana wasu daga cikin iyaye ke fa
in ga
Uban amare ga uban amare
Murmushi kawai yake faman yi, saboda masu maganar duk yayun Ayyah da Gwaggo ne da
annensu.
Samina da tun shigowarsa idonta ya sauka a kansa tai
asa da kai tana ha
iye wani busashshen yawu mai kauri, gashi Rumana kusa da ita take zaune, sai ma an wuceta za'a kai ga Rumanan.
Shiko da idonsa ke kan matarsa yace,
Haba Gwal, kina ganinmu bazaki taso ki tarbemu ba?
Dariya su Yaya Maryam suka saka musu, Ruman dake murmushi ta mi
e ta nufoshi.
Samina da zuciyarta tai duhu da ba
in ciki ta maimaita sunan
Gwal
a zuciyarta da Ahmad ya kira Umm-Ruman dashi ko kunyar mutane baijiba, da
yar ta iya maida
wallar data cika mata idanu tana satar kallonsu ta gefen idanu.
Rumana kuwa data isa garesa hannu ta mi
a masa danta amshi Haysam
in, amma sai ya girgiza mata kai da
ar harara,

Haba Babie R wanda ke barci za'a
auka? Ko dai goyo

ata fuska tai cikin marairaicewa tace,
Yaya goyo kuma? Salon ya
atamin kwalliyata
Sosai yay murmushin da har ha
oransa suka bayyana, cikin
asa da murya yace,
Duk kwalliyar da bani akaimawa ba ai bata da wani amfani Gwal
ina, kuma ina kishin duk wanda zai ganta koda matane
Karaf maganar a Ahmad a kunnen Samina, saboda a kusa da ita suke, ji tai tamkar ta fasa ihu, da tasan zai shigo wajen nan da bazata ta
a zuwansa ba, Ahmad
inta data girma da soyayyarsa ne a gabanta yake furta kalami masu da
i ga watanta ba itaba........
Wata
anwar Ayyah ce ta matso tana fa
in,
an gidan Ayyah kaga kawosa kaji
Murmushi yayi yana mi
a mata Haysam da cewa,
A lallai yau ango zai more bayan uwargidansa
Dariya tayi itama tana cewa,
ai bazanyi a batiba, idan ya tashi saina ran
washi kansa sau goma sannan, wane mijine haka babu ku
in cefane babu
inki
Dariya su Yaya Maryam suke musu da kare Haysam
Yayinda Umm-Ruman da Ahmad suka koma murmushi sudai.
Barin wajen Ahmad yay zuwa ga iyayensa yana gaggaishesu, yayinda su kuma suke masa taya murnar an
aura aure, da ALLAH ya sanya alkairi, sai addu'a akan hidimar da yay.
Yaja wasu mintuna kafin ya dawo inda su Rumana suke, idonsa akan Umm-Ruman yace,
Gwal
ina yunwa nakeji fa, a taimaka a bani abinda zan sakama hanjina, ke da Ayyah duk kun manta dani yau nikam
Sosai Umm-Rumana kejin kunyar wannan Gwal da yake ambata a gaban iyayen da yayunta, amma yaya ta iya, tunda shi taga ko a jikinsa.
Mi
ewa tai tana fa
in,
Yaya abincin gidannanfa duk ya zama saura, gashi bana tunaninma akwai tuwo duk sai shinkafa ta rage
Yace,
Nikam shinkafarnan bana sonta gaskiya, bincika mani idan da fura ko ita sai na sha
Amsawa tai da to, shi kuma ya nufi hanyar fita yana cewa idan ta samu ta bayar a kai masa yana waje wajensu Sufyan.
Ahmad na fita Samina ta mi
e tabar wajen, dan idan har tace zata cigaba da zama komaima zai iya faruwa da ita, dan bazata iya ri
e damuwarta ba.
Babu wanda ya damu da ita, kowa harkar gabansa yakeyi.
Rumana ta samo fura ta bayar aka kaima Ahmad
ofar gida kamar yanda ya umarta.

Bayan sallar isha'i aka shirya kai Salima
akinta, itako Fa'iza sai gobe idan ALLAH ya kaimu za'a nufi Shema da ita, daga can sai Katsina ta dikko
akin kara, dan can angonta zaizauna saboda acan yake aiki.
Salima ansha kuka kuwa, inda ta samu rakkiyar dangi da yawa saboda mijinta
an napep ne, sukazo kuwa gayya guda
aukar amarya, sai da kowa ya samu waje isashe kafin a saka amarya ita a mota a
inguma.
Umm-Rumana da
yar Ahmad ya barta wai zata kwasoma Haysam sanyi, ALLAH ya taimaketa Ayyah ta amshi Haysam
in ta goya hakan yasa ta samu damar tafiya.
Chapter 80 · 0% Book details