Sashe 62
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A to lallai na yarda da maganarki wlhy, ohni kujimin wani sabon zance
Haka dai maman Ama taita wannan sambatu
awarta na mata dariya, ALLAH ALLAH take a gama taron sunan nan ta gumtsama Kausar da maman Aysha.
Rumana kam bama tasan sunaiba, dan tun bayan fitar su kwanciya ta koma ta sake yi, ahaka mutane sukaita
an shishshigowa yin salla.
Washe garin da taron suna ya watse kam ai kasuwar yi da cikin jikin Umm-Ruman suka ci, dan ba
aramin tsaya musu yayba a rai, saboda yazo musu a bazatar da ko a mafarki basu ta
a kawowaba, aiko duk inda tayi idanunsu na kanta, tunma bata fahimtaba harta fara fahimtarsu, itadai addu'ar neman tsarin ALLAH da sharrinsu tai ta jefa musu, dan tarasa wannan kallon har hanji na minene haka? Ina kuma dalilinsa?
Tunda ga lokacin basu da abin magana sai wannan ciki, ita Maman Ama ko nata bata kulaba sai na Rumana, ita Kausar ma ga jego tanayi amma hakan bai hana idonta zama akan wani ba.
_________________________________
Dawowar Ahmad da kusan sati hu
u sannan aka nemesa, ashe tuni ubagidansa ya bada takardunsa wa
aninsa.
Cikin fargaba da addu'ar samun nasara suka isa wajen
anin ubangidan nasa shi da shi harma da Happy da tai musu rakkiya.
Abunda yaso ka
a hantar cikin Ahmad ganin shine ka
ai bahaushe a wa
anda aka amshi takardunsu, addu'a yay tayi a zuciyarsa, ya turama Rumana text message akan ta tayashi da addu'a itama.
Koda ta gani murmushi tayi, cikin ranta tana maijin tausayin yayan nata da
aunarsa.
Amma su Ahmad interview, kowa a ransa da fatan nasara, ance nanda zuwa kwana uku zasuji sakamako, wanda duk ya haye ya tsira, wanda bai samuba kuma yay ha
uri.
Idan nace muku Ahmad ya bar hankalinsa kwance a kwana ukunnan nai
arya, duk ya kira su baba yace su sakashi a addu'oinsu, hakama
annensa duk a fa
a musu kowanne yay masa addu'a.
UBANGIJI mai Rahma ne kuma mai jin
ai, a randa kwana ukun ta cika ko kasuwa kasa fita yay da wuri, kusan sha
aya saiga ba
o masu gidan sunyi, shidai yaje ya bu
e masa gate ya dawo ya cigaba da shirin fitarsa, yana gab da kammalawa sai ga Happy da gudunta, tunda yaji gudu yasan itace, ka
an daga aikinta kuma tace zata rungumesa, dan haka ya juyo yana kallon
ofa a tsume.
Aiko koda ta shigo
akin kansa tayi gadan-gadan, yay azamar
aga mata hannu yana fa
in,
Kinga tsaya
Dakatawa tai tana kumbura fuska.
Yace kinga kiyi ha
uri, mu addininmu da al'adarmu sun banbanta da naku, haramunne a addininmu mace ta ta
a balle ta rungume namijin da ba muharraminta ba, shima namijin haka, sannan babban abin kunyane a al'adarmu ta hausa fulani.
Cikin ka
a ido da hannu Happy tace,
Okey na fahimta, amma dai kun cika tsauri da yawa
Murmushi Ahmad yay mata yana girgiza kai, yace,
Ba tsauri mukai da yawa ba, wannan
abi'ace mai
yau, domin an daraja macen ma ne anan, kinga ba kowanne shashasha ne zaice zai kai kazamin jikinsa ko hannunsa kanta ba
Shiru tai tana kallonsa, da alama dai maganar ta mata tasiri, ya
auke kansa shikuwa yana fa
in,
Miya faru kike zuba gudu?
Cikin kauda abinda ya faru ta washe baki tare da dirga tsallen murna, tace, dama zuwa nai na maka albishir,
Uncle
ina da yazo yanzunan yake tabbatar mana ka samu aiki
Da sauri ya kuma waro mata manyan idanunsa,
Da gaske kike?
Da gaske mana, Dady yace kazo ma
Binta kawai Ahmad yayi, amma yarasa yanda zai musalta farin cikinsa na wannan albishir na Happy, a tare suka isa falon su Happy
Dady, Momynta, sai ba
onsu wanda takardun Ahmad ke a hannunsa, kujera Dady ya nunama Ahmad
in, ya zauna yana gaishesu tare dama ba
onsu barka da zuwa.
Da
ar fara'arsa ya amsa yana fa
in,
Ahmed kai mai sa'a ne, duk da kasancewarka bahaushe
an yankin arewa kaci nasarar samun aiki, aikinma a gurbi mai daraja
. ya
are maganar yana mi
ama Ahmad
in takardun hannunsa.
Ahmad na bu
ewa yagani a gabansu Ahmad ya sauka
asa yayma Ubangiji sujda, duk da kallo suka bishi na mamaki, Momyn Happy kasa ha
uri tai sai da tai masa tambaya.
Shiko yay mata bayanin yayi hakanne domin nuna godiyarsa ga UBANGIJINSA domin shine yay masa wannan rahmar.
Su dai dariyama sukai masa, baiko damuba suma yay musu godiya sosai da wannan karamci da sukai masa babu ko sisinsa.
UBANGIJI mai hikima, kuma gatan bawa, mai bayarwa ga wanda yaso akuma lokacin da yaso, yayana naji farin ciki sosai da wannan cigaba da muka samu, maganarka ta tabbata, da kace na zaune baiga gariba, sannan motsi yafi zama, dan bawa baisan ina alkairinsa yakeba
Lumshe idanu Ahmad dake kwance yana sauraren nutsatstsiyar muryar Babie R
insa ta cikin waya yayi, yay sansanyan murmushi yana sake
asa da muryarsa,
Ngd Gwal
Yayana miye abin godiya, fatanmu dai ALLAH ya baka ikon tsare gaskiya a duk inda ka samu kanka. ya kuma baka ikon cin halalinka komai
antarta, ya tsareka daga haramun komai yawanta dan bata da amfani
Amin ya rabbi Babie R, yanzu mizan samu goron albishir?
Wata
ar dariya Rumana tayi daga can, takai dubanta gasu Salima dake barci, sannan tace,
Mi kake bu
ata Zumana, kuma yaya?
Kwanciyarsa ya gyara yana sauke ajiyar zuciya, yace,
Komi na samu zanyi murna Gwal
Numfashi ta sauke a hankali tare da sumbatar wayar cike da salo.
Karon farko da Rumana tai ma Ahmad abinda baiyi zatoba, dan haka ya tashi zaune sosai cikin mamaki yace,
Babie R!
A
an tsorace Rumana dake dariya
asa-
asa tace,
Nayi laifi ko yaya?
Dariya ya
anyi mai sanyi shima daga can,
Laifi kuma Gwal
ina? Ai abinda ban ta
a zato bane akaimin, ngd da wannan goro sosai
Murmushi Rumana tayi har yanajin sautinsa, tace,
Ai kafi
arfin haka daga gareni Zumana, wannan ma bashi bane Goron, saika dawo zaka samu goro na musamman
A take tsigar jikin Ahmad ta fara tashi, ya marairaice mata murya kamar wani yaro yace,
Da gaske Babie R?
Tace,
Insha ALLAHU Sweet Yayana, farin cikina, mai hana kukana zuba
Gaba
aya Rumana ta gama cakar da Ahmad, ji yake tamkar ya rufe ido ya bu
e ya ganshi a gabanta, jininsa sai wani gudu yake da sauri, hakama gashin jikinsa dukya mimmi
e, sai yake ganin kamar ana
ara mata wayone kullum.
Kasa jurewa yay ya yanke wayar kafin ya tafka abin kunya, yay luf akwance tamkar wanda akaima bugun tsiya.
Daga Rumana kuwa murmushi taitayi, dukda itama tana masifar jin kewarsa, ta shafa cikinta tana maijin
aunarsa da
okin zuwansa duniya idan ALLAH ya
addara hakan.
________________________________