Sashe 32
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
angaren Samina kuwa yanzu abubuwa sunyi nisa tsakaninta da Ma'aruff, kamar yanda mama gaje take bu
ata Ma'aruff na kashema Samina ku
i tamkar baisan ciwonsu ba, amma kuma yana lalubeta kullu yaumin a mota, yanzuma abin yakai har gidan gonar nan yake kaita susha masha'arsu.
A she
anci kuwa shigartane kawai bai ta
a yiba, amma duk wani
azamin romance Ma'aruff yanayi da Samina, idan ta dawo gida kuwa ko ranar abubuwa sukai masa yawa bai zoba to ka'idane zata shiga bayi taita
auka masa hoton kanta tsirara tana tura masa, har video sakata yake yana fa
a mata abinda zatayi, koya kirata video call ahaka zasu gamsar da junansu
Sanda taji Ahmad yayi tafiya tsakima tayi, acewarta sun rage
an saka idon anguwa masu zuwa lahira da
wan dambu, wa
anda talauci ya zautar da kwakwalwarsu basa fahimtar komai sai saka ido ga abinda bai shafesuba.
Maimakon Mama gaje ta kwa
eta saima ta kama dariya kamar wata zautacciya.
Kullum kuma cikin yima Ammin Rumana shagu
e ake akan
awainiyar da Ma'aruff kema Samina.
Sam idon mama gaje ya rufe takasa fahimtar
arta na cikin wani hali, abinda kawai tasani
arta tana fitane zuwa makaranta, idan kuma Ma'aruff ya fita da ita to sunje ya mata sayayyane kawai.
Bata ta
a tunanin bincikar wayar Samina ba, musamman yanda Saminar bata barin kowa ya ta
a mata waya har ita mama gajen kuwa,
annenta ko dasun ta
a ne zata mammakesu ta amshe kayanta, maimakon mama gaje ta fara tunanin akwai abinda Saminar ke
oyewa a waya amma sai tayi biris da hakan.
Ita dai kawai da an kawo mata ku
i da kayan makulashe da zannuwa masu tsada shikenan.
Iyayen Saminar maza da kakanninta kuwa taje ta dafko musu asirin daya rufe bakin kowa a gidan babu mai ma Samina fa
a akan komai, sai idanu da suka zuba mata duk da abinda take yana cin zukatansu kuwa.
Dan wataran baba yusha'u har kuka yi yakeyi akan halin da Samina ta jefa kanta sanadin son zuciya..
Kowa yasan zuwa yanzu idanun Samina sun
ara bu
ewa, ta fetsare sosai, dama karatun islamiyya kam ta ajiyesa gefe, na bokonma da take fakewa dashi yanzu bayi takeba, tunda da taje Ma'aruff ke zuwa
aukanta, wani lokacinma ko cikin makarantar bata shiga, kai tsaye gareshi take tafiya, abun yakai har Company dinsu Ma'aruff Samina zuwa take Office
insa susha sha'aninsu.
Gaba
aya ta manta da wani halitta Ahmad balle rayuwarsu ta baya da
arin gina rayuwarta da yayi, gaba
aya ita a dole yanzu ta zama babbar yarinya, budurwar babban yaro da ya fi mijin novels komai.
Abinda yasa Samina ta
i yarda ta bama Ma'aruff kanta 100% saboda tana tuna yanda marubuta kansa amarya tasha gata wajen minjinta a daren farko saboda budurcinta daya samu, amma yanda yasha kawo farmakin amsa da tuni ta bashi.
To tanason dai itama taga wannan gatan shiyyasa.
_________________________
Rayuwa a wannan gida a yanzu babu abinda zance kam, dan bazance ina a
untace ba bazance kuma inajin da
iba.
Sau
ina
aya yanzu tunda safe damunyi kari muka gyara ko ina makaranta muke nufa, bayan na saka Uniform nakan saka hijjan dina har
asa da ni
af, ba ruwana da malamanmu, harma wani girma suke bani, hakan kansa
an ajinmu suyitamin sha
iyanci, iyakata dariya kawai, sai ko su Salima dakan taremin.
Idan aka tashi daga can gida su Fa'iza suke wucewa, nikuma na wuto gida nima, nakan tadda su maman Ama a
aki
aya zaune suna hira, ko a tsakar gidan wadda na tabbatar bata wuce gulma ba, dama ni tunda na sanar musu zan koma makaranta suka dasa yi dani, nakanji har dariya suke wai tundafa miji ya rainani ai dole ya maidani cikin
ammata, tunda bani da maraba dasu.
Da farko bana fahimtar zancen, amma a hankali saina gane manufarsu, sam ban damuba dan kuwa ni abinda suke nufin ba shine damuwataba, koda zamu shekara goma Yah Ahmad bai nema komai daga gareniba bazan ta
aukarsa komaiba.
Dan laulayin ciki da kausar ta farane ya kan kawo a zauna anamin shagu
e a kansa, tunma bana fahimta harsu Fa'iza suka ankarar dani, banji komaiba a raina, sai ma mamakin rashin ya kamata irin nasu maman Ama nake gani, su miye damuwarsu dan yaya Ahmad bai ta
a mu'amulantata a shimfi
aba to?.
Zanyi
okarin mana girki nasa a kula, la'asar nayi zan shirya na wuce islamiyya, daga can muke ha
uwa mu dawo gida da su Salima idan an tashi.
Ko mun dawo kuwa muna
aki abunmu, idan kinga mun fito kuwa ban
aki zamuje ko yin abu mai muhimmanci, hakan ya saka su Kausar sake maidani naman cinsu, duk da a hakan kuma suma basubar junansu ba.
Yanzuma likafa ta cigaba har gidan ma
wafta suke zuwa suma suna zuwa nan.
Babu ruwana da kowacce mace bayan gaisuwa.
Lamarin Yah Ahmad kuwa bai cika damuna ba, duk da bawata waya mukeyi da shiba, tundama ya tafi baifi sau uku na ta
a waya da shiba a wayar Yah Mudanseer.
Duk abinda na bu
ata Yah Mudan na
arin kare mani mutunci ya saya mani, idan kuma yafi karfinsa zai sayo dai-dai
arfinsa.
Nima bamma fa
ar wanda yafi
arfin nasa sam.
Zuwan Ayyah gidan biyu dan taga yanda muke, hakama Yaya Maryam da yaya Sakina da Raheenatu, suma duk sunzo mani harma da yaya bintu yayar Samina.
Suma duka zuwansu ya sakani farin ciki, duk wanda ya ganni kuma zai shaida hakan a fuskata.
Kullum dai nakanbi mijina da addu'ar fatan alkairi da kariyar UBANGIJI aduk inda ya tsinci kansa, ALLAH kuma ya azurtashi da halalinsa komai kankantarsa, ya tsaresa daga haramun komai yawanta da ribar da zaici a cikinta.
A farkon tafiyarsa naji kewarsa, amma zuwa yanzu sam babu hakan a raina.............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(19)*
..............Tun su baba na saka ran dawowar Ahmad a kusa har abin ya fara basu tsoro, dan kuwa gashi ya shiga wata na hu
u da tafiya.
Wata ranar alhamis Ahmad
in ya shiga wani shago na masu sai da yari, saboda kiran da mai shagon yay masa zai wanke masa takalmi, dan yanzu ya gama sanin gari ba tare suke yawo da Nura ba, kowa yana fita neman nasane, da yamma su ha
u a inda suke zama, zuwa dare su wuce wajen gadinsu.
Tunda Ahmad ya zauna wanke takalmi mai shago ke binsa da kallon
urilla, tun Ahmad bai fahimta ba harya fahimci kallon da mai shagon ke binsa dashi.