Sashe 25
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanda naga ya
wanta da wurine na fahimci akwai damuwa, dan kuwa dai nasan ba barci yakeba tunanine kawai, kuma bazai wuce akan yaya Samina ba.
Haka kawai yau sai naji raina ya sosu, amma saina danne na maida kun nena ga
an kawo amarya daketa
arin tafiya.
Zuwa wani lokaci gidan yay tsit, fita nai nayo alwalar barci na dawo
akin, na tura
ofar na rufe da addu'a a bakina, na ra
a ta gefensa na haye gado nai kwanciyata.
Banma san lokacin da shima ya tashi ya kimtsa ya kwanta ba, ni dai tuni na jima a duniyar barci.
Kamar yanda na saba da safe nai
okarin fara sharar tsakar gidan, lokacin Yah Ahmad ya koma barcin safe dana kula ya iya, kuma tunma yana gida dama yakan ta
a wani lokacin.
Dariyar da naji a bayana ya sakani
an waigawa, wadda nake
yautata zaton amaryace naga sun fito daga
akinta da angonta, kallo
aya zaka fahimci suna a cikin nisha
i, tana
aure da zanine sai tawul data yafa, shikuma jallabiya yana ri
e da botikin ruwa.
Janye idona nayi daga garesu, sai da sukazo gittani ne na gaishesu.
Duk sun amsa min sannan suka wuce Bayi a tare, babuko kunyata suka shiga bayi suka rufo suna cigaba da dariyarsu ta nisha
Ni dai sharata kawai na cigaba dayi ba tare dana sake bi takansu ba har suka fito suka wuceni zuwa
akinsu tana masa shagwa
a wai ya
auketa ya kai har
akinsu.
Tofa, yau naga abinda ya girmeni.
Na fa
a a zuciyata ina kwashe sharan dana tattara.
Daga haka na
iba ruwa na wanke bayi shima kamar yanda na saba, sannan na fara jan ruwa a rijiya na zuba a banbuna na
aki dana waje duk da dama ina da ruwan.
A lokacinne maman Ama ta fito, muka gaisa na tambayi lafiyar yara ina
arin shigewa
akina, dan na lura bakinta da magana sosai, niko banason wannan halayyar sam.
ofar
aki na kawo risho
ina kamar yanda na saba na
ora ruwan zafi, yana tafasa na juye a filas na saka
umamen tuwo shima, kwanikan dattin na zubasu a roba babba a nufina bayan mun karya saina ha
a duka nayi.
Ina gama
umama tuwo na juye a kula na kashe risho
in na zuba ruwan wanka abina.
Lokacin nake jiyo gulmar da Maman Ama keyi da mijinta daga kicin
inmu da ita kawai ke amfani dashi, danni tunda nazo gidanma ban ta
a koda le
ashi ba balle akai ga amfani dashi.
Kaina na
an girgiza ina mamakin wai maza ma sun iya kananun magana, ni dai na wuce bayi nayo wanka nazo na shige
akina kawai.
Yanda kukasan mara gaskiya haka naita
umu-
umun saka kaya a cikin hijjabi, duk da nasan dai Yah Ahmad barcinsa ma yake, na gama ina tsaka da shafa mai ya farka, zaune ya tashi fusaka duk babu walwala, na
an saci kallonsa na kauda idanuna ina shafa kwalli a idona.
Tashi yay ya fita bayan ya
auki brush
insa da ya sakama makilin akan madubi, hakan yasa na mi
e da azama nahau gyaran gadon, dan nasan maybe ya jima bai dawo
akinba, ilai kuwa harnai shara ma da sauri-sauri bai shigo
inba, sai da ina kwashe
urar dana tattarane ya dawo, matsa masa nai ya shigo ni kuma na fita zubar da sharan.
Koda na dawo bakina da nashi bai sa
a ba, nagama jera abincin a gabansa, duk da dai kulan tuwon dana
umama ne kawai sai filas
in shayi da kofi, sai ko guntun biredin jiya dake a leda da saurin sukarin da ya siyo gwangwani
aya, sai madara sacet uku nescafe guda uku shima duk a ledar.
Gani nai ya mi
e bayan ya
ora idonsa akan ledar biredin dana ajiye, ya
auki wandonsa daya cire jiya ya ciri ku
i ya fita.
Da kallo kawai na iya binsa, danni wannan halayyar tasa tana damuna bata damuna, abinda yasa nace haka dama can na saba babu wata sha
uwa ta zaman hira ko abinda ya danganci hakan a tsakaninmu, nasan ko ba
aramin abu bane ace yanzu da wuri mun saki jiki wa juna da yanda naga ma'aurata nayi, abinda yasa take damuna kuwa shine ka
aici, a gidan dai shi ka
ai nasani, ko yaya ina bu
atar sassauci daga garesa kodan nima naji sanyi a raina, na tabbata da aunty Samina ya aura da ba'aga haka daga garesa ba, dan bazasuyi kalar wannan zamanba saidai na farinciki fiyema da yanda naga amarya da angoncan yau.........
K wai tunanin mi kikeyi haka?
Maganarsa a
an zafafe ta katseni daga dogon tunani na, bansan ya dawoba sam wlhy, ina fiki-fiki da idanu nace,
Ba komai
Banza yaymin bai tankaba, hakan yasa nima na shiru na fara
arin ha
a masa shayin da akema shan dai-dai ruwa kawai.
Nasan tunda akwai tuwo bazai ci biredi ba, dan haka na saka masa tuwon na tura gabansa, niko na ha
a tea
in nasha da biredin daya rage, na
alla a wanda yaje ya siyo saboda wancan guntune.
Abinda ya bani mamaki koda muka gama karyawa yau bai fitaba, zamansa yay a gidan, sai ma waya da ya
auka ya kira Yaya Mudan ya kawo masa wasu kaya zai yanka a gidan.
Ni dai
ala banceba, sai dai zuciyata nata zungurata akan nai masa maganar wanka.
Na da
e ina mulmula maganar kafin da
yar na iya fiddata,
Yaya ko zakai wanka tunda akwai sauran ruwan zafi a filas?
Shiru banji ya amsaba, hakane ya sakani satar kallonsa, sai naga ashe ni yake kallo shima, jinai duk na daburce, dan kallon dai irin na kinma samin idon nan ne, to amma ya zanyi tunda nai su
utar baki.
Banyi zatoba naji yace,
a ruwan
Ai zumbur na mi
e kamar dama a
ofane nake, ina kallonsa ya kauda kai yana murmushi, da alama dai yanda nake a tsoracene ya bashi dariya shima.
Duk da ya kauda idonsa kar naga murmushin naji sanyi a raina sosai, dan na jima banga hakan daga garesa ba.
Ina dawowa daga kai masa ruwan na ha
a wanke-wanke na fice abina gaban rijiya.
Ina
arin farawa yazo ya gittani ya shiga bayi.
Kamar jirana maman Ama take sai gata itama ta fito dana wanke-wanken daga
aki tazo ta tsira kujera gefena ta fara.
Da farko tsokanar Amatullah na fara muna dariya, sai ta rage murya
asa-
asa tana fa
in,
Amarya anya kuwa wannan amaryar jiyan zamu dai-daita da ita? Babu wanda zaice gidanan ga yanda daren farkonki ya kasance saboda kunsan kanku daga ke har mai gidanki, amma ita jiya ihu taitaima mutane na rashin mutunci, ita ba budyrwa ba balle ace
Sosai gabana ya fa
i jin ta ambaci daren farkona, gefe kuma ina mamakin wannan saka ido irin na maman Ama, wato ita idonta na kammu ashe akan taji yaya mukai daren farko? Tab anya kuwa zaman gidannan bazai canja saloba?.
Ban samu bata amsa ba naji motsi a bayanmu, da sauri na waiga sai naga Yah Ahmad ne, da alama dai yama ji duk mi maman Ama ta fa
a, dan wata uwar harara ya zabgamin yana
aramin tsaki ya shige
aki.
Innalillahi kawai na iya ambato a raina, na kai kallona ga maman Ama dake cigaba da zabga surutu ita koma lura da yah Ahmad
in bataiba......
Amarya wai yanaga kinyi shiru....?
Murmushin ya
e nayi ina girgiza mata kai,
Babu komai maman Ama, kawai dai banda abin fa
ane, ni kitsoma nakeson naje, nasan kuma Yaya bazai barni naje gidaba, ko akwai maiyi anan kusa?
Nai maganar domin kauda surutanta marasa ma'ana.
Tace,
Eh to sai dai nan gidan matar Ali, ta iya kitso kam sosai wlhy, dolene kikayi oga sai yayi biyan da bai shiryaba
Nanma Murmushi kawai nayi, hakan kuma yay dai-dai da sallamar Yah Mudanseer daga soro. Na gane muryarsa shiyyasa na amsa masa ina fa
Ya Mudan ka shigo mana
Ya shigo da sallama, ya gaida maman Ama ba tare da ya kalli inda muke ba ya shige
akinmu.
Nima tashi nai na zubar da ruwa dan na gama sai tukunya, itama a tsaitsaye nai wankinta na kwashi kayan nabar maman Ama a wajen.
A
aki na iske Yah Mudan suna hira da Yah Ahmad, sai tsokanarsa yake yana murmushi, nima ina shiga ya dawo da tsokanarsa kaina, dariya kawai nayi na ajiye kwandon wanke-wanken dana
ora a tire ina gaidashi, a kuskure muka ha
a ido da Yah Ahmad dake duba littafi turamen zani kusan shida ajiye a gabansa.
Babu shiri na
auke kaina, shima sai ya ajiye buk
in yana kallon Mudanseer.
Mudan zokaje can wajen ka
anyo mana cefane kafin ka wuce, dan yankannan zai iya
aukata dogon lokaci ban iya tashi nayo ba
To yayana
an gidan Ayyah, angon
anwata Umm-Ru ma na
Ya
arasa sunana da
ai saboda hararar da Yah Ahmad ya banka masa.
Fita yay yana dariya, Yah Ahmad yace,
Shashasha kazo ka amshi ku
Daga bakin
ofa yace karka damu akwai ku
i jikina,
anwata mi za'a sayo?
Kallon Yah Ahmad nayi dan nima dai bansan mi za'a sayo
inba tunda ba ta
a tambayata yay ba idan zaiyo cefane shi, niko kullum abincina baya wuce taliya da mai da yaji saboda shegen kwa
aina, sai shinkafa da wake, ko dafa duka.
Shima da ya kalleni sai ya janye idonsa ya maida ga Yah Mudan
in, shine ya lissafa masa abinda zai sayo, ya mi
a masa
ari biyar yana cewa,
ara da wannan tunda cefanen da yawa
A'a kabarsa yaya, akwai ku
inki da yaron malam ya bani yanzun nan zanzo nan, bara naje na dawo
Yah Ahmad ya maida ku
insa a aljihu, Yayinda Yah mudan ke ficewa shi kuma.
Ni dai duk ina zaune gefe ne ina saurarensu, tsarinsu na
ara birgeni, dama can kowa yasan akwai sha
uwa mai
arfi a tsakaninsu.