← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 99

Sashe 48

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

angaren su Maman Amatullah kuwa sunyi gabarsu ta kusan sati uku suka koma suka sake
inkewa kuwa, a raina nace kudai aiki ya sama.
Tunda kuma suka
yalla ido suka ganni da babbar waya a hannu duk sai hankulansu ya tashi, a daren ranar muna jiyo Kausar na tafka rigima da mijinta akan sai ya saya mata babbar waya.
Shiko yace baida ku
i yanzu, idan zatai hakuri da tata tayi, idan bazataiba to saita sayama kanta shidai baida.
Wannan furuci ya kawo musu rigima sosai, dan har cemasa take mijin Umm-Ruman
an balaguro da bai kaisa komaiba gashinan ya sayama matarsa tana
aga musu hanci a gida da ita, wlhy bazata cigaba da ri
e waya mai madannaiba itama
ar shafi
innan takeso mai shan jini.
Wannan al'amari ya da
e yana bani mamaki, da safe koda na gaisheta
in amsani tayi, nasan ban mata komaiba dan haka na watsar da lamarinta, ita dai hassada ga mai rabo ai takice.
Ita dayake Maman Ama tafita bariki da wayo sai bata nuna ko a fuskaba, amma abun na sassakar mata rai sosai, da tanada dama saita ka
e shegiyar wayar waran a
asa ta kwararratse muga tsiya.
_______________________________
A sati ukun nan da Samina ta
auka a gidan Ma'aruff komai ya gama susuce mata, soyayyar da take tunani yay mata tanadi ko alamarta ba gani takeba, ashe Ma'aruff ri
an giyane, sannan kullum dare sai ya fita ta rasa ina yake zuwa?.
Karfe taran dare nayi zai fice daga gidan, bazai dawo ba sai
aya, wani lokacinma
ayan ta wuce yake shigowa, lokuta da dama kuma cikin mayen giyane, yazo yayta mata amai mai wari, yakumace saita gyara, idan tai masa gaddama ya kusanceta da
arfin
wanji na tsantsar mugunta ya laka
a mata duka dole tayi tana kuka.
Idan gari ya waye kuwa yayta bata ha
uri akan shi baisan yayiba, zata zauna tai masa nasiha yay shiru kamar ya
auka, cikin kulawar juna zata taimaka masa ya shirya ya wuce office, idan ya dawoma zaka gansa normal, har ya nuna mata
ar kulawa suyi
an soyayyarsu idan yanada bu
atarta ya sauke nauyi, amma taran dare nayi duk wayon dazai mata yabar gidan ya sanshi.
Gaba
aya ta rasa a ina matsalar take?, ga mahaifiyarsa
iri-
iri take nuna bata sonta, hakama
annensa, sau
inta
aya sunajin shakkarsa kuma ba zuwa gidanma sukeba sai idan ta kama dole.
Amarya nayin
iba itadai rama tayi, sai wani haske take
irjinta ya cika yay fam, ga shegen kwa
ayi dake yawan damunta, sau
inta ma idan tace ya sayo mata abu yakan sayo, sannan bai rageta a ci da shaba ta kowanne fanni, jin da
i da kayan more rayuwa na cikin gida komai bata rasaba, dolene idan kazo gidanta ka kirata mai sa'a, sai dai matsalar tanaga farin ciki, dan kuwa kaso
aya bisa uku kawai take samu, shima wani lokacin batama samun.

awayenta fa kullum cikin zuwa suke ganin
akin amarya kashi-kashi, kowacce tanaji inama itace cikin wannan daular.
Idan suna ma kansu addu'ar samun ya tata saitai ta kallonsu kawai, dan kuwa kallon kitse sukema rogo.

annenta ma suna zuwa, hakama dangin mama gaje da
awayenta, sauran yaran gidansune dai har yau bataga
eyar kowaba, hatta da yayarta binta da suke ciki
aya batazo mataba.
A koda yaushe mama gaje da inna mari cikin aiko mata da kayan mata da
ulle-
ullensu na wurin malamai suke, kuma duk tana
arin yi, amma ta kula Ma'aruff shegen taurin zuciyane dashi, wani lokacin idan tai wani abu sai taga kamar ya kamashi idan yana kwantar mata da kai, har sai ta fara murna sai kuma komai yazo ya burkuce.
Babu abinda ke
aga hankalinta irin shan giyar da yakeyi, ta tsani warinta, ga aman da yake mata mai azabar wari, har kasa cin abinci take idan ta tunosa.
Yau ma dai haka ta tashi batajin da
in jikinta sosai, ta daure da
yar ta ha
a masa breakfast duk dan ta sakashi farin ciki, ga kuma maganin da inna Mari tace ta zuba masa wai zai
ara lalacewa a kanta, duk dai tayi yanda akace tazo ta jere abincin a dani.
Da taimakon dattijuwar mai aikinta ta gyara gidan, dayake ba anan take kwanaba, zatazo da safe ne da yamma sai ta koma gida.
Hakanne ya
ara kawoma Samina rufin asiri har yanzu babu wanda yasan halin da take ciki na
unci game da halayen Ma'aruff, danta daure ko mama gaje bata sanarma ba har yanzu.
Wanka taje tayi tai
ar kwalliya dan sam batajinta dai-dai, dama dai tunma tana gida ba isashshiyar lafiyarne da itaba, tana daurewane kawai a zatonta zirga-zirgan bikine, to yau dai sosai takejin ciwon a jikinta.

akin Ma'aruff ta shiga, yana kwance cikin bargo yana kwasar barcin da giya ta haddasa masa, tunda tazo gidan kullum sai ta tashesa da safene yakeyin sallar asuba, to sanda ake sallar shi hankalinsa bai gama dawowa jikinsa ba ta ina zaiyita?.
Yanzunma da
yar ta iya tadashi dan kar yayi lattin Office, ya tashi yana mata masifa, da yake harta fara sabawa sai batace komaiba ta taimaka masan dai har bayi inda ta ha
a masa ruwan wanka.
Bayan ya shiga dawowa tai da nufin ta gyara masa
akin kamar yanda ta saba amma sai hakan ya gagara saboda jiri dake kwasarta, dole ta du
a gaban gadon ta kifa kanta kan gadon.
A wannan yanayi Ma'aruff ya fito ya Sameta, kamar zai shareta sai kuma ya matso yana yarfa mata ruwan hannunsa,
K lafiyarki kuwa? Kina zaman miye da baki gyara
akinba? kinsa na fito inata taka datti
Samina bata iya bashi amsaba, bakuma ta
ago ta kallesa ba, shima saiya watsar da ita yay haramar yin sallar asuba, lokacin takwas ma fa ta wuce
Yana cikin yin sallarne Samina tai baya yaraf ta fa
Saurin idarwa yay ya matso yana ta
ata, jin ta suma sai abun ya bashi mamaki, ya shiga kiran sunanta yana murza tafin hannunta, amma ina ko motsi bataiba, ruwa ya tashi ya
ebo a gaggayce ya yayyafa mata, sai lokacin ta kawo numfashi,
Lafiyarki kuwa? Miya sumar dake haka?
Da
yar Samina ta bu
e baki tace,
Sweet banda lafiya wlhy
Hannu ya aza bisa wuyanta, yaji zafi sosai,
Tabbas ga jikinki da
umi ma, ni saima yanzu na lura kin rame da yawafa, ba
ya cin abince halan?
Murmushi kawai Samina tayi tana ha
iye kukan da yake shirin taho mata, shi tunaninsa abincine ke kawo
iba kawai babu kwanciyar hankali?.

Kinmin shiru ina miki magana?
Kallonsa tayi, sai kuma tayi murmushi tana girgiza masa kai,
Inaci mana

Shikenan bara na shirya muje asibiti, idan kuma bazaki iyaba bara na kira Adam ya dubaki kawai

Ka kirashi
in to kawai
Kamata yay ta koma saman gado ta kwanta, shikuma ya
akko wayarsa ya kira abokinsa Adam daya kasance likita.
Kafin Adam yazo ya gama shirinsa na fita, a
akin ya barta yaje yaci abincin data shirya a dani
in, yana tsaka dacin abincinne Adam ya iso.
Bayan sun gaisa ne yayma Adam
in tayin abincin amma sai yace yayi breakfast shi.
Umarnin shiga
akinsa kawai ya bashi yaje Samina na can, babu wani alamar nuna kishi koda a fuskarsa, cigaba ma yay dacin abincinsa hankali kwance Adam kuma ya shige
akinsa.
Samina na kwance Adam ya shigo mata sa
a babuko sallama, wannan abu ya sosa mata rai, ta kumaji zafin Ma'aruff, domin dai ya nuna bama ya kishinta matsayinta na matarsa ta sunna, tsabar takaici ma saiga Adam zaune
ane-
ane a bakin gadon da take kwance, sirrinsu kuma dukda bata ta
a kwana a kansa ta da
in raiba.
Haushin hakanne ya sakata ita ta sauka
asa, amma ko a fuska Adam bai nuna ya damuba, saima tsokanarta da cewar
Amaryarmu kinsha
amshi
Murmushin ya
e kawai tai masa.
Tambayoyi ya shiga mata, yanda take bashi amsane ya sakashi kafeta da idanu, daga
arshe ya bata tsinken gwajin ciki yace taje tayi.
Bata musaba taje tayo yanda yace, ta fitone ta iske Ma'aruff ya shigo, yana zaune kusa da Adam suna magana, sai dai ta lura kamar Ma'aruff
in a rikice yake, tsinken ta mi
ama Adam ta koma kan sofa ta kwanta.......

My friend da gaske fa akwai cikin nan
Wata zabura Ma'aruff yayi yana fa
in,
Kai bazai yuwuba Adam, duka yaushe akai aurenma da za'ace ta
auki ciki?

Kaga Calm down Please, bara na
iba jininta yanzu zanje na dawo
Ma'aruff baice komai Adam ya
iba jinin Samina da suka
aure mata kai tama kasa cewa komai balle tunanin inda suka dosa.
Tunda Adam ya tafi Ma'aruff ya kasa zaune ya kasa tsaye, sai kai kawo yake a
akin, ita Samina ma barci ya kwasheta a wajen.
Ba jimawa kuwa sai ga Adam ya dawo, tun a yanda Ma'aruff yaga fuskar Adam
in ya tabbatar akwai dai cikin.
Adam ya mi
a masa result
in, jikinsa har
ari yake wajen amsa ya duba.
Takardar ya jefar a tsawace yace,
Impossible Adam, cikin wata biyufa!!?
Yanda yay maganar a tsawace ne ya farkar da Samina mai barci, a kunnenta yake fa

Ai koda cikinnan a gidan nan ta samesa ba'a wajeba wlhy ban shirya haihuwa yanzuba ballema
an shege, dolene a zubar dashi yanzun nan
Sosai Samina ta
walalo idanu waje,
Sweet wace irin maganace wannan haka kakeyi? Ni dai to baza'a zubarmin da cikiba inason kayana, tayaya za'ai mu
auki laifi biyu bayan na zina kuma ga kisan kai?
Harara ya maka mata yana sake harzu
owa kamar zai maketa,
Ke dabbar inace da baki fahimtar abinda muke fa
a?, kina tunanin zan bari ki haifa mana
an shege ne a cikin zuri'armu ki gur
atata? To idanma barci kike ki farka wlhy,
an halak
inma ban shirya amsaba balle na shege, inhar wannan cikin nawane bawani daban yayisaba dolene a zubar dashi....?
Da sauri Samina ta katsesa da fa
in,
Kamarya ba wani yayisaba? Bayan kai na ta
a mu'amula da wanine?
Chapter 48 · 0% Book details