Sashe 23
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau dai kam duk yanda yaso fita a gidan bayan sun gama karyawa hakan ya gagara, dan sosai ciwo ya kaishi
asa, daga
arshe dai sai da Rumana ta amsa wayarsa ta kira Mudanseer.
Babu
ata lokaci yana zuwa suka wuce asibiti.
Sai ga zance kamar wasa ya zama babba, dan kuwa dai gado aka bama Ahmad.
Kowa ya tausaya masa, dan kuwa dai ansan ciwon abinda Samina tai masane ya kasa barinsa.
Samina ko koda taji labari ko a jikinta, dan ko sau
aya bata ta
a le
a Ahmad asibiti ba har yagama kwanakinsa shida aka sallamesa ya koma gida.
Duk ya rame choco color
in fatarsa ta sake wani irin fayau, sai hancinsa da ya sake fitowa ra
au da manyan idanuwa.
Bayan yayi wanka da ruwan da Rumana ta dafa masa ya fito jiki duk babu
wari, su Ayyah duk suna daga waje zaune ya shiga
aki ya shirya, itama dai Rumana wajen ta fito ta zauna zaman jiransa.
Bayan ya kammala saka kayan ya kira Mudanseer daga cikin
akin.
Shiga yay, mintuna ka
an shima Mudan
in ya le
o ya kira Ayyah da Rumana.
Shiga sukayi, Rumana ta zuba masa abincin da Yaya Maryam ta kawo masa, duk da bayajin da
insa haka Ayyah ta takura masa tana basa a baki, sai da yaci fin rabi sannan ta
yesa, aka koma dagamar shan magani, dan kuwa da
yar yasha sa hardasu yun
urin amai.
Ranar dai duk anan suka yini sunata tarairayarsa, sai gab da magriba duk suka tafi aka barsa shida Rumana kawai.........
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_**ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuoeSgXuo
*(14)*
.............Shuru
akin yayi bayan tafiyar su Ayyah, babu wani sabo a tsakaninsu na sha
uwa tun can baya, sai dai girmamawa irin ta yaya da
anwa da kowa ya sani, yayanma irin wanda ake shakka sosai
innan.
Umm-Ruman tana zaune da ga kan tabarma inda ta idar da salla ta zabga tagumi, gaba
aya kewar gidace ke addabarta, musamman ma yau da duk
an uwanta suka k
asance a gidan tare dasu.
Ahmad kam yana daga can
ayan gefen kwance saman sallayar da shima ya idar da salla, dan rashin
warin jiki ya hanashi tashi yaje massalaci.
Yanayinsa zaka kalla kawai shima kasan tunanin yakeyi, dan ya
urama silin
akin idone ko
yaftawa bayayi, gashi sai taunar lip
insa na
asa yakeyi da ha
ori.
Kiran sallar isha'i da aka
walane a masallacin kusa da su ya saka Ruman mi
ewa ta fita, Ahmad kam ko motsi bai yiba.
Koda ta dawo tayi kamar zata masa magana amma sai ta fasa ta kabbara sallarta, harta idar bai dawo hayyacinsa ba, ta sauke numfashi a hankali, cike da tausayinsa ta matsa gabansa,
Yah Ahmad!
Shiru nanma bai motsaba, ta sake kiran sunansa kusan sau uku shiru, dole ta mi
a hannunta zata
an bugi filon daya jingina jikin Wadrobe ya saka kusan rabin bayansa da kansa, amm sai a mistake hannunta ya gogi kafa
arsa.
Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, yayinda Rumana kuma taja hannunta da sauri tana cusashi cikin hijjabi, jikinta sai tsuma yakeyi, sai kace wadda ta ta
a wani mugun abu.
Kallonta yayi da idanunsa da suka canja kala, ga ramar da yayi ta fito sosai saman fuskarsa,
Lafiya dai?
Ya fa
a a hankali kamar mai ra
Rumana dake
arin matsawa baya cikin in ina tace,
Dama salla har an idar wasu masallacin
Yun
urawa yay ya tashi zaune sosai, bai ce mata komaiba ya fita ya sake
auro alwala.
Koda ya idar
inma zaman shurun suka koma, a haka mijin maman Ama.. Yay sallama a
ofar
akin, tashi Ahmad yay yafito suka gaisa yana sake tambayarsa yaya jikinsa?.
Cikin mutuntawa ya amsa masa akan da sau
i, kowa ya koma wajen iyalinsa...
Yau
inma dai cayay ta hau gado ta kwanta, shi kuma ya kwana a
asa saman tabarma.
________________________
Haka zaman nasu ya cigaba babu tsangwama babu sakin jiki wa juna, har dai jikin Ahmad ya
ara sau
i, yanzu kam alhmdllh ya wartsake, sai dai ciwo irin na zuciya da ya
i barinsa, wannan kam kowa yasan abune mai wahala ace ya barshi da wuri, musamman idan aka
iyarsata da irin son da yakema Samina.
Tunda yaji
arfin jikinsa ma ba zaman gidan yakeba, barcine kawai ke kawosa, zuwa goma sunyi karin kumallo ya fice shago, bata sake ganinsa sai uku na rana, yay wanka yaci abinci ya sake ficewa, daga nan kuma sai sha
aya na dare ko goma da rabi zai shigo.
Wajen barci kuwa tana saman gado shiko yana
asa a tabarma, babu wani abu na muzgumawa da yake mata, sannan babu najin da
i, itako tsakaninta da shi sai girmamawa kamar yanda ta saba tun can da suna gida.
Duk da ta lura hankalinsa baya gareta hakan bai damunta, ba itaba ai dama kowa dai yasan Samina yake so, to miyasa zata
ara kanta da
asa akan sai ya sota.
Kuma dama bawani saurayine da ita ba data
wallafa ma rai balle yanzu sonshi ya damu zuciyarta.
Yana fita zata dawo tsakar gida suyita hirarsu ita da Maman Ama, kokuma ta
akko Ama taita mata wasa ita da Ahmad da take kira yayanta..
Yauma tunda ya fita gidan nasu ya zarce, sai da ya shiga suka gaisa da malam da iya sannan ya shiga sashensu, Ayyah ka
ai ya iske a gidan Gwaggo ta fita, ya gaidata cike da girmamawa yana zama a gefenta.
Gwaggo ta kallesa da kulawa,
an albarka yaya dai? Naganka wani iri
Murmushin ya
e yayi ka
an yana du
ar da kansa, kamar bazai ce komaiba daboda nauyin maganar a harshensa sai kuma yaja numfashi, a
arare yace,
Ayyah! Sonake nabar garinnan, inaga hakan zai bani
yawan nutsuwa, har yanzu nakanji zuciyata sam babu da
i a cikinta, komai baya burgeni, komai baya sakani nisha
i, koma bai sakani farin ciki wlhy Ayyah
A yanda ya
arasa maganar sai tausayinsa ya kama Ayyah, ta dafa kafa
arsa tana fa
in,
an albarka na sani, nasan kana cikin damuwa har yanzun, musamman ma da rayuwar gidannan take neman juyewa zuwa wani abu daban, ban
i kabar garinnan ba, sai dai ka tuna yanzu bakai ka
ai bane, gashi yarinyarnan gaba
aya bata wuce sati biyu ba, anya tafiya ka barta a wannan yanayin bazaisa mutane su fassara abun da butulci ba?
Hakane Ayyah, nima nayi wannan tunani, amma a ganina tafiyar shine mafita, ita kanta yarinyar maybe a yanda nake kallonta zai canja
Shiru Ayyah tayi tana nazarin maganarsa, bawai bata yarda dashi bane, ta gamsu da duk bayaninsa
ari bisa
ari, amma Umm-Rumana take tausayi, bai kamata a ha
a mata zafi uku ba a ganinta.
Ta sauke nannauyan numfashi tana mai kallon Ahmad
in kamar ba
onta,
ALLAH ya za
a mana abinda yafi alkairi to, mu mi
a lamarin hannun UBANGIJI, idan tafiyar tafi alkairi ALLAH ya tabbatar, idan ba ita bace ALLAH ya canja maka da mafi alkairi
To amin ya rabbi Ayyah, sai ki tuntu
i baba da zancen shima muji mizaice
Babu damuwa, insha ALLAHU zan masa maganar, itama Gwaggo zan sanar mata ta tayamu da addu'a
Kansa kawai ya iya jinjina mata, daga nan suka
ora da wata hirar, duk dama Gwaggo ce
arfin maganar, Ahmad kam sai ihhm da a'a.
Shigowar su Fa'iza daga makarantar allo ya sakashi mi
ewa ya fice, shago ya shiga domin ya samu ya rage
inki, dan babu laifi sun
an tara da yawa.
Yana tsaka da yanka wata atanfa fallatsetsiyar mota tazo gaban shagon ta faka, kallo
aya yay ma motar ya
auke kai saboda hango Ma'aruff da yay a ciki.
Sai dai kuma ya kasa daurewa, dan yasan dai dole Samina yake jira, ilai kuwa sai gata ta fito cikin kwalliyar duguwar rigar Material datai mata masifar
yau, rabonsa da ganinta tun washe garin aurensu, ta
ara fari da alama man bilicin
in ta cigaba da shafa a binta, bai iya daina kallonta ba har ta shige motar Ma'aruff yaja suka bar anguwar, yanda ya bulo
asa zaka tabbatar da biyu yayi hakan saboda Ahmad.
Ahmad yaja dogon tsaki yana
auke kansa, hakan yasa Mudan dake
inki
agowa ya kallesa, danshi tunda yayma motar kallo
aya bai sakeba saboda takaici.
Kamar Mudan zaiyi magana sai kuma yay shiru ya cigaba da
inkinsa, shima Ahmad
in dai yankansa ya cigaba da yi dukda zuciyarsa babu da
i sam.
Ma'aruff kam yana barin wajen dariya suka kwashe da ita shi da Samina, cikin dariyar yake fa
in,
Mutuminki fa ya sha
a, kinga harar da yake wulloma motarnan, na tabbata ji yake kamar zuciyarsa zata fa
o dan ba
in ciki
Manta da shi luv
ina, ni ko kalloma bai isheniba wlhy, yanzu ina zamuje?
Gefen titi ya samu ya gangara yay fakin, hakan ya saka Samina kallonsa da fa
yaya haka kuma? Miyasa muka tsaya anan?
Juyowa yay sosai yana kallonta da wani murmushi a kan fuskarsa, ya
an matsota idanu a narke, cikin ra
ar magana yace,
Babyna bazaki ganeba, ina cikin wani haline
A
an ru
e Samina ke fa
in,
Miya sameka?
tana maganarne tana dube-duben jikinsa
Hannu ya
ora a kafa
arta yana kuma narke murya,
Bafa ciwo najiba, damuwar a nan ne
ya kamo hannunta ya
ora saitin zuciyarsa.
arin janye hannun tayi amma sai ya ri
e sosai yanda bazata
waceba, ya fara murzashi ka
an-ka
an cikin nasa hannun mai taushi,
Haba babyna ki gane mana, wai sai yaushene zaki ban dama ko
an rage zafi munayi, kinfa san kece zan aura, aurenma nan da kwana ka
an, kinaso ace yau ga mijinki a gidan karuwai ko yana hu
a da karuwa?
Da sauri ta girgiza masa kai, ya lumshe ido yana hura mata iska ka
an-ka
an akan fuska, ganin ta lumshe nata ya sake kai fuskarsa dab da tata har suna sha
ar numfashin juna.