Sashe 42
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kausar fa
i ki
ara da wayyo, dan baza'a lalata mana yara ba kuwa da watsewa
Su dai ka
ai suke banbamin hassadarsu, Rumana ma batasan sunaiba, tana can cikin sabon shau
i da yayanta da a yau yazo mata da sabon salon sabuwar rayuwa mai tsafta da ri
e zuciya.
Ahmad kuma bai barta ta sake ko le
o waje ba har sai da aka kira sallar magriba ne ya fito ri
e da buta, a gaban idonsu yay Alwala, Umm-Ruman ta fito ta amshi butar, koda ya bata saiya matsa ya sumbaci gefen kuncinta na dama yana fa
in,
Saina dawo babie na
Duk da kunya ta gama rufe Rumana haka ta daure saboda ganin yanda aka zubo musu idanu, itama cikin sanyin murya tace,
ALLAH ya tsaremin yayana
Fita yay yana murmushi, itako ta shige bayi abinta batako kalli sashen su Kausar da suka sake cika da ba
in cikiba.
Koda ta fito kowacce ta shige
akinta, Rumana tai dariya a zuciyarta da fa
in, lallai aiki ya sameku.
Sai da akai isha'i ya dawo gidan, yazo musu da abinda zasuci, sannu Rumana tai masa, ya amsa yana zama a tabarmar dake shinfi
e yana fa
ALLAH yasa da ruwan zafin wanka a gidan nan?
Eh akwai, a zuba ne?
Eh to barsa naci abinci first
Tace,
Tare sukaci suka
oshi, duk da dai Rumana najin kunya, shiko ko'a jikinsa kai tsaye yake komansa babu wani risini, sai yanzun take sake yarda da maganar mutane dake fa
in mutum mai shiru-shiru baida sau
i idan yaso abu, duk da ba koda yaushe ya cika fara'a ba bata damuba, dan itama ba fara'arce da itaba.
Ruwan wanka ta ha
a masa ta tafi kaiwa, ta juyo zata fito sukaci karo dashi a
ofar bayin, tsare hanyar yay ya hanata fita, cikin dauriya tace,
Yaya ga ruwan nan
Na gani ai
ya fa
a yana jan hannunta, ya tura
ofar bayin.
Da sauri tace,
Yay...
Shiii bansan surutu
yay maganar babu wasa a fuskarsa.
Dole taja bakinta ta kulle, tanaji tana gani ya cire mata kaya kamar yanda shima ya cire jallabiyar da ya sako kawai a jikinsa, babu shiri Rumana ta rufe idanu ruf, jikinta har tsuma yake saboda tsagwaron kunyar data mamayeta, mamakinsa ne ke sake girmama a ranta, wai dama haka Yaya Ahmad
innan yake?.
Haka akai wannan wanka babu wani sakewa daga Umm-Rumana, suka fito yana ri
e da kayanta ita kuma botikin wankan.
A yanzun kam taji da
i da babu ko
aya daga matan gidansu a waje, sai dai bata saniba mijin maman Ama ya gansu, jikinsa kuwa har
ari yake wajen zuwa ya bama matarsa labarin abinda ya gani.
Lokacin da take le
ensu ta Window Ahmad na tsaye yana brush a wajen, ga iskar hadari data fara ka
awa, Rumana ma fitowa tai domin yin brush
in, cikin zuciyarta tanajin da
in canjawar yayanta, dama tasan tun can da shi mai tsaftane, ru
anin Samina kawai daya sakama ransane ya nema susutar dashi.
Tana kammala alwalar barci isaka mai
arfi ta taso, cak Ahmad ya
auketa ita da butar yay
aki dasu suna dariya saboda tsorata da tayi wai catake iskarce tai sama da ita.
Kausar dake
arin rufe
aki dan yau mijinta a gidan Uwargida yake tace,
Watsatstsu kawai
Tana jan tsaki.
Ahmad kam sai da ya dire Rumana a tsakkiyar
akin sannan ya juya ya rufe musu nasu
akin.
Ko a wajen shirin barcinma dai Rumana nata mu
u-mu
u, a zuciyarta tana
uni akan figaggar rigar da Ahmad ya ciro cikin kayansa ya bata wai ta saka, dan
yau rigar tayi
yau, sai dai dole kaji kunyar sakata a gaban wanda bake matu
ar ganin girma.
Kodata saci kallonsa sai taga ko'a kwalar rigarsa, shi boxer ma kawai ya saka ya haye gado a hakansa ya kwanta yana kallonta, dan yace idan ta gama tazo gabansa yaga yanda rigar tai mata.
Ita dai tasan inhar a haka za'a cigaba ta bani da Yah Ahmad a gidannan, tunda ta lura shi babu ruwansa da kawaici agaban kowa, duk abinda yazo masa a rai shi yakeyi.
Dole tabi umarninsa dan babu wasan jayayya a tsakaninsu, shiko ya ware ido yana
are mata kallo daga sama har
asa, daga
arshe yajawota ta fa
o jikinsa ya mirgina tsakkiyar gadon da ita yana sauke mata tagwayen kisses.
_________________________
an garen Samina kuwa sosai ganin Ahmad ya zauna mata a rai, duk da
arin turesa da take a rai hakan ya gagara, yau daren
aurin aurenta da Ma'aruff amma Ahmad yazo ya cunkushe dukkan tunaninta, koda sukaje wajen party
in da suka shirya iyakar su
awaye da abokansa kasa sakewa tai, duk da shima Ma'aruff
in ta lura tunda aka fara hidimar bikin nan yaketa wani
aure mata, abinda yasa batabi takansa ba saboda duk ku
in data bu
ata bata yake, abinda kawai ta kawo a ranta rashin son auren nasu da Mahaifiyarsa ta nuna
uru-kuru ne, dukda yana
arin son ganin bata fahimtaba.
A yau kuma asabar aka wayi gari safiyar
aurin aure, gidan nasu ya cika saboda isowar
an shema, ga kuma dangin mama gaje na nan cikin gari da
awayenta sun
aru.
Bakajin komai sai
amshin girki da hayaniyar data cika gidan, dan girke-girke ake na garari, su dai su baba iyakar
arfinsu suka bada, amma mama gaje tace sunfi
arfin dafa wannan abincin a bikinsu, gefe ta ajiye kayan dasu baban suka bada ta fiddo tasu sayayyar, dama ta raba wasu ayyukan gidajen
awayenta.
Kusan sha
aya na safe su Kausar ana tsakar gida ana sana'ar ta gulma, wata ma
ociyarsu maman Aysha ta shigo suna mata gulmar Rumana sai ga Rumana da Ahmad sun fito cikin gayun daya nema zauta zukatan
Rumana na sanye da les ruwan makuba daya haska choco
in fatarta, an masa kwalliya da kalar ruwan zuma ka
an, gashi Ahmad yay mata
inkin daya zauna mata sosai a jiki tamkar irin matan manyan nan dake ji da hutu, tasha awarwarayenta da sar
a masu
yau da tsari, tundaga kan takalma zuwa mayafi da bag duk sabbine, Ahmad ma na sanye da sabuwar shadda ruwan zuma sai mai
o take, ko angon sai dai ya nuna masa tsadar kaya amma ba tsarin kwalliya ba,
amshin khumran da Rumana ta shafa da turaren Ahmad
in sun gauraye sun bada wani
amshi mai tsayama ma
iyi a ma
oshi.
Yana ri
e da bag
in Rumanan a hannunsa sai leda mai
an girma ba
a itama, ta rufe
akin ta juyo suka ha
a ido suna sakarma juna lallausan murmushi, ido ya kashe mata ita kuma ta
an murgu
a masa baki.
Ni ko?
. Ya fa
a yana matsota.
Baya taja tana sassanyar dariya da gyara mayafinta,
Yi ha
uri ba kaiba
itama ta fa
a a hankalin.