Sashe 22
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anayin Sallar la'asar Ayyah tacema Ahmad ya tafi gida ya kwanta, dan su Fa'iza ma sun dawo anbar Rumana ita ka
Badan ya soba ya fita Sufyan ya kaisa gida yauma a mashin
Rumana na sharar
akin Ahmad ya shigo.
Yanda ya shigo kawai yasata gane babu lafiya.
Matsawa tai gefe ya shigo, tai masa sannu.
Hannu kawai ya iya
aga mata ya haye saman gado hannunsa dafe da kansa ya kwanta.
Cikin damuwa ta kwashe sharar data tattara a
ofar
aki, taje ta zubar ta dawo.
Ya lullu
e har kansa da bargo, hakan yasa ta zauna ta zuba tagumi kawai tana kallonsa, tausayinsa na sake kamata...
A wannan halin tajiyo sallamar Sufyan, le
owa tai suka gaisa, yace mata yazone da likitan da zai duba Ahmad.
Izinin shigowa ta basu, koda suka shiga saita fito
ofar
akin ta basu waje.
Zuwa wasu mintuna Sufyan ya le
o ya kirata, shiga tai
akin, saita iske za'a
aurama Ahmad
arin ruwane ashe,
usa suke nema da zasu rataya ledar ruwan.
Aiko Yah Sufyan babu
usa a
akinnan, amma bara na tambayi maman Ama... Ko za'a samu
Har zata fito Sufyan yace,
Kinga bartama, bara mugwada ko tsahon zaikai jikin mirror
inan
Gwadawa sukai sai sukaga yama kai, hakan yasa suka ratayeshi acan, sai da ya fara shiga jikinsa komai yay dai-dai sannan suka fice bayan likitan ya nunama Rumanan yanda zata saka
ayan idan wannan ya
are, dan leda biyu za'a saka masa.
Suna fita sai kawai rumana ta zauna ta hau rusar kuka.
Ahmad na jiyota sama-sama, sai dai baice mata komaiba har barci ya kwashesa mai
arfi.
Har magriba ruwan bai
areba, saboda a hankali suka sakashi, alwala tayo tazo tai salla, bayan ta idarne ta tashi ta saka masa
ayan ruwan kamar yanda suka nuna mata, duk da dai a tsorace tayi komai, lokacinne kuma Maman Ama.. Ta sake shigowa danta dubashi.
Maman Ama na fita Abu ya shigo gidan da sallama, maman Ama dake
arin fita ta amsa masa tana bashi hanya ya shigo,
To, abun ya kai harda
arin ruwa kenan?
. Abu ya fa
a yana ajiye kwanikan hannunsa
Rumana ta share hawaye tana fa
in wlhy kuwa Yah Abu, ni tsoroma nakeji kar wani abune ke damunsa ba'a saniba, garama akaisa asibiti tunda dai wannan ba likita bane babba
Karki damu Umm-Ruman, zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu akaga jikin ya
i da
i ai gara aje asibitin, ga tuwo nan inji Ayyah, bara naje na sanar musu dan basusan an saka masa
arin ruwa ba
Kai kawai Rumana ta iya
aga masa.
Ya fice da hanzarinsa, ita kuma ta koma ta zauna ta zuba tagumi.
Koda aka kira sallar isha'i da
yar ta iya tashi tayi, tana
arin ninke abin sallar tajiyo sallamar matan gidansu, da sauri ta amsa tana
aga labule, ganin da gaske sune sai da
i ya kamata, sai da suka gaisa da maman Ama sannan suka shigo
akin.
Ayyah ce da matan baba Iliyasu, Gwaggo da mama gaje da Ammin ta ne basu zoba.
Tabarma ta saka musu suka zauna, ta dur
usa ta gaishesu, suka tambayeta mai jiki tace da sau
Ta mi
e ta zubo ruwa a kofi ta kawo musu, Ayyah tace,
Rumana waye ya saka masa ruwan?
Ayyah tare da yaya Sufyan daya kawosa sukazo, leda biyune, da
ayan ya
are shine na saka
ayan kamar yanda suka nunamin
ALLAH ya
ara afuwa
suka fa
a kusan a tare.
Sun da
e a gidan sunata jajanta abun, har Mudanseer ya shigo da ba
ar leda a hannu, shima har cikin
akin ya shigo suka gaisa da Rumana, ya tambayeta jikin Ahmad
in yana ajiye ledar hannunsa.
Ga wannan kananzir ne tun
azun yace na kawo shaf na manta wlhy, saboda
inki ya
auke hankalina, kawo risho
in a ha
Mi
ewa Rumana tayi ta
akko kwalin
aramin risho da su Fa'iza suka kawo ta ajiye gabansa, bu
ewa yay ya fiddoshi daga ciki,
aramine amma yanada
yawunsa, suna nan zaune harya gama zira lagwanin ya ha
a komai yasa kananzir
in, sai da yaga tankin ya cika ya mi
a mata sauran yana fa
in,
Sai ki adana wannan ko
Amsa tayi cikin girmamawa kamar yanda aka koyar dasu ga dukkan yayyensu.
Su Ayyah suka mi
e suna fa
in bara su wuce kar dare yayi, idan ya tashi tai masa sannu.
Tamkar Rumana zatai kuka haka taji, ta rakasu har soro tana share guntun hawayen da suka cika mata ido.
Umma tace,
Haba Rumana miye abin kuka anan, kowa da haka ya fara kinji, ALLAH ya baku zaman lafiya dai da ha
uri da juna
Amin
Ayyah ta amsa, Umma babba kam baki ta
an ta
e tana wani mosan mugunta, kusan dai
awar mama gaje ce.
Ayyah na kallonta amma tai kamar bata ganiba suka fice, Rumana ta koma cikin gida tana share sauran hawayenta.
Zama tai suna
an hira da Mudanseer, dan dama can shi yana sake musu ba kamar Ahmad ba, sannan mutum ne mai yawan barkwanci ga kowa. Shine ya sakata dole taci tuwon da Abu ya kawo, sannan yace ta bashi tukunya da ruwa ya dafa musu ruwan zafi, idan Ahmad ya tashi sai kawai ta juye masa yay wanka tunda ALLAH yasa akwai filas.
Tashi tai ta ciro tukunya daga kayanta, ta
auraye ta zubo ruwa ciki ta kawo masa
ofar
aki inda ya maida risho
in yana
arin kunnawa, ta
auko filas
in shima ta wanke dan su Fa'iza duk suka kawoshi tare da risho.
Bara naje na dawo kafin ruwan yayi
Mudan ya fa
a yana
arin fita.
To ta amsa masa, shikuma ya fice.
Bai jimaba sosai ya dawo da leda a hannu, ya mi
a mata tare da bu
e tukunyar, ruwan nata
arin tafasa ne, dan haka ya bu
e murafan filas
in ya matso dashi kusa. Yana tafasowa kuwa ya kwashe sa, sai da ya cika sannan ya mi
a mata bayan ya rufe, ya kashe risho
in ya
ako da kansa ya maido mata
aki.
To Umm-Rumana bara naje gida dare ya farayi, idan ya tashi ki tabbatar dai yasha magani, amma ki ha
a masa tea yasha zaiji da
in jikinsa, ALLAH ya
ara afuwa, da safe idan ALLAH ya kaimu zan dawo naga yaya ya tashi, idan munga babu wani canji sai aje asibiti ALLAH ya rufa asiri
Kanta ta
aga masa, ji take kamar tace ya tsaya karya wuce shima, amma bata da ikon hakan, tana kallo ya fice ya barta ita ka
ai sai Ahmad daketa barcinsa dan Mudanseer ya cire masa
arin ruwan tun
azun saboda ya
are.
Tun tana kallonsa harta fara gyan gya
i, ahaka Ahmad ya farka kusan
ayan dare ya ganta,
akinsu bu
e ga hasken fitila
au saboda sabon batiri dake a ciki, idanunsa ya
an lumshe ya bu
e a kanta, sai ta bashi tausayi, an ha
ata da aikin da sam bai dace da itaba.
Bargon ya janye ya sakko daga gadon, ya
anji
arfin jikinsa saboda
arin ruwan da aka saka masa.
Motsin saukarsa ya saka Rumana bu
e idanunta, cikin
an rikicewa take masa sannu, ya amsa murya a dushe.
Buta ya
auka ya fita, itama saita mi
e ta fara zuba ruwan sanyi a botiki kafin ya fito taji idan zaiyi wankan, a haka ya fito ya sameta, kanta a
asa tace,
Yaya Ko zakayi wanka?
Kamar bazai amsa ba sai kuma yace,
Inason yi amma akwai sanyi
Ruwan
umine ai
Kallonta yayi sosai, ganin haka yasata saurin cewa,
Eh ai Yah Mudan ya kawo kananzir
in, shine ya dafa maka
Janye idonsa yay akanta yana jin
aunar
anin nasa, da hannu yay mata nuni data ha
a masa, ya mi
e ya hau cire kaya.
Da sauri ta fita da ruwan takai masa bayi, a tsakar gida suka ha
u yana sanye da jallabiya, ta wuto shikuma ya shiga bayin,
Tea
in ta ha
a masa kamar yanda Mudan yace tayi, ta shimfi
a abin salla ta ajiye shayin a gefe da biredi, sai
wai da Mudan yasa aka soya masa shima ta juye a filet ta rufe.
Ahaka ya shigo ya sameta, ya
auki buta ya sake fita, babu jimawa ya dawo, sai da ya kulle
akin sannan ya
araso, Rumana na gefe zaune kanta a
asa ya tada salla.
Kafin ya
arasa ramuwan sallar magriba da isha'in har Barci ya fara kwasar Rumana a wajen, ta riga da ta saba da barcin wuri.
Ki tashi kije ki kwanta
nutsatstsiyar muryarsa ta daki kunnenta.
Bu
e ido tayi da sauri tana gyara mayafinta, ta
aga masa kai tana
an matsowa gabansa, bu
e shayin tai da
wan ta matsar gabansa sosai,
Su Ayyah sunzo dubaka da Umma
arama da Umma babba, hakama yah Sufyan yazo sake dubaka baka tashiba
Na gode
ya fa
a a hankali.
Shayin ya
auka ya fara sha saboda yunwa yakeji dama, Rumana ta mi
e ta
akko ledar magungunansa ta ajiye gabansa, tabarmar data kwanta jiya ta
auka zata shimfi
a a
ayan lungun gadon tunda Ahmad na zaune inda ta kwana jiya sai ya dakatar da ita.
Ki hau gadon ki kwanta
Yanda yay maganar a dake tasan babu zancen musu, sai dai jikinta har rawa yake ka
an, taya zata iya kwana dashi bisa gado
aya?.
Kamar mai tsoron a saceta haka ta
ofana a bakin gadon ta cure jikinta waje
aya.
Ahmad na kallonta baice mata komaiba, ya gama shan shayinsa yasha magani da
yar, Rumana dayake ta juya masa baya batasan hidimar da yakeba.
Ya da
e zaune a wajen har barci
arawo ya sace Rumana dake kwance a
ofane.
Jin barci na neman sake
aukarsa saiya mi
e ya
akko filo daga gadon da bargo, jallabiyarsa ya cire ya kwanta akan abin sallar yana rufa da bargon duk da kuwa garin akwai sirkin shigowar zafi.