Sashe 16
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Samina bazaki samu abinda kike bukatarba kuwa, sai dai idan ki kasheni, koba komai zanbar tarihin masoyiyata ta kasheni da hannunta, kuma koba komai zakimin takaba ai ko
Wata dariya da ta bama Ahmad mamaki da tsoro Samina ta kece da ita, ta ajiye wu
ar hannunta tana ha
e fuska,
Oh da wannan banzan
warin gwiwar taka ka dogara shiyyasa ka kafe bazaka sakeni ba? To ai shikenan, nama fasa kashekan, kaina zan kashe, kaga saika zauna da gawa ai
Kallonta kawai Ahmad yake duk da furicinta ya tsoratashi, amma yasan fa
a kawai take danta tsoratashi.....
Katsesa tayi da fa
in,
Ka sakeni nace malam
Cikin halin ko in kula Ahmad ya zauna bakin gadon yana cewa,
Idanma zaki kwantar da hankalinki ki kwantar Samina, dan nikam dai ba sakin naki zanyib......
Warin fiya-fiya da ya sha
oma hancinsa ya sakashi saurin juyowa yana kallonta.
A wata irin zabura da
wala kiran sunanta yakai hannu ya cacumota, kwalbar fiya-fiya data kafa a baki har tasha kusan kwata ya ka
e ta fa
asa, yayinda idanun Samina suka fara juyewa, saiga bakinta ya fara kumfa.
Sosai Ahmad ya fashe da kuka yana jijjigata tamkar mace....
Wa
anda suke gidan da duk suke jiyo mahawarar Samina da Ahmad daga
akinsu tun daga farko ne suka fito a guje, lokacin numfashin Samina harya fara fisga.
ALLAH ya taimaka mijin matar yanada motar da yake haya, nanfa Ahmad ya
auki Samina bisa umarnin mutumin suka kaita mota, babu
ata lokaci suka doshi asibiti.
Da
yar su Ahmad suka samu aka kar
i Samina, sai da sukai
arya akan a mistake tasha fiya-fiya catake maganine sannan aka amsheta.
Komai ya kwancema Ahmad, babu abinda yakeyi sai hawaye, dan sam bai kawo shirmenta zai kai girman hakaba, duk ya
auka farfaganda ce kawai danya mata abinda takeso.
Har washe gari kuma basu sami labarin farfa
owarta ba daga likitoci, duk wanda ya fito suka tambayesa baya basu amsar komai.
Tunda Safe matar wanda ya kawosu asibitin taje gidan su Ahmad ta sanar da duk abinda ya faru, hankalin kowa ya tashi a gidan, musamman ma iyayen Ahmad, mama gaje kuwa kuka take tana fa
in bazata yardaba, inhar Samina ta mutu sai sunje kotu wlhy, shima Ahmad sai an kasheshi, dan shine ya kashe mata yarinya.
Har suka iso asibitin babu wani bayani
wakwkwara daga likitoci, Ahmad ya fa
a jikin baba Hamza yana kuka, duk yayi wujiga-wujiga, kallo
aya zakai masa kasan shima yana bu
atar a bashi gadon.
Sai kusan sha biyun rana labarin farfa
owar Samina yazo musu, amma dukda haka tana a cikin mawuyacin hali da addu'a kawai take bu
ata.
Hankali ya
an kwanta, amma banda na Ahmad, daga baya ma jirine ya kwasheshi ya fa
i, sai da aka saka masa
arin ruwan da ya sakashi dogon barci.
Har zuwa la'asar Ahmad bai farkaba, zuwa lokacin kuma ita Samina ta farka, idan ka ganta dolene ta baka tausayi, tayi wani zuru-zuru, idanun sun sake fitowa, amma dukda wannan mawuyacin halin da take fa
i take sai Ahmad ya saketa.
Zuwa dare Ahmad ma ya farka, babu laifi jikinsa ya
an masa
arfi, tunda har shiga yay
akin da aka kwantar da Samina ya dubata, lokacin ta sake komawa barci, sosai tausayinta ya kamashi, ya share hawayen da ke zuba masa saman fuska yana
auke idonsa daga gareta, son gaskiya yakema Samina, dan haka bazai barta ta
untataba insha ALLAHU.
________________________________
Bayan kwana biyu abubuwa sun
an lafa, jikin Samina da sau
i, haka shima Ahmad, sai dai damuwar da ta zame masa fitar numfashi.
Babu abinda ke
ara sukar zuciyarsa irin zuwan Ma'aruff asibitin, a gabansa Samina ke nuna kulawarta ga Ma'aruff duk da igiyar aurensa har uku suna kanta, sannan komai na asibitin ma'aruff ne ya biya, har abinci da kayan ciye-ciye shiyake kawo musu, shi ko koya sayo
an abu dai-dai karfinsa koma kallonsa ba'ayi, agabansama za'a
auka a saka a bola.
Haushin hakanne ya saka Rahma yin magana, amma sai baba hamza ya
eta akan tayi shiru, komi zasu gani daga mama gaje karsu sake cewa komai.
Ranar da yamma aka sallamo Samina, ma'aruff ya
akkosu a motarsa ya kawosu gida, Ahmad sai mashin ya hawo ya biyo bayansu.
Babu wanda yace komai akan hakan, kowa ya shiga yay mata sannu, hakama ma
wafta sunata shigowa,
an son ganin zahiri a
auka ai gaba sunta gumtsar gulma.
Ahmad dai tunda suka dawo yana
akinsu kwance, sai bayan sallar isha'ine ya shiga gidan, Ayyah ta samu ta titsiyeshi yasha furar data saya masa tun da rana.
Bayan ya gama sha ne yaje
akin baba ya amsa kiran da yay masa, sun
an tattauna kafin su fito zuwa sashen malam Rabi'u.
Kamar yanda Ahmad ya bukata dukkan iyayensu mata da maza sun hallara.
Ahmad na share hawaye tamkar mace ya fara magana cikin nutsuwa.
*_
Da farko dai ina godiya ga ALLAH sannan a gareku iyayena, nasan kun nuna dukkan hallacinku gareni, tareda
arin
aura igiyar da zata
ulle zumincinmu fiye da da, ina neman afuwa a gareku badan, kubani dama na aiwatar da abinda zai kawoma kowa kwanciyar hankali, ba tare da abinda muke gani dai-dai ya koma kuskureba. Son gaskiya nake miki Samina, wanda babu ta yanda idan na musalta za'a fahimceni, a tawa fahimtar ka bama abinda kakeso kowacce irin damar da yake bu
ata kuma zata kawo masa kwanciyar hankali da farinciki shine soyayya ta gaskiya, na fahimci a yanzu sam hankalinki baya gareni, to bazan tursasakiba, ni Ahmad Hamza Rabi'u ku shaida daga yau, na saki matata Samina saki daya, domin sadaukar da soyayyata ta gaskiya, taje ta auri wanda takeso, ALLAH ya basu zaman lafiya da zuri'a
ayyaba
Ahmad ya
are maganar yana share hawaye masu zafi dake gangaroma kumatunsa.
Tsit
akin yayi, hatta da Samina sai da taji wani iri a ranta, amma tai saurin ture tausayinsa tana sauke numfashi irin na na rabu da
aya
innan.
Malam Rabi'u ya saki murmushi irin nasu na manya, cikin muryarsa ta tsufa yace,
Amadu ALLAH yay maka albarka, ALLAH ya tsare gabanka da bayanka, ya share hawayenka, ya sanya farinciki a rayuwarka har gaban abadan, lallai kacika namijin gaske mai soyayya dan ALLAH, inaji kuma a raina koda ba'a nan duniyaba zaka samu
yawan sakamako
A tare baba Iliyasu da baba Yusha'u sukace,
Insha ALLAHU
daga nan suma suka
ora da sanya masa albarka, baba Yusha'u yace,
Ahmad a karo na biyu inhar ka amince na baka auren Umm-Rumana, badan komai nake
ayin wannan ha
inba sai
yawawan halayenka, duk uba daya mallakeka matsayin
a ya gama hayewa a rayuwarsa, hakama duk surukin da ya sameka matsayin suruki yaci riba, yanda naso wannan ha
in zumincin bana fatar bijirewar wadda bata
aukeni da muhimmanciba zaisa gwiwa ta sarewa
Murmushi nanma malam yayi, idonsa kafe akan Ahmad da ya kasa koda motsi, shida yake
udirawa a ransa safiyar gobe zai bar garin gaba
aya yay nesa dasu shine za'a masa wannan dabaibayin kuma?.......
Cikin katsema Ahmad tunani malam yace,
Amadu inhar wannan ha
in bai maka ba karka cutar da kanka, dan kuwa ba tilas bane a gareka, amma ni kaina nayi maka sha'awar hakan, dan Umm-Rumana yarinyar kirkice da kowane miji zaiyi fatan samu
Innalillahi...... Ahmad yaketa ambata a ransa, wannan magana ta masa girma, shidai a yanzu bai dace ya bijirema iyayensa ba kodan abinda Samina ta aikata, sannan koba komai itama zai maida mata murtani, kamar kuma yanda yay al
awarin ha
ura da ita auren Umm-Rumana ne kawai zai tabbatar masa da hakan tunda ubansu
aya...
Ayyah ce ta dafashi, hakan yasa yay saurin kallonta, da ido taimasa alamar ya amshi auren, dan haka ya maida kansa
asa ya du
ar yana fa
in,
Na amsa baba, ALLAH yasa haka shine mafi alkairi
Dandanan fuskar kowa ta washe da murmushi, banda Samina da mama gaje, dan mama gaje ma baki ta ta
e ta mi
e ri
e da hannun Samina da tai gajeren tsa
i suka fice.
Babu wanda yabi takansu, balle a nuna an damu dasuma.
A wannan daren kam inhar Ahmad yayi barci to sai dai
arawo kuwa, dan komai ya juye masa, har mamakin abun yake da tunanin koma dai mafarki yakeyine?.
Ya ayyana hakan a ransa yafi sau dubu, harma Mudanseer dake kwance gefensa ya kasa jurewa ya tashi ya fara masa nasiha da shawarwari duk da kasancewarsa yayansa, tare da ha
uri akan canjin da ALLAH yay masa akan Umm-Rumana, inhar yay ha
uri ya ri
e watarana zaiyi dariya insha ALLAHU, ya cire zancen Samina a ransa, ya fuskanci sabuwar rayuwar gida wata soyayyar, kamar yanda itama ta nuna ta manta da shi da komansa.
Yaji da
in shawarar
anin nasa sosai, dan haka ya samu
warin gwiwar tashi yayo alwala yazo ya fara nafilfili yana mi
ama ubangiji kuka sa.
Ranar haka ya kwana kan sallaya, sai da suka dawo sallar asubahine ya samu ya kwanta ramuwar barci.
**********