Sashe 4
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yo Samina wannan kuwa abin amincewane da guduma, damacefa tazo mana, ai wannan yaro bamusan abinda zamuce masaba a rayuwa, ALLAH dai ya saka masa da alkairi, yakuma kaimu lokacin aurenku, dan kuwa Suwaiba ta haifama Ru
ayya, niko Ru
ayya ta rainar mini
Duk da Samina bata fahimci zaurencen mahaifiyarta na
arshen maganarba Babu kunya ta amsa da amin, dan tana tsananin son Ahmad da har takai batajin kunyar yin duk wani abun daya shafesa a gaban kowa, iyayensu maza kawai take iya
agama
afa akan Ahmad.
Hatta kakanninsu Iya ladi da baba Rabi'u bata jin kunyarsu akan Ahmad.
Sai washe gari Ahmad ya samu sa
o a rubuce daga wajen Samina akan amsar cigaba da karatunta.
Yaji da
in hakan sosai, a ranar kuma ya samu su baba da batun su duka harma da kakanninsu.
Da farko dai tsoho mai ran
arfe malam Rabi'u har yace a'a, danshi kam baiga dabara ba a wajen nan sam.
Amma sai Ahmad yayta lallashinsa da nuna masa ra'ayinsa akan matarsa tai karatu mai zurfi, tunda yanzu suna da dama saita fara kafin shi ya
an samu madogarar da za'ai hidimar aurensu, in yaso ita saita
arasa karatun a gidansa.
Fatan alkairi yay musu, tunda ya fahimci Ahmad nason lamarin, bai kamata a katse masa hanzariba matsayinsa na babba namiji a gidan.
Kwana biyu dayin zancen Ahmad ya amshi takardunta ya tafi dasu makaranta.
Tun daga ranar Ahmad yashiga fa
i tashi wajen ganin ya samawa Samina gurbin karatu, kasancewarsa mai
okari a makarantar yasashi kusanci da mafi yawan malaman cikinta, ta hanyarsu ya samawa Samina gurbin karatu.
Lokacin da labarin hakan yazo mata tayi farin ciki harma ta rasa ina zata saka kanta dan da
Hakama iyayensu kowa yaji da
i, babu kuma wanda ya nuna rashin dacewar hakan, dan a ganinsu Ahmad
in yanada ra'ayin matarsa tasamu karatu mai zurfi shiyyasa ya maida Saminar makaranta.
Sauran
an uwantama
ammatan gidan sun tayata murna da wannan cigaba, koba komai suma zasu saka ran cigaban tunda aka fara daga kanta.
Nauyin karatun Samina daya dawo kan Ahmad sai ya sa abubuwa suka sake masa yawa, dan ku
in shigarsa basu kai nauyin
ukar hidimar da yakeyiba, gashi dai-dai da ku
in mota wannan sai Samina tazo wajensa take amsa. Ga nauyin karatun Mudanseer ma shine yake bada mafi yawan
arfinsa, dukda mahaifansu na taimakawa tanan
an garen.
Kuma a gefen hidimar gidama baya zuba ido baneba, yanayin
arinsa wajen taimakon mahaifinsu.
Wannan abubuwan da sukaimasa yawane ya sakashi fara tunanin fa
a neman ku
in nasa, akuyarsa da ya saya Ayyah na kula da ita yace zai saida ya zuba kayan
inki na saidawa, saboda akuyar ta haifi yara biyu sai Ayyah ta amince masa aka saida, da ku
in akuyar ya
an sayo kayan su zare da wasu
ananun abubuwa irinsu allura, almakashi, zips da sauransu ya zuba a shagon, teloli dake cikin gida da masuma shagunan dake kusa sai sukanzo sukan saya anan, kamar wasa sai ALLAH ya sakama abin albarka ake ciniki, idan duk suna makaranta sukan
ebo kayan sayarwar a ajiye cikin gida, duk wanda yazo saya sai yayi sallama a bashi.
Ahmad bai tsaya ananba kawai, har komawa yay idan ya taso makaranta ya sari lemuka ya
ora a kansa yana zuwa bakin titi saboda motoci masu wucewa, wani lokacin kuma biredi, ko kayan fruits haka.
Da wa
annan sana'oi da wahalhalu Ahmad ya cigaba da kula da karatunsu shi da Mudanseer da samina, sauran
annensa ma yakan basu gudunmawa, hakama yayunsa dake gidan aure sukan taimaka masu da abinda ALLAH ya hore musu.
Ahmad ya kammala degree
insa ya samu yay bautar
asa, daga nan kumane ya dawo zaman gida sosai, dan babu dai maganar aiki.
Yaci gaba da sana'oinsa na
inki da saida kayan
inki, zuwa yanzu kuma hannunsa ya fa
a sosai ya
ware,
inkuna yake na zamani masu birgewa, duk wasu samari
an kwalisa da
ammata zaka samu
inkinsu ya fitone daga shagon Ahmad, wanda aka fi sani da Ahmad sharukhan, idan
inki ya
an kwanta saiya koma sana'arsa ta sai da lemo da ruwa, kokuma kayan fruits.
Yanzu dai haka takai Ahmad yana hayar keke napep ne, yay
inkinsa da yamma ko dare, da safe zuwa la'asar yana neman taro da kwabo da adaidaitarsa a gari.
Matsala ta farko data fara shigowa tsakanin Samina da Ahmad shine, bayan barinsa makaranta Samina tayi sabbin
awaye, sanda yana nan koda yaushe suna tare, sai dai lokacin karatune zaka samesu ba tareba, duk wanda ma yake mu'amula dasu yasan su
in masoyan junane.
Samina tun tana secondary takanyi karatun novels
in hausa, rayuwar jin da
i da dukiya da akeyi a novels na
ayatar da ita, har wani lokacinma takanyi addu'ar ALLAH ya bu
ama Ahmad
inta shima yay arzi
i ya gina musu
aton gida, ya narka musu kayan alatu da jin da
i, su ringa hawa motoci na alfarma ita dashi.
A wancan lokacin burin nata bai ta
a kaita ta nemi canjin Ahmad da masu irin suffar jaruman littafiba, shi
in dai takema addu'ar ya samu su mora.
Takai koda Samina ta karanta littafi sam bata wani damuwa da
aukar darussan rayuwa ko ilimin da littafin yazo dashi, ita kawai soyayya da kayan
awane ke
aukar hankalinta da
ara fa
a burinta, tama kai inhar buk bana masu
azamin arzi
i bane
an gayu batason karantawa, data fara karatun taji ana fa
in jarumin littafi nashan wahalar neman nakansa sai buk ya fitar mata akai ta ajiyeshi, tafi son taji ana suffanta
yawun jaruman littafi tare da dukiyar da tunani bazai iya musaltawa ba, to takanji kamar tai tsalle ta ganta a buk
in saboda shau
Ha
uwarta dasu Nafy ne ya fara nuna mata hanyar samun cikar wannan burin nata, tun tanajin haushin kushe mata Ahmad da sukeyi akan talaucinsa har zuciyarta ta fara rawa da aminta da maganarsu.
Dan kuwa dai sunyi nasarar fara tsundumata shafe-shafen mayukan bilicin, dukda kuwa tanada haskenta gwargwadon iko, sannan Samina
yawace babu laifi.
ananun burikan Samina sun fara fa
a, dan yanzu kowane biki saita san yanda ta
walkwali Ahmad ku
in ankonsa. Ada bata kula kowane saurayi sai Ahmad, amma zuwa yanzu kam ai samari babu iyaka take kulawa, dataga kazo da
ar kalar manyan mutane babu wani jan aji take mi
a kanta.
Tun Ahmad na zuba mata idanu akan
ananun sabbin
abi'unta harya kasa ha
uri ya tuhumeta akan bilicin data fara, ya tabbatar masa shi bama ya ra'ayin farar mace, yafisonta da kalar fatarta choco color, alokaci ha
uri tabasa, ta shirya masa
aryar ba bilicin baneba, kayan gyaran jikine irin namu na gida take amfani dashi.
Cayay kosu
inne tabar amfani dasu sai sunyi aure ya yarda da ingancinsu.
Ta amsa masa da to, amma tana bama su Nafy labari sai suka zugata akan ai ba aurenta yakeba, taci gaba da abinta, gashinan harta fara zama big girl shine zata wani biye masa, inharfa bazata cire tsoron Ahmad a rantaba to bazata ta
a wayewaba ta zama cikakkiyar
ar jami'a balle shima ta maidoshi kan hanya su shi
yawan rayuwa irinta jaruman littafi
.............
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*_Typing
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(3)*
...........Da wa
annan shawarwarin dukkan ginin Ahmad ya fara rushewa ga tarbiyyar Samina, ta fara biyema ru
in su Nafy, idonta ya fara bu
ewa da rayuwa ta manyan yara masu aji, duk wani dandalin wayewa suna wajen matsayin manyan ba
i masu lokaci, wannan damar samarin jami'a
walisa da lectures suka samu wajen shiga jikin su Samina, sai ga
an manya masu abin magana a aljihu sun fara kutso kai cikin rayuwarsu.
Tunanin Samina ya fara bata cewar lallai Ahmad bazai zama dai-dai da burinta na rayuwar Jaruman novels ba, saboda har lokacin dai ana nan jiya iyau, buga-bugar sana'a ce dai kawai a samu na yau na gobe sai an fita nemansa, suturar kirki wannan ta shiga taro Ahmad bashi da ita, gaba
aya kayan nasa duk yadin (Tashi sama sallau) ne, idan
ananun kaya ka gansa dasu ma dai na gwanjone ba sabbi ba,
yawune kawai Ahmad
in zai iya mata burga dashi.
A samarinta kuma na yanzuma akwai wa
anda zasu iya linkashi
yawun, ga ku
i na gaske suna mata wasa dasu, wanda suka fara lullu
e zuciyarta dana mahaifiyarta wajen mance alkairin Ahmad a garesu.
Duk tsiyar da Samina ke aikatawa mama gaje ta sani sarai, kwa
ayin abinda Samina ke kawo musu na ciye-ciye ne ya lullu
e idanunta ruf.
Idan cikin samarin Samina wani yace zaizo bata kawoshi gidansu, sai dai ta kaisa can gidan kakanninta da suka haifi mama gaje.
Hakan yasa Ahmad baisan mi Samina ke aikatawa ba, dan bai ta
a kawoma ransa zata kula wani saurayi bayan shiba, musamman da yasan akwai al
awarin aure a kansu da
aunar juna mai
arfin gaske.
_________________________
A yanzu haka Saminar na gidan kakarsu, taima Ahmad
arya Inna mari bata da lafiya dan kawai tasamu taje wani bikin
awarta da za'ayi.
Sai dai tsoron kar wani yakai masa gulma yasata kiransa a waya ta sanar masa cewar zataje wajen kamun bikin
awarta.
Bai musa mataba ya barta, amma yace ta jirasa yazo da mashin
in Sufyan zai kaita.
Hakan ba
aramin haushi ya bataba, amma yaya ta iya dashi.
Shiri take da sauri-sauri gudun kar Ahmad yazo ya sameta a gidan...... Dan tafison su tafi tare dasu Nafy, kiran da taji Iya kishiyar kakarta Inna mari na
wala mata daga waje yasa gabanta fa
uwa, tasan dai yanzu haka Ahmad ne yazo.
Samina!, Samina!!, Wai Samina ba
ya jinane kokuwa lalatar takice ta motsa ne?
Ta sake jiyo muryar iya daga tsakar gida.
Cikin cuno baki ta fito daga
akin dake can cikin wani lungu tana gyara
aurin
ankwalinta ture kaga tsiya tana kumbura fuska.