← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 99

Sashe 10

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A'a gaskiya bata gamaba,
awarta dai ta kammala, amma ka duba littafin da ake rubutawa zakaga nawa ku
inta ya rage, karka bata kayannan saita fara dan
a maka ku

Angama insha ALLAHU yaya, ga sauran ku
in jiya na wajen Faridan, dubu
aya da
ari uku na ta
a na maganin Yaya Maryam

Barsu a hannunka, bani dai
ari biyu kawai a ciki, saika bama su Ayyah kudin cefane, dan na lura yau baba sai a hankali bashi da ku

Eh wlhy kam naji yana fa
ama Gwaggo yanzu data aika yaba auta ku
in sayo omo

To ka basune?
Nabata naira
ari ta sayo
an babban nan
ila yakai ko jibine

Okey babu damuwa, kaje karka makara nima wanka zanje nayi na fitan, a dawo lafiya, ALLAH ya bada sa'ar text

Amin yayana abun alfaharina
Madan ya fa
a cikin
arajin
aunar
an uwan nasa.
Ahmad baice komaiba ya kulle shagon ya fita zuwa cikin gida.
Sannu yayma su Ayya dake a tsakar gida suna cin
umamen tuwo ita da gwaggo a kwano
aya.
Ayyah ce kawai ta amsa masa, gwaggo kuwa ko inda yake bata kallaba.

Ruwa ya
iba a botikin
arfe yazo zai sake wucesu.
Ayyah dake binsa da kallo tace,
an albarka badai da ruwan sanyi zakai wankan ba?
Ruwan ya ajiye yana murmushi,
Dashi zanyi Ayyah, sauri nakene shiyyasa, kuma ai rana ta
an fara zafi babu sanyin sosaima

Hakane, amma kuma mura nake tsoron kartai maka kamun kisan mummu
Kafin ya samu bata amsa Zainab da Fa'iza suka sanya dariya saboda zancen Ayyah na
arshe.
Cikin harara ya kallesu, hakanne ya sakasu yin tsitt suna ha
iye dariyar da
yar.

wafa kawai yayi ya
auki ruwansa yana fa
in,
Karki damu Ayyah bara na watsa
Harya fito da ga wankan su Ayyah na tsakar gida zaune, shiga
akin Ayyah yay ya shafa mai acan, ya shirya cikin yadinsa ruwan
asa da Abu ya goge masa, yayi
yau sosai, yana tsaka da taje kansa akai sallama a
ofar
akin.
Amsawa yay yana juyowa saitin
ofar,
Wanene?
. yay maganar yana
age labulen.
Umm-Rumana dake tsaye cikin Uniform
in islamiyya ruwan madara kanta a
asa tace,
Yaya nice, dama Yah Sufyan ne yace na sanar maka yana jiranka
Sakin labulen yayi yana fa
in,
Okey, kice masa ina zuwa
Cikin
an risinawa ta amsa da

Umm-Ruman jirani mu wuce
Fa'iza ta fa
a daga
akin Gwaggo tana
okarin jawo hijjab
inta da jakar makaranta

Kiyi sauri to, dan mun makara wlhy, nima harmun fita dasu Salima Yah Sufyan ya maidoni
Fa'iza na fitowa Ahmad ma ya fito daga
akin Ayyah yanata
amshinsa mai sanyi.
Kusan a tare suka fita shi da su Fa'iza, suka wuce islamiyya shi kuma ya hau mashin suka bar anguwar shi da Sufyan da yake masa hirar su Fa'iza.
Ahmad da ke a bayan mashin
in ya
an daki kafa
ar Sufyan ka

Kai malam ka isheni, kabar saka shirgina a cikin na yarancan kaji
Sufyan yay
ar dariya yana shiga lingun da zai kaisa gidansu Inna mari yana fa
in,
Oh bakasan shirgin yara sai na Samina ko? To ai baifi shekara biyu da rabi tabama su Umm-Rumana
inba itama, da yakema sunada girman jiki aiba komai zata nuna musu ba

Kai dai kasani alhaji
. Cewar Ahmad yana
arin sauka a mashin
Sufyan dake
ar dariya shima ya sauka yana kafe mashin
Waya Ahmad ya ciro daga Aljihu yana
arin kiran Samina, dan wani waje zasuje yace su biyo su duba Inna mari sai su wuce.
Kusan kira hu
u bata
agaba, yana
arin hangen inda zai ga yaron da zai aika a kiratane wata dan
areriyar mota data gama
oshi ta faka a gabansu.
Daga Ahmad har Sufyan motar sukebi da kallon mamaki, wanda ke a ciki bai fitoba kusan mintuna uku.

auke kai Ahmad yayi da ga motar ya cigaba da neman layin Samina ko zata
auka, dan shi abinda kawai zuciyarsa ta bashi bata kusa da wayarne....
Cikin tsagwaron gayu Samina ta fito da ga
akin Inna mari, sai
amshi take zabgawa, wanda bai saniba bazai ta
auka ta fitone da ga irin gida nasu Ahmad ba.
Tana ma inna mari da iya sallama wayarta ta shiga
ara, tsaki taja mara sauti, dan tasan dai bai wuce Ahmad sarkin naci ba, dan duk kiran da yay mata tana zaune tana kwalliyane, amma dan iya shege ta
i ta
aga.
Amma Ma'aruff na kiranta yace ya iso ta fito jiki yana rawa.
Sam idanunta bai kai kansu Ahmad ba, saboda suna daga bayantane, taku take
ai tamkar tazo filin gasar sarauniyar
yau ne,
amshinta kuwa tuni ya bu
e hancin Ahmad da Sufyan da ke binta da kallo baki bu
e tamkar sakarkaru.
Daga cikin motar Ma'aruff dake kallonta ya mi
a hannu ya bu
e mata murfin gefensa, a gaban idonsu Ahmad ta shige motar.
Wani
ululun ba
in ciki da ya tokare ma
oshin Ahmad ne ya wuce da
yar, yaso ya danne amma sai ya kasa, ya yun
ura cikin zafin nama zai je gareta Sufyan yay azamar ru
o hannunsa yana girgiza masa kai.
Dole Ahmad ya ha
ura ya zubama motar ido har tabar wajen, Sufyan dake
aukarsu video recording a waya ya sauke yana sauke numfashi kusan a tare.
Baicema Ahmad komaiba akan hakan, sai Mashin da ta haye abinsa ya tayar yanama Ahmad nuni da shima ya hau suje.
Har sukaje inda suke son zuwa babu wanda yay magana balle su
akko zancen Samina.
Sun isa wajen
awarsu mai suna Zaheedah, tare sukai karatu da ita, da farko catai tanason Ahmad, amma sai bai
oye mataba ya sanar mata yanada wadda zai aura tayi ha
uri.
Tayi fushi a lokacin, amma daga baya sai ta dawo kuma tace su zama abokai, badan Ahmad ya soba ya amince saboda matsawar Sufyan da Ameen, tun daga lokacin sai suketa zuminci, tare da taimakon juna akan karatu har ALLAH yasa suka gama.
Sun cigaba da zumincinsu, yayinda suke ha
uwa jefi-jefi dasu Ahmad
in, sai ko waya ita sunayi akai akai.
Tarbar mutunci suka samu daga wajen Zahidah, ta kaisu har falon ba
i dake a cikin gidansu, kafin wani dogon lokaci an cika musu gabansu da kayan ciye-ciye.
Sufyan ne kawai ya
anci wani abu, amma banda Ahmad dake a zumi, wanda dole ya fa
a musu azumi yakeyi saboda fushi da Zaheeda tayi akan baici abin gidansuba.
Gaisuwa sukayi cikin mutunta juna, kafin su
ora da hirar yaushe gamo, dan sun
an da
e basu ha
uba.
Sun mata bayani akan abinda ya kawosu game da taimakon da zatai musu akan yaya maryam.

Karka damu Shema, insha ALLAHU zan bada gudunmawata, domin gyaran aure aiba abin wasa baneba, amma ku yaya maganar naku auren? Musamman ma kai Shema da nasan akwai matar tamu a hannu?
Murmushin ya
e kawai Ahmad yayi, amma baice komaiba, sai Sufyan ne ya bata amsa da fa
in, karki damu, soon zakiji bayani mai da
i insha ALLAHU
Cikin fa
a murmushi tace,
To ALLAH ya tabbatar mana, ya kuma kaimu lokacin
Da amin suka amsa, inda Ahmad
arin danne
acin ransa kawai yakeyi a wajen.
Kusan awarsu biyu a gidan sannan sukai mata sallama suka tafi, bayan ta ha
asu da leda ta kayan shan ruwan Ahmad. Da
yar suka amso, dan sai da ta
ata rai sosai sannan.
Sufyan yaso su
ara zuwa wani waje danya ragema Ahmad
acin ran da ya lura yakai
ololuwa a ciki, amma sai Ahmad
in ya
i yarda, yace su wuce gida kawai.
Sufyan na kafe mashin a majisarsu Ahmad bai zaunaba, hannu kawai ya bama su Salisu dake zaune su uku kawai suka gaisa ya nufi gida abinsa.
A
akinsu na zaure ya yada zango, da
yar ya iya zame kayan jikinsa ya zauna daga shi sai best da boxer, baiyi auneba yaji jawaye masu
umi nabin kumatunsa.
Wai yau shine akan idonsa yarinyar da ya gama
orama buri ta shige motar waninsa ba shiba, bayan yaji a ransa tabbas taga kiran da yay mata a waya ta
auka.
Gaba
aya kansa ya kulle game da Samina, ya rasa wane kalar tunani zaiyi ko zaiji sassauci.
Bai motsa daga wajenba har aka kira sallar zuhur, ya tashi da
yar ya fice bayan ya saka jallabiya a jikinsa.
Suna idar da salla
akin ya sake dawowa ya kwanta, nanma dai tunaninsa ya
ora daga inda ya tsaya, bai sake fitaba sai da la'asar tayi, an idar da salla ya sake nufo gida, zamansa ke da wuya a bakin katifarsu Sufyan ya shigo
akin da sallama.
Hannu ya bashi sukai musabaha, kafin ya zauna a kusa dashi gefen katifar,

Abokina ba tunani ko
acin rai akanta ya kamata ka sakama ranka ba,
aukar mataki da gaggawa kafin abun yay nisa shine yafi dacewa da kai, bansan miyyasa a kullum kake maida kanka ragon namiji akan Samina ba, ka riga ka sakema yarinyarne da yawa shiyyasa har take iya kawo maka wa
annan salon rainin wayon tamkar ba kanuwarka ba, ni dai yanzu da zakaji da ka shareta kawai, kaje ka samu su baba da maganar aurenku, gara ko hayar
aki
ayane ka kama, tunda dai gwargwadon iko kana samun taro da kwabon da zaka iya ri
eku koda ba'a samu komai baja-baja ba, kaga saita karasa karatunta a cikin gidanka hankalinka kwance
Sosai shawarar Sufyan taima Ahmad da
i, ya kuma gamsu da ita
ari bisa
ari, godiya yay masa akan hakan, daga nan suka
ara tattaunawa akan maganar yaya maryam, Sufyan ya kara masa shawara game da Samina kuma.
A haka Mudanseer ya shigo ya samesu, gaidasu yayi ya ajiye kayan hannunsa ya fice zuwa cikin gida saboda azabar yunwar da yakeji.
________________________________
Bayan sallar isha'i Ahmad na zaune a
ofar
akin Ayyah yana bu
a baki, sai dai rabin hankalinsa nakan wayarsa, da alama dai akwai abinda yake tsumayen gani, amma ya
i ya shigo......
Chapter 10 · 0% Book details