Sashe 34
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ammata da yawa daga shiga irin wa
annan groups suna canja suna komai ke fara tabar
are musu, idan k uwa ba
ya bibiyar lamarinta daga haka sai kiga komai da kika gina ya tarwatse.
Wlhy kuzama masu kulawa kafin ku riski ranar kuka da nadama akan
anku, domin sai ALLAH yay miki tambaya dalla-dalla akan tarbiyyarta.
Wannan sakacin ne ya hana Mama gaje fahimtar komai akan Samina har Ammin su Umm-Rumana ita ta lura, ba
aramin ru
ani ta shigaba, sai dai tana tsoron tace wani abu aga za
ewarta.
Samina kuwa kwanciya tai wahala ta sakata barcin dole, bata tashi farkawaba sai bayan sallar magriba, agaban mama gaje ta dafa ruwan zafi taje tai wanka dashi ta sake gasa jikinta kamar yanda taga ana cewa a novels, koda ta fito sama-sama taci abinci ta sake kwanciya, kobi takan kayan da mama gaje ta baza a
akin bataiba saboda ita tasan wahalar da taci kafin ta samo kayan.
Haka Samina taita jiyyar jikinta har kwana biyu, ko
aga wayar Ma'aruff batayi idan ya kirata saboda haushinsa da takeji, amma taji da
in yanda ya nuna damuwarsa a kanta, sai turo mata massegea yake kamar hauka, wannan yasa a cikon kwana na hu
u ta kulasa.
Yako kalailayeta da da
an zantuka ranar, haryaci galaba a kanta tafito makaranta taje Office
insa ta samesa, acan yakuma lalla
ata ya
ara na biyu, ranarma taci kuka dan tasha wahala, amma daya lalla
ata da mayaudaran kalamanasa saita goge hawayenta saboda ta yarda dashi.
Tun daga wannan ranar ya maidata kamar wata matarsa, a gefe kuma yanata sakar mata kudi itada
awayenta suna shirin biki. Sati na biyu da kauda mata martabarta aka kawo lefenta daga gidansu ma'aruff akwati ashirin da hu
u cif, tare da katuwan jakkuna uku manya-manya,
aya na babanta,
aya na Mama gaje,
aya na danginta.
Ranar dai kam su Ayyah sunsha kallo, sun kumasha gori wajen mama gaje da danginta,
an anguwa kam ai kamar sa fasa gida kallon kaya, harda
an gayyar so
i, dan ko su Maman Ama sai gasu sunzo ganin
waf daga jin su Salima na sanarma Umm-Ruman cewar gobe za'a kawo lefen Yaya Samina.
Shine mutanenku sukai shiri Rumana bata saniba sukazo wai yimata kara tunda ita har yanzu bata fara zuwa gidaba baba Yusha'u ya hana, yace tai zamanta har Ahmad ya dawo ya bata izinin hakan, makaranta kawai take fita, shima kuma jarabawama suke zanawa ta ssce.
Ranar su Nafy
awayen Samina haka sukaita yawo da wannan lefe a social media, yayinda ya tadama
ammata da yawa hankali da fatan suma sai an musu irinsa koma wanda ya fisa.
Harda masu takaicin inama sune, irinsu Kausar.
Koda sukaje suna bama Rumana labari tasha mamaki, dan ita bama ta kawo can sukajeba, amma sai batace dasu komaiba akan hakan dukda taji haushi.
_________________________________
Baba ne ya gindayama Ahmad shara
in ya tabbatar yazo gida anyi bikin Samina dashi, tunda shine namiji babba a gidan bai
yaitu ace baya nanba.
Dukda baiso hakaba dole yabi umarnin baba, tunda yanzu dai Alhmdllh, duk da bawasu ma
udan ku
i ya samuba babu laifi tafiya tai riba, dama kuma ya gama shirinsa tsaf.
Umm-Rumana duk da bata da tabbacin zuwa gidan bikin haka ta wanke kanta Salima ta yarfa mata kananun kitso, suka kawo
awarsu har gida tai mata
unshi mai
yau, haka kawai ta tsiri juya fasalin
akinta.
Tako tsare su Fa'iza suka tayata, komai suka canja masa muhalli ya koma kamar wani sabon
aki, aranar kuma su Samina ke shirya fatin
unshi a wani ha
en hotel tsadajje.
Su Fa'iza duk sun gudu sunbarta ita ka
ai a gidan, dan haka bayan tai wankanta tai kwanciyarta tana kwasar barcin gajiyar aikin da sukayi.
arfe kusan hu
u su Ahmad suka iso cikin garin kano, ya jigatu sosai saboda tafiyar dare sukayo, tun a tasha sukai sallama da Nura da shima yazo ganin gida, ya loda kayansa a napep
in da yay shata suka nufi gida.
ammatane dan
am da
ofar gidansu, ga galla-gallan motoci sun jeru domin kwasarsu zuwa wajen kamu.
Mai napep ya samu
an wajen ma
alewa yay fakin.
Kallo
aya Ahmad yayma motocin ya
auke kai, dan koba a fa
a masaba dai yasan
an bikine.
Yana fitowa idon Mudan dake
inki a shago ya sauka kansa, cikin matu
ar mamaki ya fito, dan babu wanda yasan da dawowar Ahmad
in sai baba.
Yah Ahmad!
Abu ya fa
a da
arfi shima tare da sakin butar da ya
eboma Mudan ruwa daga cikin gida, she
awa yay da gudu ya koma dan kai rahoto.
Kafin kace mi yara sun zagaye Ahmad anata murnar ganinsa suna kwasar kaya zuwa cikin gida, hakan ne ya sakashi farin ciki, inda kuma hankalin
awayen Samina ya dawo kansa, dan kuwa su Nafy tuni sun fara rattafo labari akan da shine zai auri Samina ai.
Da yawansu
yawunsa ya
au hankalinsu, sai dai sunce rashin
an canji ya kwafsa masa.
Ahmad da baisan mi sukeba tuni ya nufi cikin gida ri
e da hannun Mudan suna dariyar tsokanar da mudan din ke masa akan yayo
iba kamar ba shiba.
A
ofar soro sukai karo da Samina da taci ado cikin wani arnen farin les,
awayensu kusan biyar na tare da ita, da alama dai zasu fita ne domin a kaisu wajen kamun.
Kallo
aya Ahmad yay mata ya
auke idanunsa yana cigaba da murmushinsa da ya
ara haska choco color
in fatarsa mai
yalli ta asalin rumawa.
Haka kawai Samina ta samu kanta da fa
uwar gaba, tuntu
e tayi zata fa
awayentan sukai saurin tarota, da kallo ta bisa har suka
acema ganinta, sosai taga ya canja mata duk da ma babu kwalliya tare dashi, dan wandon jeans ne da t-shert mai gajeren hannu a jikinsa, duk rigar ta yamutse alamar sunsha zaman mota.
Siririn tsaki taja tana fa
in,
an wahala kawai
a fili.
Mutum biyu a
awayen nata da sukasan komai suka kwashe da dariya kuwa, suma idonsu a kansa, sai daifa harga ALLAH sun yaba da wannan
yawar halittar.
A cikin gida kam an rikice da dawowar Ahmad, harma ya rasa sannu da zuwar w
azai amsa,
an uwansa da yaran anguwa duk sun zagayesa, kunsan yaro dason adawo daga tafiya a bashi tsaraba koda ta biredi ce
Fahimtar hakan da Ahmad yay ya sakashi jan ledar biredi
aya ya mi
ama Sadiya data ajiye masa ruwa yace ta raba musu.
Aiko kowa yana samu aka bashi sai ya fita cike da
oki kai rahoto gidansu.
Bakin Ayyah gaba
aya ya
i rufuwa, ta kasa zaune ta kasa tsaye, Gwaggo kuwa babu mai cewa ga yanayinta, sai dai cikin ranta ita ka
ai tasan sanyin da takeji na dawowar Ahmad
Bayan yasha ruwa suka gaisa da mutanen da suka shigo
an biki masa sannu, wasuko dai
an son ganin
waf ne.
Bayan an gaggaisa suka fita, shima sai ya samu gaisawa da nasa iyayen da
annensa.
Yana shirin kishingi
awa a tabarmar da aka shimfi
a masa Ayyah tace,
an albarka badai anan ba, maza tashi ka wuce wajen matarka ka huta acan
Cikin shagwa
a ya narke murya yana fa
in,
Kai Ayyah na, nifa kamarma kin daina sona nake gani?, yanzu abincimafa kince bazaki bani naci ananba
Aiko wlhy ban baka, gashi dai zan zuba a kwano auta tazo ta bika dashi gida kaci acan, maza tashi, baiwar ALLAH ai tayi ha
uri
arnan
To Ayyah zan tafi, amma ki bari mu gaisa da baba to