Sashe 87
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
aurin shekara bakwai a gidan yari, saboda yun
urin kisan kan
aranar yarinyar da batajiba bata ganiba da tayi, sai tarar kudi mai tsoka da za'aima Afrah aiki da kula da rayuwarta har ta samu sau
Daga haka kotu ta tashi.
Duk da Ahalin Ma'aruff sunso ace
aurin rai da rai akaima Samina shekara bakwai
inma tai musu da
i, dan koba komai dai tayi nesa da rayuwar
ansu.
Kafin a wuce da Samina Ma'aruff ya bata takardar sakinta uku cif, ta dam
eta a hannu tana wani irin kuka mai ciwo da cin
ahon zuciya, musamman yanda taga Baba hamza na share hawaye da gefen babbar rigarsa, haka aka sakata mota aka wuce.
Sai dai kuma abinda dangin Ma'aruff basu saniba tana
asa tana dabo acan kuma tsakaninsu da Mufida.
Dan kuwa dai ana gama wannan case sabuwar masifa ta tashi tsakanin Ma'aruff da Mufidar, wanda ta riki
e ta zama fa
an family
insun gaba
aya ma.
__________________
angaren su baba kam sun shiga matsanancin tashin hankaki da wannan hukunci da akaima Saminar, sai dai basu da yanda zasuyi su hana, suna gani tana kuka aka sakata a mota domin kaita prison.
A take wajen mama gaje ta yanke jiki ta fa
i, sai asibiti aka wuce da ita.
A tsakanin nan kam wannan ahali nasu Ahmad basu da abin fa
a sai dai Alhmdllh kawai.
Hakan yasa Ahmad ya zage da addu'ar ALLAH ya sama musu sau
i, dan har
aukar su Umm-Ruman yay sukaje Makkah sukai addu'oi a
akin ka'aba.
Dan suma duk da suna can suna a yanayin da yake dai-dai da wanda mutanen gidansu ke ciki a najeriya.
A hankali al'amura suka cigaba da lafawa, dukda dai zukata sun gaza mantawa dasu sam, baba yusha'u yanata samun sau
i, hakama mama gaje ta samu sau
i, sai dai ta rame matu
a, damuwa ta maidata tamkar wata zararriya, haka zaka sameta zaune jigum tayi tagumi saboda tunani.
Ranar da akai addu'ar arba'in
in malam akai zaman mitin a gidan, wanda Baba Yusha'u ya ro
a akan ayisa.
Yana hawaye yake neman gafarar
an uwansa akan dukkan abinda ya faru ta sanadin iyalinsa, hakama mahaifiyarsu iya ya nema gafararta itama, kowa yace ya yafe masa, tunda ai ba shine ya aikataba, suma da suka aikata
in ALLAH ya shiryesu ya ganar dasu gaskiya harma da
an baya masu kalar tunaninsu.
Bayan gama tattaunawa da neman gafarar juna baba Yusha'u ya maida kallonsa ga mama gaje da tai jigum tun zamansu mitin
in, uffan bata iya furtawaba sai kallonsu kawai take kamar doluwa.
Yace,
Gaje bazan iya cigaba da zama dakeba duk yanda naso jurewa, wlhy ganinki ka
ai sakani takaici yake da tashin hankali, kece sanadin komai, kece kika rusa mana zuri'a, tun daga aurenki har zuwa yanzu ban tsinci wani abun alkairi bayan na haihuwaba tattare dake, to acikin haihuwarma saida kika haddasa komai na ba
inciki wa rayuwata da ahalina, alhakin yaronnan Ahmad kawai ya isa hana rayuwarki samun salama, Samina ta tsinci kanta a halin da yafi wannan ma, yaron nan yashiga
uncin rayuwa a dalilin butulci, hakama iyayensa, amma suka danne zukatansu basu raba zuminci damuba, sanadin Ahmad kika dawo gidannan Gaje, a wannan ga
ar kuma dolene ki barshi, bari na har abada, dan haka kije gida na sakeki, na katse sauran igiyar data rage a tsakaninmu dama
wara
ayace.........
Cikin hanzari baba Hamza ya katse baba Yusha'u da fa
in,
Haba Yusha'u, wannan wane irin maganace? Miyasa zaka saketa? Koma dai miye ya rigada ya faru, ya kamata kuma mu
aukesa matsayin jarabawar da babu hannun da ya isa gogeta a duniya, sam banji da
in wannan hukuncin nakaba, bankuma yi zato ko tsammanin zaka yankesa ba........
Baba Iliyasu yace,
Yaya wannan hukunci yayi dai-dai wlhy, lokaci yayi da zamu dawo cikin hankalinmu, kaine babban yayanmu, wanda muke kallo tamkar uba, tayaya zamu cigaba da kallo a koda yaushe ana cuta maka kaida zuri'arka?, tun daga zamanin
uruciya har wannan ranar da muke yau iyalanka ha
uri kawai suke a gidannan, babu kalar ha
in masifa da ba'ai musuba, shikenan kuma dan ALLAH yasa kun kasance masu kawaici sai a maidaku juji? Wlhy bama gaje ba, kowacce
ar iskar mata yanzu a gidanan inhar bata dai-daita sahuntaba mu zamu daidaita matashi, dan munsan gaje tanada mabiya masu koyi da munanan halayenta a gidannan.......
Nanma dai babane ya sake katse baba iliyasu, dan (Kowa yasan baba iliyasu da matarsa yake shima).
A mamakin kowa sai akaga mama gaje ta mi
e bata cema kowa uffanba ta shiga
aki, mintuna baifi gomaba ta fito sanye da hijjab ta fice daga gidan nanma bata tankama kowaba.
Da kallo duk suka bita, dan zukatansu sun fara basu
walwarta kamar ta fara samun matsala.
Babane yace Mudan ya bita yaga wane hali take ciki, koda Mudan ya biyota sai yaga ta tari napep tana fa
a masa ya kaita anguwar su inna mari.
Gida Mudan ya koma ya sanar musu, hakan ya saka baba Yusha'u fa
in,
Dama kune kuke
aukarta mai matsala, amma ni nasan wacece gaje, tajecan ta
arata, nidai na yanda
wallon mangwaro na kuma huta da
Shiru kowa yayi, sai iyace tai gyaran murya, dan haka kowa ya maida hankalinsa gareta.
Nasiha ta shiga musu, tare da nuna musu muhimmancin zumunci da sakamakon mai wargazashi, takuma sakasu suka
ara neman gafarar juna, taima su Ayyah nasiha akan su
ara ha
uri da kowa su cigaba da
aukar girman da ALLAH ya
ora musu, insha ALLAHU zasu cigaba da zama masu ribane har abadan.
_________________________
A saudiyya ma dai abubuwa sunyi sau
i, sai dai abinda zuciya ta gaza mantawa, dan a tsakaninnan ba
aramar tsanar Samina Ahmad ke
ara jiba a ransa sosai.
Ko gida ya tuna sai kaga
acin rai ya mamaye fuskarsa, abu ka
an zai kama fa
a a kansa, ranar tsautsayi na bin Haysam Rumana ta ajiyema Ahmad
in tea zaisha da daddare wajen tsalle-tsallen yara na wasa ya
arar dashi, aiko Ahmad ya kama fa
a hardasu zane Haysam yayi.
Agaban Rumana komai ya faru, amma sai ta
auke kanta tankarma batasan sunaiba, sai Zainab ce keta kuka tana ro
on Ahmad yayi ha
uri, daga
arshema Rumana sai tabar masu falon kawai.
Ranar Haysam yaci kuka yaronan abin tausayi, daga
arshe yay barcin dole.
Tun daga lokacin ya koma tsoron Ahmad
in, ko sallamarsa yaji zakiga ya gudu ya
uya koda a bayan Rumana ne ko Zainab.
Sai kuma abun ya fara damun Ahmad
in, ranar ya dawo daga makaranta da wuri ya iske Rumana kwance bata da lafiya, duk da dai ta
i sanar masa, dan takai sati uku tana fama amma ganin yanayin da yake ciki na saurin fushi a wannan tsakanin saita danne tai gum da bakinta.
Yau
inma koda ya fahimci bata da lafiyar sai ta fuske abinta.
Shine ya kasa ha
uri ya tambayeta da cewar,
Ruman lafiya kuwa?
Kallo
aya tai masa ta
auke kanta tana cewa,
Babu komai
Duk yanda yaso jin damuwarta ta
i fa
a masa, tama ha
e fuska ta
i sake masa kamar yanda ta saba.
Numfashi ya sauke kawai ya shiga bayi yayi wanka, harya fito bata motsa daga kwancen da takeba a gado, ya zira jallabiya fara yana mai satar kallonta,
Bara na
akko Sadauki a makaranta