Sashe 82
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
an gida sunata kiranta harda amare su Fa'iza, sanda suke waya da Ammi saita saka mata kuka, Ammi ta yanke wayar kawai.
Haka ma baba kuka taitai masa, shidai ya allasheta da kalamai masu da
i akan tabi mijinta da addu'a ba kukaba, kalaman babane suka sanyaya ranta harta daina kukan..............
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[8/24, 12:08 PM] Nadady: *_64244456G_*
..............Ahmad an sauka
asar saudi-arebia,
asa mai tsarki, mahaifar MANZON ALLAH (tsira da amincin ALLAH su
ara tabbata a gareshi), wajenda
akin ka'aba yake, gari mai farin jini da tarin al'umma, mai tarin ni'ima da burin zuwa ga kowa.
Jirginsu ya sauka a filin jirgin birnin Dhahran, Baisha wata wahala ba saboda ha
ashi da yaron ogansa daya koya masa sana'ar
an kunne da akai tunkan ya taho, shima yana karatu anan ne, sai dai shifa ustazu ne na gaske, dan yana karatune
angaren islamic, an kwankwa
i madarar ilimi sosai, sai dai muyi fatan ALLAH ya bada ikon amfani da shi, da amfanar da sauran al'umma.
Kasan cewar an tura masa hoton Ahmad shima kuma Ahmad
in yana da hotonsa sai babu wahala suka gane junansu.
Cikin al'ada irin ta larabawa suka rungume juna kafin suyi musabaha kamar yanda ustaz ya nuna yafi bu
ata, kowanne fuskarsa
auke da murmushi shinfi
e, bazasu gaza sa'annin junaba, dan shima
in dai kwanan nan akai masa aure aka turo masa matar nan.
Suna ri
e da hannun juna har lokacin Ahmad yace,
Muh'd Gaddafi Umar ko? Idan banyi mantuwa ba
Murmushi yay masa shima yace,
Hakane abokina, kaima Ahmad Hamza Rabi'u.
Ahmad yay
aramar dariya yana jinjina masa kai, abinka da masu ilimi, sai suka sake da juna dandanan kamar sun da
A gidan Muh'd Gaddafi Ahmad ya samu masauki, inda akai masa tarba ta mutunci da bazai ta
a mantawa ba, duk da amaryar Muh'd na fama da laulayin ciki haka ta shirya musu liyafa, Saudia taima Ahmad
yau, musamman birnin Dhahran da ya sauka, jinsa yake a yau tamkar wani sabon mutum, har suka iso gidan Gaddafi idonsa bai daina kalle-kalle ba.
Bayan sunci sunsha aka kaisa inda zai kimtsa ya hutama ransa, yakoji da
in hakan dan hutun yake bu
ata dama sosai, sai dai koda ya kwanta sai tunanin ahalinsa ya hanasa rintsawa, ya tabbata yanzu Rumana nacan cikin damuwa har yanzu, tafiya iya porthercout kawai ta saka kanta a matsananciyar damuwa inaga yabar
asarma baki
ayane, ko Haysam zaiyi kuka in bai gansaba oho.
Yata tunane-tunane kafin barci ya sacesa.
Rayuwar gidan Gaddafi ta birge Ahmad sosai, dan ya fahimci akwai tsantsar
auna a tsakanin ma'auratan da soyayya mai tsafta, hakan sai ya tada masa nasa tsumin akan tashi gimbiyar da a yanzu ta zama wani sashi na rayuwarsa, sai murmushi yake saki tare da
ara jin
aunarta da begenta mai tsanani.
Ya
ame filo a
irjinsa yana sauke nannauyan numfashi tare da rumtse idanunsa da kiyasto Baby R
insa a yanayin da yazame masa sirri mai daraja da mutuwace kawai zata iya masa shamaki da tunawar.
_________________________________
Kwanaki Biyu Rumana na a sukuku da ita, kafin kuma ta saki jikinta ta koma normal, dan Ahmad ya kirata a ranar da Safe da wayar Gaddafi, tayi farin ciki sosai kuwa, yanda yake bata labarin kansa a saudia sai taji kamar tai tsuntsuwa ta ganta acan.
Su Zainab ma duk sai da ya gaisa dasu, hakama Haysam an saka masa wayar yanaji hayaniyarsa duk da shi yaron baisan anaiba ma.
Gidama Ahmad ya kirasu dan su sami kwanciyar hankali, aikam duk sunji da
in hakan sosai, sunata jifansa da addu'oin fatan alkairi.
Cikin jin da
i da tsantsar kewarsu yake amsawa har yanajin
walla ta taru masa a idanu, ahalinsa suna da muhimmancin da bakinsa bazai iya furtawaba a rayuwarsa, yana addu'a rabbi ya azurtashi da halalinsa mai albarka da zai tallafi rayuwar sauran
annensa masu tasowa, suma su sami ilimi wadatacce kamarshi, ba dole sai na boko ba, na addini shine jagaba akan komai, shine kuma ake ribantuwa dashi a duniya da lahira, dan ha
uwa da Gaddafi ya sake tada masa kwa
ayi akan son sake zurfafa ilimin addini a rayuwarsa, sannan yanama
annensa sha'awar hakan suma.
___________________________________
Duk wani shigi da fici na karatun Ahmad da taimakon Gaddafi da yasan gari yayisa, sosai jami'ar *_King Fahd University of Petroleum & Minerals_* ta
ayatar da Ahmad, ya zama
auye a cikinta,
kaga gini tamkar ba hannune yayisa ba malam Gaddafi?
Gaddafi dake kallon Ahmad yay murmushi yana mai sake bin makarantar da kallo shima, yace,
Ai Birnin Dhahran yana cikin manyan birane na duniya masu
ayatarwa, shiyyasa da yawan Universitys da sauran makarantu dake wannan birnin zaka samesune a
awace, birnin da fadar saudiyyarfa yake kenan, kasanko ai dole komai na cikinsa ya
awatar
Ahmad ya sauke numfashi yana fa
in,
Lallaikam, cigaban da ya gagari namu
asashen kenan, kowa da ga aljihunsa saina
ansa da iyalansa ya sani, ALLAH ka azurtamu da jannatulfirdausi ma
aukakiya