Sashe 14
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ki gudu ina? Babu inda zakije yarinyata, dolene ko sunaso ko basaso su baki wanda kikeso, dan koni ban amince ki rayu da Ahmad ba, yaron da ko rigar sakawa ta kirki baida ita, ki kwantar da hankalinki duk nasan maganinsu, ni warkice dai-dai da
ugun kowanne shege wlhy, iyakaci dai suce ya miki wahala ko? To su fa
i duk abinda yay miki za'a biyashi, dan sune matsiyata
Samina dake shashshekar kuka tace,
Yo mama dukkan wahalarma da yaymin
in ta nawace? Wlhy nasan ko Ma'aruff yaji saiya ninka masa ma abinda ya kashemin
Tsaki mai
arfi Mama Gaje ta ja tana yin
wafa, ji take a ranta koda aurenta zai sake mutuwa bazata yarda Samina ta auri Ahmad ba, dan tasan ko barin gidannan tayi akan auren Samina da Ma'aruff gaba zataci ba bayaba, tunda da dai zasu ji
e da naira ne.
Duk surutan da Mama Gaje keyi ita da Samina a kunnen Baba Yusha'u ne dake alwala a tsakar gida, amma sai ya nuna tamkarma bai jiba, ya ajiye butar hannunsa ya fita.
Ammi ma duk a kunnenta komai ya faru, amma saitayi kamar batasan anaiba, da dai ita ba kishiyar uwa bace data basu shawara akan suyi ha
uri kar son zuciya ya kwashesu suyi GUDU DA WAIWAYE.......
A tsaitsaye Baba Yusha'u ya shiga sashen iyayensa shi da baba Iliyasu, sun
anyi magana suka fito a tare ri
e da malam Rabi'u zuwa massalaci, inda acan suka iske baba Hamza ma, yayi mamakin ganin Malam a massalaci yau, dan sam baya iyawa, yakai kusan wata hu
u ma ko waje bai le
oba, dan ya tsufa sosai.
Salla aka tayar, bayan an idar mutane na niyyar fita Malam Rabi'u ya saka baba liman ro
on alfarmar su dakata.
Babu musu akaita dawowa, ciki kuwa harda Ahmad da abokansa, shima yayi mamakin ganin kakan nasu a masallaci, jira yake kawai su fito ya tambaya.
Mamaki ya sake kamashi jin liman ya ambaci cewar Malam ne yace jama'a suyi masa alfarmar tsayawa.
Abu tamkar daga sama yaji ana
aura aurensa da Saminar sa, mutuwar zaune yayi a wajen, duk ta
ashin da abokansa sukeyi na alamar tambaya da taya murna bai iya kula kowaba, bayan an kammala
aurin auren jama'a suka shiga zuwa bashi hannu suna tayashi murna, hannun kawai yake iya mi
a musu yana amsawa da amin a saman la
a, amma a zahirin gaskiya baya tare da duniyarsu sam.
Falalu
anin Samina da suke uba
aya, wato
akin su Umm-Rumana ne ya shiga gidansu da zancen
aurin auren.
Babu shiri Samina dake ban
aki tana wanka tajawo zani ba tare data
auraye kumfar jikinta ba ta fito kamar wata ta
iya tana fa
in,
Kai Falalu ubanmi naji kake cewa?
Yaron ya
ansha jinin jikinsa, hakanne ya sakashi ha
iye murnar da yakeyi yana komawa bayan Amminsu ya
uya, Samina ta daka masa tsawa tana sake tambayarsa abinda ya fa
A dai-dai lokaccinne Mama gaje tayo waje itama daga
aki, dan da salla takeyi, saboda sauri har tuntu
e tayi, ka
an ya ragema ta fa
i ta dai samu ta ri
arfen barandarsu.
Falalu dake a la
e bayan Ammi da tai tsayuwar sojan badakkare yace,
Ai dai malam ne ya
aura miki aure da Yah Ahmad yanzu a massalac.......
Wani ihu Samina ta kurma tana buga tsalle ta dire
asa, sai gata wanwar a sume zani a gefe.
Jikin Umm-Rumana na rawa taja Zanin gadon Ammi dake a kan igiyar shanya ta yafama Samina saboda tsirara take.
A lokacinne kuma iyayensu maza duk suka shigo, harma dasu Ayyah da matan Baba Iliyasu, dan casuke wani abunne ya faru da Saminar.
Ahmad ma da Mudanseer sai gasu sun shigo, nanfa kowa ya rufu akan Samina, yayinda Mama Gaje keta kuka akan bazata yardaba idan
arta ta mutu, tunda tace batason auren miyyasa zasuyi?.
Kalaman mama gaje sun fahimtar da kowa daga ina matsalar take, hakan yasa Gwaggo zare jikinta tabar sashen ganin an zubama Samina ruwa ta kawo numfashi.
Samina dake hawaye ta fara sakin sambatu,
Wlhy kozaku ha
a wuta ku sakani bazan zauna da Ahmad ba, nace bana sonshi, na rantse da ALLAH sai ya sakeni, inba hakaba kasheshi zanyi, wlhy saina yankashi da wu
a idan kuka matsa saina zauna dashi, randa aka kaini a ranar zan kashesa, garama na
are rayuwata a prison da na zauna zaman aure dashi
Da sauri Baba Yusha'u ya buge bakin Samina, ya kuma kai hannu zai doketa Baba Hamza ya ri
e hannun yana girgiza masa kai.
Daga
arshema sai yaja hannunsa suka fice, baba Iliyasu na biye dasu.
Mudanseer da zuciya tazo masa kusa ya nuna Samina yana zagi,
Banza kawai mara tunani, to dan uwarki saiki tashi ki kashesa ga shinan, butulu kawai mai manta alkairi, kwa
ayayya mara tarbiyya, idan kika kuma zagin Yah Ahmad a wajennan wlhy kafin ki kasheshin ni saina kasheki dan uwark.......
Jan Hannun Mudanseer Ayyah tayi tana share hawaye,
Kaga ya isa haka Mudanseer, idan ita bata da hankali kaima baka da shine? Kunga ku wuce muje
tai maganar tana jan Hannun Ahmad dake tsaye kawai yana kallon kowa kamar ya samu TV.
Koda suka koma sashensu ma zama kawai yay ya dukar da kansa
asa yana kallon sumintin
ofar
akin iyayen nasa, yayinda Mudanseer da Abu keta zage-zage Fa'iza da Zainab na tayasu, Sadiya ko tanada sanyin hali tamkar su Ahmad, sai tayi shiru kawai tana share hawaye.
Gwaggo kuwa ai saikama rantse batasan mi ake yi a gidanba, sai aikinta take kamar komai bai dameta ba, nanko jin zuciyarta kawai take tana tsitstsinkewa kamar zata fa
asa dan damuwa.
Cikin lokaci
ani gidan ya harzi
e, dan bakin Samina bai mutuba sai da baba Iliyasu ya laka
a mata dukan kawo wu
a, tai ti
in da ko yatsa bata iya
agawa.
Mama gaje kuwa ta fasa kuka da kururuwar za'a kashe mata
Kafin kace kwabo labari ya fara fitowa a anguwa, dan duk ma
wafta najin abinda ke faruwa.
________________________________
Yanda Samina ke ambaton
iyyar Ahmad a bakinta abun na bama kowa mamaki, duk da dai an fahimci harda ru
yale-
yalen duniya ke kwasarta, amma tabbas akwai zuga dake aiki akanta, bakuma kowa bane ke zugata sai mahaifiyarta Mama gaje, saiko Inna mari kakarta da itama tai
are-
are a zancen, gefe kuma gasu Nafy sunayi ta waya da zahiri idan sunzo gidan da
aryar dubata.
Dan dukan da baba Iliyasu yay mata ciwo sosai ya sakata, ko magana mai
arfi ta kasa yi.
Kuma Ahmad
in dai da bakinta bai gajiya da munanawane ya samo likita ya dubata,
an ku
in dake aljihunsa na
inki da aka biyasa ya cire ya biya kudin magani dama duk abinda aka bu
ata.
Tun anama Samina mazurai har iyayenta maza da Amma suka koma lallashinta dukdan ta kwantar da hankalinta ta fahimci halin da ake ciki.
Sai dai sam ta
i fahimta
Tsahon kwana hu
u abu ya
i ci ya
i cinyewa, saima neman
akin da zasu zauna haya akeyi.
Ahmad kuwa ya
i cewa kowa komai, sai bushewa yake a tsaye saboda damuwa, harya fara duhun ba
i, gashi abun na neman ta
a masa aikinsa na
inki, dan yanzu ya daina yin komai sai tunani.
Wanka wannan sai Ayyah ta sakashi a gaba yakeyi, hakama abinci sam bayason ci sai an masa fa
Yana
aunar Samina sosai, duk wannan haukar cin mutuncinsa da takeyi bama yajin haushinta, a ganinsa canja masa ita akai kawai, dan Saminar sa ba haka takeba da can.
Gashi duk yanda yaso su ha
u ta
i bada
ofar hakan, duk sanda ya aika a kirata zagi ma take maido masa, idonta ya rufe gaba
aya, burinta kawai Ahmad yay zuciya ya saketa.
Yau data kasance duk yaran gidan na ma'auri sunzo gidan akan wannan maganar aure data bama kowa mamaki, masoya sun zama ma
iya, wanene a anguwar baisan soyayyar Samina da Ahmad ba, sai dai ba
on da bai wuce sati
aya ba.
Binta yayar Samina ta kalli Saminar dake kwance a saman gadon Mama Gaje tana shar
ar hawaye, ga zazza
i daya rufeta saboda
untata kanta da takeyi a kwanakinnan.
Humm anya Samina kina ganin kuwa kinma kanki adalci a wannan ga
ar? Anya kuwa kece Samina
anwata dana sani mai tsantsar
aunar Yah Ahmad. Mike ru
aki hakane kike son tafka babban kuskuren da anan gaba baki da hanyar gyarashi? Miya shiga kankine? Samina kibar biyema mama wlhy, dan daga ita har Inna mari babu mai fa
a miki gaskiya akan batunnan, kwa
ayi ya rufe muku ido ku duka, kun manta UBANGIJI dake bayarwa bai manta da shi yah Ahmad
inba, sannan kuma aiba ALLAH ne ya sanar muku shima bazai ta
a yin arzi
inba ko? Duk gwamna da kika gani ko
an majalissa, ko minista, ko kwamishina, ko shugaban
asa, ko babban
an kasuwa, ko babban ma'aikacin gwamnati to shima a baya talakane, kije ki bibiyi tarihinsa kiji, talakannan da zaki aura wataran shine zaki bu
a ido ki ganshi a wancan matsayin da ayanzu ya maida ganinki duhu Samina, wlhy dana auri mai arzi
i gara na auri talaka musha wahala tare wajen tara arzi
in, koba komai zai mutuntani ya girmamani, sannan ko mata dubu yayi a bayana sai yafi nuna kulawarsa gareni fiye dasu, a wannan zamanin kuma Samina yanda maza suka lalace da wula
anta mace a gidan aure, wlhy kasamu mai maka soyayya irinta Yah Ahmad ka gama morewa, kwanciyar hankali a gidan aure ita mace ya kamata tayi fata a wannan zamanin ba dukiya ba, dan daga lokacin da mai dukiyar ya kaiki cikin gidansa to fa ina gaya miki komai zai canja, dan kinbar ganin farin cikinsa da lokacinsa kuma, ki zauna kiyi tunani, karki bari damarki ta wuceki, dan daga lokacin da kika kai ha
urin Yah Ahmad bango yaji ya dace ya sakeki tun a sannan zaki fara nadama har
arshen numfashinki wlhy.......