Sashe 68
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gwaggo ba yaya Sadiya bace, wai dan mun dawo munga an hargitsa katifa shine wai tace nice, kuma wlhy ni bani bace nama rigasu tafiya makaranta......
Kafin Gwaggo tace wani abu Sadiya ta fito daga
akin tana fa
in,
Nifa Gwaggo daga na tambayeta ne, maimakon tace ba ita bace sh
ine harda wani cewa ALLAH zai saka mata na mata sharri ma kenan?, bakigafa yanda akaima katifarba kaca-kaca kamar wani ya hau yay danbe
Fa'iza tace,
ilama aljanune wlhy Gwaggo, ni dai yau ban kwana a
akin nan
Ahmad duk yana zaune yana saurarensu, amma ko kai bai
ago ya kallesu ba, balle ya nuna yasan wanda yayi.
Gwaggo da batace uffanba ta nufi
akin dan ta gani, dai-dai nan kukan
an jariri ya kuma cika sashen.
A take su Fa'iza duk suka fiddo idanu waje alamun mamaki, har ha
a baki suke wajen ambaton,
gwaggo Rumana ta haihu ne?
Da hannu tai musu nuni da suyi shiru, aiko sai kowacce tai
am da bakinta amma tsagwaron murna ya mamayesu, suka kama tsalle tare da afkawa
akin suka haye katifar da suke cewa sunajin tsoro, kota kan Gwaggo dake
arema katifar kallo basu biba.
Itama sai tai fitowarta bata tanka musuba.
Cikin awa biyu Gwaggo da Ayyah suka kammala kimtsa komai, sannan kusan sha
aya na dare, Ayya ce taje cikin dubara ta sanar ma Ammi dan ba'ason fa
in haihuwar sai safiya idan ALLAH ya kaimu.
Addu'a kawai Ammi tayi amma bata zoba.
Ayyah ta kama hannun Ahmad suka shiga
akin ya tsaya daga
ofar
aki, jaririn dake nanna
e cikin zani ta
akko masa, dukda da akwai
arni-
arni jikinsa, dan zaitun kawai aka shafa masa hakan bai hana Ahmad amsarshiba jikinsa sai tsuma yake, lokacin da idonsa ya sauka akan yaron kuwa sai suka ciko da
walla, ya
ora bakinsa akan goshin yaron ya sumbata yana murmushi.
Ayyah ma dake murmushi tana kallonsa tace,
an albarka nayi miji gashi nan tubar kalla masha ALLAH
Murmushi yayma Ayyah sai dai bai iya cewa komaiba, jiyake kamar ya maida yaron cikin jikinsa, ya kai dubansa ga Rumana dake kwance a kan gado ta juya musu baya wani wahalallen barci yay awon gaba da ita, Iya ko data sake kimtse-kimtse, dan so take ta
aurayema yaron jiki ko yayane, Rumana dai an
an gargasa matane kafin safiya.
Murya a sanyaye yace,
Ayyah Gwal
in fa?
Ayyah tace,
Wane kuma Gwal
an albarka?
Fahimtar su
utar bakin da yayne ya sakashi mi
a mata yaron ya fita da sauri yana dariya.
Iya da duk take saurarensu tace,
an jakar uba, a gaban uwar takama Gwal zaka ce? Ashe bamu ka
ai akema rashin kunyar ba, ni dana gama wahalar amsar maka haihuwar wannan raguwar matar taka baka fara tambayata ba sai ita
Shi dai bai bata amsaba yama fice daga gidan cikin tsagwaron farin ciki da yarasa a ina zaije ya juyesa ko zaiji sassauci.
Ayyah da sai lokacin ta fahimci inda zancensa ya dosa itama tai dariya tana girgiza kai.
Sai da Iya ta kammala komai tsaf ta fice sanan Ayyah taje har
aki ta kamo Gwaggo dan dole tazo taga baby.
Lokacin kusan sha biyu ma.
Gwaggo ta
aukesa tai masa addu'a tana mai kallonsa tamkar sanda ta haifi Ahmad, Rumana dai tanata barcinta batasan wainar da ake toyawa ba.
Gwaggo na fita su fa'iza suka shigo, sai santin
an yaron suke, sukam, ai sai da Gwaggo ta korasu suje su kwanta sannan.
Ahmad ma da wannan tsagwaron farin ciki ya isa gida, har zai kwanta ya tuna akwai najasa a jikinsa, dole yaje yay wanka tare da
auro alwala, saima ya kasa kwanciyar kuma ya hau nafilfilin mi
ama UBANGIJI godiya.
A wannan dare haka wannan ahali suka kwana cikin tsagwaron farin ciki mara misaltuwa.
Asubar fari Ayyah ta fito baba ya taimaka mata suka ha
a wutar
ora ruwan wanka, lokacin da ake
arin shiga massalaci ai harya tafaso cikin amincin UBANGIJI.
Iya na idar da salla nan tayo, ita taima Rumana cikakken wanka mai gamsar da jikin duk wata maijego data samesa, Ayyah kuma taima jinjiri, Fa'iza ta kimtsa
akin Ayyah aka kunna turaren wuta
aki ya
auki
amshin jego.
An na
e yaro a kayan sanyin da aka sakama Ahmad lokacin yana jinjiri shima ruwan ganye da ratsin fari, (kunsan mutan da akwai
oyo da bama abu muhimmanci, dama Ayyah tai al
awarin inhar ALLAH ya kaita da rai, duk randa Ahmad yay aure ya haihu kayan da za'a fara sakama
ansa ko
arsa kenan) to gashi ALLAH ya cika mata burinta kuwa, da yake
kuma kayan sa
ace mai inganci da tsari.
Shiko sai barcinsa yake yaji
umi.
Kafin gari ya gama haske har gwaggo ta kammala damun kunu da yaji kayan
amshi, ga kuma shayi shima yaji kayan
amshin.
Mudan ya shigo gaishesu yay gamo da wannan farin ciki, dan shi bai shigo gidanba a jiya yanata dinkin wasu anguna kusan ma kwana yay, da yake kuma ba wani
aga murya sukeba sai baisan mi ake cikiba, ko fitar Yah Ahmad bai ganiba, ya daiga shigowarsa bayan sallar isha'i.
Gaba
aya farinciki ya gama rufesa, ya
ume jinjiri tamkar zai maidasa ciki, koda baba ya shigo a lokacin dan shima sai yanzune zai gansa da
yar Mudan ya bashi, ita dai Rumana kanta na a
asa ko Mudan
in ta kasa amsawa santinsa balle kuma ga baba ya shigo.
Ta dai gaidashi, ya tambayeta yaya jikinta? Ta amsa da
yar.
Jariri daketa barci yaji da
in wanka yasha addu'oi wajen baba, Mudan ko ya fice nemi kayan shayi da Ayyah ta fa
a masa.
Babu da
ewa ya dawo harda soyayyen
wai.
Sai a lokacin kuma Iya ta dage ta callara ghu
a domin tabbatarma kowa dai anyi haihuwa.
Ba
aramin fa
uwar gaba wannan ghu
a ta saka mama gaje ba, itace farkon isowa sashen su Ahmad kafin sauran matan gidan.
Sai dai yanda suka iske mai jego tsaf ya tabbar musu da haihuwar bata yanzu bace, nanfa aka shiga taya juna murna da tsokanar jariri kasancewarsa jika a wajensu.
Mama gaje dai ta ciki na ciki, dan duk a rikice tace tana
arin danne wane kawai.
Gida dai ya kacame da murna, duk da farar safiyar nan yaran gidan haka sukaita rige-rigen bin gidajen yayunsu dan sukai musu labari.
Sanda Ahmad ya iso gidan kuwa, duk yanda yaso shiga
akin Ayyah su gaisa da Rumana hakan gagararsa yay, dole ya ha
ura bayan ya
an gaggaisa da matan gidan sukai masa barka da addu'a wa jariri dole ya ha
ura ya koma
ofar gida wajen abokansa da suma suka kacame masa da murna, bakinsa ya kasa rufuwa kuwa sai murmushi yake saki.
Mama gaje kam
aki ta koma tamkar wata zararriya, sai
arin kiran Number Samina take ya
i tafiya, sai tsaki take tana faman zagaye
akinta da waya a hannu, wani irin zafi na azalzalar zuciyarta
...........
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*_37_*
*_MATAR AUDU
.........Lokacin da mama gaje ke a wannan ru
ani na neman number Samina ido rufe tana can suna tafka bala'i da Ma'aruff.
Dan gaba
aya a kwanakin nan dama sai a hankula, asirin da ke a jikinsa ya bar jikinsa, hakan yasa sam Samina ta kasa gane kansa a wannan lokutan.
A daren jiya kuma bayan sun gama rigima akan fitar da zaiyi ta dare ta tareshi akan baizai fitaba ya shashshe
a mata maruka ya fice abinsa, zama tai taci kukanta gwargwadon iko ta ha
ura dan kanta, sai kusan
arfe
aya ya dawo gidan, tana
akinta ta kasa barci har lokacin, amma sai bata fitoba dan duk zatonta shi ka
aine yauma ya dawo a bigensa kamar yanda ya saba.
Sai dai bata saniba tare yake da karuwarsa, kuma sabuwar
awarta Basira, wadda suke kira (Basy), suka shige
akinsa kuma suka kulle kansu, ranar a nan Basy ta kwana.
Da safe Samina ta fito ha
a breakfast taci karo dasu a kicin babu mai suturar arzi
i tsakanin shi da karuwar tasa, wai yunwa takeji shine ya rakota ta ha
a shayi.
Neman zubewa Samina tayi, ta dafe bango da sauri tana
arin maido hankalinta jikinta, dai-dai Ma'aruff da karuwarsa sun juyi zasu fita daga kicin
in, shi
auke da tiren da suka soya
wai da shayi a kofuna biyu.
Gabanta yay wata mummunar fa
uwa saboda ganinma wacece karuwar Ma'aruff
in, ko kunyar ALLAH baiji balle fargabar inda ya shigo wanda alamomi sun tabbatar mata a gidanma Basy ta kwana da mijinta, suna ma
ale da juna lamarin zattakaici.
Zuciya kuwa ta kwashi Samina ta tare hanyar da za subi tana huci,