← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 99

Sashe 64

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

To shikenan Malam wannan ba matsala bane zamu sanar mata
Sun masa sallama suka taso suka taho gida suna
ara jin haushin Ammi da Rumana da basu tsare musu komai a rayuwa ba.
Da
yar su mama gaje suka shawo kan Samina akan shiga jikin Umm-Ruman, dan da da farko ta
i, yanda ta tsani Umm-Ruman ai ko maganarta ta tsana a mata balle har akai ga ta ra
eta, ita yanzu hakama ko za'a kasheta bazata iya gane gidan da aka kaita kafin Rumanan ba.
Ta dai fara kar
ar Number Rumana
in wajen yayarta Bintu da hakan ya
aurema kai, haka kawai hankalinta ya kasa kwanciya da
ar uwar tata akan amsar wannan Number ta Rumana.
Da farko ma kamar karta bata, sai taga idanma bata batanba ai zataje ta samune wajen wani.
Abinda kuma su mama gaje basu saniba a yanzu duk motsinsu Ammi na hankalce dasu, sannan ta kuma dagewa tu
uru wajen jefan
arta da addu'oi harma da cikin jikinta data lura shi ya tsone musu idanu.
_________________________________
Haka rayuwa ta cigaba da turawa, kwanaki na shu
ewa suna zama satittika, yau da gobe kayan ALLAH har takai cikin Umm-Ruman ya fara fitowa sosai, danma dai cikin fari dama ba wani girma ya cikaba, sannan gata doguwa kuma masha ALLAH.
Ahmad ma dai ta
angarensa komai sai hamdala, dan kuwa ya fara zuwa aiki, gefe kuma ga kayan kasuwarsa sun ha
a hannu da Nura, shima duk ranar weekend yakanje kasuwa.
Ya samu ya sake aiko da ku
in hayarsu, dukda ma tunaninsa ya fara bashi
akko Umm-Rumana su taho nan, dan yanzu bazai dinga samun lokaci mai yawaba na zuwa gida ya jima kamar da.
A hakama da
yar ya fisge a wannan karon yazo gidan akan zaiyi sati
aya kacal.
Kowa yaga Ahmad yasan rayuwa ta fara canja masa sosai, musamman yanda yay
ul dashi ga alamun kwanciyar hankali na musamman tattare dashi, ya
ara zama Gentleman na gaske, ga gayu tamkar ba shine yay shushaina ba da talla a titi.
Ita kanta Umm-Ruman bata iya
auke kanta daga garesa, dan gaba
aya ya riki
e ya canja mata, sunsha soyayyarsu mai tsafta tare da tattalin da yake nuna mata saboda tausayinta da yakeji a ransa na cikin jikinta, a ganinsama tayi
arama da
aukar cikin, amma yasan UBANGIJIN daya basu shine zai bata ikon haihuwa lafiya.
Yama su baba maganar tafiya da Rumana amma sai sukace ba yanzuba, ya bari ta haihu dan bazai yuwu ace sun tafi tana cikin wannan halin hakaba, balle cikin nama fari, kowa zaiso ta haihu a gida cikin danginta kodan itama ta samu kulawa.
Baiyi musu da suba ya ha
ura duk da bai soba, ya tattara ya koma bayan randa ya cika sati guda.
A wannan tafiyarma sai da tai masa kuka, haka dai ya gudu ya barta.
Tun daga sannan duk
arshen wata sai Ahmad yazo gida, wani lokacin yay kwana uku, ko hu
u harma sati yakanyi.
Duk zuwan da yay kuma saisun tsinci kayan haihuwa sun ajiye a gidan yaya Maryam, hakan yasa
an gidansu Rumana su Maman Ama ke dariyar gatsatsa, wai gadai Ahmad ya canja amma su basuga wani canjiba, ko
an kayan haihuwar da akan siya a yadda na haihuwar fari basu ganiba ga Ahmad.
Bai iya komaiba sai zaryar dawowa gida saboda fitina na cinsa.
(Kusan har yanzu basusan ya samu aiki ba
abayen
kuji masifa, bayan da sunce masa lagwani
Duk da Umm-Ruman takan jisu wani lokaci bata ko kallonsu, ita dai fatanta a kullum ALLAH ya bata ikon zama dasu da zuciya
aya, ya kuma hanata yimusu
ashi ko hassada a komansu.
Duk da wannan abun da suke mata haka zaki ganta da
iyar Kausar ma
ale wani lokacin, dukda tana fama da kanta har goyata take su fita cikin gari wani lokacin, ta kama hannun Amatullah ga Surayya babyn Kausar kuma a baya.
Akwai randa taje gidansu Ayyah taita mata fa
a akan wannan gangancin goya Surayyan, takuma tabbatar mata karta sake
aukama kanta wannan rigimar, ta bari har ALLAH ya sauketa lafiya sai tayi koma miye.
To tunma daga ranarne ta
aga
afa da goya Surayyan, amma hakan baisa tayi fari a idon Kausar ba balle taji kunyar zama yi da ita.
Tun farko dama bata saka lamarinsu a rantaba balle yanzunma ya dameta, harkokin gabanta kawai take da
ar sana'arta data samu kar
uwa sosai, sai ko rainon cikinta da a kullum take addu'ar fitowarsa duniya lafiya.
___________________________________
Daga Samina har mama gaje sun saka a ransu aikin da Ahmad ya samu ba wani na kirki baneba, harda cewa
ilama
aryane anayine kawai dansu, rashin
aukar abun da muhimmanci ya sakasu
in saka abun a ransu, sai cikin Umm-Ruman ne kawai yafi zame musu damuwa.
Ranar wata juma'a Samina ta shirya zuwa gidan Umm-Rumana kamar yanda malaminsu ya bata Umarnin ta fara shige mata tundaga sannan, dan cikin Umm-Ruman ya shiga watan haihuwa.
Taci adonta cikin kaya na alfarma, dan kuwa rantsatstsar doguwar rigace da taji adon duwatsu ta saka, komai nata dai ya kasance na matan manya, dan zuwa yanzu
awayen data
ara masu rawar kai irinta sun sake wayar da ita fiye ma da da,
aukar kanta take sama sosai, balle gashi Ma'aruff yana a tafin hannunta ne sai yanda takeso za'ayi, uwarsa kanta da
an uwansa duk ta bi dasu babu mai mata kallon banza yanzun, shiyyasa take musu rashin mutuncin da duk suma sukai mata a baya, matsalarta dai kawai cikin datake ta zuba ido ya shiga saboda Ma'aruff ya daina bata magani yanzu bulum kakeji babu ko alamarsa, taje asibiti likita ya tabbatar mata cewar lafiyarta
alau, abin na tada mata hankali, dan babu abinda tafi bu
ata sama da
aukar cikin ma'aruff a yanzu, a ganinta haihuwar da zatai dashine zai
ara mata lasisin mallakar dukiyarsa, dan mahaifinsu ya rasu tuni, kuma ma'aruff
inne ka
ai namiji a gidansu, shiyyasa ya tashi cikin gata bana wasaba, duk dukiyar
annensa tana wajensa shi yake juya musu, dan Company
in ba nasa bane shi ka
ai, shaye-shayen da yakene ya saka duk yarinyar da ya nema auren ke lalacewa, ga neman mata ko bunsuru ya shafa masa lafiya.
Sau biyu ana saka masa ranar aure amma yana lalacewa saboda rashin mutuncinsa, wasu kuma saiya gama lalata musu rayuwa saiya gudu bazasu sake ganinsa ba, idan ma sunsan inda yaken kosun kawo
ara gidansu a banza, mahaifiyarsa ca take
aryane, sharri akaima yaronta baya shan giya, abinda yasa bata saniba ma'aruff baya shan giya sai dare, dayasha kuma gida yake dawowa, da safe kafin ya fita ta sakeshi, to inba tare kake dashiba har barci bazaka san yanayiba, gashi komai da taku yake kayansa, hakan yasa ko ita Saminar bata ta
a saniba.
Sannan ita kanta Samina da shirin yaudararta yaje, daya samu abinda yakeso ya gudu, sai dai kuma su Mama gaje sun masa DAURIN GORO bai saniba, dan saka malam sukai yay ram dashi a hannu akan tilas ya auri Samina.
ALLAH kuma sai ya amsa musu akayi auren dama yake da alamar tambaya saboda cikin da taje dashi a jikinta.
Cikin takunta na gayu ta fito daga
akinta tanata zabga
amshi, Ma'aruff na kwance a doguwar kujera yana kallo, ya kalleta da mamaki dan shidai baisan zata fitaba.

Ina zuwa haka?
ya fa
a cikin tsareta da idanu.
Saboda tasan tsiyar data shirya masa saita zauna tana murmushi,
Wlhy so nake naje na duba sister
ina Umm-Ruman, ance batajin da
i ne Sweet
Jin ta ambaci sunan Rumana sai ya washe baki da fa
in,
Wai kina nufin mutuniyata?
Dukda maganarsa ta zafeta sai ta danne itama tana murmushin tace,
Tabbas ita kuwa, ai nama manta ka santa

A to bari kawai na shirya muje tare, tana wane asibitine?
Chapter 64 · 0% Book details