← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 99

Sashe 41

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yana fita Rumana ko bakin gadon ta zauna tana sauke numfashi a hankali da
an murmushi, yanzu kam ta yarda Yaya Ahmad natane bana yaya Samina ba kamar yanda kowa ke fa
a a baya, abinda bata ta
a kawowa ba koda a mafarkinta, ALLAH kenan, mai tsara yanda yaso, ga kuma wanda yaso.
Mi
ewa tai ta
ora ruwan zafi a risho danta samu tai wanka, bata fitoba saida ta juyo a botiki, matan gidan nata
arin
ora sanwar rana, batace da kowa komaiba ta shige bayi.
Sai da ta fitone maman Ama ke tambayarta wai ko zataje gidan bikine?.
Murmushi Rumana tayi dan tasan tambayar da biyu ce, sosuke suji ko Yah Ahmad zai iya barinta taje?.
Sai kawai tace,
Mizai hanani zuwa, zan dai jira su Fa'iza suzo mu wuce

A'a, toshi angon bacan ya nufaba da bakibishi kun tafi tare ba?
Karon farko Rumana taji zata iya maida murtani, dan haka tace,
Maman Ama mi kikeci na baka na zubane?
Shiru kuwa bakin maman Ama ya rufe ruf, suka kalli juna itada Kausar cike da mamakin Rumana, itako batabi takansu ba tai shigewarta
akinta tana jan tsaki a zuciyarta.
Har tai shirinta bata sake jiyo tarin kowa a cikinsu ba, sai ga sallamar Abu, taji da
in ganinsa, ya ajiye mata ledar dake hannunsa yana tsokanarta da fa
in,
Wannan ai kece amaryarma ba waccan fan
ararriyarba
Dariya Rumana tai masa,
Kai Yaya Abu wace fan
ararriya kuma?

Amaryar gidanmu mana mai kan goba
ya fa
a yana mi
a mata ledan hannunsa,
Gashi inji Yah Ahmad
Amsa tai tana godiya, ga
amshi dukya cika
akin, dagaji kasan kazace.
Abu da ko zama baiba yace,
Bara na fece amaryar Yaya

Yah Abu ina zaka fece,
dan ALLAH kazo muci
Dawowa yay da baya yana rage murya kamar zaiyi gulma,
Hajiya takice ke ka
ai, tamu nacan a shago ina fa
a miki a
yafe, gara naje kafin Yah Mudan ya handame rabi ya banni da
wala idanu
Dariya sosai Rumana takeyi, Abu ya fice shima yana tasa.
Zama Rumana ta gyara taci kazarta tai nak tana lumshe idanu, ta
ora da maltinar da aka sakko mai sanyi kunnuwanta a mimmi
ewa sama, rabonta dacin nama harta manta lokacin, sai taji wani
aunar yaya Ahmad na girmama a ranta, sauran ta ajiye gefe tai kwanciyarta a tabarma kamar yanda ya bu
ata.
________________________________
A gidan su Ahmad kam bikin dai daga danginsu
an shema babu wani armashi, dan inna marwa ce kawai da iyalanta sai sukazo, sai maza da zasuzo
aurin aure gobe, dangin mama gaje ne kawai suketa zuwa, wa
anda da yawansu kasan da biyune, dan sai habaici suke kala-kala, amma babu wanda ya kulasu hatta da Ammin su Rumana.
Koda Ahmad yazo gidan saida ya shiga har sashen ya gaida Ammin su Rumanan, aiko dangin mama gaje da
awayen Samina da ita kanta saminar tamkar zasu cinyesa da kallo, kowa ya gansa yansan hankalinsa a kwance yake, gashi yau shar yake da
yallin angwanci na gaske, fuskarsa ta sake yin wasai abin son kallon kowa ba tare da kaso ya gusa daga gareka ba.
Shikam koma kallon basu ishesa ba ya fito zuwa sashensu, dan sashen su iya ya fara shiga dama suka gaisa.
Bayan ya gaisa dasu Gwaggo da Ayyah su Fa'iza sukazo duk suka gaishesa, sai satar kallonsa sukeyi saboda
yawun da yay musu, su baba dai duk sun fice wajen nema.

akin Ayyah ya shiga suka bu
e kayan da yazo dasu aka fiddama kowa tsarabarsa a gidan gwargwadon bajintar da ya nuna ta
arfin aljihunsa.
Amma abin birgewa kowa aka bamawa sai murna yake da nuna jin da
insa, sunata jera masa godiya.
Koda ya shiga
akin gwaggo ya ajiye mata ku
i sai cewa tai
Ita Yaya ka batane
Kasa ha
uri yay saida ya kalleta, yasan Ayyah ta wuce gaban raini a garesa, kuma duk abinda ya siya musu tare ya sai musu, ku
inma ya bata itama, amma saiya
arama Gwaggo wani abu matsayinta na mahaifiya, duk da yasan halinta dakamar wahala ta amsa, dan itama Ayyah idan su yaya maryam sukai mata alkairi inhar babu na Gwaggo bata amsa, sai dai idan ta raba musu dai-dai........

Magana nake maka ka zauna kana kallona
Murmushi yayi yana du
ar da kansa, yace,
Eh Gwaggo na bata

To ALLAH ya saka da alkairi, ya
ara bu
i na alkairi

Amin ya rabbi
ya fa
a cikin jin da
i sosai.
Daga haka sake dawowa yay wajen abokansa ya basu tasu tsarabar, ya
an zauna suka ta
a hira bayan sun dawo sallar zuhur, ya jima sosai a wajen suna shan shafta irin tasu ta abokan da suka sha
u tun
uruciya kafin ya tashi shi da Sufyan su nufi shago dan yanason yanka
inkin Rumana ya samu kafin dare ya ha
a mata.
Yana aikinsa suna hira da bama juna labarin yaushe gamo...........
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(23)*
............Kusan
arfe biyar na yamma Rumana na bakin rijiya tana
ibar ruwa Ahmad ya shigo gidan da sallama.
Ita da Kausar dake wanke-wanke a wajen ne suka amsa, maman Ama dake kicin tai zumut ta fito sai kace mai jira dama.
Rumana bata yarda ta kallesa ba tace,
Sannu da dawowa
Ahmad da ya ja birki a gabanta ya amsa yana binta da kallo
asa-
asa, ko damuwa dasu Kausar baiyiba.
Ledar hannunsa Rumana ta mi
a hannu zata amsa, ya ri
e bai bataba, sai ran
wafowa da yay wajen kunnenta yana magana
asa-
asa,

Sai kin kalleni tukkuna ko kuma na
auke ki gaban
an sa idon nan har
Babu shiri Rumana ta kallesa cikin zaro idanu da mamakinsa.
Gira
aya ya
aga mata yana kashe ido murmushi shimfi
e saman fuskarsa.
Ai da
an gudu Rumana tabar wajen itama tana murmushi.
Dariya ta bama Ahmad, dan haka yayi ka
an har ha
oransa na bayyana,
Yarinya idan na
aukar miki ruwan nan akwai tara
Ya fa
a da
arfi yanda Umm-Ruman dasu maman Ama da ke hangame da bakuna duk suka iya jinsa
Ruwan ya
auka ya nufi
ofar
akinsu har sannan baibar murmushinba, yayi kuma tamkar baisan dasu Kausar a tsakar gidanba.

Sannu barewa
ya fa
a yana ajiye ledar hannunsa idonsa akan Rumana data kawo masa ruwa.

Yaya barewa kuma?
tai maganar a
an shagwa
Ha
awa yay da hannunta da ruwan ya ri
e yana tsareta da idanunsa masu hasken tsiya, musamman ma yau da yake tare da farin ciki babu sirkin komai a cikinsu, har wani
yalli sukeyi,
Eh mana, tunda kin gudo kin barni da wa
ancan matan gidan naku masu shegen sa ido
Rumana tace,
Yaya sune basu da aikinyi ai, ni basa gabana balle halinsu

Da kyau Babyna haka nake sonki, kizama maiyin rayuwa dan kanki badan wani shashasha ba, ashe dai kema A ce
Kauda kai Rumana tai gefe tana dariya, shi ba'ace masa A ba sai ita.
Hannun nata da ruwan ya ha
a yakai bakinsa, sai da yasha ruwan sosai ya janye yana sauke numfashi.
Tausayinsa ya kama Rumana, dan ta lura dama
ishin yakeji, kofin ta ajiye
asa ta juya zata fita yace,
Zo mana
Dawowa tai da baya, zata dur
usa gabansa ya ri
ota ya zaunar kusa dashi.

Yaya jikin naki?
asa tai da kanta tana murmushi da wasa da yatsun hannunta,
Yaya babu wata damuwa, komai Alhmdllh

Da gaske?
Yay maganar
asa-
asa kamar mai ra
Yanda yayin sai da tsigar jikin Rumana ya tashi kuwa, ta
aga masa kanta kawai dan ta kasa magana.
Hancinta yaja ka
an yana fa
in,
Ashe matar tawa ba ragguwa bace
Yanda yay maganarne da jan hancin nata ya saka Umm-Ruman
yalewa da dariya tana rufe fuska. Shima murmushi yayi, dan sosai yakeson ya ganta cikin farinciki, baya
aunar ganinta a takuren nan sam......
Ita ko yanda yau ya sake mata sai takejinta daban, tanaji a ranta ashe itama dai mace ce, ba kamar yanda su maman Ama ke nuna mata sun fita ba........
Ganin tayi shiru Ahmad ya kamo hannunta yana fa
in,
Tunanin mi kuma?

Ba komai Yaya, dama cazan miza'a dafa

Babie R waya fa
a miki amarya mai martaba irinki na girki a wannan ranar? Ai sai kinyi sati kina hutawarki, hidimata kawai zakikeyi

Babie R
ta maimaita sunan a zuciyarta, sai kuma tai guntun murmushi, shima Ahmad dake kallonta murmushi yayi yana lumshe idanu.
A waje kuwa tunda su Rumana suka shige Kausar data rakasu da muguwar harara tace,

Hum sabon sallo wai tusar liman bayan sallame salla
tai maganar cikin hura hanci.
Maman Ama ta tare numfashinta da fa
in,
Ai wannan ya wuce sabon sallo sai dai bariki, shikuma a neman ku
in abinda ya
aro ilimi kenan?
Kausar ta ajiye sosan da take wanke-wanke ta mi
e da
yar saboda ciki tana jan tsaki,
bokon za'a nuna mana a yanzu, aiko bazamu
auki
ananun iskanciba, sai dai in gaba zasu
ara sayi a wani gidan amma ba nanba
Chapter 41 · 0% Book details