← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 99

Sashe 53

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

_________________________________
Ga Ahmad komai yana tafiya Alhmdllh, sai dai
alubalen kasuwa na yau da kullum, wataran a samu yanda akeso wataran sa
anin hakan, amma ko dai yaya ba'a rasa na abinci Alhmdllh.
Zuwa yanzu ya shiga wata na uku da dawowa, tun yana yawo da
aramar kwaba har ya
ara neman babba data fita, sai kuma ga
an waje dukda bawani mai yawa bane, dan alfarma wani yay masa ta hanyar alhaji ya
an bashi gaban shagonsa yake jingina kwabar, shi leda yake sayarwa mai shagon.
Hakan ba
aramin cigaba yazoma da Ahmad ba, dan yana ganin hasken zama wajen sosai.
Bayason ya cika wata uku baimaje gidaba, dan haka ya fara tunanin zuwa anan kusa kodan cika al
awarin da yayma iyayensa, ga kewar matarsa kuma a gefe na cinsa a kowacce magudanar jini.
Ranar wata lahadi ya koma gida da wuri saboda kansa dake masa ciwo, gashi irin wannan ranarma kasuwar zakaga duk shiririta tafi yawa saboda masu garin ranar komai yakan tsaya ne agaresu a irin wannan ranar, magani yasha ya kwanta, da yake masu gidan sun fita ziyara basu kai ga dawowa ba daga sai shi ka
ai a gidan.
Da
yar ya tashi yay sallar magriba, sai lokacinne masu gidan suka dawo, tashi yay ya bu
e musu gate suka shigo da motarsu, ya tsaya har suka fito.
Gaisuwa sukai cikin girmama juna, dan matar tana son Ahmad sosai, tana kuma
yautata masa duk da ba addini
aya suka fitoba ba kuma yare
ayaba, hasalima ko zo zan kasheki bata saniba da yaren hausa, UBANGIJI ne dai kawai ya ha
a jininta da Ahmad
in, sai kuma
yawunsa dake
aukar hankalinta, (kunsan
abilun nan dason abu mai
Ciki suka shige shi kuma ya zauna a
ofar
akin mai gadi da yake kwana dan yasha iska saboda zafi.
Wayarsa daya samu ya sake saya yaketa danne-danne a cikinta, yana a wajen har kusan takwas.
Ganin lokacin Salla yayine saiya mi
e ya koma
aki yay sallar isha'i.
Tun yana cikin sallar yakejiyo kukan yarinyar iyayen gidan nasa sama-sama, babanta sai
arin lallashinta yake amma ta
i daina kukan.
Da farko baki Ahmad ya ta
e saboda yarinyar bata sonshi, gata
atuwar budurwa amma idan tana ta
ara saika
auka wata
ar shekara bakwai ce.
Jin hayaniyar na
aruwane ya saka Ahmad le
owa dan yaga mike faruwa?.
Kuka ya iske Happy nayi rurus, iyayen duk sun rikice sunata lallashinta amma ta
i saurarensu, tayi zaune a
asa dirshan duk ta jefar da abubuwan jikinta irinsu gashi da abun hannu da takalma saboda tsabar rashin man kai.
Kamar zai koma sai kuma ya tambayi ko lafiya?.
Baban ne yayma Ahmad bayanin wai Assignment na makaranta aka basu, su kuma duk sun kasa koya mata tun jiya, saboda basu iya Mathematics ba, wanda kuma yake koya mata baya nan, shinefa take wannan shirmen.
Kai Ahmad ya girgiza yana mamakin wannan ta
ara, yace idan bazata damuba tazo shi zai koya mata.
Da mamaki duk suka kallesa, itako yarinyar harda hararsa wai miya sani da har zai koya mata?, Hausawa
an arewa da basa karatu hauka zai koya mata ko?.
Murmushi Ahmad yayi kawai, bai kuma ce mata komaiba ya juya zai koma
aki abunsa.
Saurin tsayar dashi maman tayi sannan taima Happy magana da yarensu akan ta gwada bashi tunda yace zai iya
Bai musaba ya dawo, gani yay Happy ta mi
o masa buk
in tana hararsa, fuska a
aure ya amsa danshi dama bamai son wargi bane tun fil azal, shiyyasa sam baya barin Happy taga fara'arsa, duk da tana masa kallon
antacce bahaushe
an arewa da wahala ta kawosa yankinsu cin arzi
Kallon Questions
in yay ya ta
e bakinsa, hannu ya mi
a mata ta bashi pen
in nanma tana hararsa, baibi takantaba ya amsa, zama yay a
an dandamalin da aka zagaye flowers
in gidan ya fara mata aikin.
Dukansu idanu suka zuba masa cike da mamaki, cikin mintuna sha biyar ya kammala mata shi tsaf cikin
warewar Handwriting
insa mai bala'in birgewa, ba tare daya ce mata uffanba ya mi
a mata buk
in yana tsashi tsaye.
Amsa kuwa tai tana kallo, da salon rubutunsa mai cike da nutsuwa ta fara cin karo, sai kuma aikin, baki bu
e ta
ago ta kalli bayansa daya juya dan tuni yama bar wajen, jiki a sa
ule ta maida dubanta ga iyayenta tana fa
in,
Mommy yayi fa
Amsar buk
in sukai suma duk suka duba, mamaki ya kamasu, sam basu ta
a kawowa a ransu wai Ahmad yayi karatuba, kasa daurewa Dadyn yarinyar yayi yace,
Dama kayi karatu?
Ahmad ya tsaya cak, sai kuma ya juyo ya kallesu yana guntun murmushi, yace,
Har matakin degree kuwa oga, ku a tunaninku Hausawa basa karatune? Kodan kunga muna zuwa yankinku neman na kanmu?
Dukansu babu wanda ya iya bashi amsa saboda mamaki da kunyarsa, shiko ya juya abinsa ya shige
akinsa ransa na
una saboda yanda aka
auki yarensa a
asarsa.
Washe gari saiga Happy har
akinsa cikin tsantsar farin ciki, ita da ke
yaminsa sai gata harda rungumesa, saurin tureta yay a jikinsa yana mata tsawar karta sake masa haka bayaso.
Farin cikin data take ciki ya sakata bashi ha
uri tana mi
a masa buk din data kwafi aikin da yay mata jiya.
Kamar bazai amsaba sai kuma ya amsa a yatsine yana jan
aramin tsaki.
Taci 100/100, ya
an ta
e bakinsa yana mi
a mata buk
Ko haushi batajiba ta shiga bashi labarin itace ta taci
ari bisa
ari a kaf
an department
insu.
Cikin halin ko in kula yace mata
Congrat
a ta
aice ya
auke kansa.
Ita dai bata kula da basarwarsa ba ta sanar masa kiran da Dad dinta ke masa.
Binta yay suka shiga cikin gidan.
Yaune karan farko da zai shigo cikin gidan har ma falonsu, tsararren falone da yaji kayan more rayuwa, dama ya da
e yana hasashen hakan kuwa.
Iyayen gidan nasa na zaune fuska
auke da murmushi, zai zauna a
asa sukace ya hau kujera, bai musaba kuwa ya hau ya zauna, yanda suke jera masa godiya tamkar ya musu wani gagarumin abu sai mamaki ya kamashi.
Miye na wani godiya akan Assignment kawai da yayma
arsu? Shida suka bashi wajen kwanafa, sannan suke biyansa duk
arshen wata dukda aikin nasa iya darene kawai.
Dad
in Happy yace, miya karanta ne?.
Ahmad ya fa
a masa.
Sosai mamaki ya sake kamasu, a take kuwa yace inhar yana bukatar aiki ya kawo takardunsa, dan kuwa
aninsa babbane a ma'aikatar man fetur ta NNPC zai sa ya nema masa aiki.
Sosai mamaki ya bayyana a fuskar Ahmad, a yau ya yarda da batun mutane da suke cewa Alheri dan
one baya fa
uwa
asa banza, sannan da gaske
abilun nan basu da ba
in ciki wasunsu.
Da
yar Ahmad ya ha
iye yawu yana jinjina kansa, yace,
Mizai hana inhar babu damuwa nanda sati
aya yaje ya kawo dan suna gida
Dad
in Happy yace babu wata damuwa zai iya zuwa ya kawo, koda nanda sati biyune, sai dai karya wuce hakan.
Godiya sosai Ahmad ya shiga yi musu, sukam sukace karya damu, tunda baiyi ba
in cikin taimakon
arsu ba su mizaisa suyi ba
in cikin taimaka masa.
Farin cikin da Ahmad ya tsinci kansa a wannan rana fa
insa
ata lokacine, a daren ya kira Nura ya sanar masa, sosai Nura ya tayashi murna da tabbatar masa lallai shikam yazo Porthercout da
afar dama.
Tun a washe gari kuwa Ahmad ya fara shiri, dan so yake ya wuce gida nanda kwana biyu, kodan yaje ya samu damar tattara takardunsa waje
aya ya juyo da wuri.............
*_Afuwan! Afuwan!! Afuwan Please, kunjini shiru kwana biyu, kusan jiki da jini an binciko file
inane, amma Alhmdllh lafiya ta samu, inama kowa fatan alkairi
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[7/27, 5:12 PM] Jidder 2: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(29)*
..............Wannan karon ma bai sanarma kowa zuwansa ba, harma baban baisan da zuwan Ahmad ba.
Cikin amincin ALLAH wannan tafiyar da yake tafiyar wuri sukayo sai gasu kusan sha biyu sun sauka.
Yau
inma dai gidansu ya fara sauka, ba
aramin bazata yay musu ba, yara nata murnar ganinsa, hakama su Ayyah
in kansu.
Bayan ya gaggaisa da jama'a Ayyah ta korashi akan yaje gida ya huta, bai musaba kam, dan dama cike yake da zumu
in son ganin
ar matarsa, anan ya bar musu tsarabarsu ya
auki iya kayansa da tsarabar Rumana ya tafi.
Umm-Rumana kam haka kawai yau bayan tashinsu barcin safe ta tashi da
ulafucin son cin alala, wakenta ta gyara ta bama Ahmad ya kai mata marka
e nan makwaftansu, dayake fa'iza sun wuce gida tun
azun, yanzu akwai wajen koyan sa
a da suke zuwa sai lokacin islamiyya suke tasowa su biyoma Rumana, duk da yanzu wataranma ita da kanta take cewa bazata jeba batajin da
Sai da ta kammala
ulla alalan ta
ora a wuta sannan ta share
akin ta wuce wanka, shigarta babu jimawa Ahmad ya shigo gidan.
Kawai muryarsa ta jiyo yana amsawa maman Ama dake masa sannu da zuwa, cikin mamaki a zuciyarta take fa
in,
Da gaske yaya Ahmad ko dai kunne nane baiji da
yau ba?
Sake jiyo muryarsa tai yana ma yaran da suka shigo masa da kaya godiya.
Mamaki ya kuma kamata da wannan bazata tashi, kofa daren jiya sunyi waya, ita kuma sam bataji alamun tafiyar motaba.
Haka dai ta kammala wankanta ta fito tana tunane-tunane da mamakinsa. Da takalmansa ruwan makuba dake ajiye
ofar
akin ta fara cin karo, maman Ama ta fito daga kicin tana fa
in,
Ohni amarya an iya sema
unshe dai? To barka
an tafiya an sauka lafiya
Murmushi kawai nai mata ina amsawa da ngd, dan nasan ko bayanin bansan da zuwansaba nima nai mata ba fahimtata zataiba, alwala na
aura sannan na shiga
akin da sallama.
Yah Ahmad dake kwance bisa gado yayi filo da hannayensa
afafunsa duka a
asa ya
ago ido yana kallonta.
Canji ya sake gani a jikin
anwar tasa na musamman fiye da waccan dawowar da yayi.
Rumana dake
an sisinne kan kuwa tace,
Sannu da zuwa Yayanmu
Yun
urawa yay ya tashi zaune sosai idonsa a kanta ko
yaftawa bayayi, saurin ri
e hijjab
in da take
arin sakawa yayi saboda daga ita sai
aurin
irjine da
aramin gyale data yafo, bata yarda ta fita tsakar gidansu daga ita sai zani, dan tasan ko yaushe wani zai iya shigowa daga sauran mazan gidan.
Manyan idanunta da suka
ara wani haske na musamman ta
ago tana masa kallon mamaki.
Yanda shima ya kafeta da nashi sai ta kasa jurewa tai
asa da nata tana murmushi.
Tsaye ya mi
e kawai ya jawota jikinsa ya rungume, a tare suka sauke nannauyar ajiyar zuciya kowanne na sake mannema
an uwansa.
Ahmad da idanunsa ke a lumshe yace,
I miss you so much Babie R
Murmushi Umm-Rumana tayi har yanajin hucinsa a
irjinsa, ta
ago kanta a hankali ta manna masa sumba a
irjinsa.
Chapter 53 · 0% Book details