Sashe 96
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk yanda su Ahmad sukaso samun sakewa su gaisa da iyayensu hakan ya gagara, sai dare bayan tafiyar
annensa dasu Yaya Maryam sannan suka
an samu nutsuwar zama gaisuwa da iyayensu da kakarsu Iya, akayi hirar yaushe gamo har kusan
arfe
aya, sai da su Baba sukace suje su kwanta hakanan sannan, dan Abu-Turab ma shi tuni yayi barci, su Haysam ne dai ido biyu.
Umm-Ruman
akin Amminta ta tafi tai kwanciyarta, Haysam kam da Abu-Talib
akin Ayyah, Abu-Turab da Zainab kuma
akin Gwaggo, Ahmad kuwa ya kwana shi ka
ai a
akinsu na sashen Ayyah.
Washe garima dai haka suka tashi da
an sannu da zuwa, kowa sai sha'awarsu yake da
an yaransu masu kama da larabawan
asar Morocco, su basuyi fariba, amma jin da
i ya saka fatarsu gogewa tana kuma
yalli da wani cika idanu.
Abinda kuma ya sake birgesu da yaran duk abinda aka basu ci sukeyi, da wahala a basu abinci suce basa cinsa, duk da wani abun ma basu sanshiba, amma haka zasu amsa, sai dai idan basaso zasuci ka
an nefa suce sun
oshi.
Tsaf Ahmad ya lura basa cin abinci sosai, kuma bakomai bane sai rashin sabo da cimar nan
in, amma yay biris dasu a cewarsa da haka zasu saba da cin ai.
Itama dai Umm-Ruman bata ta
a cewa komaiba, dan ita takantama takeyi.
Zainab data fahimci komaice take
aukarsu a sace taje wajen Yaya Mudan ko Abu tace a saya musu wani abun ko biscuits ne haka.
Kwanansu Uku anan gidan suna gaisawa da
an uwa da abokan arzi
i, dan kullum cikin zuwa akeyi, abokan Ahmad sai kawo matansu sukeyi yimusu sannu da zuwa, su Sufyan duk an zama manyan mutane, dan shima yana aikinsa yanzu gashi yayi
iba abinsa, yaransa biyu shima yanzun.
Babane yace yakamata su koma gidansu hakanan, dan ya kula anan
in kamar a takure suke, musamman ma Rumana da kowa ya fahimci laulayin ciki takeyi, banda uban gayyar da saida yaji Ayyah ta fa
a sannan hankalinsa yakai.
Yaji da
i, amma sai antayama Rumana harara yake akan wai bata fa
a masaba, itako tai biris dashi.
Ita batasan da zancen gidaba, duk da dai taga an gyara gidansu tsaf, kowane sashe yasha gyara tamkar ba gidanba, an rushe sorayen
ofar gida guda biyu anyi guda
aya da shaguna a waje da aka zuba kayan saidawa a dukansu, dan
ofar gidan nasu ya zama wata
aramar kasuwa maiban sha'awa. Cikin gidan kuma dukda ba gini aka canja masaba yasha gyara sosai daya canja fasali saboda dabarun masu gini daya samu.
Da yamma bayan Mudan ya dawo daga kasuwa ya kwashesu a motarsa har zuwa anguwar da Ahmad yay gini wanda ko a labari bai ta
a sanarma Rumana ba, dukda ahima dai a hoto kawai yake ganin gidan, dan Mudan ne tsaye akan komai har aka gama.
Gidajene guda uku jere da juna, na Ahmad, saina Mudan, sai Abu kuma.
Anguwar sabuwar anguwace, amma kuma dai ta cika da gine-gine sabbi, sai dai babu hayaniya sosai da yake ba kowane ya gama dawowaba, amare ma sunfi yawa a anguwar.
Tunda suka shigo gate
in gidan ba
i da kwalliyar gold a jiki Umm-Ruman ta saki baki tana kallon gidan, bawani
ato bane amma kuma an masa gini mai
ayatarwa.
Ta kalli Ahmad dake murmushi, gira ya
aga mata tare da kashe mata ido yana kama hannunta cikin nasa.
Bata iya cewa komaiba tabisa, hakama yaran binsu sukai suna tsallen-tsallensu.
Mudanseer ya bu
ofar shiga falon yana fa
in,
Kowa ya shigo da addu'a, musamman ke Umm-Ruman dan dagake babu wata a gidanan harma dana Saudiyya
Dariya suka sanya, Ahmad yace,
Amma Mudan kai
an bukulune, ba
in ciki kake na
aro amarya?
Sosai suke dariya yanzu banda Ruman dake
arin
wace hannunta tana cika, Ahmad yay saurin sake dam
ewa yana dariya da fa
in,
Kinga gimbiyar mata wasa nake, ai kishiya ko a mafarki babuke babu ita
Nanma dai dariyar sukayi, banda su Haysam da tuni sun shige cikin falon da gudu sun
are kujeru.
An gyara falon tsaf, komai an saka a gidan, dan haka suka shiga zagayawa ko ina, a
asa akwai
akin Rumana sai
akin ba
i saina yara, akwai kuma wani anyi
ofarsa ta fita can waje shima dai na yaranne idan sunyi girma, sai kicin da kafin ka shigesa akwai dani farko.
Kasancewar falon babbane an shirya kujerune har kashi uku a cikinsa, dolene tsarin ya burge mai kallo.
Sai
afar bene da zata kaika can sama inda
akin boss Ahmad yake, kafin
akin akwai falo guda biyu da kuma wani
akin bayan nasa.
Gaskiya gidan yayi
yau matu
a, gashi an zuba komai masha ALLAH, Ruman ta rungume Ahmad tana hawayen jin da
i, yau sune da gidan kansu bayan wahalar haya da sukai na tsahon shekaru har a
asar da ba tasuba.
Dariya Ahmad yakeyi, ya jata jikinsa ya rungume yana lallashinta.
Haba Gwal
ina, minene abin kuka kuma anan?
Dolene nai kuka Yaya, UBANGIJI yay mana sutura kashi-kashi da baki bazai iya fa
aba, muna godiya a garesa irin wadda bata yankewarnan a saman harshe, Yaya kayi Surprise
ina wlhy, koda wasa ban ta
a kawo hakan cikin rainaba
Dolene mu godema ALLAH Ruman, zakuma mucigaba da gode masa har
arshen numfashinmu, naso na fa
a miki batun gidan amma sai nace bara dai na bari idan mukazo
ya gani insha ALLAHU, munrigada munyi yawa yanzu, idan mukace zamu zauna acan zamu takura musu muma mu takura, shiyyasa da Mudan ya samu fili nima sai nace ya bincika mana, to sai aka dace aka samu harma na Abu, a hankali mukaita ginawa ana hutawa har gashi an kammala cikin amincin ALLAH
Da
i yasa Rumana sake rungume Ahmad.
Ya dungure mata kai da fa
in,
Nima ai na rama ne, kina tare da new baby na amma shine ban saniba ko?
Dariya sosai Rumana keyi, ta kama hannunsa ta
ora saman cikinta,
To kayi ha
uri Yayana, ai gashinan kaji yanzu, ya kamata ace kafin kowa ya ringa sanin inada ciki kaine zaka fara ganewa, amma koda yaushe sai an fa
a kake ganewa
To ya na iya, nidai fa naji gimbiyar ta
ara
ano, amma sai ban ranfoba
yay maganar a cikin kunnenta.
Fuskarta ta
oye a
irjinsa suna dariya, shigowarsu Haysam yasa suka saki juna.
Gida suka koma a ranar, sai a washe garine suka dawo gidansu gaba
aya bisa rakkiyar
an uwa da abokan arzi
i, kowa nata yaba gida da tsarinsa, sai dare kowa ya kama gabansa aka barsu su ka
ai a gidansu, Zainab dai ta ma
ale wajen Gwaggo akan itafa tana can sai idan zasu komane.
To yazam ma zaman su Haysam ba sosai ananba, sai aka bar Umm-Ruman da Ahmad kawai, suma wani lokacin can gidan suke yini.
Suna kwana na tara da dawowa Ahmad yaje gidan Alhajin nan na anguwarsu da suka ta
a ha
uwa a saudiyya dansu gaisa yay masa godiya bisa alkairin da yayma su Baba, da kuma tsayawa da yay akan ginin gidajensu, dan shine yay tsaye akan komai har gyaran gidansu saboda sana'arsa kenan saida gidaje.
Alhaji yayi farinciki da wannan ziyara tasu Ahmad, sun kuma karramasu karramawa ta mutunci da girmamawa, sannan ya bama Ahmad dama akan ya
auki mota a gidan yaje yay amfani da ita har su tafi, dan baikamata yayta yawo a motar hayaba.
Ahmad yayi godiya da wannan karamci, ya amshi key
in da Alhajin ya basa suka koma gidama a motar daya bashin aro.
Satinsu biyu cif da dawowa baba ya zaunar da Ahmad akan maganar Samina, da kuma halin da mama gaje ke a ciki na ta
in hankali, dan yanzu lamarinta ya sake turewa sosai, zata zauna taita surutai tana fa
in tsiyatakun da sukai ita da inna mari, wani lokacin kuma saita ha
a kwanaki batai maganaba, sai dai kallon mutane da idanu.
Ahmad yaji tausayinta sosai, ya kuma aminta zaije ya fiddo Saminar kafin a shiga hidimar bikin su Mudanseer.
Washe gari kuwa tamkar yanda yay al
awari haka ya shirya shida Mudan da Abubakar da baba ba tare da kowa ya saniba suka nufi prison i
n da aka saka Samina.
Acan suka tadda Alhaji Hamisu dazai taimaka musu tunda shi
in sanannen mutumne kuma mai jama'a.
Koda suka iso prison
in, Ahmad da Alhaji da babane kawai suka shiga, akaba
r Abu da Mudan a mota.
Suna nan zaune kusan awa
aya da wasu mintuna sai ga Ahmad ya fito ransa a
ace, ya bu
e baya ya shiga ba tare daya cema su Mudanseer komaiba, sai dai bai rufe murfinba
afafunsa duk suna waje ma.
Suma yanayin da suka gansa a cikine ya sakasu yin gum da bakinsu basu iya cewa uffanba.
Suna nan zaune babu mai cema
an uwansa komai har kusan mintuna talatin sai ga baba da Alhaji sun fito.
Sam Ahmad baiko
ago kaiba dukda yaji takun isowar su Baba wajen, yanata danna waya abinsa.
Baba yace,
Sannu sarkin zuciya, Amadu wai sai yaushene zaka rage wannan zafin nakane haka? Daga magana sai kayi fushi ka fito?
Murmushi Ahmad yay yana
ago gansa zaiba baba amsa, sai idonsa karaf akan Yamusashshiyar tsohuwa mai kama da Samina.
Duk yanda yaso daurewa kasawa yay sai da yace,
Baba wannan
infa?
Baba yay murmushi mai ciwo yana kallon inda Samina ke tsaye kanta du
e a
asa tana hawaye, ya kalli su Mudan da suma sukai mutuwar tsaye suna kallonta sannan ya bama Ahmad amsa da cewar
anwarkuce Samina
A cikin matu
ar firgici sukace,
Samina fa Baba?!!