Sashe 52
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Munsha yini cir, sai kusan biyar muka baro gidan, inaji ina gani muka biya ta
ofar Gidanmu su Salima suka shiga suka
akko abu sukazo muka wuce amma ni sai dai kallo, sai da naji hawaye sun cikan idanu, banda aure waye ya isa maka katanga da gidanku? sai lokacin da akaso kaje.
__________________________________
Haka rayuwar taci gaba da shu
awa, wasu abubuwan na wucewa wasunsu na biyo baya, wataran masu da
i wataran sa
aninsu.
A wannan yanayin Samina ta koma gidan ma'aruff bayan sun masa shiri na musamman daga wajen malaminsu, tsafi gaskiyar maishi, a cewarsu sunga canji daga Ma'aruff
in, dan kuwa da kansa ma yazo ya bu
aci komawar Saminar.
Da farko ta tirje wai ita jan aji saboda taga yana lalla
ata, sai da Inna mari tai mata kaca-kaca akan ta zauna shirme ta lalata komai.
Aiko babu shiri ta dawo hankalinta ranar da yazo da dare ta shirya suka koma.
Tunda ta koma gidan ba'ace babu da
iba, dan kuwa dai tana samun kulawa fiye da da, sai dai bai fasa shan giyarsa ba balle neman mata, yawan dukantane dai ya bari sai idan ya nemeta ne ta
i saboda warin giyar da bataso shinefa zai laka
a mata duka ya kumayi abinda yakeso koda ta
arfine, daga
arshe kuma yay mata wanka da amai mai uban wari.
Data lura gardamarta ke kawo irin wa
annan matsalolin saita fara sauke rawar kai koda yazo a bugen idan ya nemeta bata hanashi kanta, haka za'ayi tana toshe hanci, babu zancen jin da
i ko farin ciki daga gareta, kawai ta mi
a kantane ya samu biyan bu
ata dan gujema buyaginsa.
Sannan kullum safiya bayan sunyi breakfast sai ya bata
wayoyin hana
aukar ciki tasha a gabansa yanzu, idan tai gardama tasha mari kuwa, kuma tilas tasha.
Wannan abu na tadama Samina hankali ainun, su da sukeda burin ta haihu dashi amma shi shine yake gudun hakan?.
Ta rasa hanyar da zata
ullowa al'amuran, tana son fa
ama su Nafy tana tsoro saboda garga
in da Inna mari tai mata akan ri
e sirrinta ga
awaye.
Gefe ga tsangwamar dangin miji, ko wata sabga ake ya kaita gidansu komawa take kamar wata mujiya a cikinsu, babu mai mata kallon arzi
i, to ana harkar masu ku
i ita talaka
iyar talaka wane damar hura hanci gareta?.
Wa
annan matsalolin ne suka tarumata akai ko
ibar kirki balle murjewar kwanciyar hankali bataiba, ga dai gida iya gida da kayan alatu amma babu wadataccen kwanciyar hankali a cikinsa.
Wani lokaci idan Ma'aruff ya tafka mata wata tsiyar takan ji a ranta da Yah Ahmad ne hakan bazata faruba sam, har kuka takanyi akan hakan duk da bataji a ranta har yanzu ta aikata ma Ahmad
in ba daidaiba.
Ga Umm-Ruman kuwa tanajin sabbin abubuwa a jikinta, musamman son kaza da jin bata sha'awar kaza, yawan barci da saurin fushi, lokuta da dama shi kansa Yah Ahmad
in sukan haura sama ta waya, yakanyi mamakinta tunda tun fil azal yasan batada kwaramniya balle akai ga rashin kunya gana gaba.
Tayi wata irin murjewa, fatarta kuwa tai luff har
yalli take, sannan tai haske sosai kamar yanda su Maman Ama ke yawan gulmarta yanzu akan wai bilicin takeyi.
Shirmen
uruciya baisa Rumana ta fahimci wasu abubuwan da takeyi da sukai canji ko mata nisa a yanzu ba, da abun ya fara tsamari saita koma danganta hakan da wai shawara ke damunta
Wata hikima ta UBANGIJI kuma sai ALLAH ya toshe ji da ganin Kausar da maman Ama akan fahimtar komai daga halin da Rumanan ke ciki.
Koda yake ita dai Kausar ma lafiyace ta mata
aranci, to maman Ama ma dai da alama laulayin sabon ciki takeyi, dan yanzu ko zamanma basa yawanyi sai lokaci-lokaci, shima zakiji gaisuwace sama-sama kowa ya samu waje ya kwanta.
Wannan yanayin ne ya kawoma gidan su Rumana yawan shiru, inba su Ahmad da Amatullah ke wasaba, gasu dai matan gidan babu mai
arfin yin wani motsi mai girma.