← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 99

Sashe 47

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kiran sallar farko na asuba ya tashi yay wanka, ya kimtsa tsaf sannan ya wuce masallaci, ana idar da salla bai zaunaba ya shigo gidan, duk yayma mazan gidan da suka dawo daga masallaci tare sallama.
Tunda ya dawo Umm-Ruman taki yarda ta kallesa saboda hawayen da takeyi, shi kansa dauriya kawai yakeyi, ya cire sim card
aya daga wayarsa ya bar
aya, gabanta yaje ya zauna a kan sallayar suna kallon juna, dukda ita ta du
ar da kanta ta
i kallonsa.
Ya ha
iye abu mai
aci daya tokare ma
oshinsa tare da kamo hannunta ya ri
e cikin nasa yana murzawa a hankali.

Haba Babie R, maimakon na samu
warin gwiwa daga gareki saikiyita kuka kuma? Na zaunefa baiga gariba, akwai abubuwa masu muhimmanci a gabanmu, idan ban tashi na nemaba wazai bamu?, maganar karatunki kwanan nan zakiga jarabawarku ta fito, fatanmu kufita da results masu
yau, dukda su baba sunce su Fa'iza aure zasuyi inhar mazansu sun amince zan
auki nauyinsu kutafi makaranta, dan yanzu anzo zamaninda sai kanada ilimi ake yi dakai, kimin addu'a kinji, namiki al
awarin insha ALLAHU wannan karon bazan da
eba zan zo, dan tunaninkima bazai bar zuciyata ta hutaba da har zan iya jan lokaci mai tsayi ban gankiba, nangaba ka
an duk inda zan saka
afa kema taki na wajen, dan bazan iya nisa dakeba sam kinji
Ba tare data
agoba tace,
Kayi ha
uri yaya na daina kukan, ALLAH ya tsare mini kai aduk inda ka tsinci kanka, ya azurtaka da samun halali mai albarka, ya nisantaka daga haramun komin farincikin da zata kawo maka, ALLAH ya kareka daga sharrin duk wani abu mai sharri, ya baka ikon cika al
awari a sauke nauyinmu dake kanka
Ahmad yay sassanyan murmushi yana sakin hannunta
aya ya
ago fuskarta, hawayen ya share mata yana fa
in,
To kukan ya isa haka ko, nagode da addu'arki gareni
Kanta ta jinjina masa tana ha
iye kukan tare da masa murmushi.

Yauwa Babie na kokefa, ga waya nan insha ALLAHU kullum zakijini karki damu kanki
Da mamaki ta kallesa ta kalli wayar,
Yaya yazaka
auki wayarka mai tsada ka bani, kaikumafa to?
Murmushi yay mata yana shafa fuskarta,
Umm-Ruman duk tsadar wayarnan batakai ko darajar yatsan hannunkiba balle ke kanki tafi
arfinki, karki damu ALLAH zai bu
a, insha ALLAHU zan sai koda
aramace kafin muga abinda ALLAH zaiyi, kinga zata
auke miki ka
aici kina
anyin kallo idan babu abinda kikeyi kinji, wannan karonma duk abinda kike bu
ata Mudanseer zai kawo miki, ga wannan dubu ukun ki ri
e a hannunki saboda wani abun nasan ba iya tambayarsa kikeba dan dukya gayamin komai, ALLAH yay miki albarka kinji
Godiya sosai Rumana ta shiga yimasa, farinciki da kaunarsa na sake mamayeta, haka ya mike ya
auki
ar karamar jikkarsa daya saka abinda zai bu
ata, itama mikewar tai ta rakosa har soro tana cigaba da share hawayenta.
Har zai fita ya dawo da baya, hannu biyu ya kamo fuskarta ya ha
e bakinsu, kusan minti
aya sannan ya saketa cikin sauke numfashi da sar
ewar halshe yace,
zanyi missing
inki sosai Umm-Ruman, zanyi missing
inki da komanki
Jikinsa ta fa
a tana fashe masa da sabon kuka, dan kalmar daya furta tazo matane a bazata, bai ta
a furta mata itaba sai yanzun, bayanta ya shafa yana murmushi, kafin ya janyeta daga jikinsa a hankali ya juya ya fice zuciyarsa na suya.
Rumana ta jingina da bango tana cigaba da kukanta, ta
auki kusan minti biyar a wajen sannan ta koma cikin gida..............
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu
_*https://youtu.be/HFjVgQVnmn0
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(26)*
............Gaba
aya yinin ranar haka ta yini sukuku fuska babu walwala, su maman Ama sunyi gulmar harsun gaji, har dare bata iya sakin jikintaba, dan koda su Salima sukazo bata shiga sabgarsuba, tunma suna tsokanarta har suka koma tausayinta da lallashi.
Washe garima dai zuciyarta duk babu sukuni ta tashi, gashi ta gwada Number
ayan layinsa daya cire amma bai shigaba, hakan ya tabbatar mata dai yana a
asa
in tunda dama babu waya ya tafi.
Su Salima na gama tayata aiki suka tafi gida, ita ka
ai suka bari tunda yanzu babu makaranta, sai islamiyya.
Kwanciyarta tayi a
aki, alwala kawai ke fiddota, abincima
in dafawa tai sai shayi ta ha
a tasha ta sake kwanciya.
Kusan bayan la'asarne tana kwance tajiyo hayaniya a tsakar gidan, bata motsaba balle ta fita, dan daga
akin tana iya jiyo komai, kishiyar Kausar ce tazo gidan ashe take ciwa maman Ama mutunci akan munafunci data saka Kausar ta
ulla musu wajen mijinta akan biyan ku
in makarantar yaranta.
Hayaniya dai sosai har ma
wafta suka shigo, wasa-wasa dai saiga gida ya cika, dan yanda nakeji ana hayaniyar sosai kamar za'a fasan bangon
aki kawai ya isheni amsa.
Har sukaci suka tsire bayan mijin maman Amatullah
in ya shigo aka raba da
yar ban le
aba, sai fatan shiriya da nake nema musu kawai.
Tun daga wannan ranar maman Ama da Kausar suka shiga gaba, babu mai kula wani a cikinsu, nidai nawa kallone, duk da kowannensu yana neman la
ewa ya shigo jikina danya soki
an uwansa, sam bana basu fuska nikam, danaga ma abin zai zama takura saina koma yin har wanke-wanke a babbar robata a cikin
aki kawai, dama dai shike fiddoni tsakar gidan harna da
e asamu damata, wani lokacin kuma su Fa'iza keyi.
Ranar da Yah Ahmad ya cika kwana goma da tafiya ina kwance a
aki bayan sallar zuhur ina kallon film
in da Abu ya turomin a waya kira ya shigo,
aro-
aro Number Yah Ahmad da yay save da suna *My N2* ta bayyana, wani farin ciki ya kamani, na lumshe idanu ina ha
iyar numfashi da sauri-sauri, kamar maijin tsoron ta
a wayar haka na danna alamar amsawa, kafin nakai wayar kunnena a hankali.
Dagani harshi babu wanda yay magana kusan Seconds goma.....

Babie R
ya Ahmad ya fa
a a hankali cikin katse shirunmu.
Idanu na sake lumshewa ina murmushi, nima na amsa a hankali da fa
in,
Uhyim Yayana

Har yanzu dai Yayan?
ya sake fa
a cikin sanyaya murya.
Dariyace taso kufcemin yanda yay maganar irin kamar a shagwa
innan, na danneta da
yar, amma sai jinai yace,
Dariyama kike mani ko? Babu damuwa zan rama ai nima

Ba dariya nakeba fa Yaya, ina yini?

Badai ha
ura zanba saina rama, ina fatan kina cikin
oshin lafiya?

Alhmdllh Yaya, sai dai kewarkafa
Da
i ya kama Ahmad jin furucin Rumana, yay murmushi mai sautin da har take jiyowa,
Nima hakan take Babie R, gaskiya kice na dawo gida
Dariya Umm-Ruman ta sanya masa, dan yanzun kam ciki shagwa
a yay furucinsa na
arshe, tace,
Tab ai yayana idan ta nice ka dawo da gudu ma, to amma kuma banason ka wahala, kai zamanka ina nan ina maka addu'a

Da gaske Babie na?

ALLAH kuwa yaya
tai maganar da alamun jin kunya.

Tom shikenan ta hannun damar, yanzu miye labari?

Labarai kam da yawa yayana

To wanne zan samu daga ciki?

Saika za
a ka darje
Yace,
Inye kaga Ahmad
an gatan Ruman, to abani na soyayya
Siririyar dariya Rumana tayi tana rufe fuska kamar tana gabansa, tace,
Kai yaya ALLAH sai nake ganin kamar ba kaiba
Dariya sosai ta bashi shima, dan haka ya shigayin kayansa,
Wato kamar ba niba ko? To ai kece kika maidani hakan Babie R, shiyyasa nake yaba
arin ki, dan na kula da zafinki kikazo dan kin tsare ko ina babu wasa

Nagode Yayana
Rumana ta fa
a tana share hawayen jin da
i dake silalo mata saman fuska.

Nine ya kamata na gode miki babie na, yanzu dai ki huta abinki, muna kasuwane, dama nakirane saboda yanzun nan na
ora layin akan waya, idan muka tashi zan kira kinji

To Yaya ALLAH ya bada sa'a, sai anjima

Okey babu damuwa, amma idan na sake kira karnaji wannan Yayan
Murmushi Umm-Rumana tayi, koda ya yanke saita sumbaci wayar tana rungumeta a
irji.
Tun daga wannan kiran sai yazam kullum da daddare Yaya Ahmad saiya kirani, nikuma nakan kirashi da safe na gaishesa.
Chapter 47 · 0% Book details