← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 99

Sashe 39

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kinga da ki fara
ata lokacin karantawar gara ni na karantar dake ai ko?
Nanma ya sake fa
a muryarsa na sake shigewa cikin ma
oshi, ga ruwa kuma anata zabgawa tamkar da bakin
warya.
Komai ya
acema Rumana, tambayar kanta take anya kuwa Yah Ahmad ne wannan kokuwa wani daban?.........
Saukar la
ansa saman nata babu zato ko tsammani ya ida rikitar da guntun tunanin nata, daga nan kuma komai ya canja salo, magiya, kuka, ro
o, ban ha
uri, babu wanda Rumana batayiba, amma sam Ahmad baimasan tanaiba, dan kuwa tuni yama rasa jinsa da ganinsa shi, abinda duk yazo masa a rai kawai yake gudanarwa da iya basira da
warewar da ALLAH yay masa wadda shi kansa baimasan yanada itaba sai yau ya keyi
Lallai Umm-Rumana taga daren alkairi na ha
a, dan Ahmad baije da wasaba, sosai ya nuna gwarzantakarsa a zahiri ba tareda tunawa da wadda yake a filin dagarba, gashi ya hanata dukkan damar da zatai kukan da wani zaiji, dukda ma ruwan da ake zubawar kuwa bazai bar wani jin nata ba.
Ha
iyar zuciya kawai take a jikinsa dan zuwa yanzu kukanma ya gagara zuwa da hawaye, shi kansa yayi laushin da ko hannu ya kasa
agawa domin lallashinta, ya dai turata jikinsane tamkar zai maidata ciki, idonsa na zubarda hawayen da shi kansa baisan dalilinsu ba, kawai saukarsu yakeji akan kumatunsa.
A haka wahalallen barci ya sace Umm-Ruman dake ta sauke tagwayen ajiyar zuciya har lokacin, yaja kusan awa
aya bai iya ta
ukama kansa abun
warai ba balle ita da yakejin illahirin jikinta ya
auki zafin zazza
i, haka ya daure ya janyeta a jikinsa tare da bargon ya sakko daga gadon yana layi na rashin
warin jiki saboda faruwar sabon al'amari da ga
ansa basu ta
a fuskantaba a rayuwarsa.
Ya
auki filas
in shayinsu kozai samu ruwan zafi, sai dai wayam, dan
azun dashi Rumana tai masa amfani, tsaye yay yana nazarin mafita, dan kuwa dai ya zame masa tilas taimakama Rumana tun a daran kodan yanayin gidan da suke ciki, basai da asuba yace zaita fa
i tashiba ana
are musu kallon
urilla.
Dole ya
auki shawarar zuciyarsa ta
arshe ya kunna risho ya saka ruwa a tukunya ya
ora.
Babbar roban Rumanan daba fitama take da itaba sai zatai wanki ya
auka ya ajiye a tsakar
akin, sai da ruwan yay zafine sannan ya juyesa ya sake
ora wani ya nufi gadon.
Har yanzu ajiyar zuciya kawai Rumana ke saukewa cikin wahalallen barcin daya
auketa, ya janye bargon da take ciki yana
arin
agota, amma koda ta bu
e ido saita fashe masa da kuka saboda azabar da illahirin jikinta ke mata.
Yatsansa ya
ora saman bakinta yana fa
in,
Shiiii
dole tai shirun kuwa tana ha
iye kukan da
yar.
Sosai yay mata gashin datasha kuka kuma taji da
insa, sannan ya nuna mata yanda zatai wankan tsarki dukda bashida haufi akan ta iya tunda suna zuwa islamiyya.
Kafin ta kammala ya koma gaban gadon ya kunna fitilar wayarsa ya haska zanin gadon, bawani
aci yay sosaiba, amma dukda haka yasan za'a iya ganewa, dan haka ya yayesa gaba
aya, dirowarsu ya bu
e ya ciro
ayan da dama guda biyune kacal zanin gadon,
aya mai tsada
aya mai
aramin ku
i, shiya shinfi
a, dai-dai Rumana daketa hawaye ta kammala tsarkale jikinta, da kansa yazo ya taimaka mata ta fito a roba, sai faman kare
irjinta take da hannu wai karya gani
Ya maida mata rigarta yana zaunar da ita saman gadon, sai mutsu-mutsu take saboda zafin da takeji zaman neman gagararta yakeyi, lura da hakan da Ahmad yayine ya sakashi fa
in,
Sorry
Banza tai masa, shiko ya dubo paracetamol a kayansa yazo ya zauna gefenta ri
e da kofin ruwan daya
ebo ya bata, dayake bata da matsala da shan maganin saita amsa tasha, ya taimaka mata ta kwanta ya lullu
eta.
Shima tsaftace jikinsa yayi a
akin, ya bu
akin ya watsa ruwan dan har lokacin ruwa ake makawa sosai, goge duk inda suka ji
a yay tsaf, ya maida komai inda ya
akko sannan yasaka abin salla yay nafila raka'a biyu yana mi
ama UBANGIJI sin
i-sin
in godiya, ya da
e yana zubama ALLAH kirari da doguwar addu'a ga Rumana harma da iyayensu da suka kasance sanadin komai.
Kafin shima yasha paracetamol
in da
yar dan wani zazza
ine ke neman rufesa shima
in, cikin barci Umm-Rumana tajisa cikin jikinta dake zafi zau da zazza
i, da yake shima nasan ya
au zafi sai baiji natanba sosai, haka ya kuma ma
aleta yana gyara musu bargo............
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(22)*
...............Da asuba Ahmad ne ya fara farkawa, ya bu
e idanunsa da
yar saboda nauyin da sukai masa na rashin samun isashshen barci, Umm-Ruman na kananna
e a jikinsa, sai dai su duka zazza
in ya sauka.
Wayarsa ya lalubo
asan filo ya kunna fitilar, gaba
aya
akin ya gauraye da haske, ya shafa kan Rumana dake lafe saman
irjinsa a hankali, komai na daren jiyane ya shiga dawo masa, ya sauke sassanyan numfashi yana fa
in,
ALLAH yay miki Albarka
akan la
ansa.
Cikin rashin son ya tasheta ya
arin zameta daga jikinsa, tako sake ri
eshi dan sanyin da takeji bataso ta rabu da koma miye ta ma
ale.
Murmushi ya sauke a hankali tareda busa mata hucinsa cikin kunne,
an sautin hucinne ya sakata motsawa ka
Ganinfa da gaske ba tashin zatai ba sai ya kai bakinsa saman kunnenta ya fara magana,
Ruman kibar Yayanki ya tashi lokacin salla yayi
Sarai Umm-Ruman taji maganar Ahmad cikin kunnenta, dan tunda ya kunna fitila ta farka, amma kunya ta hanata koda motsin da zai gane.
Sake shige masa jiki tai tana fa
in,
Uhm-uhm

Uhm-uhm ko? to ai nasan maganink......
Kafin yakai
arshe tai azamar raba jikinta da nashi, ta matsa baya tana juya masa baya.
Sosai abin ya bashi dariya, dan haka yay murmushin da har take jiyo sautinsa.
Bargon ya yaye yana zura
afarsa
asa da fa
in,
Matsoraciya da ki tsaya mana
Ita dai batako motsaba harya bu
akin ya fita bayan ya zira doguwar riga.
Har lokacin ana
an yayyafi, shiyyasa Ahmad da yayo alwalan sai ya dawo
aki.

Wai bazaki tashiba?
yay maganar idonsa akan Umm-Ruman da har yanzu take na
e akan gadon, ita duk wayonta sai ya tafi salla zata tashi, amma jin ya dawo
akin ya bata tabbacin anan zaiyi shima.
Tashi tai da
yar, dan har yanzu ga
anta ba daina mata ciwo sukaiba, ga
an zafi har yanzu tanaji, bata yarda tama kalli sashen da yakeba koda wasa, shiko yana tsaye saibin ta da kallo yake sabida ganin yanda take tafiya da
ingishi, duk da ya lura da
unbin jarumtar da takeson nunawa dan ganin tafiyar ta tafi dai-dai.
Sai da ta ficene ya sauke ajiyar zuciya yana lumshe idanunsa da bu
ewa lokaci
aya.
Cikin dauriya da
arfafa kanta take taku saboda ruwan da akasha, danma tsakar gidan nasu duk sumintine, alwala itama tayi bayan ta shiga bayi ta fito.
Lokacin data dawo
akin yana zaune yana jiranta, mi
ewa yay idonsa a kanta, itako ta
i yarda yanzun ma ta kalli ko sashen da yake, baice da ita komaiba harta kimtsa tazo inda yake tunda taga alamar jiranta yake ya jasu sallar.
Hakan kuwa akai ya jasu suka sallaci asubahi, bayan sun idar yaja dogayen addu'oi a garesu da al'ummar musulmi baki
aya.
Koda suka shafa Rumana na zaune a bayansa batako motsaba, kanta dai a
asa tana wasa da yatsun hannunta.
Zamansa ya gyara ya jingina da jikin hado yana mai fuskantarta, sai dai baice komaiba kallonta kawai yake tamkar ya samu tv.
Ai sai jikin mutuniyar taku ya nemi fara tsuma, cikin sal
ewar halshe ta fara gaishesa,

Uhm u..hm Yaya ina kwana, ya gajiyar tafiya?
Guntun murmushi yayi yana
ora dukkan hannayensa saman gadon cikin mi
ar dasu, har sannan kuma idon nasa a kanta yake.

Lafiya lau Amaryar Ahmad, ya
ari?
Shiru tai dan bata fahimci
arin mi tayi ba.
Ya sauke hannayensa tare da kai na damar ya
ago ha
arta,
Kalleni nan
yay maganar babu wasa.
Dolenta ta
ago idanunta a hankali ta saka cikin nasa daya kafeta da su.

Bakin ya mutu ne?
Yay maganar yana matso da fuskarsa daf da tata.
Itakam ta rasa yaya zatai da Yah Ahmad, shi baisan kunyarsa takeji bane halan? Tun daga dawowarsa jiya ya koma mata tamkar bashiba a komai.......
Iskar daya busa mata saman idanu ya sata lumshesu sosai tsigar jikinta na tashi, ya jawota gaba
aya jikinsa, ya cire mata hijjabin tare da fa
in,
Yaya jikin?
Baki ta
an kumburo masa ka
an da fa
in,
Nidai lafiyata lau fa Yaya
Chapter 39 · 0% Book details