← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 99

Sashe 94

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

An kar
i su Ma'aruff cikin gaggawa saboda asibitin su Adam sukaje, hankalin Adam yayi masifar tashi da ganin halin da Ma'aruff yake ciki, ya kwana biyu basu ha
uba saboda shima aiki yay masa yawa a tsakanin nan.
An samu damar ceto rayuwar mamansu Ma'aruff da hawan jini ya nema saka zuciyarta bugawa, yanayin da take na firgici yasa dole akai mata allurar barci danta samu hutu.
Ma'aruff kam gwaje-gwaje aka shiga masa, bayan bincike mai zurfi aka gano hantarsa tayi masifar kamuwa da ciwo harta harbi
odarsa, ba komaine ya jawo hakanba gareshi sai giyar da ya maida ruwa
Hankalin
an uwansa ya kuma tashi kololuwa, basusan yanda zasu fassara wannan tsakaninba a rayuwarsu, a daren jiya
an fashi sukai musu dirar mikiya a gida bisa jagirancin mahaifin Mufida da
iri da muzu babu kunyar ALLAH yazo musu a zahirinsa, bayan ya gama zayyane musu komai dangane da burinsa a kansu tare da zage momi tas sannan suka
wace komai, dukkanin takardun company
insu da dukkanin na kaddarorinsu, ya kuma saka akai musu dukan tsiya, dukan da yay tunanin momi ta mutune suka fice suka barsu.
Sai dai da yake shi rai a hannun ALLAH yake ba wani shegeba, sai ALLAH yasa babu wanda yama samu wani mummunan rauni, sai dai sumar da sukai da kuma ciwuka da targa
e ga wasunsu.
Da taimakon ma'aikatan gidan aka kaisu asibiti tun a daren, shinefa aketa kiran Ma'aruff bai amsaba, hankalin momi ya tashi ta matsa sai tazo ta ganshi duk da tana cikin halin rashin jin da
in jiki, amma tana tsoron kar shima su Mufida sun masa wani mummunan abun, shinefa sukazo suka iske wannan musibar kuma ta saida gidan Ma'aruff din dasu Mufida sukayi da halin ciwo da yake a ciki.

*_MAI RABON SHAN DUKA, BAYAJIN
O SAI YA SHA_*
Dolene a kira ahalin Ma'aruff da wannan kalma, dan itace dai-dai da yanayin da suka tsinci kansu a ciki a halin yanzun kam.
Lokacin da duniya ke kai masa babu wanda ya isa fa
a masa giya nada illa ga
an adam, yasha fa
ama Samina cewar ku
insane, jikinsane, sannan ra'ayinsane, sai gashi itama giyar kuwa da dukiyar sun tabbatar masa da su lokacine dasu, sannan shi komai a rayuwa da bawa yakeji dashi wata rana labarine, (watarana ma masu labarin baza'a samuba inji babana
, haka yakansha fa
a mana cewar duniya labari, watarana masu labarin babusu
, ya rabbi ka gafarta masa da dukkan wa
anda suka rigamu kwanta dama).
Momi dake ganin Samina bata dace da rayuwar
antaba saboda
iyar talakawace ita, shiyyasa ta aura masa
iyar
an uwanta wanda batasan shaho bane a gareta, ya da
e cikin shawagin ganin ya
auke dukkan wani jin da
inta, ga samako nan ya biyo baya wanda ya dace da ita.
Duk tsiyar da Ma'aruff ke aikatawa ta shaye-shaye da lalata
an jama'a sarai ta sani, kuma tanaji tana gani amma soyayyarsa ta rufe mata ido ta kasa
arsa saboda karta
ata masa rai ko makamcin hakan.
Gashi yau babu dukiyar, babu lafiyar, babu komai da suke tun
ahon dashi ko ta
amar, komai ya
are, komai ya lalace tamkarma ba'a tarasuba.

Kwanansu Ma'aruff uku a asibiti mummunan al'amari ya sake zuwa garesu, dan kuwa dai
amfashin da baban mufida yasa sukazo suka
wace komai nasu Momin, shima sun
wace komai daya amsa saboda ya
i biyansu kamar yanda yay musu al
awari, shinefa suka bishi har hanyar birnin ikkon daya fece wato legas, suka
wace komai sannan suka saka tirela tabi takan motar da suke ciki.
Babu wanda ya shura kaf
insu, Baban mufida, mamanta,
annenta mata biyu da namijin daya fidda video
inan nasu Samina, sai Mufida da Afrah.
Wannan tashin hankalin gawarwaki da Momin ma'aruff ta gani na ahalin
an uwanta ya saka jininta ya sake
ololuwar hawar da
arin jikinta ya dakata da aiki.
Saiga Ma'aruff na kuka rurus tamkar wani mace,
iyar
waya
aya daya haifa a duniya ya
wallafama rai ta tafi ta barshi, ya tuna sanda Samina ke ro
onsa akan karsu zubar mata da ciki amma suka
i saurarenta, ya tuna
ammatan daya saka aka zubarma ciki duk dan gudun karya haifi
an shege.
Kuka yake tamkar ransa zai fita, Adam yana lallashinsa, amma ina bama yajin wannan lallashin, sambatu kawai yake da fallasa sirrin abubuwan daya aikata a rayuwarsa ta baya lokacin kudi nakai masa, ga
yau, ga lokaci, ga
uruciya, ga dama duk shi ka
Ko a mafarkinsa bai ta
a tunanin riskar irin wannan ranarba, kai kodama kwatankwacinta, gani yake tunda ALLAH ya basu bazasu ta
a zuwa
asaba har gaban abadan, komai zai cigaba da zama bazasu rasaba.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya Ma'aruff da momi suka cigaba da jinya, tun suna asibiti ana kula dasu har aka tattarasu aka maida gidan, dan Adam
inma dake taimakonsu yaji nauyin yamasa yawa dan haka ya sahilema kansa.
Basu da komai sai gidan dasu Momi suke ciki, anan suka cigaba da zama cikin yanayin rayuwa mai tsanani,
an aikin gidan duk sun gudu, matsin rayuwa da abinda Ma'aruff ya shukama
an wasu ALLAH ya jarabci
annensa suma da tsintar kansu a wani mummunan hali, dan kuwa
iri da muzu sun zama karuwan cikin gida, saima sun fitane zasu samo musu na abinci, lokacin da Ma'aruff ya fahimci halin da
annensa suke ciki yayi ba
inciki mai tsanani, yayi kuka yayi nadama mai yawa akan lalata rayuwar
an jama'a da yayi, yakuma tabbatar da ita wannan rayuwar idan ka cutar da wani yanzu tun a duniya ake fara ganin sakamako bama sai an mutuba.
Haka suka cigaba da rayuwa komai na
ara lalacewa da ta
arewa har tsahon wa
anan shekaru, duk wanda yasan Ma'aruff a yanzu ya gansa bazai yarda shineba, yayi ba
i ainun, ga cikinsa yawani zama
ato, haka zakaga wani lokacin yayi wata mahaukaciyar kumbura tamkar za'a ta
ashi ya fashe, wani lokacin kuma sai kaga ya
an sauka, lamarin abin tausayi da matu
ar tashin hankali.
Itama dai Momi tanata fama, da kuma ALLAH ya kawo iyakar abin a wani daren lahadi ta amsa kiran UBANGIJIN al'arshi.
Su Ma'aruff sunsha kuka sosai, har shima jikinsa yaso ru
ewa.
Wannan mutuwarce ta girgiza
annensa sukace aure zasuyi, ALLAH kuma ya taimakesu suka samu mazan auren a hannu, duk da basu kai yanda sukai fataba, dan inda a dacan bayanema sukazo sukace suna sonsu tabbas zamasu iya cewa zasu halakasu, dan ko
an aikin gidansu basu kaiba.
Amma halin rayuwa yau sai gasu matsayin mazan aurensu, haka aka
aura auren babu wani shagalin biki sam, aka mimmi
asu
akunansu tamakar auren dole.
Suka shiga gidan auren kuma kowacce tai gamo da sabuwar rayuwa mai ban tsoro, tsangwamar dangin miji data kishiyoyi, harma da rayuwar da ba'ai sabo da itaba
A yanzu haka dai Ma'aruff shi ka
aine a gidansu tamkar wani maye, ga ciwo ga ka
aici, ga rashin abinci, wani lokacinma sai ya fita ya barato abinda zaici, sai kuma ma
waftan da sukaga ALLAH suka tausaya masa suka kawo masa saura idan sun rage dan karsu zubar.
Haka zai amsa ya cinye tamkar wani maye, wanu lokacinma yanaci yana kuka.
Duk yawan abokansa baya ganin kowa, duk yawan
ammatansa baya ganin kowa, ma'aikatan da ke
ashinsa baya ganin kowa, danginsu na wajen uwa dana uba da abaya suke nane dasu yanzu baya ganin kowa.
Yanzu ya sake tabbatar da lallai al'ummar wannan
arnin dukiya suke mutuntawa da darajawa ba
an adama
an uwansuba, idan kanada dukiya zaka taka kowa ya taku, hakama idan kanada mulki, amma daga lokacin da akace kaiba kowan kowa bane zance kuma ya
aci kenan, kowanma mantawa yake dakai a sha'aninsa

Ya rabbi kasa mufi
arfin zukatanmu, ka rabamu da mummunar
addara, ka yafe mana kurakuranmu, ka saka duniya a tafin hannunmu karka sakata a zukatanmu
_________________________________
Kowa yabar gida gida ya barsa, wannan itace kalmar da Ahmad ya ayyana yayinda yake zu
ar iskar
asarsa ta Najeriya abar alfaharinsa,
asar da bashi da kamarta duk duniya, yana son
asarsa, yana kuma burin ganin ya dawo rayuwa a cikinta.
Ya shafa bayan Abu-Turab dake kwance a kafa
arsa yana barci, tare da sake dam
e hannun Haysam dake cikin nasa.
Umm-Ruman da Zainab na biye dashi a baya, sai Abu-Talib da shima yake tare da Zainab
Kowa yasan da dawowarsu a wannan rana, sai dai gudun karsu wahal da kansu wajen zuwa tarbarsune ya saka Ahmad yin gum da bakinsa bai fa
i ainahin lokacin da zasu sauka ba, Mudanseer da Abubakar ne kawai suka sani, shima Abu
in yazo gidane saboda dawowar su Ahmad
in, amma har yanzu yana porthercout abinsa, zamu ma iya cewa shikam yazama
an can.
Rumana ce ta fara hango su Mudanseer dake ta kalle-kallen neman inda zasu hangosu, duk da sun canja mata matu
a dan dukansu sun sake girma da
iba, ga gayu irin na samarin zamani, tai murmushi tana fa
in,
Abu-Haysam ai gasu Yah Mudan can ma
Inda ta nuna ya kalla shi da Zainab, aiko suma sai idonsu akan su Abu
in wa
anda sufa har yanzu basu gansuba sam.
Zainab ce ta gwargwa
ama Abu-Talib magana a kunnensa, dan haka ya
ira da gudunsa zuwa gasu Mudan.
Ahmad da baisan abinda Zee ta fa
ama Abu-Talib ba ya shiga
wala masa kira, amma sam yaron nan ko juyowa ya
i yayi, sai ca yake
Abbu ka jirani ina zuwa
Rumana ta dafe kanta da fa
in,
Ni Umm-Ruman! Rabbi ka shirya Abu-Talib, yaro kamar ana ka
ashi da ruwan hanji?
Zainab dake dariya tace,
Nicefa na aikesa.......
Bata gama rufe bakiba Abu-Talib ya isa inda su Mudan suke.
Ji kawai Mudan yay an rungume masa
afafu ana fa
in,
Yauwa na Aunty Zee na kama mikishi har kizo
Da sauri Mudan da Abu suka kallesa, dan yayi maganarne da larabci, sunan Zainab da ya ambata kawai sukaji su dai.
Chapter 94 · 0% Book details