← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 99

Sashe 37

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Hakan ya fi
Gwaggo ta fa
a a ta
aice, daga nan shiru
akin ya
auka babu wanda ya sake cewa uffan a cikinsu, shi dai Ahmad badan hirar ta ishesa bane, haka ita gwaggon, tadaiyi shirune saboda dama tun fil azal babu irin wannan sabon na doguwar hira a tsakaninsu.
Kusan mintuna biyar saima ta mi
e ta fice tabar masa
akin gaba
aya.
Sassanyan murmushi yayi yanajin
aunar mahaifiyar tasu cikin ransa, maimakon tace ya tashi yaje, shi yaga ta koresa shine ita ta bar masa
akin dan kar ace ta saka
an fari a
aka suna hira.
Kai shikam bazai yarda Rumana taima
arsa ko
ansa na fari wannan abunba gaskiya, dan kuwa akwai cutuwa, yanzu shi badan gwaggon ta samu Ayyah mai
yawar zuciya ba da yaya kenan?.
Mi
ewa yay yaje ya haye gadonta ya kwanta kamar yanda yakeyi a
akin Ayyah.
Gwaggo dake tsakar gida tana
an kaye-kaye saboda ganin hadari sai zuba ido take taga ya fito amma shiru, gashi Ayyah na sashen baba saboda yau itace da girki, yaran kuwa duk sun fice wajen kamu sai Zainab ka
ai a gidan itama tana sashen su Samina.

akin ta dawo dan taga mi yakeyi a ciji da bazai fito ya tafi gidaba gashi har goma tayi, dan taskar labaraima akeyi a redio.
Sosai mamakin ganinsa saman gadonta ya kamata, dan sam koda yana yaro ba
abi'arsa bace hawar mata gado, sai da
akin Ayyah.

Kai lafiyarka kuwa? Wace irin
abi'ace wannan?
Dariyace taso kufcema Ahmad dako motsi baiyiba, amma sai ya daure ya ha
iye da
yar yana fa
Oh gwaggo bakiso na hau sai
anki kawai su Mudan? To nima ai suna hawa gadon
akinmu idan sun shiga shiyyasa na rama, kuma wlhy ki tambayi Ayyah kiji
Ayyah dake tsaye bakin
ofa ta kwashe da dariyar sha
iyancin Ahmad,
ALLAH ya shiryeka
an albarka, ammafa kamin dai-dai, maza ka rama mana kuwa muma hawar mana gado da
anta keyi ehe

Yauwa Ayyah ta, shiyyasa kike burgeni akan fa
ar gaskiya
Harara Gwaggo ta bankama Ahmad tana cije baki,
Tashi ka fitarmin a
aki fitsararren banza kawai
Kasa daurewa Ahmad yay ya sakko yana dariyar yanda Gwaggo ta ha
e gabas da yamma kamar zata makesa, yayinda Ayyah ke tayashi daga waje tana fa
in,
Kaga fito kama tafi gida karta makemin kai daga dawowa

Aifa ganinan Ayyahna
Gwaggo dai bata tanka musu ba, duk da tana jiyosu suna mata dariya a tsakar gida har su Fa'iza suka shigo.
Ha
e fuska Ahmad yay yana kallonsu, dukansu sunsha jinin jikinsu duk sai sukai tsaye suka kasa
arasowa.

Daga ina kuke a wannan lokacin!?
Tuni jikin Sadiya ya fara
ari, hakama Salima uwar tsoro, sai Fa'izace cikin
arfin hali tace,
Yah Ahmad wajen kamu

Kamu?, har zuwa wannan lokacin da yake baku da hankali?
Guri
aya duk suka cure saboda tsawar da yay musu.
Ayyah tace,
Wlhy nima tun
azun abin ya dameni, babanku ma sai fa
a yakeyi, namazo ne nai maka maganar kozaka tura Abu yaje ya kirasune
Sosai ran Ahmad ya
aci, yace,
Okey sabon iskancin da yazo muku a kai kenan saboda bana gidan?

Wlhy A'a yaya, dan ALLAH kayi ha
uri bazamu sakeba
Mudan dake shigowa ta bayansu ya tallare
eyar Sadiya dake farko shima yana masifa,
Yah Ahmad karka wahal da kanka ai tun acan saida na basu maruka bibbiyu marasa mutuncin

Oh kace kainema kaje ka taho dasu?
cewar Ayyah.

Wlhy kuwa Ayyah, tun kusan takwas nake zuba idon ganin sun dawo amma shiru, har tara shiyyasa nai azamar
arasa
inkin danake nabisu har can, sun mi
afafu sam basuma da alamar tahowa

wafa Ahmad da takaici ya isa yayi, ya nunasu su duka yana fa
in,
Wlhy daga yau wanima cikinku ya sake zuwa fatin saina kusa halakashi a gidannan,
an iska kuwuce kuba mutane waje kawuna kamar she
ar angulu
Da gudu suka shige
akin Gwaggo dake saurarensu daga ciki, babama duk yana jiyosu, ya kumaji da
in yanda Ahmad da Mudanseer sukai musu, baida haufi akan tarbiyyar
ansa, koda baya numfashi su Ahmad garkuwar
annen sune.

Ganin iskar hadari ta fara tasowa Ayyah tace,
an albarka maza gida kafin wannan ruwan ya sakko kaji, ka gaida
iyar tamu
Sallama yay musu ya tafi, bayan ya le
a yayma su Iya ma sallama, wadda ta bashi wani abu a robar swan tana fa
in,
Ungo wannan ka kaima Rumana, tashashi yanzu kafin ta kwanta

To Uwargida ran gida za'a bata ta gode, amma minene haka kamar zuma?

To shugaban matambaya ba zuma bace, maganin shawarace da naji su Salima nata
orafin bata gajiya da kwanciya, shiyyasa na ha
a matashi kartazo wajen taron nan taita langa
e-langa
e, tasha kamar kashi
aya bisa hu
Dariya Ahmad yayi yana cewa,
Oh kajimin iya, kina nufin matata raguwace dai kawai a fakaice?, karki damu nan gaba ka
ofar gidannan saita mata kasa

Dako nayi farin cikin hakan
wal uba kawai, kaima ai gakanan ka
akko sanwar fara kiban kamar iliyasu
Fita Ahmad yay yana dariya Malam dake kwance yana tayashi.
A waje yay sallama da abokansa dake shirin shigewa gidajensu, ya tari Napep zuwa gida saboda harma an fara yayyafi.
A lokacinne kuma motocin su Samina ke isowa, da alama dai lokacin aka tashi daga kamun nasu da yasha banban dana saura.
Dan kowa dai yasan da yamma ake kamu tare da dangin amarya, dangin mijima
alilan suke zuwa, to ita nata dangin mijin sunfi yawa, danginta
aikune iya ma
an uwan mama gaje ne, sai tarin
awayenta.............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(21)*
...........Napep
in daya
akko Ahmad na tsayawa a
ofar gidan ruwan na
ara
arfi,
ari biyu ya mi
a masa, baiko tsaya amsar canji ba yace yatafi kawai.
Kusan tare da mijin Kausar da shima ya iso yanzu suka shiga, sama-sama suka gaisa yanama Ahmad barka da dawowa kowa ya shige
aki saboda saukar ruwan mai
arfi.
Rumana da tun
azun tai shirin barcinta, harta gaji da jiransa ta
auki wani novel tana karantawa, zaune take saman gado ta jingina da fuskar gadon fitilar da batir yay sanyi na a kusa da ita gab yanda zataga rubutun.
Ajiye buk
in tai tana masa sannu.
Kallonta yay yana amsawa ya janye idanunsa,
arin cire doguwar rigar jikinsa yayi yana fa
in,
Kina ganin ruwa amma bazaki rufe
ofaba?
Kanta a
asa saboda ganin zai cire riga tace,
kayi ha
uri Yaya, dan karna rufene kuma barci ya
aukeni kazo kaita bugawa banjiba
Baice komaiba sai
arin rufe
ofar da yakeyi, hasken fitilar
akin bai wani wadata ba, dan haka ya
auka wayarsa ya kunna fitilarta, sosai Umm-Ruman ta kuma takura, amma ta lura shi ko a jikinsa.
Ganin yanda ta takura kantane ya sakashi bu
e jakkar kayansa ya
auki farar t-shart ya saka, duk da yasan idan zai kwanta saiya cire saboda hakan ya zamar masa sabo.
Sai a lokacin Rumana ta
an samu sukuni, dukda ba iya kallonsa taiba daret tadai samu zarrar mi
ewa ta kawo masa ruwan sha.
Amsa yay yasha, dan
an gudun shigowa gida da yay ma
ogwaronsa harya bushe, kallo
asa-
asa ya bita dashi, ta canja kayanta ta saka doguwar riga mara nauyi ta barci har
asa, sai
amshi ne mai da
i ke fita daga jikinta.
Dan duk yanda Yaya Raheenatu da Sakina suka koya mata bata mantaba, sun tabbatar mata koda wasa karta bar jikinta babu
amshi musamman da daddare idan Ahmad na gari, hakan ne data tuna ya sakata bayan fitarsa taje tai wanka duk da tana kallon su Kausar na gulmarta bata kulasuba, tazo ta shafa mai sama-sama saboda zafin hadari daya
aure garin, tabi lungu da sa
o na jikinta da khumra sannan ta zira doguwar riga tai zaman jiransa tana karatu......
Chapter 37 · 0% Book details