← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 99

Sashe 84

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

__________________________________
*_SU UMM-RUMAN A JIRGI ZA'A BAR
Cike zuciyarta take da kewar ahalinta, gefe kuma na cike da farin cikin zuwa ga mijinta da tai kewa tsawon watanni takwas, tare da
unbin
oki zuwa
asar da kowa ke fatar ganinsa a ciki.
Ahmad na filin jirgin tarbarsu tun kusan awa
aya saura su sauka, yana cikin tsagwaron zumu
i da baki ma bazai iya furtawaba, Gaddafi da matarsa Jiddah da
arsu data haifa mai suna Subayya sunata masa dariyar zumudin da yake famar yi, bai kulasu ba, idonsa akan
ofar jirgi da mutane ke fitowa
Can kuwa saiga taurarinsa guda uku na fitowa, Umm-Ruman
auke da Haysam a hannu tana cikin jallabiya ruwan siminti datai mata masifar
yau, ta na
a gyale ruwan
asa da yay dai-dai da adon duwatsun da akai kwalliyar rigar mai zubin bubu dasu, sai Zainab dake sanye da wando da riga itama ta
ora ba
ar afterdress a sama, ta sake zama budurwa abinta, dan yanzu tana a shekara ta goma sha uku ne, Haysam kuwa yana sanye da wandon jeans da t-shirt mai
yau, shima ya
ara girma sosai a idonsa yaron, ga kamaninsu da suka sake bayyana tattare da yaron musamman ma shi.
Ahmad ya sauke wani sassanyar ajiyar zuciya yana lumshe idanu, duk yanda yaso yin ha
uri su
araso kasawa yay, ya shiga takawa zuwa garesu.
Inda itama Umm-Ruman idonta ya sauka a kanshi lokacin da Zainab ke fa
in,
Lah aunty Rumana kinga Yaya
Da
yar Rumana ta iya ha
iye yawu da zu
ar numfashi saboda canjawar da Yayan nata kuma mijinta ya sakeyi, ya sake girma da
iba tare da wani
yawu mai ban mamaki saboda canjin wajen zama daya samu, sai kace baima ta
a aureba balle tunanin ajiye
a kamar Haysam.....
Jitai kawai an rungumeta ita da Haysam
in, hawaye suka silalo mata akan kumatu saboda bu
e ido datai ta sauke akan Ahmad dake rungume dasu su duka har zainab
in da itama ta
amesa cike da farin cikin ganinsa.
Dukansu shida Rumanan sun kasa magana, sai
agowa yay suka zubama juna idanu tamkar ba
in ganin juna, ya
age mata gira yana cizar le
ensa na
asa, murmushi tayi tana du
ar da kanta
asa saboda kunya.
Shima ya murmusa yana maida idonsa ga Haysam daketa kallonsa, shi dai ya manta da Abban nasa, amma koda ya mi
a masa hannu bai musaba yaje garesa, ya shafa kan Zainab itama yana mamakin canjawar da duk sukai masa.
Gaddafi da Jiddah da suka matso ne suka katsesu, suka shiga yima su Umm-Ruman barka da zuwa.
Ansan juna a waya, dan suna gaisawa da junansu, hakan yasa babu tambaya Rumana ta ganesu, amsar Subayya dake hannun Jiddah, tayi tana mai yaba k
awu da girman da yarinyar tayi a watanni bakwai da haihuwarta.
Gaddafi ma ya mi
a hannu domin amsar Haysam a hannun Ahmad, amma sai ya
i, dariya suka sanya, Gaddafi yace,
Wato shi Abbu duk da ka da
e baka gansaba ka gane abunka? Niko da baka saniba shine zakamin
iwa?
Dariya Ahmad yay yana kallon Haysam dake wasa da
asumbarsa, yace,
Sadaukina Uncle nefa, wanda ya baka mata tunkan kazo gata nan
Amamakinsu sai sukaga Haysam na dariya kamar ya fahimci abinda ake nufi, hakanne suma ya sakasu darawa baki
aya.
Motar Gaddafi suka shiga gaba
ayansu domin tafiya gida...........
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[8/24, 12:14 PM] Nadady: *_54465452386_*
.............A gidan Gaddafi suka yada zango, dan Hafsat tace itace mai tarban.
Sun iske abinci kuwa mai rai da lafiya na musamman da aka shirya domin su, yanda Rumana ta sake da Hafsat sosai ya faranta ran Ahmad, dan ya kula Babie R
insa ta sake wayewa sosai fiye da sanin da yay mata kafin tahowarsa.
Sai kuwa satar kallon juna suke ita da shi suna sakarma juna murmushi.
Bayan sunci sunsha kowa yay nak sukai shirin tafiya gidansu suma.
Gaddafi dake mi
ewa yace,
Ai sai dai ku tafi ku biyu, amma ni nan a barmin
anwata Zainab da yarona kuma surukina Haysam sumin kwana biyu kafin su biyo bayanku ko Zainabu?
ya
are maganar da kallon Zainab.
Babu musu Zainab dake ri
e da Subayya ta amsa cikin
oki, dan batason a rabata da
yawar yarinyar dama.
Murmushi Ahmad yayi, dan sarai ya fahimci abokin nasa kuma
an uwansa a wannan
asa dama ya basu suje su more kewarsu shi da Gwal
insa.
Da alama kuma shirin harda Hafsat a ciki, dan
aki ta janye Rumana ta bata wasu abubuwa akan suna zuwa gida yanzu kartai sanya tai amfani dasu.
Murmushi Rumana tai tayi tanama Hafsat godiya, dan Hafsat zata iya girme mata, saboda ita tayi karatu har matakin masters ma kafin ALLAH yay aurenta da Gaddafi, amma da yake tanada
aramin jiki bazaka ta
a kawo cewa ta girmi Rumanan ba, kasancewar ana cikin yanayin jin da
i kuma Hafsat akwai gaye da tsafta.
Wayo akaima Haysam suka gudu, to saima akai sa'a shi bai farga da fitar tasu ba, hankalinsa na kan Baby Subayya gaba
aya.
Ahmad dake tu
a motar Gaddafi da suka taho a ciki sai faman murmushi suke suna sha
amshin juna shi da Gwal
insa.
Amma abin mamaki bakunansu sun gaza furta komai, yakan juyo dai ya kalleta lokaci-lokaci, itama dai satar kallonsa taketayi ta gefen ido.
A cikin wannan yanayin dai ALLAH ya kaisu gida lafiya, sosai gidan yayma Rumana
yau, duk da kasancewar madaidaici kuma basu ka
ai bane, amma sashen kowa daban dan
angare ukune a gidan, kuma duk haya suke a ciki.
Bayan Ahmad yay fakin ya zagaya ya bu
ema Rumana itama.
Wannan girmamawa ta
ayatar da ita sosai, tai murmushi tana mi
a masa hannu kamar yanda ya mi
a mata nasa shima.
Babu wanda baiji wani sabon yanayiba tsakanin a jikinsa ba shi da ita lokacin da suke rumtse hannayen cikin juna, amma sai ko wanne ya fuske abinsa saboda tsaro ba tsoro ba
Sai da ya
auki wasu kayan sannan ya nuna mata hanya alamar suje, tai guntun murmushi itama tana
aukar akwatin Zainab daya rage dan basu wani kwaso kayaba kamar yanda yace mata, akwatinta babba ita da Haysam, sai na Zainab
an madaidaici, sai Handbag
inta da wata jikka itama dai madaidaiciya.
Kansa ya girgiza mata alamar ta ajiye zai
auka, amma sai ta no
e kafa
a tare da girgiza masa kai itama.
Ya lumshe ido yana ka
a mata kai alamar suje to.
Gaba yay tana binsa biye har ciki. Sosai gidan ya kuma
ayatar da Rumana, dan ya ha
u babu
arya masha ALLAH.
Rayuwa kenan, duk mai rai baya yanke
auna da rahmar ALLAH, ko a mafarkinsu basu ta
a tunanin zuwa wannan matsayinba a rayuwarsu........
Rungumetan da taji anyine da zare a kwatin hannunta ya sata kawo numfashi mai
arfi tana dawowa duniyar mutane, kallonsa tai, shima idanunsa a kanta.
Ya zare handbag
in hannunta yana kuma mannata da jikinsa, su duka sauke numfashi suke a gurguje saboda tsigar jikinsu dake mimmi
ewa.
Umm-Ruman ta
ame Ahmad itama tana sake masa wani kuka mai tsuma zuciya da ruhin masoyin
warai daya fahimci na shagwa
ane kawai.
Murmushi Ahmad yayi yana
agota jikinsa, idanu kawai ya zuba mata ganin yanda take hawaye harda shashsheka, ya sake murmusawa yana ha
iye abinda ya tokare ma
oshinsa mai
aci tare da jinginata da bangon da suke gab dashi.
Hannunsa yasa ya
ago ha
arta tare da
ora bakinsa kan nata......
Komai cak ya tsayama musu, ji da ganinsu gaba
aya baya tare da duniyar mutane, takai har
afafunsu na neman gaza
aukarsu, ganin suna neman zubewa a wajen Umm-Ruman ta janye da
yar tana fa
awa
irjinsa ta
amesa.
Bashi da za
in da ya wuce shima ya
ametan, suka dur
ushe
asa a tare suna sauke huttai tamkar wa
anda sukai gudu a sahara.
Sunja kusan mintuna biyar a wajen basu iya tashiba, babu abinda suke fa
ama juna sai irin kewar da sukayi da nisan da ya jawo hakan.
Ahmad dake kallon bakin Umm-Ruman tana zubo masa bayani
unbin kewarsa da tayi ya shafa fuskarta yana ha
iye
wallar data taru masa a idanu na tausayin kansu.
Chapter 84 · 0% Book details