← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 99

Sashe 9

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amin Ayyahnmu, maman
an albarkanta
Mudan ya fa
a yana mi
ewa, Ahmad dai da yasan neman magana mudan keyi sai bai ko kalleshi ba harya fice.
Ayyah ta juyo tana kallonsa da murmushi,
an albarka mi zakayi da safen nan?
Kansa ya langa
e cikin
ar shagwa
a yace,
Babu komai Ayyah na, akwai abinda zan mikine?

Eh to ba wani dai mai yawa bane, sonake kaje ka sanarma kawunku lurwanu matsalar da ake ciki game da
ar uwarku, dan babanku yariga ya rantse babu ruwansa, ya kuma hana a sanarma
an uwansa, nima dai banason suma sani
in, saboda gutsiri tsomar iyayenku mata na gidannan. tun jiya Gwaggo keson fita tasamu ta sanarma Kawun naku Babanku ya hanata fita, saboda yasan ina zataje......
Kayan hannunsa da yakeson ya
an goge ya ajiye saman akwatin bayan ya rufe, ya gyara zamansa sosai a
asa cikin sake tsuke fuska yace,
Ayyah, wannan karon banason kowa ya shiga wannan maganar, har kawunma ki barsa, ni da kaina zzan kawo
arshen matsalar Yaya Maryam, dan wanan mijin nata *KAREN BANA* ne, *ZOMON BANA* yake bu
atar yayi maganinsa, ku zuba mana idanu kawai......
Shiru kawai tai tana kallonsa dajin
arin
aunarsa, muryarta na
an rawa tace,
A'a
an albarka, karka jefa kanka cikin matsala, wannan maganar babbace, banason zuciya ta lullu
e ganinka harka aikata abinda zaisa muyi nadama mu duka, kasan dai halin babanku
Murmushin takaici Ahmad ya
anyi, ya matso kusa da Ayyah sosai,
Karki damu Ayyah, insha ALLAHU ba mummunan abu zan aikataba, ta
yawan hanya zan gyara komai da izinin UBANGIJI

To shikenan
an albarka, ALLAH ya albarkaci rayuwarka, ya tsare gabanka da bayanka, ALLAH ya cika maka burukanka na alkairi ya kuma share hawayenka a duk lokacin da zasu kwaranyo koda babu ranmune
Cikin sukar zuciya ya amsa da amin.
Bai sake cewa Uffanba ya
auki kayansa a hannu ya fita.

akin Gwaggo ya shiga, ciki-ciki ta amsa masa sallamarsa, bai damuwa ya dur
usa har
asa ya gaidata.
Ta amsa masa tamkar yanda ta saba cikin nuna rashin kulawa.
Shiru yay zaune a wajen, shi bai tashiba bai kuma motsaba, gashi ba hira sukeyiba, tama maida hankalinta wajen bama zu Fa'iza umarnin ruwan kamu da zata
ora.
A haka Abubakar ya shigo ya samesu, shima dai masha ALLAH ya fara zama saurayi, Gwaggo ya gaida kafin ya gaida Ahmad.
Amsawa Ahmad yay yana mi
a masa kayan hannunsa,
Abu amshi kayanan ka goge mani, zanje wani waje na dawo, ka tabbatar sun gogu da
yau, karkamin iya shegen da kaima Mudan shekaran jiya a kaya kajini ko?

To Yah Ahmad, amma sai dai dutsin yana wajen Yaya Salisu, dan jiya daya amsa ina shago bai dawo dashiba, gashi babu gawayima ya

Kaje ka amso dutsin, bara naga inada wata naira
ari anan, saika sayo gawayi na hamsin, hamsin
in kayi kudin tara da shi
. Yana maganarne yana laluben aljihunsa.
Gwaggo da tun
azun tana saurarenau bata tankaba ta katseshi da fa
in,
Kabar ku
inka, kai Abu kaje ga gawayi can lungun
akin Yaya na kashe jiya kayi masa gugar dashi, dama saboda ku aka fara tarashi kwa rage cacar ku
in sayen tunda iccen yana bada rushi sosai
Murmushi Ahmad yayi har ha
oransa suka bayyana, a hankali yace,
Mun gode Gwaggonmu
Shiru tayi bata amsa masaba, shima sai ya mi
e sim-sim cike da kunya yay mata sallama ya fice.
Abu ya danne dariyarsa da
yar, danshi Gwaggon tasu da Yayansu dariya suke bashi a kullum, sai kace wasu surukai.
Gwaggo da tasan shakiyancinsa ne ya motsa ta
akko mafici tana kai masa duka, da gudu ya fito a
akin yana dariya.
Ahmad yana gaban kejin kajinsu tsugunne Sadiya tazo zata fice ri
e da kwanon langa babba, tai masa sannu tana
arin wucesa.
Kiranta yayi, hakanne ya sakata tsayawa tana juyowa gareshi,
Na'am Yaya nazone?

A'a karki zo
yay maganar cikin gatse yana zaro
an tsakonsa sabon
yankyasa daya mutu daga kejin.

Yi ha
uri Yaya
Baice mata komaiba sai da ya mi
Mi zaki sayo muku?

Yaya
osai Baba yace, na
ari da hamsin
Bai bata amsar maganartaba ya lalubo
arin aljihunsa ya mi
a mata,
Amshi wannan kije Mudan na fanfo ki amshi
ari a hannunsa saiki sayo, shi kuma baban ki maida masa ku
insa

To Yah Ahmad mun gode, ALLAH ya kara bu
i na alkairi mai albarka

Amin
ya amsa akan la
ansa, ya
auke kansa daga sadiya yana
walama Zainab autarsu kira.
Babu
ata lokaci ta iso hannunta ri
e da tsintsiyar da take sharar tsakar sashensu.

Idan kinzo shararnan ki sharo cikin kejin nan, wannan
an tsakon a wullasa masai karna dawo na iskesa anan wajen, sanan a wanke kwatanniyar agwagi a zuba musu sabon ruwa

To yaya
ta amsa a ladabce.
Ficewarsa yay ba tare daya sake amsawa ba.
Majalissar abokansa yaje inda suketa bikin karya kumallo, wasu da koko wasu da shayi dai dai
arfinsu, sai indomie da
alilan
onsu sukeci da aka dafo daga wajen mai shayi.
Zama yay yana mi
ama kowa hannu suka gaisa, duk sukai masa tayi, amma sai ya girgiza musu kai, nanfa suka hau masa
orafi akan hakan.
Murmushi kawai yayi, danshi babu wanda yasan yana azumin idan ka cire Ayyah, ko Gwaggo idan ba taga Ayyah nata
arin ha
a masa abin shan ruwa ba bata cika sanin yana azuminba.
Text message ya shiga tafa ma Samina da
ur din wayarsa, yanayi yana
an murmushi harya kammala ya tura mata sannan ya maida wayar aljihu yana fuskantar hirar da abokan nasa keyi mai kama da santin abincin da suke lodama cikinsu.
__________________________________
Samina na tsaka da cin indomin data sayo wajen mai shayi da tea
inta mai kauri ta tsinkayo shigowar sa
o a wayarta vivo
arama da Ahmad ya siya mata dan karta gani wajen tsaranta, jawota tai daga
asan filo ta bu
e sa
Murmushi tayi saboda abinda sa
on ya
unsa, sai kuma ta ta
e baki tana ajiye wayar gefe.
Har yanzu dai zuciyarta bata sama mata matsayaba game da za
in da ya dace tayi, Ahmad ko Ma'aruff?, sai dai wani gefen na kawo mata kutsen wata shawara mai sakata ban tsoro akan Yah Ahmad.
A haka ta kammala cin abincinta ta fiddo kwanikan, inda su Iya suke ajiye wanke-wanke takai ta ajiye, ta nufi
akin kakarta inna mari dan bata labari akan abinda ya faru jiya.
Inna Mari na tsakar
aki zaune tana juya wani turmin zani mai
yau Samina ta ahiga.
Zama tai gefenta tana fadin,
Inna wannan zaninfa?

Uhhm, wlhy Samina Haire ce ta aiko dashi jiya da daddare, wai sotake na cigita mata ko akwai mai saya, itama
anta yayo mata shine zata sayar saboda fatara ta isheta, nikuma badan karna
aukarma kaina rigimaba dana saya na ajiye saboda fitar sunan
ar uwarki binta, na huta kinga

Eh kin kawo shawara Inna, to ki
auka kawai

Kijiki da wani zance auta, idan na
auka da shekarun tsohuwarki zan biyata?
Dariya Samina tayi, ta karkace gefe tana kwanto ku
in data raba uku wanda Ma'aruff ya bata ta
oye sauran tazo nunama inna mari kashi
aya, ta ajiye gabanta.
Sosai inna mari ta firgita, cikin
walalo idanu tace,
Samina! Ina kika samo wa
anan ma
udan ku
in haka? Kar dai sata kika far......

Inna sata kuma? Dan ALLAH daina min baki mana, sabon saurayi nayi jiya
an masu ku
i, shinema ya kawoni har gidanan, yakuma bani w a
anan ku
in dubu biyar dazai wuce

Kai dan ALLAH jikallena da gaske?

Wallahi kuwa Inna
Tofa, kice arzi
in yazo Samina, lokacin cin moriyar haihuwa yayi, yanzune mijin aure dai-dai dake ya iso gareki

Hummm
kawai Samina ta fa
Itako inna mari ta
ule da murna harda ringume Samina, atake ta cire dubu
aya taba Saminar wai ta kashe, ta ajiye dubu uku ku
in zani,
aya kuma ta sa
e cikin zaninta tana fa
Wannan kayan kicin zamu fara saye, dan yanzu sune
aryar, muma dolene asamu a jerin lissafi, ballema gidan daya dace a tarama kayan kicindin
an gaske zakije
Ita dai Samina murmushin ya
e kawai take iyayima inna mari, tanaso tace abama mamanta nata tanaji tsoron jarabar Inna mari.
Yanzu da bata
oye wasuba ko mama gaje inna mari bazata tunaba, amshesu zatayi duka.............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*GW*
*(6)*
..............Ahmad na barin majalissarsu shago ya shiga, ya samu ya ida ha
a rigar wandon jiya da ya fara cikin kuzarinsa, yana shirin Fita Mudan ya shigo cikin shirin makaranta.

Yauwa Mudan ka fito?

Eh wlhy yaya, gara naje dan yau text gareni, amma zan dawo da wuri insha ALLAH

Masha ALLAH, idan ka rigani dawowa to dan ALLAH kai
okarin ha
a kayancan nasu Jamila, banason suzo gobenma bamu kammala ba mu sake sa
a alkawari, nima zan
anje wani wajene, bansan kuma ko zan dawo da wuriba gaskiya

To yaya babu damuwa, amma ta gama biyan ku
inta kuwa?
Chapter 9 · 0% Book details