Sashe 33
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ata fyska yay, hakan yasa mai shagon yin murmushi, yace,
Na dameka da kallo ko? kayi ha
uri, mamaki nike kamarka fine Boy da wannan sana'ar
Ahmad dai baice komai sai murmushin yake da yay, harya kammala ya tattare kayansa zai wuce mai shago ya mika masa
ari biyu yana fa
in,
Inda zaka yarda dana koya maka wannan sana'ar tamu ta yari?
Shiru Ahmad yay yana kallonsa cikin nazari,
Mai shago ya sake cewa,
Karka zurfafa tunani
anina, haka kawai ha
uwar jini ta sakani maka wannan maganar duk da kuwa yauce rana ta farko dana fara ganinka, amma dai kamin kamanni da bakatsinen barume hakanne ya sakamin
aunarka ta musamman, idan har ka aminta zakayi na baka dama ka samo jarinka kazo insha ALLAHU zan taimakeka
Kai kawai Ahmad ya jinjina ya fita bayan ya amshi ku
insa.
Koda ya koma ya sanarma Nura sai yay murna, yakuma bashi
warin gwiwar kar
ar tayin Alhajin, dan acewarsa wata damace dasu basu samuba tazo masa dukda bai jima da zuwa garinba kuwa. Amma maganar jari ya jira wanda sukema gadi ya biyasu sai yayi amfani da ku
Ahmad yaji da
in shawarar Nura, dan haka ya aminta sosai, washe gari yaje ya sanarma Alhajinnan komai, Alhaji ya amsa da babu komai shidai yana jiransa.
Kwanaki goma dayin haka suka jira a basu albashi shiru, har ha
urinsu ya
are sukaima mai wajen magana, amma
iri da muzu ya hanasu yama yi musu korar kare.
Wannan abu ya saka su Ahmad a takaici, harya hanasu talla a wannan ranar sukai yinin ba
in ciki.
Da abokansu suka dawo daga tasu sabgarsu suma sai suka sanar musu, suma ransu ya
aci, nanne wani ke basu shawarr idan zasu iya aikin sauke kaya suzo suje, shi mutumin kullun yake biya adadin ku
in aikin da kayi.
Da farko Ahmad ya musa, amma da Nura ya lallashesa saiya yarda washe gari sukaje.
Wajene kamar kamfani, ana kawo kaya sukuma za suke jigilar saukewa daga motar zuwa store. A sati ana sauke kayan sau biyar ne.
Duk da wahalar dake cikin aikin haka Ahmad ya dage, bayan sun kammala na ranar kuwa aka biyasu ha
insu, sunsha ciwon jiki saboda rashin sabo, dan da
yar sukai barci ranar, amma da
in kudin da aka biyasu ya saka washe gari suka sake komawa.
A hankali sai gasu sun zama
an gida, dan kuwa harma sun saba komai anayi dasu na harkar dako a ma'aikatar.
Duk ku
in da suka samu Ahmad kan kai nashine wajen Alhajin nan yana tara masa, a randa suka cika sati na hu
une kuma sai kawai ogan wajen ya basu sanarwar duk wanda yazo gobe yaga sunansa an kafe to karya sake zuwa aiki, an koresa kenan
Hantar cikin su Ahmad ta
uri ruwa, dan kuwa suna samun alkairi a wajen babu laifi.
Washe gari duk a cikin damuwa sukazo, sai yazam gaba
aya wa
anda aka cire hausawan ne, kukane kawai Ahmad baiyiba, suna shirin tafiyane kuma matar mai gidan ta dakatar da Ahmad, acewarta wanan
yawan babu inda zaije, dole ogan ya maida sunan Ahmad kuwa.
Duk da yaji dadi ya nuna damuwarsa na rashin Nura, haka ya cigaba da aikin har tsawon sati hu
u sannan ya bari saboda yaga dai Alhmdllh ya
an tara wani abu da zai ishesa jari.
Lokacin da zai wucene sai matar ogan ta nuna rashin jin da
inta, hakan yasa tai masa tayin gadi a gidansu, zasu kuma bashi
akin mai gadi ya zauna.
Nanma bai bata amsaba sai da yazo ya shawarci Nura, Nura kuwa ya bashi kwarin gwiwa akan hakan.
Ahmad bai amsa zaiyiba sai da ya koma wajen Alhaji aka fasa asusun kudinsa na dako da ya tara Alhaji ya ha
a masa kwabar
an kunne ta hannu, aka zuba kaya dai-dai ku
insa sannan, ya bashi tare da sanar masa dabaru akan sana'ar.
Daganan kuma ya koma ga ogansa ya sanarma matar zaiyi gadin, amma zaike zuwa sana'arsa da rana.
Babu musu suka amince, a cewarsu aiba zaman gidanma sukeba da ranar.
Tundaga wannan ranar rayuwa ta sake sauyama Ahmad, dan kuwa a cikin watannan gaba
aya saiya cinyesa a yawon tallar
an kunne da gadi, koda
arshen wata yay yaga ya
an farfado sai ya fara tunanin zuwa gida, lokacin yanada wata shida cif a garin porthercout.
Babama har yayi fushi da rashin zuwansa ya ha
ura yabar masa magaba.
Tun daga randa yay aniyar zuwa gida ya
an fara sayen tsaraba yana ajiyewa wadda zai fuskanci gida da ita, haka kawai kuma sai yakejin
okin ganin Umm-Rumanan sa.
_________________________________
Zuwa wannan lokacin maganar Ma'aruff ta shiga gidansu Samina, yayinda alakarsu ta sake
azanta sosai, dan tunda aka tsaida bikinsu wata biyu kacal sai yazam babu abinda Ma'aruff ke burin samu daga gareta sai jikinta.
Har takai dai yau yaci galabar rabata da budurcinta a gidan gonarsa, tasha kuka iyakar iyawa, shiko ya katsatstsareta da lallashi da da
in baki akan ai babu komai tunda shine zai aureta, kuma bikin nasu duka saura wata
aya ne kacal ai.
Tun tana kuka da
arfin zuciya har ta aminta da da
in bakinsa, ya tainaka mata ta gyara jikinta, tare da saka abokinsa ya kawo mata magunguna da allurar rage ra
i, ya kuma kaita Shop rite yay mata shopping na hauka da bai ta
a mata irinsaba, ya maidota hargida tare da bata ma
udan ku
Mudanseer dake shago Shi da Abu yana kallon yanda Ma'aruff keta saukema Samina kaya niki-ni
i, baki kawai ya ta
e ya
auke kansa danshi yanzu babu abinda ya damesa da ita.
Maimakon lokacin da aka shiga da kayan Mama gaje ta fahimci halin da Samina take ciki sai idonta yafi karkata ga manyan ledojin.
Duk uwa mai hankali aka ta
a mata yarinya, kuma yarinyar ta dawo gareta a randa abin ya faru dolene ta fahimci akwai matsala, dan duk macen da aka raba da budurci komai tsahon shekarun da take dashi babu aure wlhy sai taji daban, idan ko babu aurene fargabar fara yinta bata hanyar daya daceba koda itace takai kanta saikin sameta tattare da ita, iyaye kalubale ne agareku, dan yanzu har sai
aton banza ya gama lalata miki
a a waje ta
au ciki ta zubar bama ki saniba saboda sakaci da sakarci kosan duniya irin namu.
Da wannan damar rashin kulawar tamu samari keta lalata yara ta yanar gizo da zahiri ba tareda kun fargaba, damuwarki kawai ki gyarama mijinki kanki dacin kwalliyar tafiya biki domin ki birge mata
an uwanki, idan kishiyace dake hankalinki na kanta, saikiga
anin uban yarinya ko
aninki ko wani na kusa daku ya gama warware tufkar tarbiyyar da kukayi kina nan shatata da baki, sai rashin mutunci ya saka saurayi sakin videon ba
alar da yay da
arki a yanar gizo ki haukace har takaiki da fa
awa wani hali ki kamu da ciwon hawan jini kona zuciya, bayan kuma kinbar gini tun ran tubani.
A tunanina duk uwa datasan
arta budurwa nada wayar yakamata tazam mai saka mata idanu akan wayar, kodama bata da ita ki saka mata ido tunda akwai ta
awaye.
Tanan suke shiga yanar gizo su ha
u da
an iskan facebook, ko istagram, ko litatafan batsa dake yawo a kowacce irin kafa ta yanar gizo, ko
awa ta sakata a group da sunan group
in matan aure wanda idonsu ya rufe basajin tsoron ALLAH duk abinda yake haramun shine abun kallonsu, wanda yake haramun shine abin furtawarsu da jinsu a zuwan wai koyan rayuwar aure, ke wane kidahumancin ya baki tunanin sai an
akko shai
ancin tsiraicin wani kin ganine zakisan yanda zaki rayu da mijinki?, wlhy matan aure kaiconku da wannan wawancin mai toshe
ofofin hasken zuciya da kashe gani.