Sashe 65
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A'a ba asibiti takeba tana gida
. Samina ta bashi amsa zuciyarta na mata zafi.
Babu yanda ta iya ta yarda suka tafi tare, ita ke tu
a motarma saboda tunda ta sameshi a hannu ta tilastashi ya koya mata mota, duk kuma motarsa datai mata ita take hawa a gidan dukda ya bata wata
arama.
Cayay su biya ta shoprite wai suma Rumana tsaraba, Samina bata musaba kuwa suka biya, sayayya ta tashin hankali taga yanayi, itafa lamarin guy
inan mamaki yanzu yake bata, tama rasa yanda zata fassara manufarsa akan Rumana, tunda dai shi ai ba mahaukaci bane yasan tanada aure, kuma
anuwarta ce uba
aya.
Uffan batace dashiba ya gama kwasar duk abinda ya tare gabansa yaje ya biya suka tafi.
Sai da ta kira mama gaje a waya ta sake nata kwatancen gidan sannan, da suka isa ma Ma'ruff cayay dashi za'a shiga gidan, sai da Saminar tace bazai yuwuba, tunda basu Rumanar bane ka
ai a ciki akwai
an haya bayansu, ya zauna a mota kawai zata saka Rumana ta fito su gaisa.
Badan yasoba ya ha
ura, ita kuma ta kwashi kayan daya takura mata ta shiga cikin gidan.
Umm-Rumana na zaune a
ofar
akinta kan tabarmar data shinfi
a dantasha iska, aya da Ammi ta soyo take
ullawa, maman ama na bakin rijiya tana wanke-wanke, sai Kausar daketa kaikawo daga
aki zuwa kicin tana dahuwar naman kai anama su Rumana iyayi, hira sukeyi, duk da ma dai maman Ama ne da Kausar
arfin hirar, sai anyi abun dariya Rumana kanyi, sai kuma jefi-jefi takan saka baki itama.
Tunda Samina tai sallama duk suka zuba mata idanu, ita Rumana ma bata ganetaba da farko, dan Saminar tayi bala'in sake fari, takumayi
iba ba laifi, gashi ta toshe fuska da glasess ba
Gidan su Umm-Ruman ko ina lailaye yake da suminti, sannan ba wani girmane dashiba da za'ace ya tara ba
azanta ko tarkace, ko ina tsaf yake abinsa, amma hakan bai hana Samina yin yatsine-yatsine ba.
Rumana ta fa
a murmushinta tana fa
in,
Lale marhabun da Yaya Samina, sannu da zuwa ki shigo
Wannan furuci na Rumana ne ya saka su maman Ama fahimtar wacece, dan koda aka kawo Samina gidan a wancan lokacin ai maman Ama bata gantaba sosai, tunda ko kwana batai a gidanba, takuma canja sosai ma yanzun fiye da da.
Dan munafurci harda ce mata Hajiya Samina
Itako ta amsa tana sake
age musu kai tamkar wata matar shugaban
asa.
Ita dai Rumana tai mata iso zuwa
aki, ko zama basu gama yiba saiga Maman Ama da zo
o da ruwan leda afilet, wai ta kawoma Samina.
Rumana dukda tasan salon annamimancine hakan bai hanata mata godiya ba.
Samina sai bin
akin take da kallo, a ranta tana tuna randa aka kawota cikinsa, ita koma kalar kayan gadon bata shaidaba dan bata tsaya kallon komai na cikinsaba a wancan lokacin.
Ita dai Umm-Ruman ta gaisheta da girmamawa kamar yanda ta saba.
Samina ta amsa cike da yanga tana fa
in,
Uwar biyu ashe kin kusa sauka haka?
Murmushi Rumana tayi kawai bata iya cewa komaiba ita dai.
Samina ta harareta ka
an tana ta
e baki, sai kuma tace,
Yah Ahmad ya ha
aki da aiki ya gudu ya barki, ai wasu mazan dama sam basu da tausayi, abinda kawai suka sani suma macen ciki su aje mata fara da mai suyi gaba, acan kuwa dadinsu sukeci su kiga sunyi
Rumana dai bata bata amsaba nanma, dan ta gama lura akwai cin mutunci a ciki.
Samina taci surutanta ta tsire sannan ta mi
e akan zata wuce, dama ta anguwar sukazo gittawa shine tacema mijinta bara ta shigo tayi zuminci tunda ita Rumana Ahmad ya hanata.
Rumana ta bata ha
uri akan itama zatazo insha ALLAHU.
ALLAH yasa to, ga shinan
an sabunta kema inji hubbyna, kizo yana
ofar gida ku gaisa
Jimmm Rumana tayi tana tunani da kallon kayan, dan daga amsar kayan har fita gaisawa da mijin Saminar tasan zai iya zama matsala tsakaninta da Yah Ahmad.
Amma dan kada Samina taga kamar akwai wani abu a ranta saita zira hijjab ta fita, daga zaure ta tsaya Ma'aruff ya shigo suka gaisa, yanda cikin ya
arama Rumana
yau da murjajjen jiki sai Ma'aruff ya nema zaucewa,
an hegiyar sai ha
iyar yawu yake yana lashe la
a, idonsa kam tamkar zai zazzago
asa saboda kallonta.
Itako bama tasan yanaiba dan kanta du
e yake a
asa ko kallonsa ta kasayi, suna kuma gama gaisawa tai musu sallama zata shige gida, jikinsa har
ari yake ya fiddo ku
i ya bata amma sai ta
i amsa ta shige abinta.
Jiyay kamar ya jawota ya rungume a jikinsa, a fusace Samina ta fisgi hannunsa sukai waje.
wacewa yay tare da hanka
ata yana jan tsaki, dan yaji haushi sosai..........
an hegiya, wannan Gwal
in Amadidin Ayyah ce,
walelekanka dan uwarka
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(35)*
...............Koda Rumana ta dawo cikin gidan bata koma
aki ba, inda Samina tazo ta sameta a
ofar
aki nan ta sake zama.
Su Kausar da suke zuba ido suga mi Samina ta kawo dole suka ha
ura.
Su basu sanma Rumana ita neman mafitar da zata
ulloma Ahmad takeba a cikin ranta, tasan ko giyar wake tasha bata isa tunkararsa da maganar zuwan Samina gidanba balle harda mijinta kuma sun kawo mata abu.
Tasan hakan gagarumar matsala zai kawo musu wadda zai iya ha
a sati yana fushi da ita, idan kuma bata fa
aba yaji a bakin wani ai sai tafi shiga tara ma ba uku ba, to ita yaya zatai kenan?.
Ta ta sa
awa da kwancewa akan neman mafita tana cigaba da
ulla ayarta, daga
arshedai zuciyarta ta bata wata shawara da ita kanta taji ta aminta da shawarar.
Kamar yanda ta yanke shawaran jiran Yaya Mudan yazo ta fa
a masa komai, sai gashi bayan sallar isha'i ya kawo mata fruits da kullum ya jura kawowa, ko wani
an abin kwa
ayi haka, idan kaga bai kawoba to baida ku
ine kokuma Ahmad ya dawo gari.
Lokacin da yazo su fa'iza basu kai ga zuwa ba, dan yanzu sukanje majarantar dare, sai an tashesu
arfe tara saisu taho nan.
Bayan sun gaisa da Mudan tai masa bayani komai da zuwan Samina da nuna masa kayan da suka kawo da ko bu
ewama ita bataiba taga miye a ciki.
Hakan ya bama Mudanseer mamaki sosai, dan shidai yaji a ransa akwai wata manufa a zuciyar Saminar.
Yace,
Kin sanarma Yah Ahmad ne?
Rumana ta ri
e ha
a tana fa
in,
Wai, Yah Mudan wlhy tsoro nakeji, shiyyasama na yanke shawarar fa
a maka idan zaka sanar masane to, dan nasan komu bamu fa
aba wani zai fa
a masa musamman matan gidannan dana san saisun sanarma mazansu, sukuma zasu iya fa
a masa, to maimakon yaji a wani waje yaji zafi gara musan abunyi, kasan Yayah nada zuciya akan abinda duk bai masaba
Mudan ya jinjina kansa yana sauke ajiyar zuciya, yace,
Hakane kema kinyi
yan kai, yanzu dai bara na tafi da kayan, insha ALLAHU zan masa bayani a yanda zai fahimta, ki kwantar da hankalinki kinji, dan kina yanayin da sam ba'a bu
atar damuwa tattare dake
Rumana tace,
To Yah Mudan nagode sosai