Sashe 92
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bayan kammala Umrah suka koma Dhahran, kwanakinsu takwas da dawowa suka kammala shirinsu na tafiya
asarsu ta haihuwa tsaf, Zainab da Umm-Rumana sai murna suke, suko su Haysam dai suna murnar za'aje anguwane kawai, amma basusan ainahin inda za'aje
inba, dan Haysam ya manta da Nageriya kasancewar sanda suka barota bashi da wani cikakken wayo............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
[8/30, 3:10 PM] Nadady: *_94_*
..............
angaren Ma'aruff abubuwa sam babu da
i tsakaninsa da Mufida, dan tun bayan barin Samina gidan suka dawo gida zaman lafiya ya gagara a tsakaninsu saboda videos
in da aka fidda na abinda ya faru tsakaninsa da Samina.
Asiri yana
awainiya da Ma'aruff sosai, hakan yasa yake masifar tsoron Mufida, a lokacin taso
warai da gaske su rabu, sai dai iyayenta suka tsawatar mata saboda akwai wata manufa a ran mahaifinta, duk da mahaifinta
anin maman Ma'aruff ne bashi da wani buri da ya wuce ya mallake company
in su Ma'aruff
in, bayan rasuwar mahaifin su Ma'aruff yaso ya tattare dukiyar yaran ya ri
e a hannunsa akan shi ne zai kula musu tunda dai mahaifiyarsu macece.
Amma sai sam ta
i aminta da hakan, dan gudun kar a salwantar da dukiyar marayu, a lokacin shi ma'aruff yana Germany yana karatu, ya kammala degree
insa na biyu zai tafi na uku ne ta matsa masa akan ya dawo gida dole, yabar karatun wanda yayi ya wadatar.
Badan Ma'aruff yasoba ya dawo Najeriya, daga nan ta dan
a masa dukiyar a hannunsa, shi kuma sai ya gyara company mahaifin nasu na yin takalma kawai aka cigaba da harka.
Wannan al'amari yayima mahaifin mufida ciwo a rai, amma sai ya danne, kullum dai yana neman hanyar da zai mallaki dukiyar har zuwa yanzun, bayan auren Samina da Ma'aruff ya fahimci
ar uwarsa bata
aunar matar
ansa, dan haka yayta sake tunzurata a
iyayyar Samina, yana cusa mata son ha
a zuminci tsakanin
iyarsa da Ma'aruff.
Tun abin bai tasiri ga maman su Ma'aruff ba har taji ta aminta saboda basu barsu hakaba, dan bin bokaye wajen maman mufida lamarin sai dai gyaran UBANGIJI, hatta da videos
innan
anin Mufida ya sakesune da gayya saboda Samina ta barma
ar uwarsa gidan, tunda shima yasan dukiyar Ma'aruff mahaifinsu ke
ulafuci, idan kuma an samu shine zai mora tunda shine namiji babba a gidansu.
Rikicin dake yawan faruwa tsakanin Ma'aruff da Mufida ne ya nema fara susutar dashi, dan sai shan giyarsa ta
aru fiye da da, da yake ALLAH ba azzalumin sarki bane sai kuma ya koma begen Samina, da yasha yay
il sai yayita ambatar sunanta a cikin shirmen surutansa na maye.
Maman Ma'aruff sam batasan mike faruwa ba, tana can ta saki baki akan tunda Ma'aruff ya rabu da Samina ma
iyiyarsu shikenan ya samu salama a rayuwarsa kenan, yanzu zasuyi zama na arzi
i da
ar uwarsa.
Sai dai hankalinta ya fara tashine ganin kusan sati uku Ma'aruff bai zo inda takeba, al'halin baya iya kwana uku baizo gidanba.
A lokacin ta danne abin a ranta da tunanin ko ru
anin tsiyar da Samina ta tafka musune bai sakesuba, tare da videos
in dake yawo yakema kunyar zuwa gidan.
Kwanaki sun sake shu
awa, har kusan sati na shidda babu Ma'aruff babu dalilinsa, ranar wata asabar sai gashi yaje gidan, hankalinta yay masifar tashi da yanda ta gansa, dan ya rame sosai yayi ba
Zaunar dashi tai tana jera masa tambaya akan mike damunsa?, amma sam ya kasa fa
i mata komai, ganin bazai sanar mataba sai ta ha
ura, dan a tunaninta dai wancan abunne ke damunsa har yanzun.
A ranar ya wunine anan gidan, ba komai ya kawosaba kuma sai umarnin Mufida akan yazo ya
auka mata takardun company
insu, to amma da yazo ya rasa hanyar da zaibi ya
auka, dan suna
akin mamansune, shikuma ba shiga
akin yakeba sai da dalili.
Har dare bai samu yanda yake soba, maman kuma ta sakashi ya tafi gida dole harda bada abu a kaima Afrah, tunda ita batasan dawan garinba.
Tunda ya shigo gidan Mufida taga babu takardun ta hausa da masifa kamar uwarsa, yay shiru kawai yana kallonta, daga
arshe ya koma bata ha
uri, amma ta
i koda saurarensa, ganin abin zaiyi yawa sai yay
an irin bu
e mata wuta
innan wai ko zataji shakkarsa ta saurara masa, dan duk tsiya da zagin da take masa maigadi na jiyosu.
Aiko sai saukar mari yaji a fuskarsa, ya dafe kunci yana kallonta da
unbin mamaki,
Mufida ni kika mara?
An mareka, ko zaka ramane?! Wawa da kai lusari, kana abu tamkar ba namijiba,
akko takardu su gagareka a cikin gidanku......
Ra
ata yay ya wuce bai iya sake magana ba, ransa a
ace ya shige sashen da Samina ta zauna, dukda har ya fara
ura haka ya fa
a cikin kujera ransa na masa zafi, bai san miyasaba idan yana gaban Mufida bai iya komai a rayuwarsa, sai yabar inda takene zai dingajin ciwon abinda take masa, ya kai dubansa ga kwalaben giyar da ya baza a falon na Samina kaca-kaca, cikin rawar jiki ya mi
e, inda ya ajiye kwalayen giyar kusan biyar ya nufa, ya
akko biyu ya dawo ya zauna, ransa na masa zafi ya
alle ya hau kwankwa
Sai da ya jisa mankas sannan ya zube a wajen yana surutai da zagin Mufida tare da begen Samina.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya abubuwa nata sake tsauri tsakanin Ma'aruff da Mufida, kullum tana aikashi ya
akko mata takardun Company ALLAH bai bashi ikon
akkowaba.
Yanda take matsa masa akan wa
annan takardu haka mahaifinta ke matsa mata itama.
Abu kamar wasa watanni suka shu
e shekara
aya ta kusan ha
uwa, zuwa lokacin hankalin momin su Ma'aruff yakai
ololuwar tashi da canjawar Ma'aruff
in, dan takai hatta da aiki yanzu Ma'aruff sai ya gadama yake zuwa, al'amuran Company sun fara ta
arewa.
Ranar dai tai shiri da kanta tazo gidan, a lokacin Ma'aruff na sashen Samina yayi mankas da giya, da wannan damar Mufida tai amfani ta
alama Ma'aruff sherin wajen mahaifiyarsa, ta nuna dai duk wannan abu da yakeyi akan Samina na ne, nan take Mamansa tace ai asiri iyayen Samina sukaima Ma'aruff.
Aiko ta kira mahaifin Mufida ta sanar masa, koda yazo gidan shima sai ya nuna shiga tashin hankali kamar gaske, ya kuma zugata akan suje su saka
an sanda su kama iyayen Samina.
Babu musu ta yarda da wannan shawara, sukaje kuwa police station suka kai report,
an sanda sunji ku
e babu wani bincike suka nufi gidansu Ahmad, sai dai koda sukaje an sami akasi, dan a ranar su baba duk basa nan, suda matan gidan duk suna Shema wajen biki, su Mudan ne kawai a gida.
Koda
an sanda suka sanarma Mudan dake shago yana
inki abinda ya kawosu tsabar iya shegensa sai ya turasu gidan inna mari akan cewar ai iyayen Saminar yanzu sunbar gidan sun koma can.