← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 99

Sashe 11

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

an albarka wai bazaka ajiye wayar nan kayi bu
a baki bane?
Murmushi Ahmad yayi yana ajiye wayar gefensa, ya cigaba da cin alalar da Ayyan tai masa dan bu
a bakin, sai dai zuciyarsa sam babu da
i, yau gaba
aya da
acin ran SAMINA ya yini a ransa, ya kuma tura mata massege akan ta dawo gida yau
innan sai dai har zuwa yanzun bata shigoba, ya kirata kuma wayar a kashe.
Yana cin abincin yana sauraren hirar
annensa dake daga can gefensa a
ofar
akin barcinsu, sai Ayyah da Gwaggo dake a
ofar
akin gwaggon suna cin tuwo suma
Shigowar sa
o a wayar tasane ya sakashi saurin
aukarta har jikinsa na rawa, ko da ya bu
e sa
on sai yaga abokinsane Sufiyan yake masa
Please call me
, numfashi ya
an sauke a
oye, zuciyarsa duk a cunkushe.
A kullum canji yake sake gani da ga
abi'un saminar sa, baisan mike shirin shigoma duniyar jin da
insu ba sam? Sai a yaune ya fahimci inda matsalar take ashe.
Haka dai ya gama bu
a bakin zuciya duk babu da
i, duk
aunarsa da alala sai gata yau batai masa wani da
i ba.
Ruwa ya
iba ya
an watsama jikinsa, yazo ya shiga
akin Ayya ya
auki kayan barci ya fita zuwa
akinsu na zaure.
Canja kayan yay ya fice waje wajen abokansa. Acan ya iske Sufiyan, sai da ya gaisa da kowa sannan yaja hannun Sufiyan suka koma gefe.

Sufiy ya akaine? Naga kamin Please call me ne?
Ka
an Sufyan ya sauke numfashi yana cije baki,
Abokina wlhy akwai matsalane?

Matsala kuma Sufiy? Akanmi to?

Wannan banzar yarinyar mana Sha'awa, wai ni zataima rashin mutunci akan
an uwanta na legas
innan yazo wajenta?
Cike da mamaki Ahmad yace,
Itama Sha'awar abinda ta daukarma ranta kenan? Wai miyasa zukatan
ammatan yanzu mafi yawansu sukafi karkata akan ku
i da mai ku
ine abokina?

Wlhy kuwa Ahmad, gaskiya bazan iyaba mace ta zauna tana zubamin iskanci, ya isa hakanan, wannan karon na barta har abada...
Da sauri Ahmad ya katseshi da fa
in,
Haba Sufyan karkace haka mana, kaimafa kasan Sha'awa na sonka,
azunfa kaine ka gama fahimtar dani akan Samina,
ilama kayi kuskuren fahimtar tane........

Ahmad kuskuren fahimta fa kace? Sam babu wani kuskuren fahimta akan batuna, Please kai daine kake neman kasa fahimtar tawa

Kaga yi ha
uri abokina, wlhy na fahimceka, yanzu kabar komai a hannuna zan sameta, idan munji dalilinta bashi da muhimmanci sai kawai ka barta, amma nikam wannan abu yana bani mamaki na
ammatan wannan zamanin, su kawai idan kaga suna kwantarma saurayi kai da nuna tsantsar
auna yanada wasu wakilai masu farar fuskane (ku
i) a banki?, mafi yawancinsu haka halinsu yake,
alilanne na gari masu son mutum domin ALLAH, Shin suna mantawa da cewa su wa
an nan masu kudin da rarrafe suka tashi suma?

Ahmad mubar zancennan, wlhy
aramin
acin rai kawai yakeyi, ai kai bakace hakaba, domin kuwa kayi sa'a, duk wa
annan banzayen halayyar sam Samina bata dashi, son gaskiya take nuna maka bawai wata abar banza dukiya ba, ko ganin da mukai mata
azun sai daga baya na zauna ina nazari akai, maybe ma ba abinda muke tunani bane akanta wlhy, naga rankane ya
aci kawai shiyyasa na sake barinka ka huce akan maganar
Ahmad da zancen Sufyan yay masa da
i yay murmushi, dan yanason yaji ana yabon Saminar sa a koda yaushe.
Cikin abokansu suka koma suka zauna, daga nan fira ta
arke a tsakaninsu, duk da dai Ahmad yayi gum, sai maida hankalinsa da yay wajen cigaba da neman layin Samina.
Amma har lokacin kwanciya yay kowa yay yun
urin tafiya gidansu bai sameta ba, a wannan daren da
ar damuwa ya kwanta, garama jiya daga baya ta
an sanyaya masa ransa..............
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUN
KUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(7)*
.............A
angaren Samina kuwa shopping Ma'aruff ya fita da ita, sun shiga cikin shoprite inda Samina ta rikice, dan bata ta
a zuwa ba, sai dai tanajin labari wajen su Nafy, tuni kanta ya nema kwancewa, dan sai tagama kamar ba'a kano take ba.
Ma'aruff dake taku
ai cikin
asaita irinta masu ji da dukiya ya bama Samina umarnin ta za
i duk abinda takeso.
Sam bata cutar da kantaba, tako ware
wanji tana lodar kaya iya son ranta, shiko yana biye da ita yana kallo tamkar ba ku
insa zai biya da kayan ba.
Ta
auki kaya sosai sukaje wajen biya, ATM
insa kawai ya mi
a ya koma gefe, aka gama cirewa aka saka musu a leda,
aya daga yaron shagon ya
auka ya bisu mota dashi.
Daga wajenma ba gida ya kaitaba, wani gidan gona sukaje, wanda take
yautata zaton yana da ala
a dashi, wajen yayi
yau, dan an gyarashi na musamman domin hutawa.
A kujeru suka zauna, inda Ma'aruff da kansa ya fiddo musu ice-cream
in daya siya musu da gashashshen kaza.
Da farko dai Samina ta
an no
e baza taciba, wai ita kunya, amma da taga zataima kanta bu
ulu tuni ta fara kai lauma harma tana neman zarta Ma'aruff
Shi abunma dariya yaso bashi, amma sai ya fuske abinsa.
Sun
an ta
a hira, inda yayta mata tambayoyi a fakaice game da kanta, itako taita basa amsa kanta tsaye.
Kusan awa biyu suna wajen, kafin yace ta tashi ya kaita wajen bikin.

Sai da suka biya ta gida ta ajiye shopping
in da yay mata, sannan ya kaita wajen bikin inda su Nafy sukaita ihun ganinta, bai tsayaba yaja motarsa yay gaba ya barta anan tunda bashi da ala
a da bikin nasu.
Yauma sun ra
washe sun
walle abinsu, ansha hidima sosai, dan sosai Samina ta manta da wani Ahmad, acan aka kusa kwana wajen dinner
in, sai gabannin asuba suka tashi, gidan amarya aka kaisu suka karasa kwana.
Samina bata tashi ganin massege
in Ahmad ba sai da safe.
Dukda taji tsoro sai da ta ta
e baki, tana mamakin yanda yake bata umarni tamkar wani mijinta.
Kashe wayar tayi gaba
aya dan karma ya kirata, basu bar gidan amaryaba kuma sai yamma da akayi bu
ar kai sannan suka wuce gida.

Koda Samina ta dawo gidansu inna mari bata zaunaba, kayanta ta ha
a waje
aya bayan ta
ibar musu abin ci a cikin kayan da Ma'aruff ya saya mata, ana sallar isha'i ta baro anguwar zuwa anguwarsu..
_____________________________
Ahmad da bai samu barci sosaiba a daren jiya yau sai ya da
e kwance bayan sun dawo sallar asuba.
Har takai Ayyah ta fara cigiyarsa saboda ya saba shigowa shi da Mudanseer da safe gaidasu, amma yau har kusan sha
aya babushi babu alamarsa, Mudan ne kawai ya shigo ya gaidasu da safen ma.
Ayyah ta aika Zainab auta
akin su Ahmad dan taga ko lafiya, dan tata jiran ko Mudan zai shigo ko Abu, amma babu wanda ya shigo a cikinsu.
Zainab tayi sallama kusan hu
u babu amsa, dan haka ta tura
ofar cikin san
a ta le
a kanta, kwance ta hango Ahmad a katifarsu ya lullu
a da bargo har saman kansa, sai fuskarsa daya bari a bu
e kawai.
Komawa tai da baya ta sake rufe masa
ofar, taje ta sanarma Ayyah.
Gwaggo na jinsu amma batace komaiba, sai Ayyah dataketa
orafi akan kodai bayajin da
ine, ganin Gwaggo ta
i saka baki yasata jan zani ta saka a kanta ta fita zuwa soron.
Koda ta shigo
akin ka
an taja bargon daga saman kansa ta
ora yatsunta a goshinsa, zafi rau kansa, hakanne yasata fahimtar bayajin da
i kenan.
Sanyin yatsunta da yaji a kansane ya sakashi bu
e idanunsa da
yar.
Ganin Ayyah ce ya sashi
arin tashi zaune, da sauri tace,

A'a, kaga yi kwanciyarka
an albarka, dama baka da lafiya shine ko Mudan baizo ya sanar mana ba?
Cikin magana da
yar Ahmad yace,
Ciwon kaine kawai Ayyah, Mudan kuma baisanma bana jin da

Ai ciwon kai ya wuce ace masa kawai
an albarka, sannu kaji, bara na saka maka ruwan wanka a wuta, saika daure ka tashi ka watsa ruwan ka karya kumalo sai kasha magani
Fuska ya
ata sosai, dan bayason magani sam, sanin hakane yasa Ayyah cigaba da lallashinsa har ya yarda zai watsa ruwan.
Ayyah ta fito a farko, shikuma yana bayanta dafe da kai suka fito daga
akin, da Samina dake fitowa daga cikin gida sukaci karo, Ahmad yay mata kallo
aya ya
auke kansa.
Sai Ayyah ce kawai ta amsawa Samina gaisuwar da take yimata.
Ayyah tace,
iyata ashe kin dawo?
Kan Samina a
asa tace,
Eh Ayyah, jiya da daddare na dawo
Chapter 11 · 0% Book details