← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 99

Sashe 61

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A wannan karon kwanan Ahmad tara ya juya, da zai tafinma sai da akasha daru shida mutuniyar, dan kuka taita masa ranarma, shi dai ya samu ya lalla
a ya gudu yana jin
aunarta na mamaye duk illahirin ga
ansa da jijiya.
Ya tafi da kwana biyu Kausar ta tashi da na
uda a safiyar Laraba, ranar dai kam a asibiti ta kwana, su Rumana nata mata addu'ar sauka lafiya.
Tasha wahala sosai kafin ALLAH ya sauketa lafiya ta santalo
arta mace mai kama da ita.
Su Rumana na shirin tafiya dubota sai gasu sun dawo ma gida.
Daga ranar kuma aka shiga zaman bakwai, inda abin gutsiri tsoma ya samu ga maman Ama, dan duk abinda ba aima Kausar ba saita tanka, ita dai Rumana nata idone, sai idan dangin Kausar sun bukaci wani abu daga gareta ta basu, tanama
aki kwance tana fama da kanta, dan tunda Ahmad ya wuce sai yazam bata cika jin da
in jikin nata ba, dauriya kawai takeyi tunda dai ba sharkaf take a kwance ba.
A haka aka kwashe kwanaki shida da haihuwar Kausar, inda kuma aketa shirin suna gobe idan ALLAH ya kaimu.............
Sai munzo cin rangam ni da Fans Kausar
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*_GDW_*
*(33)*
...............
angaren Ahmad kam randa ya isa porthercout washe gari ya dam
ama ubangidansa takardunsa.
Sosai kuwa Uban gidan nasa yay mamakin
yawun takardun Ahmad
in da yaba
okari basirar da ALLAH yay masa.
Happy ma tanata santi, dan yanzu itada Ahmad
asawa ake duk da yana shareta bai kuma shiga sabgarta, ko
an Assignment
inta ta kwaso shi take nufa, yana mata kodan darajar iyayenta, wani lokacinma ba Assignment
in bane haka kawai zata kwaso buks tace yay mata lesson.
Idan yanada lokaci yakan mata, idan baidashi kuma yace ba lokacinba, wani sa'inma waya zaiyi da Rumana sai yace mata lokacinsa na matarsane yanzu.
Ita sam bata aminta yanada mataba, gani take kawai dai yana fa
ane danta bashi waje.
Kasuwarsa kuwa bai fasa zuwaba, yana zuwa kullum kuma Alhmdllh, dama dazai tafi Nura ya mi
ama kayan shima ya
an samu, koda ya dawo yanzun kuma sai ya bashi shawara akan mizai hana yazo shima ya koya harkar.
Nura bai musaba yayma Ahmad
in godiya, dan
an ri
ema Ahmad
in da yayi a wannan tafiyar yaji da
in harkar..
Tun daga wannan lokacin suka kuma kasancewa tare da Nura, dan har zuciyarsa yana son Nura, yana
aukarsane tamkar
an uwa na jini.
Ubangidansa tunda ya amsa takardunsa bai sake ce masa komaiba a kansu, shima kuma bai sake maganaba ya maida hankalinsa ga sana'arsa kawai.
Sai dai kuma yana fatan dacewa idan da alkairi a cikin aikin, idan babu alkairi ALLAH yama hana samuwarsa.
__________________________________
A wannan safiya dai gidansu Rumana da sunan babien Kausar suka tashi, da yake
an uwantane ke komai sai su Rumana suka zama
an kallo, sai dai
an abinda ba'a rasaba sukan taimaka, koda yake Rumana ce kawai a gefe, Maman Ama ai tuni tayi uwa tayi ma
aukiya, sai
ara shigewa jikin Kausar
in takeyi, da kuma ta koma gefe ta zageta da gulma
Ita dai na Rumana kallone.

An kira Sallar Zuhur Rumana dake
aki kwance tana fama da rashin da
i jiki ta mi
e da
yar, ita dai bawai zatace ga inda ke mata ciwo baneba, amma sam jikinta batajin da
insa, nata salon laulayin kenan.
Sannu taima matan dake zaune a
ofar
akinta
an uwan Kausar
in, duk amsawa sukayi suma da mata sannun.
Tana shiga bayi sai wata a cikinsu ke fa
in,
Kai amma ciki yama yarinyarnan
yau, jiba yanda ta murje tai haske

Wlhy kuwa Maman hafsa, nima dai tunda muka shigo naketa kallonta, ko gajiyama banayi da kallon nata
Maman Ama dake bayansu ka
an tace,
Inafa ciki anan? Bilicin dai da shan maganin
Duk juyawa sukai suka kalleta da mamaki, babbar Yayar su Kausar tace,
Aiko dai maman Ahmad idanunku basu gane muku dai-dai ba, yarinyarnan babu wani bilicin da take balle shan maganin
iba, cikine wlhy....
Dai-dai Rumana ta fito daga bayi, hakanne ya sakasu yin shiru, sai dai fa idanun Maman Ama tamkar zai fa
o wajen kallon Umm-Rumana, ita da batasan sunaiba ta du
a da
yar tana yamutse fuska zatai alwala, sai dai ta zubda yawun daya tarar mata a baki sannan ta fara.
Maman Ama ta kuma zaro idanu waje tana fa
in,
Kambu, yasin cikine kuwa, to yaushe akai hakan?
Har Rumana ta gama alwala ta mi
e zuwa
aki kallonta Maman Ama take harma da wasu a dangin Kausar
in, dan wasu labarin yanda akai aurenta da Ahmad
in sukeyi ta dalilin bijirewar Samina.
Ita dai bama tasan sunaiba, ta shige
akinta kawai ta kabbara salla.
Masu himmar sauke farali a kan lokacine sukai himmar tashi suma, Rumana tai musu allura, tana cikin sallar mutum biyu suka shigo
akinta dan suyi anan, ciki kuwa harda
awar maman Ama wadda ta kasance
an uba suke da Kausar, dama can an
ulla
awancen ne saboda gulmar Kausar.
Lokacin da Umm-Ruman ta idar ne su kuma sunayi, wayarta tai ring, dan haka ta jawota tana dubawa, tayi mamakin ganin Yah Ahmad, dan bai cika kiranta a irin wannan lokacinba saboda kasuwa.

agawa tai ta saka a kunne da yin sallama murya a sanyaye.
Shima daga can ya amsa cikin lumshe idanu.

Gwal
ina kin tashi kenan?

Lah yaya waya fa
a maka ina barci?

Zuciyata mana babie R, aina kiraki, tunda naga baki
agaba nasan barci kikeyi
Murmushi Rumana tayi har yana jiyo sautinsa,
Tace kai Yaya, to yaya kasuwan?

Kasuwa gata nan munata bugawa, yaya baby
ina da
arfin jikinki?
Murmushi ta
anyi tana sake
asa da murya saboda ba ita ka
ai bace, tace,
Nidai
alau nake

Ai haka akeso Ruman, shi kuma babie na fa?
Neman kauda zancen take ya katseta da fa
in,
Ruman nifa banson wannan kunyar, abinda akaimin ban yarda aima
ana ba uhyim
Rumana ta
an kalli yanda matan sukai kasare suna saurarenta dan sun idar,
asa ta kumayi da muryarta tace,
Yaya bafa ni kai
ai bace

Owo keda waye haka?
Shiru tai dan tarasa yanda zata fa
a masa ya fahimta, da kansa yace,
Okey yaufa kuna suna ashe?
Rumana tace,
Ayya to ALLAH ya raya, nima kewarki ce ta isheni, anjima na kira

Na gode yaya
Bayan Rumana ta ajiye wayar tsabar son jin
waf,
awar
Maman Ama sai cewa tai, Amarya munfa gode, kema ALLAH ya saukeki lafiya muzo i war haka musha suna
Murmushi kawai Rumana tayi kanta a
asa, sai dai batace komaiba.
Suka sake mata godiya suka fito.
Itako alawa ta
akko ta saka a bakinta kamar yanda yanzu takeyi saboda batason tara yawun nan.

awar maman Ama taje har
aki ta sameta itama tana salla, tana idarwa ta juyo tana fa
in,
awata Yaya da gaskene cikinne?

Wlhy kuwa shine
awata, muna salla fa mijin ya kira, kinji kuwa yanda ake kashe murya kojin abinda take fa
a bamaji wlhy, kai wannan yarinya akwai bariki anan, idan ta samu shashar kishiya tuni take
wace mijin
Wata dariya mai nuna tsangwaron hassada Maman Ama tayi, ta ri
e ha
a tana fadin,
Kaini wannan abu ya
auran kai, ciki fa? To wai yaushema akayisa?
Dariya sosai
awar tata ta sanya,
Kai kujimin
awata da wani batu, mata da miji har kike tambayar yaushe tai ciki?
Ai dolene nai wannan tambayar
awata, kinsan mufa wlhy dukma
auka muke bai ta
a ta
ata ba, ashe munafukan sunsan tsiyar da suke a
aki idan sukai bulum, to wlhy babu mai ce miki ga daren farkon yarinyarcan a gidannan

awa kinsan wasu matanfa akwai dauriya wlhy, koda sunsha wahalar bazasu bada wata
ofar da wani zai fahimcesu ba, kuma kinga ai tanada iliminta yarinyar ga wayo, kune dai dama kuke raina ajinta, amma irin masu sanyin nan kedai gansu ki barsu
Chapter 61 · 0% Book details