Sashe 91
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dama ance fa
an masoya hutu
***********************
Rayuwa ta cigaba da shu
awa su Rumana ana shekara ta Uku a makaranta, yayinda Ahmad yaketa
ari akan nasa karatun shima, dan haka sam baya wasa da damarsa.
A lokacin shima Abu-Talib an sakashi a makarantar su Haysam, hakama Subayya
iyar Gaddafi, yanzu hakama Jiddahn ciki gareta tsoho itama.
Bayan shu
awar wasu watanni Jiddah ta haihu namiji, su Rumana akasha hidima.
Itama babu jimawa sai ga wani cikin, nanma dai Ahmad yata murna tamkar ya goyata, inda itakam bataso cikinnan yanzuba kodan karatunsu da ya
auki zafi yanzun, amma sai bata nunaba ta godema UBANGIJIN da ya bata, dan inharma Ahmad ya fuskanci hakan daga gareta lallai zasuyi uwarwatsine kawai..
Haka dai ta cigaba da rainon cikin nan, da sau
i shi bai cika bata wahala ba, sai dai yawan son abu mai sanyi da takeyi.
Zainab ma ta cigaba da karatunta a sashen lafiya a wata makaranta dake Riyadh, dan haka acan take zaune gidan wani abokin Gaddafi balarabe ne shima da matarsa
aya da yaransu biyu, su
an asalin
asar Saudiyya ne, yanzu idan ka ganta wajen su Rumana weekend tazo ko hutu, weekend
inma hanata wani lokacin Ahmad yakeyi.
________________________________
A kwana a tashi shekaru sukaita shu
awa tamkar almara, kafin wani dogon zango abubuwa da yawa sun faru.
Bayan shigewar shekaru hu
u da tai dai-dai da cika shekarun su Rumana bakwai a saudiyya, Ahmad kuwa takwas.
A yanzu yaransu uku duk maza, dan cikin da Rumana ta sake haihuwa shi
inma dai namiji ne, wanda yaci sunan Baba Ilyasu shima, suna masa alkunya da suna *_Abu-Turab_*, sosai yanzu Rumana ke sha'awar
ar budurwa, musamman idan Subayya tazo musu weekend, wato yarinyar Gaddafi.
Abubuwa da yawa sun faru na cigabansu, karatunsu da duk suka kammala har Zainab, tare da gurbin aiki da ma'aikatar tace man fetur ta
asar Saudiyya taba Ahmad, sam baiso hakanba, dan
asarsa shima yake burin zuwa yayma hidima, amma sun ko dage suma sai yayi musu aiki na adadin wasu shekaru kafin su sallamesa.
Da farko yayi takaici, amma da Gaddafi yay masa nasiha akan ya
auki hakan shine mafi alkairi a rayuwarsa sai hankalinsa ya kwanta..
Da kuma ya sanarma Baba duk suka sanya albarka a cikin lamarin.
Rumana ma sun kammala karatunsu, amma tanason cigaba saboda da
in da yay mata, hakama Zainab ta kammala, tanason cigaban dai itama, amma Ahmad yace saita samu miji ya aurar da ita inma zai aminta da cigaba da karatun nata.
To da yake akwai wani abokin karatunta da suke lobewarsu,
an asalin
asar Eygpt, amma haifaffen nan Saudiyya ne, mahaifiyarsa kuwa
ar asalin
asan Nageriya ce, sunansa *Akeem*, sai kawai ta gabatar dashi garesu.
Ahmad da Rumana sun masa tarba ta mutunci, sun kuma yaba da yaron. sai dai Ahmad yace sai yayi bincike a kansa, idan yaga babu wata damuwa zai kai maganar gida kafin a yanke hukunci.
Daga nan suka fara shirin zuwa Nageriya ganin gida a karo na farko, wanda yay dai-dai da taron bikin Mudanseer da za'ayi.
A yanzu kam kowa yaga Umm-Ruman yasan na gaba yay gaba na baya sai labari, ta ko ina ta zama cikakkiyar mace kamila wadda a kowane irin taro zata iya bugar
irji ta kira kanta macen, balle a tsakaninnan da take
auke da wani yaron cikin ma
ale a mararta, duk da dai ita ka
ai ta fahimci tana da kayanta, dan ko Ahmad ta
i sanarmawa.
Haysam
an saurayin yaro abin sha'awa da so ga kowa, a yanzu yanada shekaru takwas da wasu watanni a duniya, yaro mai matu
ar haza
a da ha
uri, sam bashi da kwaramniya,
abi'un
an farin dai na tare dashi.
Sai Abu-Talib manyan
asa, kamaninsa da Haysam sun sake fitowa matu
a, a yanzu yana da shekara biyar da wasu watanni shima a duniya, akwaishi da wayo ga
iriniyar masifa, jan fa
a da rashin barin saita kwana kam ai ba'a magana, akwai zuciya irin ta mahaifinsa tattare dashi sosai, dan a hallaya kam ba'a cewa komai wajen gadon Abbunsu, shima ALLAH ya bashi haza
ar karatu, ga
ulafucin iyaye, ko yaya Abbunsu bai dawo gida da wuriba yata tambaya kenan,
Ummie ina Abbunmu? Yaushe zai dawo? Ko miyasa bai dawo ba? Kira manashi a waya muji ya taho?
wani lokacin tun tana jurar bashi amsa har taji haushi tai masa banza, idan kuwa Zainab ta kira waya lokacin tana makaranta aka bashi su gaisa yata mata rigima kenan akan ta dawo gida, sai dai taita lallashinsa har a rabu lafiya.
Sai Abu-Turab,
an gatan Aunty zee kenan, autan Ummie kuma, duk da dai Ahmad yace shi autansa kam akwai yayu kamar shida a gabansa ma kafin yazo, dan haka da sauran aiki Rumana ta sake zage damtse
, a yanzu shima yana da shekara Uku da wasu wattani a duniya, shima dai akwai wayon, sannan babu ragi, dan fa
a shi da Abu-Talib kullum ne babu fashi, kowa yana fama da zuciya, shima dai akwa wayo, ga surutu a bakinsa ko tsuntsun akku ya shafa masa lafiya, shifa komansa a rayuwa Aunty Zee, ko abu ya samo aunty Zee ce mai
oye masa, idan abun da
i yaci ya rage zaije ya
oyema aunty zee
insa, shima dai suna shirin sakashi makaranta kwannan nan, dan Islamiyya kawai yake zuwa, so Ahmad yake sai sun dawo ganin gida sannan a sakashi.
Sai uwar
a Zainab, ta zama budurwa cikakkiya, asalin
yawun runawan nan na
awainiya da ita, hakan yasa take
aukar hankalin
an larabawan nan, dan irin fatar su Ahmad tana da birgewa ga ko farar fatane, Zainab akwai tsiwa, amma hakan bai hanata tashi da nutsuwa ba, dan Ahmad da Rumana basuyi wasa da tarbiyyar Zainab ba, da iyayensu suka dan
a musu amana, a yanzu haka tanada shekaru ashirin cif a duniya, ga yanayin garin ya kar
eta, tako ina ta zama cikakkiyar mace abin bu
atar kowanne
a namiji.
Sai fa mai gayya mai aiki, Alhajin ALLAH, kamilin namiji kainuwa dashen ALLAH, wato dai angon Umm-Ruman nake magana Amadidin Ayyah Abbun Haysam da su Abu-Talib, yayan Zainaba kuma ba
, lallai Ahmad kam yanzu ya kama
asa, bawai a dukiya nake maganaba, a cigaban rayuwa mai albarka da bu
atar dukkan namijin
warai, dan dukiya dai ba itace mutunci ba, har yanzu Ahmad ba hamsha
in mai arzi
i bane, yana rayuwarsane a tsaka tsa
i, cikin rufin asirin ALLAH, zai iya
aukar dukkan
awainiyar iyalinsa harma data danginsa gwargwadon iko, sai dai bai tara
azaman ku
en dake jibge a bankunaba, sannan bai tara motocin da suka cika harabar gida ba, har zuwa yanzu bai da gidan kansama, dukda dai ya shirya wani gagarumin surprise ga Umm-Ruman wanda bai ta
a sanar Mataba koda a labari.
A yanzu haka an bashi gida da motar hawa a wajen aikisa, sannan za'a
auki nauyin karatun yaransa biyu, wato dai Haysam da Abu-Talib, ranar da wannan abin alkari ya riskesu har hawaye Ahmad yayi, yama rasa yanda zai kamanta farin cikinsa, UBANGIJI ya masa komai a wannan rayuwar, dan ko ilimin da ya azurtashi dashi ka
ai ya isar masa abin alfahari duniya da lahira.
Ga matar
warai da ALLAH ya bashi, wadda tasan darajarsa da mutuncinsa, ga
an yaransu abin sha'awa da birgewa ga kowa, ya sauke nauyin bu
atun ahalinsa masu yawan gaske musamman akan karatun
annensa masu tasowa, ga harkar kasuwancinsu kullum sake ha
aka take shi da Gaddafi, hakama na wajen Nura komai yana tafiya Alhmdllh.
Cikin farin ciki suka tattara suka koma sabon gidansu da suka samu rakkiyar abokan arzi
i da suka tara anan
asar Saudiyya, ga kuma wa
anda suke kallo
an uwansu da basu da kamarsu, Gaddafi da matarsa Jiddah.
Gidane da ya amsa sunansa gida, ga motar hawa da dukkanin abin bu
ata a ciki, su Abu-Talib sai tsalle suke an dawo sabon gida, ballema ga wani
an lambun hutawa a gefe da aka shirya wajen wasan yara a ciki, hakan ba
aramin
aukar hankalinsu yayiba ainun.
Anan dai cikin birnin Dhahran
inne suka sake samun wannan sauyin rayuwa, sun tare da sati guda suka shirya zuwa makkah domin yin Umrah ta kwanaki goma.
Duk da kuwa basusan adadin Umrah da sukaiba a rayuwarsu cikin shekarun da suka tsinci kansu a saudiyya, aikin hajji kuwa tunda sukazo saudiyya basu ta
a fashin yinsaba duk shekara, tanan nema suke ha
uwa da
asarsu harma da wa
anda suka sani jefi-jefi, dan akwai wani Alhaji
an anguwarsu da Ahmad
in ya ta
a gamo dashi, lokacin Ahmad na cikin tsananin rayuwa da neman ku
in karatunsa har neman taimako ya ta
a zuwa wajen Alhaji, amma a wancan lokacin sai ALLAH bai cida Alhajin nan ya taimaki Ahmad ba, Ahmad ya baro gidan da
acin rai saboda korar kare da matar Alhajin tai masa, sai gashi yau kwatsam sun ha
u a saudiyya, shi Alhajin ma bai gane Ahmad ba, amma shi Ahmad ya ganesa, dan haka ya gaishesa kuma ya bashi sani, duk da bai tuna masa da wancan batunba yadai kwatanta masa gidansu. Cikin ikon ALLAH kuwa Alhaji ya gano mahaifin Ahmad
in harma da abinda ya ta
a masa a wancan shekarun.
Bayan an kammala aikin hajji kafin lokacin komawarsu Ahmad ya
aukesa ya kaisa har gidansa, suka karramashi da tarba ta mutuntawa, hakan ya sosa zuciyar Alhaji har ya gaza ha
uri yayta neman gafarar Ahmad, murmushi kawai Ahmad
in yayi yace dan ALLAH subar zancen ya wuce, kowa kuma ai yasan ajizanci na
an adam.
Sosai Alhaji yaji da
in wannan karamci na Ahmad, da ya koma gida Nageriya kuwa har gida yaje yayma su baba alkairi ya kuma basu labarin karramawar da Ahmad yay masa a saudiyya, yayta bama mutane labari kuwa, tun daga wannan lokacin zuminci ya
ullu tsakaninsa da su baba mai
arfi, har takai ya
auki su baba su duka ya
orasu akan wasu harkokins, dukda basuyi karatun bokoba bazasu cutuba wajen tafi dasu.
Wannan ma nasarace da Ahmad bazai ta
a mantawa da itaba a rayuwa