← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 99

Sashe 26

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Zo nan
na tsinkayo muryar Yah Ahmad.
Kallonsa nayi, dan banyi zaton dani yake ba ganin dai muna zaune ba wani nesa sosai da juna ba, yanda ya tsatstsareni da idanu yasa na mi
e zuwa gabansa na tsugunna.
Yace,
zauna da
Zaman kuwa nayi cikina na sake
urar ruwan tsoro.
Kallona yay sosai ko
yaftawa bayayi, ga fuskarsa babu alamun wasa yace,
Ina wasa da ke?
Da sauri na girgiza masa kai idanuna na cika da
walla, dan bansan mi nayi ba, sai matse hannuwana nake cikin na juna.
Ya cigaba da fa
in,
Kinsan daga yau
innan da nake miki magana, idan har na sake ganinki zaune da matarcan kuna wata doguwar hira bayan gaisuwa sai na miki shegen duka a gidannan, wato ma har labarin daren farko kika bata....?
Da sauri na girgiza masa kaina ina fa
in,
Wlhy A'a Yaya, ALLAH ban ta
a ba tunda nake

Ba gashi tana miki hirarba, ke har kinkai girman sanin akwai wani abu shi daren farko ga amarya daman?
Hawayen da suka zubomin a saman fuska na share ina cigaba da girgiza kai dan na kasama magana.
Ahmad dake ha
iye dariyar yanda Umm-Rumana ta rikice da
yar ya kuma zazzaro mata idanunsa, danshi duk yana yine danya
eta da wuri karta saka kanta a wannan masifar ta shegen gulma, shiyyasa tunda suka tare a gidan
abi'un maman Ama basu masaba har mijinta, sam bayason mu'amularta da Umm-Rumana

Kinga daga yau, bama itaba, ko wannan da aka kawo jiya karnaga wata aminta ta ha
aki da kowace shegiyar mata ama anguwarnan ba gidannan kawai ba, inko hakan ta kasance kema kinsan sauran, tashi ki ban waje

Kayi ha
uri dan ALLAH Yah Ahmad, zan kiyaye insha ALLAHU, amma dan ALLAH ka yafemin
Duk da ta bashi tausayi sai cayay kawai,
Ya rage naki
Tashi Umm-Rumana tai ta koma gefe tana cigaba da sharar hawayenta.
Ahmad dake bu
e zani
aya zai fara yanka yace,
Wlhy kika bari Mudan yazo yaga wa
annan hawayen ko, saina sassafaki a
akinnan
Babu shiri Rumana ta goge hawaye tsaf, sai ko ga Mudanseer ya dawo
auke da leda yellow mai layi-layi.
Yana ajiyewa ko zama baiyiba yace zai koma yana da aiki a shago, gashi zaije makaranta da yamma.
Godiya nai masa yay mana sallama ya fice.
Haka na tashi na fidda cefanen, Yah Ahmad nata yankan
inkinsa da duk ya maida hankalinsa wajen. Sai da zan fita waje girkine yace nayi anan
ofar
aki basai na fitaba.
Duk da nasan zafin wuta zai
arama
akin zafi haka nabi umarninsa tunda risho
in ba haya
i yakeba, kayan miya kawai na fita na wanko tare da
anyen kifi da Yah Mudan ya sayo mana a waje nazo
aki na ni
a a gireta, kifin kuma nai
arin sashi a wuta danna
an tafasa da kayan
amshi na rage masa
arni.
Maman Ama kawai kake iya jiyowa a tsakar gida da yaranta, amaryarmu kuwa suna
aki sai dai kajiyo sautin dariyarsu.
Da yake girkin bawani mai yawa bane dan danan nagama girka mana shinkafa jalof, wadda a ido kawai dolene ta birgeka saboda aikin nutsuwa ne, na kwashe a kula gaba
ayanta na gyara wajen kamar banyi komaiba.
Har lokacin kuma Yah Ahmad nata yankan kayan, sai lokaci-lokacine yake amsa waya idan an kirashi, nama lura mafi yawa abokansane ke tambayar lafiya? Sunga bai fitaba, saiko Customers masu amsar
inki ko masu kawowa............
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(16)*
.............Kiran sallar zuhur da akeyine ya saka koda na gama gyara wajen sai ban zauna ba, na
auki buta na fita.
Ina fitowa Amaryar jiya da mijinta suka fito daga bayi da alama wanka sukayo tamkar
azun da safe, harga ALLAH ban kawo komai a raina ba, saima sannun da sukaimin na amsa na shige ban
akin.
Na fitone idona ya sauka akan mama Ama dake le
e ta Windown
akinta, sai dai ganin kamar na ganta ya sakata saurin sakin labulen, kaina kawai na girgiza, na zauna bakin rijiya ina alwala.
Sai ko gata itama zumut ta fito da buta a hannu, tazo gab dani take fa
in,
Amarya an tashi kenan?
Kallonta nayi da
ar fara'a nace,
Ai dama ba barci nakeba, aiki nake yima a ciki
Tai wata
ar dariya idonta
yam akan jelar gashina,
Ai najiyo
amshi har nake zance da zuciyata akan yau kuma amarya a
aki ake girki? Ko kayan da
i za'aci tunda naji
amshin kifi na tashi
Nace,
A'a, kawai dai dan Yah Ahmad na gidane na zauna saboda na tayashi hira
Bu
ar bakinta sai cewa tai
Ku hirar kuke, wasuko da ranar ALLAH suna gado suna murzar juna, wannan matar inaga da bamu da maza a gidannan lallai da munsha kallo, aini yau naga bariki wai wanka da miji da tsakar rana
Shiru nayi danni sam maganar tata tazomin a baibai, na farko dai ban gama fahimtar gundarin maganar ba, na biyu kuma bansan minene matsalarta da wannan amarya ba, miye laifi idan tayi wanka da mijinta? Bayan malamin islamiyyarmu ya ta
a bamu wata
issa da MANZON ALLAH ke wanka da *Nana Ai'sha (R.A)*.
Zaram na mi
e saboda fitowar Yah Ahmad daga
aki, a du
e na
arasa alwalar maman Ama na tsaye a kaina, tana jiran Yah Ahmad ya gotamu ta
ora maganarta daga inda ta tsaya.
Da azama na bar wajen ganin ya nufi bayi, na fa
akina ba tare da na sake koda waiwayenta ba.
Gaskiya matarcan lamarinta na bani mamaki da
aure kai, shikenan kai bazaka damu da rayuwarka ba sai ta wani, dole nazo na ro
i Yah Ahmad komawa makaranta kodan gujema halayyar maman Ama ta son kafa da'irar gulma a gidannan.
Ina idar da salla ne na fara kimtsa kayan danaga ya kammala yankawa, sai biyu suka rage bai ta
aba, na tattare
yallayen na saka a leda suma na share
akin dan ya samu wajen cin abinci.
Ranar dake a tsaye tasaka garin
aukar wani mugun zafi, da ace ina da dama kayan zan cire nasha iska wlhy.
Haka dai na gama shirya masa abinci a tabarma na
auki kofi ina zuba ruwa, bisa tsautsayi na
an zubar, wanda na gama zubawa na
auka nakai gaban abincin nasa, sannan na dawo ina duba tsumma danna goge wanda na zubar.
Abinka da s
abuwar leda, ashe na
isar da mangya
a a wajen sanda nake girki, koda na goge wajen kuma ban lura da nanba,, ga ruwa ya zuba, ina
ora
afata da dube-duben inda ruwan ya zuba kawai naji na tafi gaba
ayana, sai gani
asa.
Fashewa nayi da kuka saboda wani azabar zafi daya ratsa
ashin
afata da
uguna.
Sosai nake kuka dan na kasa tashi, bansan yaya akai kunnen maman Ama ya jiyoniba, sai gata ta shigo jiki na
ari tana tambayata lafiya?.
Ganina ina kuka rike da
afa da hannu
aya,
ayan kuma na ri
ugu ya sakata fa
in,
uwa kikayine?
Kaina kawai na iya
aga mata ina cigaba da kukana, takai hannu zata taimaka min danna mi
e sai ga Yah Ahmad yay sallama ya shigo.
Da mamaki ya kalli maman Ama
in sannan ya kalleni fuska babu walwala,
Miya faru?
Maman Ama ta bu
e baki zata bashi amsa nai saurin katseta....
Kuka na kuma saka masa wanda ni kaina nasan harda ta
ara nace,
uwa nayi
Hannuna dake cikin na maman Ama ya kalla, ba tare da ya kalleta ba yace,
Barta kawai zan tada ita
Koda ta sakeni a zatona zata fita, sai naga matarka ta gyara tsaiwa tana kallonmu sai kace wasu tv
inta.
Wannan abu da Maman Ama tayi ya zafi Ahmad a zuciya, dan haka da gayyar cusa mata ba
inciki ya rungumi Umm-Rumana ya
agata cak zuwa saman gado, tunda ya fahimci matarnan muguwar
ar sa ido ce.
Aiko tamkar ya sani, dan tsayawa tai taga yaya za'a kwashe, daga ita har mijinta sun fahimci Ahmad bai ta
a ta
a Rumana ba, har gulma suke akan hakan, wai baya son Rumana hankalinsa nakan Samina har yanzun.
Wani irin zaro idanu tayi na tsagwaron mamaki, maimakon ganin hakan ya sakata fita saita sake ma
alewa.
Rumana kuwa tunda Ahmad ya
auketa jitai hawayen sun gudu saboda tsabar al'ajabi, sam bata kawo hakan a ranta ba, jitai kawai jikinta na wata irin tsumar tsoro, dan a rayuwarta hakan shine na farko gareta.
Ya kwantar da ita a gadon sai dai rabin jikinta na saman jikinsa, a hankali yace,
A inane kika buge?
Hawaye Rumana ta matso da suka cika mata idanu, ta nuna masa
afarta,
ugun kuma kunya takeji shiyyasa ta kasa nuna masa dukda nan yamafi
afar buguwa.
A mamakinta sai gani tai ya tura hannunsa cikin rigarta ya shafa
ugun yana fa
in,
Shinan bakison a ta
ane ragguwa?
ya
are maganar da matsa wajen.
Jikin Rumana har rawa yake ta
ankame Ahmad ba tare da ta shirya hakanba, ga wani siririn kuka data sakar masa na jin zafi, bai bartaba yanata matsa wajen yanda
ashin zai saki.
Ita ko ta ru
umesa tamkar zata koma masa ciki. Dauriya kawai Ahmad yakeyi, amma gaba
aya jinin jikinsa yamutsawa yakeyi ta kowacce kafa, tsigar jikinsa yanda ta tashi ya saka kowanne gashin jikinsa fitowa ta
ularsa. Karo na farko a rayuwarsa da
amace ke a jikinsa kwance, abinda ya jima yana kissimawa da Samina kawai, a yau sai ga sa
anintace kwance a jikin nasa. Kasancewarsa gwanin kamewa yasa baka fahimtar yana a mawuyacin hali koda a fuskane, saima kalmar Sorry da yaketa ambatama Umm-Ruman a hankali yana cigaba da murza
ugun
Sa
af-sa
af maman Ama ta fice a
akin wani abu na tokare mata ma
oshi, dan ita gani tai soyayya suke a gabanta kawai.
Duk yanda Ahmad yaso daurewa ya kasa, hakan yasashi zamewa ya kwanta yana saka Rumana sosai a jikinsa, wai shinan duk azuwan gyarane, ta
i tsayawa ya matseta, wannan damar Rumana da azabar matsa gurin ciwo ya isheta ta kuma mannema Ahmad sosai tana kuka da ro
onsa dan ALLAH ya bari hakanan, akwai zafi sosai.
Sam shi baima san tanaiba kam a yanzu, dan
iff kunnensa ya toshe, salon yanda yake matsa mata wajenma kawai zai baka tabbacin ya fara canja tasha ne.
Har maman Ama taje
akinta sai ta kasa daurewa, tsabar hassada nacin ranta ta kasa zaune ta kasa tsaye, maganin zafi ta
auka ta dawo
akinsu Umm-Rumana, tunda ta
aga labule taga yanda suke mai makon ta koma da baya sai catai
Yauwa ga maganin zafi kozata shafa a wajen insha ALLAHU zai saki
Yanda tayi maganar da
arfine ya dawo da Ahmad hayyacinsa, ya bu
e idanun da suka canja launi da
yar, kafin ya yun
ura ya tashi zaune da Umm-Ruman a jikinsa, ita tanata shashshekar kukane, shiko sai ajiyar zuciya yake saki a jere kamar jaririn dake neman abinci bai samuba.
Fuskarsa mugun tamke yakai dubansa ga maman Ama, kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa saboda yasan muryarsa zata iya fallasa tsantsar bu
atar dake a tare dashi a halin yanzu.
Maman Ama ta ajiye musu maganin zafin gefen gadon ta fice kamar gaske, amma saita ma
ale a bakin
ofa.
Umm-Ruman ta raba jikinta da nashi tana share guntun hawayenta, murya a matu
ar sha
e yace,
Sannu, kawo
afar muga itama
Rumana ta marairaice idonta na sake cika da
walla,
Yaya dan ALLAH ka bari na huta sannan, ALLAH akwai zafi
Kansa ya girgiza yana kamo
afar,
Waya ce miki idan aka barshi anjima bazakiji zafinba, saima kinfiji fiye da yanzu
ya
ara maganar yana matsa
afar itama.
Nanma ta
anyi kuka tana rirri
e masa hannu saboda
afarma ta
an bugu, sai da ya tabbatar ta matsu sosai ne ya sauka a gadon, jakkarsa ta kaya ya bu
e ya fiddo maganin zafi, dan ko kallon wanda maman Ama ta ajiye baiyiba, a
afar ya fara shafawa kafin ya kalli Rumana cikin
aure fuska yace,
Juyo bayan ki
aga rigan
Cike da jin kunya Rumana tabi umarninsa, shiko yay mursisi yana shafa mata a wajen. Bayan ya kammala ya mi
e tsaya yana cewa,
Kwanta ki
an huta na minti biyar maganin ya shiga wajen sosai
Babu musu ta kwanta tana gyara rigarta, shiko ya ajiye man zafin saman mirror ya koma saman tabarmar ya zauna.
Yun
urawa tai zata tashi tana fa
in,
Bara na saka maka abincin
Chapter 26 · 0% Book details