← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 99

Sashe 74

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wlhy baka isaba Ma'aruff, kuma da kake fa
in mai tarbiya nima
in da abuta ka ganni, kaine ka gur
atamin ita da taka rashin tarbiyyar macuci azzalumi kawai,
an giya bunsuru
Wata dariyar
ularwa yay mata ya koma ya gyara kwanciyarsa yana fa
in,
Bani da lokacinki yanzu nikam, karyar titi
Cigaba tai da gaggasa masa magana har takaisa da she
a mata maruka biyu ya fice ya bar mata gidan.
Tashin hankali na gaske Samina ta shiga ranar, tayi kuka tamkar ranta zai fita, ta kira mama gaje ta zayyane nata komai dake faruwa, itama hankalinta ya tashi sosai, suda suke shirin shawo hankalin matsalar Saminar ta samu zaman lafiya shine yanzu kuma Ma'aruff
in ya
aro musu wani aikin, gashi Baba ya hanata fita a gidan.
Duk wanda yasan mama gaje yasan a tsakanin nan tana cikin matsanancin tashin hankali, sai bushewa take a tsaye kamar kilishi.
Kwana biyu da wannan abu saiga
an jere,
ayan sashen dake gidan sukaima amarya jerenta na girma, dama can shine ainahin sashen matar da zata zauna a gidan, inda Samina take Ma'aruff yayisa ne kawai saboda ba
i ko wata sabga idan ta tashi mutane su sauka anan.
Tasha masa tambaya akan wancan sashen amma yana ce mata aikine bai gamaba sai ya gama zata koma, ashe yasan tsiyar daya shirya mata.
Shi kansa an tsara masa
angarensa dake cikin wancan sashen tsaf.
Dangin Ma'aruff sukaita yankama Samina ba
ar magana, tunda dama aurene na zuminci, ranar sai kulle sashenta tayi, dukta susuce tayi firingai-firingai da ita...........
*_Muna barar addu'arku ga miss xoxo ALLAH ya bata lafiya
_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_
_*KAUNARMU:*
NA MAMUH GEE_
_*DAURIN GORO:*
NA HAFSAT RANO_
_*ALKAWARIN ALLAH::*
SAFIYYA HUGUMA_
_*GUDU DA WAIWAYE:*
NA BILLYN ABDUL_
_*IGIYAR ZATO:*
NA MISS XOXO_
_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_
_GUDA DAYA DARI BIYU_
_GUDA BIYU DARI UKU_
_GUDA UKU DARI HUDU_
_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_
_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_
*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_
saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin
*07067124863*
*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*
*09032345899*
_Sayen nagari, maida ku
i gida masoyan asali
Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*_40_*
*_GDW_*
...........Haka aka shiga hidimar biki ba'a sakata cikin kowacce sabga, to ganin angonma yafi komai mata wahala a gidan, dan tun randa ya kawo mata invitations
innan bata sake ganin
eyarsa ba.
A danginta kuwa babu wanda yaje mata kara, dan mama gaje sun rufe sun
i sanarma kowa za'aima Samina kishiya, sai a shanun
an talla jama'a ke jiyo labarai suna kawoma
an gidan gulma.
Yanda bata fa
aba babu wanda yay yun
urin zuwa balle ya nuna mata yasan ma halin da ake ciki.
Ansha hidima ta alfarma, dan yanzune kam a kaima Ma'aruff auren gata kamar yanda danginsa suke fa
a, ranar asabar bayan kammala gagarumar dinner
in da har gidan tv suka nuna aka kawo amarya
akinta.
A lokacin Samina tana cikin wani hali, dan kuwa duk taga wannan shagali a tv, yanda Ma'aruff yake rawar
afa da washe baki, da yanda danginsa ke
arin dukiya kamar ba wahala sukai suka taraba ba'ai koda kwatankwacinsa a nata bikinba, hakanne ya sakata zaman dirshen a kafet tasha kukanta..
Duk yawan
awayen data tara babu wanda ya tuna inda take balle yazo, hatta dasu Nafy bata ganiba balle sababbin datai na yanzun.
Har
an kawo amarya suka kammala ghu
e-ghu
ensu da arerewarsu Samina na zaune a wajen ta zuba uban tagumi abin tausayi.
Kafin wani lokaci gidan ya koma yay tsit, tun tana tsammanin shigowar Ma'aruff harma ta fidda rai, dan yanayin shirun da garin yayi sai haushin karnuka ya tabbatar mata dare ya tsala, sai tunaninta ya fara bata
ilama Ma'aruff
in yanacan make cikin giya baizo gidanba.
Lallai tunanin Samina yazo da ru
ani a gareta, ya kuma karanta mata ba dai-daiba, dan kuwa dai yau ango Ma'aruff ko lemon bai damu da shaba balle akai ga giya, yana manne da amaryarsa da sukasha soyayyarsu, duk da dai daga
arshe abin yazo masa da ru
ani, dan kuwa dai amarya a fafake take ba budurwa bace, wani ya
ana.
Ance wanzami baya son jarfa, hakan yasaka hankalin Ma'aruff tashi matu
a, ya hauta da bala'i ta taka masa birki nan take, dan ta tabbatar masa bazata
auki haukarsa ba, harda tambayarsa wai shi dama budurcinta ne matsalarsa?.
Wannan tambaya ta
onama Ma'aruff rai, sai dai ya gaza cewa uffan saboda wani shegen tsoron Mufida yaji ya mamayesa.

Aiki ga mai
areka
___________________________________
Su Umm-Ruman masu jego kam an kammala wanka, tayi dumurmur da ita kamar ka sace ta ka gudu, hakama Haysam abin sha'awa, ga
yawun yaro da yay gado uwa da uba nata fitowa, dama iyayen kamarsu
aya, hakan yasa bama a iya banbance dawa yake kama a cikinsu, wasuma sukance ya
ara iyayen
yau.
Ita kanta Rumana takan zauna taita kallonsa idan babu kowa kusa, a ranta tana
iyasta yanzufa wannan mallakinsune ita da Yayanta.
Hakan na saka zuciyarta farin ciki sosai, shi kansa Ahmad idan ya kira labarinsa mafi yawa nakan Haysam, wataran Rumana har nuna kishinta take a fili, shiko yayta mata dariya, hotunan Haysam kam ai kullum sai an masa an tura masa, idan ita batayiba ma Mudan zaiyi ko Abu da aka sayi waya shima ya shigo gari da
ar mai shan jininsa

Umm-Ruman ta fara
arin zagaya dangi ziyara, wanda da farko da Ahmad yaso kawo tirjiya Ayyah ta taka masa birki akan dolema yasama ransa ha
uri tunda haka al'adar take, sannan tunda Rumana tai aure ina yake barinta zuwa? Tanada dangin mahaifiya a gari suma kuma ai suna bu
atarta, ga dangin gwaggo suma ya kamata ta ringa shiga.
Dole yay shiru yabi umarni kam, aiko saiga su Rumana har shema ita dasu fa'iza, kwannansu hu
u suka dawo da tarin alkairi, dan
an Shema sunji da
in wannan ziyara sosai.
Cikin
an uwa kuwa wani ya ma
alema Fa'iza, kuma da gaske yake babu
arya, itama dai Fa'izan ta amsa, dan yay mata, sai dai fargabarta batason zama Shema kamar yanda ta sanarma su Rumana.
Sun bata shawarar addu'a kawai da neman za
in ALLAH, dan yafi kowa sanin abinda ya tsara.
Da zaman wankan Rumana, da ziyarce-ziyarcenta kusan watanni biyu da wasu
an kwanaki da tafiyar Ahmad.
Dan haka ya fara shirin zuwa gida, sai dai a wannan karon yasha banban da zuwan baya, dan kuwa zaizone domin
auke matarsa da
ansa su koma kusa dashi kamar yanda iyayensu sukai masa al
awari.
Ranar juma'a kwatsam babu zato sai gashi, kowa yayi murnar ganinsa kuwa, musamman yara da sukasan zasuci tsaraba kamar yanda ya saba kawo musu.
Ita dai Rumana duk wannan bikin murnar dawowar Ahmad da ake tana sashensu tanaji amma bata zoba, yaga dai Haysam dake goye a bayan Zainab yana barci.
Bayan yasha ruwa ya mi
e kamar yanda ya saba domin gaida matan gidan dasu iya.
Sashensu Iya ya fara shiga, ya gaisa da kakanninsa daketa tsokanarsa da cewar angon zumu
Shi dai dariya kawai yakeyi, dan kuwa dai sun gama ranfosa.
Koda ya fito sai ya shiga Sashen baba iliyasu, nanma ya gaisa da matansa sannan ya nufi sashen su Umm-Ruman, dan tunda bai gantaba asashensu yasan tana nan.
Sai dai anan
inma bai gantanba harya gama gaisawa da Ammi, ita mama gaje ma bata gidan.
Duk kuma Rumana na jinsu, dan tana
akin baba tana masa shara, hakan yasa taita le
en Ahmad ta window ba tare daya saniba.
Shima dai haka kawai zuciyarsa da idanunsa suka karkata ga
akin baban, sai yakeji kamar akwai abunsa mai muhimmanci a cikin
akin.
Yana fita kuwa Ammi ta
walamata kira.
Fitowa Rumana tai da sharar data kwashe tana amsawa.

Ammi gani
Na ganki ai, k bakiji mijinki ya dawo bane?
Shiru Rumana tai bata iya cewa komaiba, ta dai du
ar da kai
asa, itama Ammin bata sake ce mata komaiba tama
auke kanta daga gareta baki
aya.
Sai da ta kammala abinda takeyi sannan ta nufi sashen su Ahmad
in a kunyace, dan Ammi sai antaya mata harara takeyi.
Tunda tai sallama Ahmad dake zaune ri
e da Haysam daya tashi barci ya zuba mata idanu, itako ta
i kallon sashensa.
Ayyah tace,
iyata aida yanzu zanje biko, dan ko abinci na hana mijinki nikam sai kinzo
Murmushi Rumana tayi, a
an in ina tace,
Shara naima Baba Ayyah

auke kai Ahmad yay daga kallonta ya maida ga Haysam, ji yake kamar ya ha
iye
an yaronsa, a
asan ransa kuwa yana tuno yanda yaji akan
akin baba, ashe kuwa tana ciki.
Duk wannan hidima da akeyi Gwaggo na
akinta, tunda suka gaisa da Ahmad tai shigewarta
akinta.

Umm-Rumana ta taka inda yake, kujerar dake gefensa ka
an taja ta zauna,
Sannu da zuwa Yaya, ina yini?
Chapter 74 · 0% Book details