← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 99

Sashe 15

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Aniyarki ta koma miki, kujimin Yaya Bintar nan da mugun baki, ai dawwama a auren Ahmad ne zaisa nayi nadama har
arshen numfashina, rashin auren Ma'aruff kuwa shine sakaci da damata, idanma tunani kike maganganunki zasuyi tasiri a kaina to basu shigaba, dan jinsu nake busar sarewa ma ta fisu daraja, idan kuma shine ya aikoki kije ki sanar masa ba'a daceba, nace bana sonsa a yanzu, ko dolene saina zauna dashi, ana so dolene? So kuke nima na
are cikin talauci da fatara a gidan miji kamar ku, a cikinku kaf babu wata mai abin nunawa a gidan miji inba talauci ba, jibeki, shekarunki gaba
aya basu wuce talatinba, amma saikace tsohuwar data
ulla hamsin, a dalilinmi zan zauna na
are a talauci kamar ku, aini bama
aramin sona ubangiji yakeyi ba da ya kaini matsayin
ara karatunnan, da haka nima za'a cutamin, a bankani
akinsa na
are rayuwata a wahale, wataranma har surfau
in masara da wankau sai an sameni inayi saboda fatara da rashin abincin arzi
i mai
an mai
o-mai
Binta da tai shatata da baki tana kallon ikon ALLAH daga Samina, ta
e baki, lallai
ar uwar tata tayi nisan da sam bazataji kiraba.

To ALLAH ya
yauta miki Samina, ai duk wanda yace zai iya ha
iye gatari sai a sakar masa
ota, ALLAH yasa kar Yah Ahmad
in ya sakeki muga tsiya
Ba
in ciki sosai maganar Binta ta
arshe taima Samina, a masife tace,
Bakinki ya sari
anyen kashi, muguwa kawai azzaluma
Dariya Binta ta fita tanayi, inda tun fitowarta mama Gaje ke zuba mata harara tamkar idonta zai fa
anwake take jefawa a tukunya, shiyyasa koda take jiyosu bata shiga
akinba.
A
angaren su Ahmad ma
an uwansa ne zagaye dashi, shawara suketa bashi akan yayi ha
uri yabar Samina tunda tace bata yinsa yanzu, da adawo ana dana sani nan gaba barin auren tun yanzu kamar shine yafi alkairi.
Murmushi mai cike da damuwa Ahmad yayi, murya a sar
e yace,
Yaya Maryam ina sonta, nasan duk abinda take fa
a shirmene kawai, nan gaba ka
an zata bari muyi zaman lafiya, ana kaitane zakuga wannan shirmen dukta bari, yanzunma zugata akeyi shiyyasa
Gaba
ayansu zuba masa ido kawai sukayi da mamaki, sunsan
an uwan nasu akan Samina babu abinda zasu fa
a masa ya fahimcesu, sai kawai duk sukaja bakinsu sukai shiru.
Haka Samina taci gaba dayin bore tsawon lokacin satin nan uku da suka shu
e, a kuma na hu
un da aka shigane tarewar nasu, dan an samu
akin da zasu zauna anan
asan layin nasu ka
an, harma an masa fenti, yayinda iyayensu maza suka ha
a ku
insu kamar yanda sukeyi aduk
ansu da zasu aurar aka siyama samina kayan gadon gwargwadon
arfinsu.
Kasancewar bikin yazo babu shiri sai baba Rabi'u yace
an shema ba sai kowa yazoba, su za
i wasu a ciki su
anzo a raka Saminar
akinta shikenan, dan ta jama kanta baza'ai wani taron bikiba...........
*_Bilyn Abdull ce_*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*
*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*
07067124863
*Ko kuma*
09032345899
*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo
*(9)*
............Ahmad dai duk abinda akace masa da to kawai yake amsawa, abokansa ma dake jin haushinsa akan dagiyar da yayi kan Samina haka suke taimakonsa da
an abinda ALLAH ya hore musu, haka suka
an gaggan
a sukai masa
inkuna kala biyar na angwanci, suka kuma ha
a ku
in fentin
akin da za'a saka amarya tare da yin
an gyare-gyaren da suka dace ayi.
Mama gaje dai ta
i bada ko cokali da sunan kayan
akin Samina, haka su Binta sukaje suka jera katakan gado sai katifar da aka saka, amma ko zanin gado babu.
Sai da
an shema sukazo sai ga inna marwa da
ar gudunmawarta, annan ne aka sami zanin gadon da aka saka a gadon, sai
an kwanika da dangi suka ha
a suma akaje aka ajiye mata.
________________________________
Ayyah harda kukanta lokacin da takema Ahmad nasiha akan ha
uri da wannan aure nasu da babu fasali a cikinsa, tasan matsaloli yanzunne zasu fara tunda zasu kasance a inuwa
aya, ga kuma Samina har yanzu tana akan bakanta na bazata zaunaba, harma da i
irarin saita kashe Ahmad
Shima baba ya masa nasiha, hakama Iya da malam, kowa dai muhimmancin ha
uri yake nuna masa, dan kuwa dai tsakaninsa da Samina ha
urinne kawai zai ri
e a zauna lafiya.
Ansha danben bala'i wajen fidda Samina a gidan, dan kuwa hayaniya ce sosai ta
arke tsakanin dangin mama gaje da nasu Ahmad, dan
oye Samina sukai suka hanata fitowa, sai da Baba Yusha'u ya shiga da kansa ya taso
eyarta yana cewa duk su tattara su bar masa gida.
Itama Saminar data nema tirjewa ya laka
a mata uban duka, ko wanka batayiba aka cimimiyeta zuwa gidan da zasu zauna matsayin Amarya.
*_10:30_*
Kowa ya kalli Ahmad a wannan lokacin yasan akwai damuwa, cikin danne fargabarsa yabi umarnin Ayyah yay wanka, cikin kayan da su Sufyan suka
inka masa ya saka
aya, yasa turare ka
an ya fito.
Iyayensa sun bisa da addu'a, yayinda zukatansu duk suke a tsorace gameda ikirarin Samina na kashe Ahmad a randa suka tare.
A waje ya iske abokansa, ya basu hannu duk sukai musabaha, sannan suka take masa baya har gidan da aka kai masa amaryarsa.
A
ofar gida su Salisu duk suka ja birki, Sufyan ya mi
a masa ledar da suka sayo kaza yana
an bugun kafa
arsa cikin tsoka.

Ayi amarci a hankali kar da safe mu nemo kafintan gyaran gado
Gaba
ayansu dariya suka sanya, amma banda Ahmad da sam zuciyarsa ba'a wajensu tameba, sun masa sallama bayan addu'a da sukayi suka juya, rufe gidan yayi ya shiga da sallama.
Bawani babba bane gidan, irin dai gidajen talakawa ne da kowa ya sani, sai dai su biyune kawai a ciki suke haya,
ayar matar ita ka
aice sai mijinta da yaransu biyu, saisu Ahmad
in yanzu da suka tare.

akinsu shine farko, dan haka kai tsaye
ofar ya dosa, gabansa sai fa
uwa yakeyi, hakanne ya sakashi dakatawa ya karanto addu'oi neman tsarin ALLAH daga she
Labulen ya
aga ya shiga
akin da sallama,
akin sai
amshin sabon benti yake dana katako, Samina na zaune a bakin gado ta du
ar da kanta kamar mutuniyar
warai, hijjab ne jikinta ruwan hanta, shiyyasa bai fahimci a wane yanayi take ba.
Jiki a sanyaye ya ajiye ledar hannunsa, murya can
asa yace
Samie na
Shiru bata tanka masaba, ba kuma tai motsiba, hakanne ya sakashi matsawa gareta ya kai hannu zai ta
ata, wata muguwar zabura tayi tana mi
ewa tsaye, ta fiddo hannunta dake ri
e da sabuwar wu
a fil da keta
Hawaye na kwarara a idonta tace,
Wlhy kana ta
ani saina soka maka wu
arnan, idan kanason kanka da arzi
inka ka sakeni kawai
Ahmad dake kallonta ya ri
ugunsa da hannayensa duka biyu, murmushin da ya da
e baiyiba ya saki, yace,
Haba Samina, Ahmad
inki nefa, ki kwantar da hankalinki dan ALLAH mu fahimci juna.....

Fahimtar juna? Yo ai kasani babu ita a tsakaninmu a yanzu, saki kawai nake bu
ata daga gareka, inba hakaba ALLAH saina kasheka yau a
akinnan
Murmushin ya sake yi yana sauke numfashi, ya rungume hannunsa
aya akan
irji yana kai
ayan a fuskarsa ya shafo
an gemunsa na gayu.
Chapter 15 · 0% Book details