← Book details Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 99

Sashe 67

Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ayyah kinga
anki fa, shiru-shiru dashi amma hummm...
Ran
washi Ayyah taima Mudan, har zaiyi
ara sai kuma yay sauri toshe baki yana shafa inda ta rankwasheshin kawai.
Ayyah dai murmushi take tayi, dan taji da
in yanda Ahmad ke bama Rumana kulawa.
Gwaggo kam bata sake yin
urin ko
aga labulenba, saima
arar redion ta data
aro daga cikin
aki.

Daga Ahmad har Umm-Ruman shau
in juna yama mantar dasu wani zai iya shigowa, musamman ma Mudan daya baro da kaya a waje, yana
arin sakama Rumana laumar zogalen kusan ta ba
wai su Zainab sukai sallama, wani ihun murna ta saki na ganin yayan nasu.
Hakanne ya maido su Ahmad hankalinsu suka tuna a inama suke, amma duk da haka bai daina bata zogalen ba.
Ayyah da Mudan ma suka fito daga ma
oyarsu ta lungun Baba suna dariya.
Anan ne kunya ta kama Ahmad, ya
an matsa baya ka
an daga nanu
e Rumana da yayi, yay mata nuni da idanu wai ta cigaba daci.
Ita kanta taji kunya, hakan ya sakata du
ar da kai
asa.
Ita dai Ayyah sai ta hau masa lale da wannan zuwan bazata danta kauda kunyar dataga ta lullu
esa............
*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*
*_36_*
*_Mai gadon kara
..............Koda Ahmad ya gama gaisawa da mutan gida da
annensa harma da iyayensa, yaci ya
oshi Ayyah tai masa maganar tafiya can gidan sai ya
ata fuska.
Tace,
Tofa
an albarka yaya dai?

Nifa Ayyah ni ka
ai zan koma can yanzu? Duk kowa yana nan ni sai a wareni?
Kasa daurewa Ayyah tayi ta kwashe da dariya, Rumana ma
asa tai da kanta tanayin tata, hakama Zainab da suka fa
a cikin
aki, dan bazasuyi a gaban saba tunda sunsan sauran.
Harara yaketa zubama Umm-Ruman yana sake kumbura fuska.
Ayyah tace,
To yanzu ya kakeso ayi kenan?

Nima Ayyah ban saniba dai, ki kawo shawara
Ayyah tace,
Ga shawarar na kawo nace katafi gida ka huta ka kamamin shagwa
Yace,
Toni Ayyah tsorofa nakeji, ni ka
ai a
akin ai sai wani abu ya cinyeni kafin safiya
Ba Ayyah ba hatta Gwaggo dake ta ayyukanta bata saka musu baki sai da tai murmushi tana girgiza kai, yayta mazurai wa yaran gidan da shan toka, amma idan yana gaban Ayyah jinsa yake tamkar wani
aramin yaro.
Zama Ayyah tai tana lalla
a Ahmad, dan tuni su Fa'iza suka tafi kimtsa masa
akin, aiko da
yar ya yarda ya tafi.
Rumana ta sauke ajiyar zuciya tana maijin
aunarsa har can
asan ranta.

Koda Ahmad ya isa gida ya iske su Salima sun gama komai suna wanke masa bayi ne da duk ya
azance, saboda su Maman Ama sai sun gadama suke wankewa, amma fa ba kullum bama saboda kowa na ganin
yashin ya gyara wani ya amfana, dai dai da tsakar gidan yasan Rumana bata gidan, dan duk ya fitta hayyacinsa, wani lokacinma Ahmad suke sakawa sharar
arami dashi.
Su Kausar dai mamakin yanda Ahmad kullum ya dawo sai kaga sabon canji tattare dashi sukeyi, harsu fa'iza suka wuce ya shiga wanka basu bar satar kallonsa ba.
Shi baima san sunaiba, saurin kimtsawa yay dan gidan duk babu da
i yakejinsa, jinsa yake kamar wani maraya da baida kowa, gidan ya masa girma saboda rashin Gwal
insa a ciki.
Sauri-sauri ya gama shiryawa ya sake fitowa, lokacin anata kiran sallar magriba.

Bayan anyi sallar isha'i Rumana na kwance tana kallo a waya bisa gadon Ayyah
arami na
arfe kawai sai ganinsa tai ya shigo
akin da sallama.
Da mamaki ta ajiye wayar ta yun
ura ta tashi zaune tana kallonsa, Yaya dama baka tafiba?.
Zama yay a bakin gadon yana harararta,
Oh ba
yason ganina ne?

ni na isa
Yace,
Ina su Ayyah?

Su Ayyah sunje gidan Inna mariya wai bata da lafiya, dama da yamma sukaso zuwa dubata sai kuma ka dawo, shine sukace tunda sunyi niyya gwara suje dubata a darennan dan Sadiqu na nan gidan malam ne ya tafi kaisu
Gaba
ayansa ya juyo yana kallonta, yace,
Tun yaushe suka wuce?
Rumana bata fahimci bin
wanton maganarba tace,
Yaya yanzun nanfa, dan namayi mamaki da baku ha
u dasu a
ofar gida ba
Wani nannauyan numfashi taji ya sauke, yace,
Su fa'iza fa?

Suma yanzu suka wuce makarantar dare, kusan tarema suka fita dasu Gwaggon
Shiru yay yana
iyasta nisan inda su Gwaggo suka tafi da lokacin da zasu iya
auke. Ita dai Umm-Ruman kallon mamaki taketa masa, gani tai kawai ya mi
e ya kama hannunta yana fadin,

Kinga sakko muje kiga wani abu Gwal

Wani abu kuma Yaya a ina?
Bai bata amsaba ya taimaka mata ta sakko, haka ya jawo hannunta suka shige
akinsu Fa'iza, sam bata kawo komai a rantaba, ta daiga ya sakama
aki sakata, dama
akin babu fitila da wayarsa ya haska.
Yaja hannunta suka hau saman katifar, danma karta kawo masa togaciya yasha toka.
Tunda ya kashe fitilar wayar tasa kuma sai tsoro ya kamata, tace,

Yaya wai lafiya?
Shiiii!
ya fa
a yana kwantota jikinsa, da
ora fuskarsa akan dokin wuyanta.
Duk yanda taso hanashi ta kasa, bawai itama bata bu
atar inda taga ya dosa bane, a'a kunya takeji da tsoron kar wani ya shigo gidan, tunda Abu da Mudan da Baba duk suna a anguwar, sannan su Ayyah ma ai zasu iya dawowa, kokuma wani a cikin gidan, musamman ma Iya da bata gajiya da le
owa dubata, garama su
Fa'iza da sauran lokaci.
Duk salon da yasan zai mata jikinta yay laushi shi yayta bi, sai da yaga tayi tu
us ta mi
a wuya sannan.
Bakinta na rawa tace,
Yah Ahmad ba gidanmu bane fa nan, dan ALLAH kayi ha
uri....
Muryarsa a she
e yace,
Idan nayi ha
urin kina da maganin bani ne na samu nutsuwa?
Kanta ta girgiza masa, ta sake bu
e baki zata masa bayanin da zai fahimta, ya rufe bakin gaba
aya ma........

__________________________________
Tamkar jira, Ahmad na samun nutsuwa ciwo ya tashi daga Umm-Ruman, ta fara da kukan bayanta, mararta.
Saurin saka kayansa yayi itama ya maida mata nata duk ya rikice saboda kukan da takeyi.
Da
yar ya samu suka fito daga
akin tanata yarfa hannu da
ara
arfin kukanta, dole dai
akin Ayyah ya maidata yay saurin nufar sashen Ayyah ya fa
a mata akan taje shikuma ya samo mota su tafi asibiti.
Amma sai Iya ta tsaidashi, a tare suka koma sashen nasu, lokacin sosai Rumana ma ta gama galabaita, dan har wani ruwa ya fashe mata, sai kiran sunan Yah Ahmad takeyi da Ammin ta.
Gabanta ya du
a ya ri
e hannunta shima muryarsa na rawa yake fa
in,
Kinganni nan kusa dake Gwal
ina, kiyi ha
uri yanzu zan samo mota muje asibiti kinji ko
Cikin kuka rurus take
aga masa kai alamar to.
Iya ta korashi waje dan ta kula haihuwace gadan-gadan ta tahoma Rumana.
Koda Ahmad ya fito jingina yay da bango ya lumshe idanu, ji yake kamar ya taya Babie R
insa kuka, dan sosai kukanta ke sukarsa, gani yake laifinsa ne, da bai kusanceta ba
ila hakan da bai faru ba, shikuma kasa jurewa yay, dan a jigace yake da son jinta a jikinsa.
Dai-dai nan su Ayyah suka shigo gidan, duk sai da gabansu ya fa
i ganinsa a wajen, dan kukan da Rumana keyi idan ba matsowa kai kusaba ba wai zaka jita bane, zuwa yanzu ma ta bar kukan sai nishi da Iya ke cewa tayi.
Kafinma su Ayyah su sami damar tambayarsa suka jiyo nishin Rumana, hakanne ya tabbatar musu haihuwace, jin iya ce a ciki sai Ayyah ta shiga danta taimaka mata, Gwaggo kuma ta fara yun
urin
ora ruwan wanka bayan ta shiga
akin baba ta
akko wasu sassa
en magunguna.
Kaf gidan babu wanda yasan hidimar da ake sai iya su, ko Abu da yake baida man kai daya shigo cin abinci bai fahimta ba, ya ga dai Ahmad sai kai kawo yake a tsakar wajen cikin damuwa, da yake ba wasa yake da suba sai bai iya ya tambayesa ko lafiya ba?.
Cikin amincin ALLAH mai rahma mai jin
ai ALLAH ya sauki Umm-Ruman lafiya bayan ba
ar wahalar data gama sha, duk da a hakanma su Iya sunce haihuwar tazo mata da sau
i, ballema tana da dauriya, dan bata irin ihun nan kamar
iyan maguzawa.
Tunda Ahmad yaji kukan jinjiri ya sauke wani nannauyan numfashi da har Gwaggo sai da ta jiyosa ta kallesa, duk da itama ta sauke ajiyar zuciya, tausayi ya bata daga shi har Umm-Ruman
in dake filin daga.
Ayyah ta fito ta
auki abu ta koma, tana cema Ahmad ya samu waje ya zauna tunda an sauka lafiya ai.
Nanma ya sake samun nutsuwa, sai bin gwaggo da kallo yake yaga ko zaiga yanda zata nuna, sai dai bai fahimci komaiba daga fuskarta, ta dai
auka buta tayi alwala ta shige
aki abinta.
Kansa ya du
asa yanata cigaba da jeroma ubangiji godiya da kirari akan wannan
yauta da yay masa.
A haka su Fa'iza suka shigo gidan suka iskesa, sannu duk sukai masa, a mamakinsu sai sukaga fuskarsa washe da fara'a, su dai
akinsu suka shiga dansu ajiye littatafan hannunsu da hijjabai.
Sadiya tace,
Oh ni waye yayma katifarnan haka? Zainab halan kece?
Zainab sarkin tsiwa tace,
Kai Yaya Sadiya, ALLAH zai sakamin dan wlhy bani baceba
Duka Sadiya ta kai mata, ita kuma ta fita da gudu zuwa
akin Gwaggo dan takai
ara.
Gwaggo dake
arin fitowa sukaci karo da Zainab, tace,
K kuma lafiya?
Chapter 67 · 0% Book details