Sashe 97
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
asa ta dur
ushe tana wani irin kuka maiban tausayi da cin zuciya.
Baba yace,
Kunga kushiga mota muje kunji, wannan ba maganar nan baceba,
iyata tashi bar kukannan haka ya isa kinji
Kasa tashi Samina tayi, sai da Baba ya taimaka mata sannan ta mi
e da
yar, ita da Baba suka shiga mitar Alhaji, Ahmad kuma dasu Mudan suna a motar Mudanseer
Babu wanda ya iya sake tofa komai har suka isa gida, kowa sai sa
awa da kwancewa kawai yake a cikin ransa, gaba
aya jikinsu yayi sanyi musamman ma Ahmad da sam bai ta
a kawoma kansa ganin Samina a wannan yanayinba, yanda yay matu
ar tsanarta sai tausayinta ya rage wani kaso a ciki.
Abu kam kasa daurewa yayi saida ya share hawaye saboda tausayin
ar uwar tasu, ko iyayensu da suke tsoffi sunfi Samina
yawun gani a ido.
Da suka iso gidanma Samina kasa fitowa tayi a motar saboda kunya da matsananciyar tashin hankali da damuwar da take ciki, taso ace anbar rayuwarta ta
are a jail, dan tana jin kunyar ha
a idanu da mutane musamman jama'ar gidansu, tasan dukda tsahon shekarun data
auka mutane bazasu gaza tunawa da ta'asar data aikataba a baya, kuma bazasu gaza yin zun
entaba, sannan babu abu mafi
aga mata hankali a yanzu irin ganin Ahmad da tayi.
Baba ne ya kamo hannunta ya fiddota, kasancewar yanzun
ofar gidan nasu yazama wata
aramar kasuwa yasa idanu sukayo musu ca, dukda babu wanda ya gane Saminar saboda fita hayyacinta da tayi.
Lokacin da zasu shiga gidan sai kawai ta fashe da kuka mai ban tausayi, wanda yaso
aga hankalin su Ahmad fiye da wanda tayi a baya.
Ra
asu yay ya shige abinsa tamkar abun bai damesa ba, hakan yasa baba ya bisa da kallo yana girgiza kai kawai, yasan Ahmad idan har ya tsani abu tofa ya tsanesa kenan sai kuma ta ALLAH kafin ya sake waiwayensa.
Da lallashi ya samu Samina ta shiga gidan, kai tsaye sashinsu ya wuce da ita, hakan yasa su Gwaggo da sukasan da zuwa
akkotan suma hankalinsu ya tashi matu
Gwaggo ta kama hannun Saminar ta saka a jikinta itama tana hawaye, hakama Ayyah kuka takeyi, iyama da Abu yaje ya kira ganin Samina ya matu
aga hankalinta.
Sauran matan gidan babu wanda yasan mike faruwa, sai su Haysam dake gidan da sukai tsaye suna kallon Samina, Abu-Turab ma zuwa yay bayan baba ya
oye yana kuka wai tsoron Samina yakeji.
Baba yay murmushi tare da
aukarsa yana lallashi,
Haba Iliyasu minene abin kukan to, wannanfa ba abin tsoro bace innarkace kaji
No
e kafa
a Abu-Turab yayi yana sake
oye fuska a jikin baban.
Baba ya sake yin murmushi yana shafa bayansa.
Ruwan wanka Gwaggo ta ha
ama Samina, kasancewar jikinta babu
wari sai iya ta shiga danta taimaka mata.
Wanka sosai na ha
a iya taima Samina, kasancewar ruwane mai zafi sosai sai taji da
in jikinta, har kanta sai da iya ta wanko matahi tas, sai ga Samina an fito da
an fasali, dukda bilicin ya rigada ya gama lalatata, dukya lalata mata fata ya maisheta tamkar wata tsohuwa, ga wahalar datasha a jail.
akin Gwaggo aka kaita, zainab ta bata kayanta ta saka, sannana aka kawo mata tea tasha dan hanjinta ya wartsake.
Tana cikin shan shayinne Ahmad daya fita ya shigo gidan, magana yayi akan Saminar ta fito Mudan ya kaita asibiti dan a duba lafiyarta.
Kowa yay na'am da hakan, dan haka Samina na kammala shan shayin da ka
anma ta iya sha Zainab ta kamota suka fika fito.
Asibiti mai
yau Mudan ya kaita bisa Umarnin Ahmad.
Shikuma ya
auki Abu-Turab daya ma
ale masa suka tafi gida.
Koda yazo gidan bai fa
ama Rumana komaiba, sai Abu-Turab ne ke sanar mata yaga ojuju a gidansu Baba.
Ta
auka shirmensane kawai, dan haka tai dariya ta share zancen, amma sai Abu-Turab yayta maimaitawa maganar, hardai ta
osa ta tambayi Ahmad dake cin abinci yana saurarensu
arin bayani.
Kamar bazai tankaba yacigaba dacin tuwonsa, sai da ya gama tsaf yamaje
akinsa yayo wanka ya dawo sannan yake sanar mata Samina ce fa da suka
akko a jail Abu-Turab
in ya gani.
Dukda Rumana bataga Samina ba yanda Ahmad ke bata labari saida tayi hawaye.
Shiko ya tsaya kawai yana kallonta da mamaki, to miye abin kuka anan? Kuma tunma bata gantaba, idan ta ganta kuma sai yaya kenan?.
Baki ya ta
e yana
auke kansa gefe, hakan sai ya bama Rumana haushi, dan a ganinta itama bai kamata Ahmad
in ya cigaba da ri
e Samina ba har yanzu, yadace ace ya yafe mata komai ya wuce kawai.
Tashi tai ta bar masa falon tana kuka, shiko ya bita da kallo harta haye sama sannan ya sauke numfashi yana girgiza kai da murmushi, irin ita mai
ar uwarnan ko.
Duk binciken da Doctor yayi baiga wata matsalaba tattare da Samina, sai olsa kawai dake damunta, sai zazza
in cizon sauro da jininta daya hau, saiko tashin jin
arfin jiki.
A take suka bata gado, aka saka mata
arin ruwa.
Kwanan Samina uku a asibiti, tana samun dukkan kulawa ta musamman, dan dukkan abinda ake bu
ata Ahmad tsaye yake akai, hatta da abincin da likitan ya bada shawarar a ringa maba Samina haka Rumana kullum ke
arin dafawa akaima Samina, dukda dai Ahmad ya hanata zuwa dubata asibitin, a cewarsa saita gama fushin dashi sannan.
Ganin dai da gaske ba barinta zaiyi tajeba saita sakko daga haushinsa da takeji ta bashi ha
uri.
To aranar da yamma yace ta shirya yakaita su duba Saminar.
Taji da
i, ta shirya tsaf cikin ba
ar abaya ta larabawa tare da na
a kanta da gayalen jallabiyar, tayi
yau sosai, har Ahmad yaji kihin barinta ta fita a haka.
Da dai tai masa
ar shagwa
a sai kawai ya ha
ura suka tafi.
Acan suka iske su Zainab dasu Haysam suma Mudan ya kaisu.
Sosai hankalin Samina ya tashi da ganin
an Ahmad da Rumana, da yanzu itace a wannan matsayin, amma gashi son zuciya ya jata takai kanta ga hanyar data gaza
illewa, tayi kuka sosai tamkar zata shi
e, Rumana ta rungumeta a jikinta tana lallashi da tabbatr mata komai ya wuce dan ALLAH tabar kuka, ta
auka hakan matsayin
addara kawai.
Ahmad na
akin amma ko kallo basu ishesa ba, daga
arshema ya fita hannunsa ri
e da Abu-Turab zuwa wajen likita.
A ranar aka sallamesu da daddare, sai kuma lokacin sauran
an gidan sukasan da dawowar Samina har Baba Yusha'u, yako tubure Samina bazata zauna a gidanba, anyi lallashin duniya ya
i sauraren kowa hatta iya.
Fahimtar da sukai ransa a
acene yasa baba yace Ahmad ya tafi da samina ta zauna a gidansa harsu shawo kan baba Yusha'u, dan yanzu yana cikin fushine zai iya furtama Samina dukkan abinda yazo bakinsa.
Sam Ahmad baiso hakanba, amma sai yaga Umm-Rumana na
okim ita, hakan datai ba
aramin haushi ta bashiba, dan haka yasa Mudan ya kaisu gida akan shi akwai inda zaijene.
Rumana sarai ta fahimci dankar ya
auki Samina ne, amma sai batace komaiba ta barsa, dan ita lamarin Ahmad ma yanzu al'ajab yake bata, idan ya ri
e abu a rai ya ri
esa kenan, kafin ya sakko asha fama.
akin ba
i na gidan aka bama Samina, Rumana ta
eba wasu kayanta ta bata, dukda sun mata yawa haka taketa zundumawa, tsakaninta da Ahmad kuwa ko kallonta bayayi, idanma ta gaishesa sau
aya yake amsawa ya
auke kansa, idanko tana falon
asa shi baya zama, hakan na masifar damunta, dukda tana nan ma
ale da mugun sonsa da yafi na baya yawa tasan yamata nisa a yanzu, danshi mijin
anwartane,
anwar tatama uba
aya, ko matan duniya sun
are tasan bata isa kida kallo ga Ahmad ba a yanzun.
Wani lokacinma da gayya yakema Umm-Ruma wani abun a gabanta, aiko hakan yana zafarta a rai, dan takanci kukanta sosai.