Sashe 1
Gudu Da Waiwaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
*_Typing
*_
GUDU DA WAIWAYE.....!!_*
_(Shi ya kawo mugun zato)_
*_Bilyn Abdull ce
AN DANO_*
*(1)*
MALAM Rabi'u Shema, cikakken bakatsine jinin rumawan asali da ALLAH ya azurta da wani sirrin
yau mai fita da kwarjini.
Ya fitone da ga yankin karamar hukumar Dutsamma dake jihar katsina, a wani
auye da ake kira Shema, danginsa uwa da uba duk sun fitone daga wannan yanki.
Sanadin
addarar neman na kaine ta dalilin kasuwanci ya tsinci kansa a garin kano, shi ka
ai ya fara zuwa kafin daga baya ya kawo matarsa mai suna iya ladi.
ansu hu
u a duniya, maza uku mace
aya.
A yanzu haka da shekaru suka shu
a gidan Malam Rabi'u ya zama family house mai
angarori hu
Ginine irin na mutanen da, shiyyasa ya kasance gida babba da har
ansa Uku duk suka sami gurbin zama da iyalansu a cikinsa.
A yanzu haka dai ALLAH ya azurtashi da jikoki daga tsatson wa
annan
a hu
u da zasu iya kaiwa kusan ashirin da hu
u, harda
arsa mace Marwa dake aure acan garin Dutsamma kuma guda biyu.
Duka
an malam Rabi'u ALLAH baisa sunyi karatun boko ba har suka kai minzalin hankali, amma sunada ilimin addini gwargwadon iko.
Babban ciki mai suna Hamza shine ya fara auren matarsa ta farko Ru
ayya, wadda ya koma gida ya auro
iyar zumu, wato
iyar gwaggonsa
anwar mahaifinsa.
Ru
ayya ta tare a kano tare da mijinta Hamza annan cikin gidansu, ya gina
akuna biyune da bayi ya katange wajen, Ru
ayya tana samun soyayyarsa data iyayensa mai tsafta harma da
annensa.
Sai da Ru
ayya ta shekara uku a gidan sannan ta samu ciki, bayan ya kai haihuwa ta haife
iyarta mace wadda taci suna maryam.
Haihuwar Maryam da watanni biyu Muktar yazo da batun sake aure.
Hankalin Ru
ayya ya tashi
ololuwa, hakama iyayensa suka nuna sam basu yardaba.
Yashiga damuwa sosai, saboda yanason Suwaiba, kuma harma sunyi al
awarin aure, da farko yaso ya ha
uran amma sai ya kasa, yaje can gida Shema ya sanar ma mahaifin Ru
ayya halin da ake ciki.
Mahaifin Ru
ayya yazo kano, inda ya wanke Ru
ayya da fa
a tas, sannan ya koma nasiha a gareta, hakama iyayen Hamza ya samesu ya nuna musu suyi ha
uri su barsa tunda yanaso, da yaje gefe yana aikata abun banza gara ya auro yarinyar zaifi kwanciyar hankali.
Badan su iya ladi sun soba suka amince akai auren Suwaiba da Hamza.
Suwaiba dai asalin iyayenta
an dawanau ne, amma yanzu suna nan zaune a cikin garin kano, bata da damuwa sam, dan tunda ta tare gidan Hamza batajin da
in kowa sai shi, iyayensa da
an uwansa basa sonta,
iri-
iri suke nuna mata fifiko akan Ru
ayya.
Danne zuciyarta tayi tamkar bata gani, takuma kwantar da hankalinta tana musu biyayya su duka, wannan halayyar tatace ta saka suka fara sassauta mata, har itama Ru
ayyar kanta.
Koda yaushe zakiga Maryam ma
ale da Suwaiba, dan tanada son yaran tsiya, tun Ru
ayya na
wacewa bisa zugar matar Yusha'u harta hakura ganin Suwaiba bata ta
a cutar da Maryam
inba, lokacin ma da Ru
ayya zata yaye maryam sai Suwaiba ta amsheta ta yayeta, tundaga wannan lokacin kuma zaman Maryam ya koma hannun Suwaiba.
Kawaicin
an fari yasa Rukayya ta
yale mata.
Cikin hikimar ALLAH kuma sai Suwaiba da Ru
ayya suka fara laulayin ciki a tare, Rukayya na biyu, Suwaiba na farko, tare sukaita laulayinsu har ALLAH ya saukesu lafiya, sai dai Ru
ayyace ta fara haihuwar
iyarta mace, taci sunan Rahama, bayan kamar sati biyu dayin suna sai itama Suwaiba ta haihu, amma ita namijine.
Itama ranar suna yaronta yaci suna AHMAD, Suwaiba mutum ce mai azabar kawaici, sai yazam har akan Ahmad halayyarta na nan, dan sam yitake kamar ba
antaba, dukda kuwa tana
aunarsa sosai, wani lokacin tana zaune zaita kuka amma tai biris dashi, har sai Ru
ayya ta shigo ta
aukesa tana mata fa
a, ko bashi nono sai Ru
ayyan ta tsaya a kanta wani lokacin.
Wannan kawaicin da takeyi mai tsanani a kansa yasaka Ru
ayya maida hankalin kula dashi da Rahama, sai suka taso tamkar wasu tagwaye, idan ka ganshi hannun Suwaiba to nono zaisha.
Maryam kam ta zama
akin Suwaiba, itace tamkar uwarta, itama Ru
ayya tana kawaici akanta, dan bata fa
ar koda sunanta kamar yanda itama Suwaiba bata fa
ar sunan Ahmad.
Ahaka yaran suka fara wayo har zuwa yaye, sai zaman Ahmad ya koma wajen Ru
ayya gaba
aya, kamar yanda Maryam take hannun Suwaiba.
A wannan karon sai Ru
ayya ta fara samun ciki kafin Suwaiba, sai da cikinta yakai kusan wata bakwai sannan Suwaiba itama ta fara laulayi, a wannan haihuwarma dai Ru
ayya mace ta haifa, wadda taci suna Sakina.
Su Ahmad sunyi murna sosai an haifa musu
anwa, sai nan nan suke da ita dukdama bawani wayone dasuba lokacin.
Bayan haihuwar Sakina da kusan wata ta
was itama Suwaiba ta haife
arta mace, itama taci suna Raheenat.
a zun fara cika gidan malam Muktar, dan haka sunayen iyayensu ya fara
uya, Ru
ayya ta koma Ayyah, Suwaiba kuma Gwaggo.
Tun daga kan Sakina Ayyah (Ru
ayya) bata sake haihuwaba, sai Gwaggo (Suwaiba) ce ta cigaba da haihuwa, tayi Mudanseer, Abubakar, Fa'iza, Sadiya, sai auta Zainab.
Daganan ne haihuwar ta tsaya itama, yaransu sun taso kansu a ha
e, inba sanar maka akaiba baka ta
a sanin
an wance da wance, tare suka ha
u wajen gina
ansu a tarbiyya, sun gina gidansu bisa
ykyawan tsari mai birgewa duk da she
ancin kishin sauri da suke fuskanta lokuta da dama.
Sai
anin Hamza mai suna Yusha'u, shima dai matarsa
aya da
a biyu, shima a cikin gidan ya gina nashi
akin matarsa ke zaune, shima sai ya ja katanga iya sashensa kamar yanda Hamza yayi, ya auri matarsa mai suna
ausiyya (Gaje) kusan tare da auren yayansa hamza na biyu, hakanne ya saka Gaje
aukar kishin duniya ta aza akan Suwaiba tamkar mijinsh
aya, dan komai na auren Suwaiba yafi nata.
Taso saka ru
ani a zaman Suwaiba da Ru
ayya, su ha
e kai su ware Suwaiba a gidan, amma sai UBANGIJI ya hana hakan, babu irin munafircin da batai musu, sai yazam ko sa
anin ya shigo tsakaninsu baya wani da
ewa suke fahimtar juna.
Lokacin da ri
on Maryam ya dawo hannun Suwaiba ba
aramin ba
in ciki Gaje ta shigaba, taita zuga Ru
ayya akan ta amshe Maryam, amma sai ALLAH bai
addara hakanba.
Abinda kuma yazo ya sake ha
iyayyarsu Haihuwar namiji da Suwaiba tayi, wato Ahmad, dan kusan tare itama Gaje ta haihu dasu, sai dai itama mace ta samu kamar Ru
ayya, wadda taci suna Binta.
Nanma Gaje ta so ta cusama Ru
ayya
iyayyar Ahmad sai hakan bai faruba, dan kuwa Ahmad ma sai ya dawo hannun Ru
ayyan gaba
aya.
Tunda Gaje ta fuskanci bazatai galabar
ata zaman Ru
ayya da Suwaiba ba sai ta koma kishi dasu gaba
aya, kullum burinta ta yaya zata
untata musu kota ha
asu fa
Sukam watsar da lamarinta sukayi tankar basusan da zamanta a gidanba.
Ahaka zaman nasu yaci gaba da tafiya har Ilyasu
a na uku wajen su malam Rabi'u yayo nasa auren shima.
Ilyasu ya auro matarsa mai suna Sailuba, tunda Sailuba ta tare a gidan sai Gaje ta shiga jan ra'ayinta da cusa mata tsanar su Ru
ayya (Ayyah) a zuciya, a hankali itama abun ya fara tasiri a ranta, sun ware kansu su biyu, bakajin cikinsu sam a gidan, sannu a hankali sai suka fara jan ra'ayin mazansu ma.
Daga nan ne fa zumincin iyalan malam Rabi'u yaso fara tangal-tangal.
Hankalinsa ya tashi lokacin da ya fahimci daga inda matsalar ke neman fitowa, dan haka ya tara
ansa duka hu
u har Marwanatu autarsu da itama tai aure acan dutsamma.
Ta inda ya shiga ba tanan yake fitaba wajen banbamesu da masifa akan she
ancin matansu dake nan lalata zumincinsu.
Jikinsu kuma duk sai yayi sanyi, dan tabbas sun fahimci kuskurensu sosai, ha
uri sukaita bama iyayen nasu.
Iya Ladi tace ita sam bazata ha
ura ba sai Yusha'u da Ilyasu sun
ara aure, danta fahimci matsalar daga wajen matansu take.
A take Ilyasu ya amince zai
ara auren, amma Yusha'u sai ya bada ha
uri akan shifa baida ra'ayin sake mata bayan matarsa Gaje.
Iya Ladi tace aikuwa bai isaba,
ara aure ya zamar masa tilas, tadai bashi lokaci yaje ya nema wadda taimar daga lokacin har tsawon shekara uku.